← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 137

Sashe 106

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

........wani irin mummunan fad'uwar gaba Hjy jamila taji"ta zaro Ido tana dafe k'irjinta dake baraza nar tarwatse sbd irin bugawar daya keyi....dama makircin da tsohonsa ya shirya kenan na ya had'a shi Aure da naja?"ta fad'a Azuciyarta tana jin wani tuk'uk'in bak'in ciki na taso mata"ko sallamarsu bata Amsa ba,da Ido kawai ta bisu har daddy ya iso ya zauna"ummah fuska bbu yabo babu fallasa itama ta zauna"sbd yadda takeji Ayanzun daidai da k'wayar zarrah bata jin zata iya ragawa Hjy jamila muddin tayi mata ba daidai ba"ta Amince da wannan Auren ne bisa ga bin umarnin yayanta da Abbie yaje yayi mgn dashi"yakuma bashi k'wararan hujjojinsa nason ta Amince ta Auri daddy"na farko ko yaya dollars zaiji dad'i mahaifiyarsa na cikin family d'in mahaifinsa"sannan yanaso ta mayema muslima gurbin uwa musammun tunda su sun tsufa yanzun"wa'annan dalilan kawai yasaka ta Amince"da kuma dollars yanuna son ta Amince d'in ,kodan sbd Akawo k'arshen makircin Hjy jamila Agidan.....ehemmm! daddy yayi gyaran murya hakan yasa duk suka nutsu "bayan bugawa da juyawa bbu Abinda zuciyar Hjy jamila keyi"Alhamdulillah! naja'atu muna miki barka da zuwa gidan nan Amatsayin mata kuma Akashi na biyu"Ina fatan zaku zauna lafiya da hak'uri da juna"jamilah ga naja'atu "dukda dai ba bak'uwar ki bace ita kins.....dakata dallah! ta katse masa mgn Afusace tana binsu da mugun kallo d'aya bayan d'aya kafin tace"bana son jin komai daga gareka sulaiman"ban tab'a zaton zakaci Amanata ba sai yau"kaje gaka ga ita Amaryar nan ban yafe makaba Allah ya Isa tsakanina dakai"ke kuma Algunguma wlh zanyi.....K! karki koma sakoni cikin zancenki "iya dabbancinki da rashin wayonki ya tsaya A' iya mijinki kawai Amma banda naja'atu "in kuwa kikayi gangancin shiga hurumi nah zan baki mamaki"ki d'auka Ayanzun ba naja'atun da kika sani Abaya bace watace yanzun"ta k'are maganar murya Akausashe taja tsaki ta mik'e tsaye ta wuce saman.....baki galala Hjy jamila ta saki tana sauraren ta da kallonta harta b'acewa ganinta"tabbas taji shakkar kalamanta saidai bata nuna hakan ba"tayi mamakin yadda tayi baki haka"sai zuciyarta ta raya mata k'ilan sbd taga yanzun d'anta nada kud'i ne.....jamilah! daddy yakira ta fuskarsa bbu Annuri "ta kallesa ta wurgo masa harara"yaja tsaki ya mik'e tsaye yana fad'in "wlh wlh!! muddin zaki kamun matsala Agida na jefar da k'wallon mangwaro Awurina na huta da k'uda ba matsalata bace"sai Abu na k'arshe muddin Malika ko kabeer wani yayi gigin yima matata rashin kunya zan baki mamaki"yana fad'in hakan yafita daga cikin parlourn"Hjy jamila ta saki kukan bak'in ciki tana jin duniyar ta mata zafi"tana Ahaka daddyn ya shigo rik'e da trolleys guda biyu da wata leda ya haye saman"bata dena kallonsaba saida ya b'acewa ganinta..... Awannan daren tayi kwanan bak'in ciki"sbd bata runtsaba"Asuba nayi ta fito parlourn sbd taga ko daddy zai fita masjeed"saidai bbu Alamar hakan"saima k'amshin girki data fara juyowa da rana ta fito"daga k'arshe Anan cikin parlourn tayi sallah tasaka masu Aiki su had'a break fast.....wajen k'arfe 9:12 am daddy da ummah suka sakko k'asan "yana sanye da shadda sabuwa dal brown y'ar ciki da malun malun"ummah kuma ta cakare cikin wani leshi"tana rik'e da hularsa"kowanan su fuskarsa d'auke da murmushi"Hjy jamila ta tsaresu da jajayen idanuwanta tana kallo tana jin kamar ta had'iyi zuciya ta mutu"ummah na lura da ita sai tayi murmushi Azuciyarta tace"bak'in ciki zaki gani"naja'atu bani hular ko samun za'a yine? Eh mana Alhajina"Amma da yaushe zaka dawo?"ko zuwa k'arfe 2 haka ai ya miki ko?"saida ta wani juya Ido kafin tace"Eh yayi Amma karka wuce hakan"sannan Anjima zan shiga wajen Eyyah"to shikenan samun hular"ya fad'a yana matsowa gabanta"tana murmushi tafara saka masa hakan yafaru kan idon Malika data fito daga cikin d'aki"ranta b'ace ta juya ta koma tana jan tsaki"ummah kuwa Adawo lfy da fatan samun nassara ta masa ta juya ta koma saman"ba k'aramin dad'i yajiba sbd ba'a saba yimasa irin wannan Addu'ar ba"wani lokacin idan Hjy jamila najin y'an rashin Arzik'inta ko tana fushi dashi ko sannu da zuwa baya samu daga wajenta....ganin da yayi tana zaune Awajen kuma da Alamar fushi saman fuskarta saiya daure ya zauna daga gefenta yasan kishi ne ke damunta"Meka zauna kamun sulaiman?"ka tashi kaje wajenta bana son ganinka"sai kuma ta saki kuka"Abinka ga miji da mata saiya rungumeta yana rarrashinta"sai kuma Akayi sa'a Malika ta koma fitowa"da sauri ta sake barin parlourn "dukda cikin ranta taji dad'in ganinsu Ahakan...ki dena kuka Aikin gama ya gama"ki kuma dena jifata da mugun kalami sbd sunnar manzon Allah S A W na raya ba Amanar ki naciba"kema kinsan Ina sonki jamilah"shiru tayi domin daddy ya kashe bakin mgn"sbd mace nason Ace ana sonta"ganin batace komai ba saiya cikata yazaro daman kud'i ya Ajiye mata yafita"ta sauke numfashi tana fad'in kud'in da zanje Amuku Aikin rabaku ne ka bayar"kai nawane nika d'ai sbd haka dole naja tabarmun kai..... Ab'angaren ummah kuwa Hjy jamila bata gabanta"girkinta ta Aza itada me Aikinta"wajen k'arshe 12pm ta gama ,ta zuba komai a basket ta saka hijab ta d'auka ta sakko k'asan da nufin taje takaima su Eyyah ta kuma gaidasu"Hjy jamila na zaune itada k'awarta Hjy ta bawa suna k'ullah mugun nufinsu kallo basu ishetaba ta fita"suka raka bayanta da harara..... Eyyah na zaune a parlourn Abbie be jima da fitaba ,tana ma tunanin meye zata girka musu saiga ummah ta shigo da sallama"sosai Eyyah ta fad'ad'a fuskarta da fara'a tana yimata maraba"zama tayi bayan sun gama gaisawa ta tura mata basket d'in gabanta tare da cewa" gashi Eyyah bara na tafi"to madallah muna godiya k'warai da gaske! Allah yayi muku Albarka yabaku zaman lafiya"Akunyace ta Amsa da Ameen "kuna waya dasu babban mutum da takwara ko?"Eh ko jiya da yamma munyi mgn dasu"to Masha Allah! dan Allah naja'atu ki rik'e muslima tamkar Muslim"idan tayi ba daidaiba ki tsawatar mata"sannan kiyi k'ok'arin ganin sulaiman na kulawa da ita sosai kodan sbd maraicinta"in sha Allah Eyyah Alk'awari ne na d'auka "to Allah yabaki ikon cikawa"ta Amsa da Ameen "jefi jefi suna tab'a fira kafin ta tafi "ba k'aramin dad'i Eyyah tajiba"fatanta Allah ya Ida tonawa Hjy jamila Asiri daddy yagano bak'ak'en halayenta.....ummah kuwa saida ta biya sashensu Abbah suka gaisa da ummi sannan ta dawo gidan taci gaba da harkan gabanta....... *Turkish* zaune suke cikin wani had'ad'd'en garden na shak'atawa "maza da mata kowa na harkan gabansa"suna sanye da k'ananun kaya iri d'aya "ba k'aramin kyau da murjewa jikinsu shida muslima yayiba sbd hutu da samun kwnciyar hankali"ga y'ar k'iba muslima tayi,yaron cikinta d'an wata 3 ya fara d'an turowa"daga jiya zuwa yau rayuwar ta k'ara yi musu dad'i sbd Auren umma da daddy"wanda shi dollars yasan komai tunda ga waya"saima da aka d'aura Auren sannan ya sanar mata "ba k'aramin farin ciki muslima tayiba,har mamakin ta dollars yayi"saidai yaji dad'in yadda ta nuna son Auren iyayen nasu"t shirt ce me gajeran hannu ja me layin bak'i,sai wondon jeans bak'i duk yasaka da pasincap daya Aza saman kansa"yayinda muslima ita tata rigar me dogon hannuce saita saka siket d'in jeans bak'i ta yane kanta da mayafi bak'i"ba k'aramin kyau suka yiba"hannayensa na saman cikinta ya manna kunnansa daga tsakkiyar cikin wai yana gaisawa da babynsa"daga ita harshi sai shirme sukeyi suna dariya cikin farin ciki....Ahankali ya janye kansa ya sark'e tafikan hannayenta cikin nasa, ta bishi da kallo ya d'age mata gira yana sakin sanyayyan murmushi"kasan ko yaya Muslim?saikin fad'a my leemart"nidai Allah yasa namiji ne kuma me kama da kai"ta k'are maganar har hak'orin makkan data saka ya fito"noory bakyaso mu haifi mace me kama dake na lura"Toba jida ita zaka dingayi ba"ke kuma kina kishi da baby nah ko?"tana k'ok'arin mgn kiran Naseem ya shigo cikin wayarta"ta turo baki ta kallesa"waye ne?"ba wannan magulmacin Naseem d'in bane"oh yah rabbih! gulmar meye yamiki ne?"na lura yanzun komai aka miki laifi ne ko?bashine yake cewa ba baby girl zan Haifa"to shine yayi laifi?"eh mana "beyi mgn ba ya d'auki wayar sbd ganin ta kusan tsinkewa"tun kafin yayi mgn Naseem yace"wai Anty muslima yaushe zaku dawo pls?wlh nayi kewarku Anty nah" dollars yasaki murmushi tare da cewa sai next week zamu dawo karka damu "ga Antyn taka"yafad'a yana kara mata wayar gefen kunnanta "ta wani sha mur kamar yana gabanta"dollars ya dinga yimata dariya"yana ji tanata yima Naseem shagwab'a yana biye mata daga k'arshe ya yanke wayar yace"rabu dashi ki huta"barama na kira Abokinah naji kayan nan dana tura su k'ara cikin kayan lefe sun iso"wai yaya Muslim harda Naseem zamu tafi Nigeria ko?"Eh to idan yasamu hutu ko?idan kuwa tsaka da karatu yake saidai yayi hak'uri "nasan matsalarsa siyama kin dinga had'asu vedio call sunayi"idan mun koma America sati 6 zamuyi hakan kuma yayi daidai da satin bikin"shima Abokinah ya shiga daga ciki kawai"yak'are maganar yana dariyar shakkiyanci"nidai ba ruwana"zaki san ba ruwanki idan su ummah sun ganki d'auke da cikin jikansu"kinga zasu tabbatar Eh Muslim da muslima suna da cikakkiyar lafiya ko? shiru tayi sbd dama babu wanda yasan tanada juna biyu "yayi shiru kawai idan sunje Agansu da Abinsu....yaya dai Mrs dollars bugaje?"harara ta balla masa"yayi murmushi yana dannawa suraj kira"bugu ukku ya d'auka yana fad'in baban soyayya ka manta da mutane! Hmm Ango kasha k'amshi"da sauran lokaci kafin nasha k'amshin nan"yadda kasan na jawo ranar haka nakeji sbd feeling yamun yawa"dollars yadinga b'abb'aka dariya"muslima kuwa duk tanaji ba k'aramin k'ulewa tayi ba"ta lura shima suraj zaiyi fitinah"ita kanta Amatallahi idan sunyi waya zancen datake mata yawan yimata kenan wai sex d'in da zafi?"itafa taga take taken yaya Ramadan kamar bazai bar taba idan an kaita"saidai kawai tace mata ta bari idan sunyi zataji"tana jin sadda suraj ke masa godiyar akwatuna dozin biyu shak'e da kaya daya tura musu shida Ramadan kowa ya d'auki dozin yakai lefe"bayan sun gama wayar ya kalleta yace "my dubulle y'ar bak'a tashi muje"bazan jeba yaya isihu"ta k'are maganar dariya nacin k'arfinta"yasha mur"kinsan Allah? sai kin san kin kirani da wannan sunan" me k'watarki yau da dare daga wajena sai Allah"dena dariyar tayi tana masa magiya ai shine yafara janta"daga k'arshe tasaka rigimar yatashi su tafi ita ta gaji da zama wajen"mik'ar da ita tsaye yayi yana fad'in wow ji wata fine baby can"Atake ta had'e rai"yasaki murmushi ya sumbaci goshinta "Ahankali yace wuya ko dad'i"samu ko rashi *DOLLARS* na halimatu sa'adiyya ne ita kad'ai har,a Aljannah "Allah yasa sweet heart"ta fad'a cikin
Chapter 106 · 0% Book details