← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 137

Sashe 64

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar Allah ya isa banyafe mikiba

#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*

.......Sai wajen gab da sallar magrib dollars ya shigo cikin gidan tare dasu daddy da Abbie"wanda tun kafin yashigo dasu saida yafara kiran ummah yasanar mata da zasu shigo"muslima na zaune inda sa'aninta suke ta hango dattijon kakan nata shida mahaifinta"sai dollars dake gefe ya canza kaya zuwa wani coffee brown d'in lallausan yadi me matuk'ar tsada "wanda ya haska farar fatar jikinsa"saidai kansa ba hula"yayi wani irin sanyayyan kyau"duk y'an matan dake zaune Awajen sai iyayi sukeyi sunaji inama inama....lolx"sai satar kallon mutuniyar tasa yakeyi yaga ta nuna kamar bata ganshiba, Abbie kawai tayima mgn"ko daddy bata tankaba sbd gudun karta masa mgn ya disgata cikin mutane"kan idonta ummah ta taso fuska Asake ta duk'a ta gaida Abbie yamata gaisuwa"kafin su gaisa da daddy"yayinda dollars ke tsaye duk wani motsin muslima yana lura dashi"can da zasu wuce suka had'a Ido da ita"da hannu yamata Alamar tazo "saita kauda kanta kamar bata ganiba"bayan fitarsu da mintina 3 farooq ya shigo cikin parlourn yana kallonta yace"yaya Muslim yace kizo"dato kawai ta Amsa sbd ganin idon mutane"bayan haka da bazata zoba"tasan k'ilan zaice tazo su tafi gida"ita kuma sai taji zaman cikin yaran yamata dad'i"tana wannan tunanin ta mik'e tsaye tana kallon Amatallahi da itama ita take kallo kuma ranta yabata muslima da dollars son juna sukeyi"zo muje ki rakani muje wajen yaya"ba musu ta taso suka jera suka fita"tana fitowa shi kuma yana k'ok'arin shigowa ciki....da sauri tayi baya sbd ganin zata fad'a masa"sai Akayi rashin sa'a k'afarta ta turgud'e kamar zata fad'i "yayi saurin rik'e hannunta guda"ita kuma ta rintse Ido.....saidai riketan da yayi yasaka ta bud'e Idon da sauri"sai suka nutse cikin nasa"ta turo baki cikin shagwab'a tace"shine yaya da kaja na fad'i ko?"meyasa bakya duban gabanki kina tafiya"nifa Allah Ina dubawa"shiru yayi sbd lura da Amatallahi dake tsaye Abayanta tana kallon su kamar TV....ki wuce ki d'auki kayanki kizo muje gida"yaya nifa ba yanzun b.....shiru tayi sbd irin kallon dayake jifar dashi da idanuwansa masu kaifi da kwarjini"ita kuma ta shagwab'e fuska ta juya zata koma"kinsan Allah 2 minit na baki ki fito mu wuce kona b'ata miki rai "Amma yaya nifa ba tare dani kazoba kuma....nufo tan da yayi ya saka taja da baya Atsorace har tana bige Amatallahi dake bayanta"shi kuwa d'an murmushin gefen baki yasaki wanda wacce yayi dan ita bata ganiba sai Amatallahi "wacce tunda take bata tab'a ganin yana murmushi ko dariya ba"sai taga ada beda kyau sosai bisaga yanzun da taga yayi murmushi"sai ya mata kamar Aljani sbd kyawun da yayi"ga hakwaransa farare k'al daga tsakkiyar na k'asan Akwai wushirya"lallai muslima taji dad'i " da har yake sonta....sis muje mana"taji muryar muslima najan hannunta"yayinda tuni dollars yabar wajen"ya Isa parking lot yasanar da driver yagyara parking su wuce.....fuskarta bbu Alamar jin dad'i ta shigo cikin parlourn "kai tsaye ta wuce d'aki ta d'akko ledar kayanta ta Isa wajen ummah kanta Ak'asa tace"ummah zan tafi inji yaya"d'an murmushi tayi tace"to shikenan mun gode sosai Allah yabada ladar muslima"daga haka ta wuce sukayi sallama da Amatallahi kafin ta fita"dukda gab da magrib ne Amma haraban gidan cike yake da maza"tamkar ta fad'i haka taji sbd ganin Anata kallonta"lokacin data iso bakin get harma mutumin nata ya shiga mota"sai cin magani takeyi ta bud'e back sit ta shiga bata ko kallesaba"shi kuwa yana binta da kallon k'asan Ido yana duba wristwatch d'insa "yarasa meyasa yanzun ta shirya itada Amatallahi?"yaya kagani kaja ban Amshi contact d'in kawata Amatallahi ba"tamkar ya shareta sai kuma yatab'e baki yace"kin iya kalan dangi yaushe har tazama k'awar taki keda kuke fad'a da ita? shiru tayi tak'i mgn sbd ba k'aramin haushi yabata ba"shima dama ba wata doguwar fira yake da itaba saiya shareta"Aransa yana murmushi da irin darun yarinyar"suna isowa gidan driver yayi parking tafara k'ok'arin kiciniyar fita"Amshi nan"taji Amon jarumar muryansa me dad'in sauti "saida ta turo baki kafin ta juyo taga meye zai bata?"da mamaki ta kalli keys d'in sannan ta maida kallonta Asaman kyakykyawar fuskarsa daya d'an saki bbu d'aurewar daya saba yi"shima kallonta yakeyi bece komai ba"na meye ne?"bazaki karb'a bane? batayi mgn ba ta Amsa "keys d'in d'akina ne dake part d'in Eyyah"kije ki gyaramun tunda ke ba sallar kikeba"inaso kafin nadawo daga masjeed kin gama"da sauri ta kalli gefen driver taga ya fita"saita turo baki tak'i mgn ta fito"ta rasa meyasa motsi kad'an zai wani ce bata sallah ko inama ruwansa?"tana wannan zancen zucin ta iso sashen Eyyah"Abin mamaki ta sami yaya sadam yaka mata ziyara sunata fira da Eyyah "gefe guda kuma husnah da suraj na zaune suma suna tasu firan....to! kaga gashi tama dawo kai me cewa tafiya zakayi kayi sallah daga can ka wuce gida ko?"cewar Eyyah "itadai muslima data shigo da sallama zama tayi tana Ajiye ledar kayanta gefen kujerah tace"sannunku Ina wuninku?"lafiya qlau"yaya sadam kwana 2?"saida yad'an kalleta kafin yace"Alhamdulillah "idan Ankira ki Ai bakya son d'auka ko?"bafa haka bane bana kusa"hmmm! yasu hjy?lafiya qlau tana gaidaki"tun d'azun kazo kenan?"ah ah banjima ba Eyyah tace kinje gidan gaisuwa ko?"yak'are maganar yana mik'ewa tsaye sbd ganin lokacin sallah yagabato"Eyyah da suraj na lura da yadda yaketa bin muslima da wani irin kallo me kama dana SO"badai tafiya ba?"bara naje nayi sallah"to saika dawo"duk suna maganar ne shi yana kallonta ita kuma bashi take kallo ba"nima bara na bika muje"cewar suraj yana murmushi da Ido yama husnah Alamar zasuje su dawo"ita dai murmushi kawai tayi"bayan fitarsu muslima tace"sis yasu Anty?"sai yanzun kika ganni?"to Ai naga gaba d'aya hankalinki na wajen yaya suraj"harara ta ballah mata tana fad'in kin manta"gaba d'aya sukayi dariya"Eyyah tace husnah tashi kije kiyi sallah "dato ta Amsa gaba d'aya suka nufi d'akin baccin Eyyah"muslima ta Ajiye kayanta ta sanarwa Eyyah zataje ta gyara masa d'akinsa.....Ahankali ta saka key d'in ta bud'e k'ofar d'akin "sanyayyan k'amshin turarensa me dad'i d kashe jiki yafara dukan hancinta"set d'in had'ad'd'en bed irin na k'asar dubai ne Adak'in kalar milk, sai sofa da kujerah 3 seeter ,sai wani tsadaddan carpet me uban laushi daka Aza k'afarka zata lume Aciki "daga gefe guda kuma k'ofar toilet ne"saman bed d'in devut ne kawai shimfid'e.....ni banga Abinda d'akin nan yayiba shine zai wani ce ki gyaramun d'akina kafin nadawo"ta k'are maganar cikin kwaikwayon muryarsa tana fara k'ok'arin kakkab'e kakkabe "saida ta fara share d'akin sannan tayi mopping ta canza bed sheet"saida tayi Addu'a sannan ta shiga bath room d'in "tana shiga tayi cin karo da boxes d'insa kala biyu Arataye da Alama sauri takeyi ya barsu ba'a wankeba"ba k'aramin kunya tajiba"ta kauda kanta ta fara washing toilet d'in Agaggauce sbd bataso yashigo tana d'akin "gashi kuma sadam yace zai dawo idan yayi sallah"bayan ta idar ta wanke hannunta ta fito ta rufe k'ofar d'akin ta zare key d'in"Aikuwa tana shiga cikin parlourn ta sami suraj da sadam sun dawo sunata fira, yayinda Eyyah da husnah ke d'aki basu kaiga fitowaba"zoki zauna nan kiji wata mgn "yafad'a yana nuna mata daga gefensa"saidai kafin muslima tayi wani k'wak'wkwaran motsi dollars ya shigo cikin parlourn da sallama cikin k'asaitacciyar muryarsa"sarai yaji kalaman sadam"hakan yasa ya had'e girar sama data k'asa fuskarsa babu Annuri "ko kallon gefen da sadam ke zaune beyiba, cikin Isa da izzah ya zauna kan kujerah"Abokinah barka da shigowa"cewar suraj"da yauwa kawai ya Amsa yana satar kallon Muslima da har lokacin take Atsaye"yaya Muslim Ina wuni?"cewar husnah tana kauda kai"sbd bata son tana yawan ganinsa sbd jin sonsa takeyi nadawo mata Aranta "ya d'auki kusan second 5 kafin ya Amsa da lafiya qlau "yallab'ai Ina wuni ya hak'uri?"cewar sadam yana jin yamasa wani irin kwarjini"ba tare daya sami Arzik'in ya kallesaba yace Alhamdulillah da k'yar yana danne kishin dake taso masa"k'asan zuciyarsa yana mamakin beda mutuncin da muslima zata masa sannu da zuwa?....mik'ewar da sadam yayi tsaye yasaka yasaci kallonsa Adaidai lokacin dayake cewa"muslima muje ki takamun"haka nan taji kirjinta ya buga!"ta saci kallon mutumin nata"Aikuwa ya wurgo mata wata iriyar harara ya wani sha mur yana fad'in kin gama Abinda nasakaki?"Eh na gama"jeki d'akin cikin lokar bed side wata leda na nan kikamun"lura da yadda yaketa shan k'amshi yana hura hanci yasaka ta kasa masa musu"yayinda sadam yaji zafin Abin Aransa"dama beji dad'in yadda ya Amsa gaisuwar tasaba"saidai Aganinsa sbd yanada dukiya yake ganin zai iya taka kowa"toko meye be isa yarabashi da y'ar uwar saba"yaya sadam Ina zuwa"okay ki sameni Awaje"daga haka yayima suraj sallama beko kalli gefen da dollars yakeba yafita"tana barin parlourn dollars ya mik'e tsaye yabi bayanta"sbd yana so ya nunama sadam cewa yafishi iko Akanta"suraj ya sauke numfashi yana sakin wani shed'anin murmushi,sbd yadda yaga fuskar dollars da tashin da yayi yabita kawai yabashi Amsar Abinda yajima yana zato Aransa "yaji kuma matuk'ar dad'i"ya tabbatar idan dollars ya mallaki muslima Amatsayin matar Aurensa sai Hjy jamila ta kusa k'aramin hauka"musammun tunda yasan burinta dollars ya Auri malika.......yana isowa bakin k'ofar d'akin yaga tabar key d'in Ajiki"da sauri yajawo k'ofar yasaka key ya rufe yayi tsaye"yana Anan yaji tanata jijjigar k'ofar Amma Arufe "can kuma yaji shiru"securities ya kira ya tambayesu sadam ya tafi?"sbd ya misalta kamanninsa da irin motarsa daya gani fake Awaje"sukace yanzun yatafi"sanar musu yayi karsu koma barinsa shigowa cikin gidan daga yau in har yakoma zuwa"yana kashe wayar ya matsa ya bud'e d'akin"tana zaune k'asa kan carpet tanata sharb'an kuka "sbd ranta yabata shine yazo ya rufeta sbd karta fito suyi mgn da sadam"saidai ta kasa gane miye dalilinsa na Aikata hakan?"tasan dai iya iyawarsa yana kulawa da ita saidai batasan meyasa yake son b'ata mataba....jin motsin ya bud'e k'ofar yasaka ta d'ago kanta idanunta shab'e shab'e da hawaye ta hangesa tsaye fuskarsa bbu Alamar rahama Acikinta"bata dena kukan ba ta mik'e tsaye kawai ta wuto ta gefensa bata tanka shiba ta fara k'ok'arin rab'ashi ta wuce"da sauri ya tare bakin k'ofar murya bbu Alamar wasa yace sbd bakije wajen shashashan canba shine kike kuka?"wani irin ihu ta saki had'e da gunjin kuka tasaka hannuwanta duka tana turashi daga gabanta"saidai yayi tsaye k'ik'am kamar bashine take turawaba"yadai tsareta da shanyayyun idanuwansa da suka fara canza launi sbd kishi"yanata kallonta kawai"saidai ita ba kallonsa takeyiba"ganin yadda taketa masa ihu yasaka ya fisgota gaba d'aya ta fad'o jikinsa kawai taji ya rungumeta Atsakkiyar faffad'an k'irjinsa "ni yaya ka cikani dan Allah! ta fad'a cikin muryar kuka"bari nayi ki gama motsa jikin naki saina cikaki shiyasa"tayi shiru tanata kiciniyar k'wacewa"wai meyasa bakya jin mgn halimatu?"ya fad'a da wani yanayi Amuryarsa "idan kinaso na barki ki tafi kiyi shiru"da sauri ta dena kukan sai Ajiyar zuciya datake saukewa A jajjere"yaya shine ka rufeni ko?"to meye zakije kiyi masa?"kinsan dai ban son shashanci ko?"yak'are maganar yana cikata"da sauri tayi k'ok'arin tafiya"kije ki wanke fuskarki"batace komai ba ta nufi toilet ,bayan ta wanke ta fito ta samesa zaune saman sofa yana danna waya"zonan! da gudu ta fita daga cikin d'akin "ya girgiza kansa kawai"tashi yayi yarage kayan jikinsa ya watso ruwa" be jimaba Adak'in yafita sbd yayi sallar isha'i"lokacin daya dawo daga masjeed d'in tana kwance kan 3 seeter da Alama har wanka tayi tana jin sallamarsa ta masa banza sbd ba k'aramin haushi yabata d'azun ba"shima yadawo ne sbd yaga kota dena fushin dashi sai yaga Alamar bata dena ba"sai d'aure fuska takeyi"shi kuma jin kansa ya hanashi tankata "kawai saiya wuce dining area yaje yafara dinner"waina ce ta farar shinkafa da miyar taushe"ga gashashshen naman rago da kifi gashashshe"saida yayima cikinsa k'at sannan yatashi yana juyo dariyar muslima itada Eyyah yatab'e baki kawai yayi gaba Abinsa"tare dashan Alwashin Ai gobe zataso ta bishi suje gidan gaisuwa ko?"da tunanin y'ar rigimar tasa yayi shirin kwanciya bacci yana tuna d'azun da zai shiga sashen daddy yanaji Hjy jamila nasanarwa Malika bataje gidan gaisuwar ba wani waje ta tafi ta nunama daddy taje kawai"suna ganinsa sukasha jinin jikinsu"sai yayi d'an murmushi ya gaisheta ya wuce kawai"shidama beson taje"idanma zuwanne yafiso ummi taje"yasan itama kilan gobe zataje"da wannan tunanin bacci me dad'in gaske ya d'aukesa.....washe gari be fito da wuri ba"sai wajen k'arfe 10, sbd da Asuba yajima A online suna mgn da mutanansa game da kasuwancinsa" kuma yanzun yanaso idan yafita yaje office nashi"ga bacin ran Hjy zarah data damesa da kira ta waya bayan ba wani abu me mahinmanci ne yasaka ta kiran nashi ba"yana sanye da suit red colour yayi wani irin sihirtaccen kyau"saidai fuskarsa bbu walwala "yana doso parlourn Eyyah yaji sautin muryarta tana cewa"to Eyyah ba gidan gaisuwar zamujeba nida yaya muslim shiyasa na saka hijab dayazo basai ya jiraniba saimu tafi "d'an murmushin mugunta ya saki yana cije baki ya shigo Anutse yana koma tamke fuska"yaya Ina kwana?"kallonta yayi cikin second 5 kafin ya d'auke kansa yak'i Amsawa duk Eyyah na lura dasu"ba k'aramin shak'a muslima tayiba"tana sanye da riga da siket na Atamfa super me Adon flowers da colour d'in black and purple"tana sanye da hijab tiyebo purple iya gwiwa,wacce taji guga tana d'aukar Ido"bayan ya zauna gefen kujera ya gaida Eyyah"sannan ya wuce sashen Abbie suka gaisa"koda yadawo Lipton kawai yasha yabaro dining area d'in"itadai Eyyah na zaune dama har ranta batason zuwan na muslima.....ganin zai fita yasaka tayi saurin cewa yaya Muslim na taso muje??.....✍️
Chapter 64 · 0% Book details