← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 137

Sashe 52

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Wannan book d'in na kudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba

#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*

..........ba k'aramin tausayi muslima taji mutumin yaba taba"tasan halin dollars tabbas zai iya korarsa musammun idan yana Azuciye"saidai ta rasa miye ribarsa idan ya k'untata mata?"bata mantaba yau saida yasakata kuka da safe"Ayanzun kuma baza tayi kukan takaicin saba saidai itama ta k'unsa masa wani takaicin irin yadda yamata da safe....babu damuwa muje inda yace d'in"ta fad'a batare data kallesaba"godiya nake ranki yadad'e "batace komai ba tana tunanin meyasa wai Aliyu yana sonta yakasa fitowa fili yasanar mata?"kullum saidai yadameta da zafin kira da turo mata messages"sai taji dama bata bashi contact nataba"tana wannan tunanin suka iso cikin haraban gidan gwabnatin"ko Ina securities ne tsaitsaye suna gadi"bayan ya gama parking yakira dollars ta waya Amma be d'auka ba"hakan yasa ya juyo ya kalleta yace saidai mu jira tukum"na kirashi be d'auka ba"nasan zai kira"k'in mgn tayi ta bud'e k'ofar motar ta fito ta jingina bayanta Ajiki tana y'an kalle kalle"Aranta tace dama haka gidan gwabnatin yake?...tana wannan tunanin kiran Aliyu ya shigo cikin wayarta hakan yasa ta d'auka suka cigaba da mgn"kusan mintina 15 tana waya Amma bbu Alamar dollars "bayan ta gama wayar ta dinga jan tsaki sbd takaicin tsaidasun da yayi"kamar Ance ta d'ago kanta"Ido kawai ta tsurama dollars tun daga nesa"yana daga gaba mutanan sa na biye dashi tamkar shine governor d'in"ga wani haskawa da kwarjini da yayi" ya wani k'ara tamke fuska tamkar wani basarake haka yake tafiyar cikin k'asaita da d'agawa"gama meeting d'in nasu kenan "governor yabama gidajen man fetur d'in dake garin tallafi"dollars kuwa Anan bayan Angama meeting d'in yarabama mutum 10 kyautar Millon 100 da aka basu na tallafin"sosai darajarsa ta k'aru ga mutane"dukda shi dan Allah yayi Amma wasu naganin sbd Riya yayi"hakan yasa y'an jarida suka masa caaa dazai fito"shi kuma ya musu banza yayi gaba Abinsa..... d'auke kanta daga barin kallonsa muslima tayi"saidai tana ganin naci da rashin zuciya irin na y'an jaridar"tunda yak'i kulasu miye Amfanin su dinga binsa yana yarfasu?"sarai dollars ya ganta Amma kallo bata isheshiba yabi ta gabansu ya wuce"mutane na biye dashi"yawanci duk masoyansa ne da body quards nasa"befi mintina 2 da wucewa ba taji driver d'in na waya dashi ,bayan ya gama wayar ya kalleta Ad'arare sbd ganin yadda ta had'a rai "ranki yadad'e yallab'ai yace kije wajen wa'ancan motocin zaku tafi"ka kirashi kace masa bazan jeba"ta fad'a cikin yamutsa fuska tana kauda kanta"dan Allah kiyi hakuri wlh bazan iya gaya masa haka ba"kinga lokaci na tafiya kuma beson Ab'ata masa lokaci"k'in mgn tayi ta gyara hijab nata kawai ta nufi bakin get"zuciyarta Adake sbd yabata haushi daya wuce ta gabanta yanuna kamar besan da zaman suba"bayan bisa tursasawarsa ta yadda tazo nan....sosai securities d'in dake bakin get suketa kallonta da mamakin taya ta shigo harma zata fita Anan tana mace?"tana gab da ida fita daga cikin get d'in taji k'arar motocin dollars Abayanta"k'in juyawa tayi"tana k'ok'arin tafiya taga mota guda ta tsaya gabanta.... k'irjinta yabuga dataji motsin bud'e k'ofar"Atake taji k'amshin mutumin nata"kafin tayi wani Abu Akai taji An fisgi hannunta"ta juyo ta saki k'ara tana fad'in ni kacikamun hannuna"Akan me zan je kiranka bayan ka ganni ka wuce kamar baka sanniba?"kawai saina kwashi jiki na bika sbd ga sarkin shush ko? Ada ba k'aramin haushin k'in zuwan nata da tafiyarta yajiba"Amma wa'annan kalaman nata sun saka tama bashi dariya"wato taji haushin yanuna kamar besan taba"ya lura ba k'aramin jan Aji garetaba"Amma Afili saiya koma had'e rai yaturata cikin motar da k'arfi"ba tare daya damu da masu kallonsuba"Ada taso ta masa kuka Amma saita dake ta zauna tak'i yadda tako kalli gefen dayake zaune"saidai tasha Alwashin masifa zata masa koda zai daketa"saidai bazata masa A gaban yaran saba"sai turo baki takeyi tana mgn k'asa k'asa "duk yadda dollars yakeda yawan jin mgn komai k'ank'ancin sautin murya"Amma yanzun baiji me take fad'a ba"sai satar kallonta yakeyi yana kuma danna waya"basufi mintina 10 ba suka iso wata had'ad'd'iyar private hospital"ita muslima batama san Asibiti suka zoba saida suka shigo cikin haraban Asibitin"sai tadinga mamakin meyasa zasu zo Asibiti koshi muslim d'inne beda lafiya?"tana wannan tunanin aka gama parking driver yafita da sauri"kan idonta Aka bud'e masa k'ofar back sit"be fitaba sai Ido daya zuba mata "tayi saurin yin k'asa da kanta"meye kikeson fad'a?"tunda gulmar da kikeyi Azuciya ta kasa b'oyuwa kina fiki fiki da baki...nide dan Allah idan kana yiwa Allah kasaka Amaidani gida"ni wlh garama ka koma America d'in....ta fad'a k'asa k'asa yadda bazai iya jiba"saidai sarai duk yana jinta"saima tamke fuska yayi yace"fita muje"Ina ke nan?"ban saniba"wai dan Allah yaya muslim ni meyasa bakamun Adalci"kabi ka tsaneni ?? sai kuma ta fashe da kuka"kinga kimun shiru kona mareki"ke meyasa bakyajin mgn ta kin rainani ko sa'ankine ni?to mijin ummah zaki fito muje ki gaidashi da jiki"yana fad'in hakan yafito daga cikin motar"saida ta goge hawayenta sannan ta fito"shine daga gaba yaransa na biye dashi da kaya nik'i nik'i Ahannunsu"tunda suka shigo Ake kallonsu har suka iso Amenity room 8"saidai be shigaba yaransa ne suka fara shiga"ya juyo ya kalli mutuniyar tasa "sai faman cin magani takeyi Abu kad'an take jira ta b'are Baki tayi kuka"saidai ganin yayi tsaye yak'i shiga yasaka ta kallesa suka had'a Ido "saurin sunkuyyar da kanta tayi tana jin fad'uwar gaba"sbd wannan kallon daya jefeta dashi ta kasa gane ma'anarsa.....yaya muslim ka shiga mana"da sauri muslima ta d'ago kanta sbd jin muryar Amatallahi da tayi"Atare suka sakarma juna harara duk dollars na lura dasu...hmmm!Aikin banza, ta wace hanya yazama yayanki ? Inba kalan dangi ba"kince nayi shishshigi last time ke yanzun me kikayi?"duk muslima ta fad'a cikin masifa"Amatallahi taja tsaki tana fad'in banida lokacinki"ta k'are maganar zata wuce ta gabanta"Aikuwa muslima ta kara mata k'afarta"tayi taga taga zata fad'i "tayi saurin fincikota tana fad'in kin Isa kimun tsaki....hannunta kawai dollars ya fisge fuskarsa Ad'aure"ta saki k'ara tana fad'in ita wlh ya k'yaleta saita rama"shi mamaki ma tabashi"ya lura yarinyar nan ba k'aramin fad'ane da itaba bata barin saita kwana"hancinta yaja da k'arfi yajata suka nufi cikin d'akin"saidai yana shiga yacika hannunta sbd tuna ko umma tana ciki"ita kuwa taso yak'yaleta ta lallasa Amatallahi"ummah da Mamy (uwargidan ummah) suna zaune kan carpet dake shimfid'e Ak'asa"sai Abban na kwance saman bed yana bacci "kallo d'aya zaka masa kasan yana jin jiki"danma yana daurewa"Mamy ta Amsa sallamarsu"Atare suka duk'a suka gaidasu"muslima ta musu ya mai jiki kafin ta saci kallonsa taga ita yake kallo"Amma suna had'a Ido ya zabga mata harara ya d'auke kansa "Abban bacci yakeyi ne?"Eh k'ilan sai zuwa k'arfe 2 ya farka"munata ganin hidima Alh Muslim Allah yasaka da Alkhairi"bece komai ba saidai ummah ta Amsa "Aranta tana tambayar kanta meyasa duk inda zashi yake yawo da yarinyar nan?"mik'ewarsa tsaye yana fad'in umma zamu wuce yasaka ta kallesa tana tasowa suka fito daga cikin d'akin gaba d'aya "saidai ita muslima daga baya ta tsaya su kuma sukayi gaba"ba k'aramin sanyi jikinta yayiba sbd Alamomi sun nuna matar bata sonta....ke! k'aramar marar kunya kingama kurarin d'azun ne sbd kin ganshi?"taji muryar Amatallahi"yamutsa fuska tayi ta kalleta tace"uhmm! ke kuma sbd kin ganshi kin kasa mgn sai bayan idonsa sbd yace kinada hak'uri ko?"cewar muslima tana zaro Ido"Adaidai lokacin kuma ta hango ummah na nufo inda suke"hakan yasa kawai tayi gaba batare data koma bi takan Amatallahi ba"sbd ta fahimci sun gama mgn"tana wannan tunanin shima ta hangosa tsaye da Alama jiranta yakeyi"rab'awa gefen umman tayi ta wuce bbu wanda yakula wani cikinsu"tana isowa murya bbu Alamar wasa yace"na lura idan ba belt nasaka nafara zane miki jiki dashiba bazaki nutsu ki dena shirmeba"Ina ruwanki da ita da zaki tak'aleta da fitina?"shiru tayi tak'i mgn kawai tayi dai k'asa da kanta"yaja tsaki ya wuce ta biyosa Abaya"koda suka shigo cikin motar k'in mgn tayi har suka iso wata super market ta musammun"Anan ma beyi mgn ba suka fito"Atare da ita suka shiga ciki"kai tsaye wajen ma'aikatan wurin yaje yanunata yace"zata zab'i komai takeso"shi kuma yafita Abinsa "da farko taso ta k'iya "Amma kuma sai kawai ta shiga jidar komai da gayya "kuma masu tsadar gaske take d'auka "dama gata gwana wajen shan zak'i"chacoolates, biscuits,stwwets, chewing gum,big booms,lemuka na gwangwani dasu madarori na gari dana ruwa"jidarsu kawai takeyi kamar hauka"ta d'ibi nata ta d'ibi na Naseem ,ta d'ibi na siyama"sannan ta d'auki bama roba biyu manya wai Eyyah ta d'aukar mawa"su kansu ma'aikatan mamakin irin yadda ta dinga jidar kayan sukeyi, tana lodawa saman wasu baskets tana turawa"wad'anda suka cika saita barsu ta wuce"basket ukku tayi"kowane tace su zuba A leda"ta saka Aka lik'a sunan naseem Ajikin babbar ledar kayan shopping nasa"hakama siyama"nata kuma ba'a sakaba"kayan shopping nata leda biyu ne"ga k'atuwar Teddy data d'auka wacce zatayi kusan 20k"sai murmushi takeyi domin tasan dai dole ransa yab'aci"kuma dole yabiya kodan sbd kar yaji kunya yana matsayin mai dukiya"suna k'ok'arin tafiya su sanar masa ya iso wajen da ATM card a hannunsa"Anan ya lura da ledojin da sunan dake a jiki"yakuma kalli yadda taketa fara'a"Atake ya fahimci me take nufi"shi kuwa murmushin gefen baki yasaki sbd ya shirya meye zai mata"yana tsaye aka zare dubu dariya biyar da ishirin harda biyar"body quards nasa suka shigo suka dinga jidar kayan suna fita"ita kuwa daga jakarta da teddy d'inta ne kawai Ahannunta ta fito.....wajen dawowar ma zaman kurame sukayi sbd ko kallonsa batayiba"lokacin kuma Anata kiran sallar magrib"bayan sun gama parking ta fito har zatayi gaba ya tsaida ita"ta hanyar cewa wait! batace komai ba ta tsaya"da kansa yamatsa jikin boot yasaka aka fito mata da ledojin kayan shopping d'inta "sai kuma taga An rufe boot d'in"da mamaki ta waiga ta kallesa cikin shagwab'a tace"sauran ledojin biyu fa?"tab'e baki yayi tare da fad'in sadakar su za'a yi"suma wa'annan daddy ne yabada kud'i Amiki"shine sbd iyayi da gulma zakiyiwa wasu shopping d'in sbd niga me kud'in banza na biya ko?"to ba'a tursasani"idan kina ganin kinyi hakan sbd dai Agaban mutane dole na biya ,to nabiya Amma bazan bayarba....to nima bana son nawa d'in ka had'a ka bayar"ta k'are maganar tana barin wajen da sauri"ya girgiza kansa kawai yasaka aka bita da kayan"sai Akayi sa'a sashen daddy ta nufa"tana k'ok'arin bud'e k'ofar d'akinta d'an Aiken yashigo da ledoji guda biyu "Hjy jamila dake hakimce saman kujerah tace"kai Ina zakaje da ledoji?"Hjy na muslima ne "ke wayabaki kaya haka?"daddy ne yamun shopping"Malika ta kalli uwar, ta kuma kalli kayan"saidai basuce komai ba har mutumin ya Ajiye kayan yafita"ba k'aramin hayayyak'a zuciyar Hjy jamila tayiba"saidai tabari daddy yadawo suyi wacce zasuyi"idan yace matsayin muslima da yaran guda meyasa zaiyi son kai ita yasiya mata abu bayan ga naseem da malika?"tana wannan tunanin Naseem ya shigo da Alama daga masallaci yake"wayarsa yajona chargy kafin ya zauna yana lura daga uwar tasa har malikar sunada damuwa"saidai yasan damuwar tasu bata rasa Alak'a da muslima"yana wannan tunanin siyama ta shigo cikin parlourn tana fad'in yaya naseem kazo inji yaya.....in kika sake kika hau masa jiki saina kakkaryaki"y'ar iskar yarinya kina neman b'atamun yaro"Abu kad'an k'atuwa dake saiki haye samansa"zaki wuce ko sainaci ubanki....haba mommy dan....rufemin baki mutumin banza! dama jiranka nakeyi"wato bazaka fita hanyar mutanan canba, bayan suna mak'iyana ko?"yayi shiru yana kallo siyama ta fita tana kuka"tashi tsaye yayi"Ina zakaje?"cup zan d'auka ruwa zansha"daga haka yanufi kitchen"ta k'ofar baya yafita da gudu yabi bayan siyama"sai Akayi sa'a yayi cin karo da ita Ahanya"saidai kawai taji yayi sama da ita yana murmushi yace"kinga ki dena kuka karki sanarwa ummi komai"tak'i mgn ta turo baki "kinaso ummi kema ta hanaki zuwa guna?"saita girgiza kanta"shikenan karki sanar mata"yanzun waye ke kirana?"ba yaya Muslim bane"kuma yace"muje wajensa yana d'akinsa hardani"bece komai ba yana d'auke da ita suka nufi side d'in dollars.....muslima kuwa sbd kawai ta bama su mommy haushi yasaka ta Amshi kayan"Amma bayan wannan dalilin da bazata Amsa ba"tana shiga d'akin ta cire kaya tayi wanka da sallar Azahar "bayan ta shirya cikin riga da siket na Atamfa me golden ta fito babban parlourn gidan sbd taci Abinci"kabeer da Malika na zaune a dining area d'in"Ahankali ta musu sallama saidai bbu wanda ya Amsa mata"Malika ma sa tsaki taja tabar wajen"muslima bata damuba ta d'ibi Abinda take buk'ata ta koma d'akinta ta zauna tafara ci.....wajen k'arfe 2:30 daddy ya shigo cikin parlourn "da Alama lunch yadawo yayi"mommy na zaune cike da takaici biyu na daddy dana shigar da Naseem yayi kitchen be dawoba"hakan yanuna mata ta k'ofar baya yabi dake kitchen d'in yatafi wajen siyama"da k'yar ta Amsa sallamar daddy ko sannu da zuwa bata masaba"yayinda itama Malika ta d'aure fuska ko kallo mahaifin nata be ishetaba sbd tana jin zafinsa yayiwa muslima shopping ita banda ita"sosai daddy yayi mamakin Hjy jamila da yadda ta nuna ko inkula da dawowarsa"dama yasan idan tana fushi dashi ko tana son yamata wani Abu yak'i yi to zata dinga yimasa irin haka"sai kawai shima ya shareta ya wuce samansa"da hanzari ta tashi ta biyosa"ta samesa yana k'ok'arin zare rigar shaddar jikinsa"gefen bed ta zauna tana cika tana batsewa duk yana lura be tankataba" Alh yanzun sbd Allah Abinda kayi shine Adalci?"kayiwa muslima shopping bayan ga Malika da Naseem baka musuba"bayan kaika haifesu "Amma shine zakayi son kai.....shiyasa kenan da k'yar kika Amsa mun sallamata? "ita kuma y'ar gold d'in taki ko kallo ban ishetaba sbd kuna jin haushina ko? ita muslima d'in ce tace na mata shopping?"Eh "naga kayan na tambaya"bece komai ba yamaida rigarsa yafito tana biye dashi"suna sakkowa k'asan Adaidai lokacin kuma naseem ya shigo da ladar kayan shopping nasa bakinsa Awashe yana k'walama muslima kira"daddy dai ya kallesa ya kalli ledar ya lura harda sunansa Ajiki"zama yayi kan kujera yana fad'in Naseem Ina zaka da leda harda sunanka Ajiki?"daddy yaya muslim ne yabani yace"Anty muslima ce dazai mata shopping shine nima nida siyama saita d'aukar mana komai yabiya"daddy na k'ok'arin mgn muslima ta fito daga cikin d'akinta da plate d'in data gama cin Abinci Ahannunta....✍️
Chapter 52 · 0% Book details