Sashe 103
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
******************
Ayau Friday misalin k'arfe 6:11 pm na k'asar America"jirgin su dollars da muslima ya sauka"mutane nata fitowa Naseem na tsaye yana kalle kalle sbd yaga ta Ina zai hango su?"can saiga wasu couples sun fito sanye da suit navy blue iri d'aya"kowane yadad'e da eya glass suna mak'ale da juna"muslima na murmushi tace"my final choice kaga broth ko?"na gani mu yake kallo yakuma ganemu"yafad'a suna Ida sakkowa daga saman stairs d'in jirgin"Naseem ya iso ya rungume dollars yana fad'in oyoyo babban yaya"ita dai muslima na murmushi saida ya gama murnansa sannan ya cikasa yabmatso ya rik'e hannayenta yana fad'in oyoyo Anty nah"mlm cikani tunda sai yanzun ka ganni ko?"noory kina kishi dani?"ta turo baki"dollars ya matso ya rungumota jikinsa shi kuma naseem ya jawo musu troley d'in kayansu"suka shige cikin wata had'ad'd'iyar motar dollars daya barta wajen Naseem yana hawanta"drictly sabon gidan dollars dake k'asar suka nufa"inda Acan shima Naseem yanada d'aki"baya zama hostel "daya gama lactures yake dawowa nan ya zauna"kafin dollars yayi wannan dawowar Aka gama ginin gidan Naseem ya koma"Amma Abaya hotels suke zaune....tunda suka hau hanya muslima keta y'an kalle kalle dayi masa irin tambayoyin data dinga masa d'azun cikin jirgi"shidai yana murmushi yana Amsa mata"yana kuma jin dad'in ya ganta cikin farin ciki"duk yadda muslima ke ganin gidajen dake bugaje's houses da wasu gidajen irin na masu hannu da shuni sun had'u sai taga yanzun basuda kyau dataga gidan dollars "da kuma irin gidajen da suke wucewa yanzun"naseem nata cin dariya da suka shigo yaga tanata kalle kalle da tambaye tambaye.....yaya ka ganshi ko yana mun dariya" rabu dashi, shi fin hakanma ya dinga mun tambayoyi da k'auyanci "keda harma saudiyya zamuje da Turkish da Cairo kiga gari ki huta noory"gwalo tayima Naseem tana mak'alk'ale dollars tana dariya"Naseem ya b'ata fuska yana biyosu suka shigo cikin parlourn"ba kunya dollars ya zaunar da ita kan cinyarsa"Naseem na ganin hakan ya Ajiye musu kayansu ya fita"my princess tunda mun sauka Alhamdulillah kizo kiji da babynki"tunda kika d'and'anamun sau biyu baki koma baniba sai kice baki warkeba"yau dai kwana 5 kin warke ko?"yafad'a yana rungumeta"tayi shiru tama kasa mgn "ya saki murmushi ya d'auketa suka nufi master bedroom d'insu Aljannar duniya....washe garin ranar bayan sunyi break fast suka fita"saida suka fara Ajiye Naseem a skul sannan suka nufi wani wayayyan shopping mall"muslima dai fuskarta bbu walwala sbd ganin duk y'an k'asar y'an iskane(Aganinta)"mata gasunan da d'amammun kaya rabin breath Awaje "wasuma da pant nd bra zaki gansu"hakan yasa kishinta tasowa"dollars na lura saidai yayi murmushi kawai sbd yasan nan gaba zata saba bazata damuba idan taga matan basu gabansa"da wannan tunanin suka nufi wajen kayan ciye ciye yana tayata tanata jida"sai fira yake janta da ita daga uhmm sai ah ah ke had'asu"suna k'ok'arin shan wata kwana yana tura kwandon da suke zuba kayan shopping d'in wata budurwa na kawowa yad'an tureta "har wasu biscuit dake hannunta suka zube"I'm sorry pls! yafad'a yana duk'awa ya d'auka ya mik'a mata "sai kawai tayi murmushi ta Amsa ta rik'e hannunsa"da sauri ya fisge fuskarsa Ad'aure....muslima ta matso tana huci ta fincikota cikin harshen turanci take fad'in bakida hankali da zaki tab'a hannun mijinah,kuma A gabana??"sai kuma ta tsinketa da wani gigitaccen mari "dollars yasaki baki yana kallon ikon Allah"Atake yarinyar ta shak'eta suka fara dambe......✍️
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafe mikiba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*