Sashe 58
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar Allah ya isa banyafe miki ba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
.......Yana shigowa d'akin A kanta ya fara sauke birkitattun idanunsa da'a safiyar yau suka rage jan da sukayi tsawon kwana 2 "muslima na kwance saman bed d'inta daga gefen damarta bata numfashi"hannunta guda na dafe da cikinta"gashin kanta ya baje saman pillows "hular dake saman kanta tayi gefe itama"doguwar riga ce irinta kanti robber Ajikinta wacce tad'an kamata"cikin second 5 yagama k'are mata kallo yana jin tsananin tausayin rayuwarta"yanzun sbd babu wanda yadamu da ita shine za'a barta ita d'aya Adak'i babu lafiya "yanzun idan ranta ta rasa fa?"sosai yaji harsu Eyyah Akwai nasu laifin"yana k'ok'arin k'arasowa gaban gadon Naseem yafito daga bath room d'innta rik'e da wata silver da ruwa Aciki"da Alama ruwan zai shafa mata ko yasamu sa'an ta farko"yaya muslim! kaga Anty muslima bata lafiya ko?shiru yayi yak'i tankasa ya k'arasa gefen bed d'in, yad'an duk'a yakai hannunsa gefen wuyanta yaji babu zafi,hularta dake gefe ya d'auka ya tattara gashin kanta ya d'aure mata kafin yasaka mata hular"duk Naseem na tsaye yana Aikin kallonsa....bani ruwan! ba musu ya mik'a masa"hannunsa yasaka na dama ya d'an deb'o ya yarfo mata saman fuska,ya kuma shafa mata "saidai tak'i farkawa"Ajiye ruwan yayi ya matsa ya d'auketa kamar jinjira yayi waje da ita naseem na biye dashi"suna fitowa daga cikin d'akin"Hjy jamila ta kallesu tana d'an zare Ido tace"subahanallahi! meke faruwa da ita muslim?"banza yamata kamar tana mgn da bango"naseem ne kawai yace mata bata lafiya "daga haka yabi bayan Muslim"kabeer yaja tsaki tare da cewa wai meyasa kike tankasa ne mommy?"kinafa gani ya shigo baki samu koda darajan yagaidaki ba ya wuce ,to miye Abin ki masa mgn kuma?"bazaka gane bane kabeer"bana so Amun wani zato daban game da yarinyar nan "sarai na fahimci bata lafiya Amma na share y'ar banza fatana Ace Andawo da gawarta gidan nan.....tun kafin dollars ya iso parking lot Naseem yaje da gudu yasanarwa driver d'insa "yayinda suraj dake zaman jiran fitowarsa ya hangosa d'auke da ita"dukda a fuska bbu Alamar rikicewa Atare dashi Amma idanuwansa na nuna tsantsar damuwa"shidai suraj tasowa yayi daidai lokacin da dollars ke isowa gefen motar"wai Abokinah meke faruwa ne?"wani abun yasameta ne?"Bata lafiya ne"shine Abinda yafad'a yana shiga cikin motar da ita Ahannunsa"suraj ya zagaya gefen me zaman banza yashiga"naseem kuwa cikin motocin body quards d'in dollars yashiga suka nufi wata tsadaddar Asibiti....kan muslima na saman cinyoyinsa,yayinda hannunta guda ke cikin nasa ya tsura ma baby face nata Ido yana jin tsananin tausayinta"ko wannan dalilin na maraicin datake ci da kuma k'untatawar matar Uba yana so yakasance da ita kodan yakula da ita yabata gata da farin ciki.....da kansa yakira Asibintin tun kafin su iso"Abinka daba k'aramin mutum bane shi ,tun kafin su iso aka fiddo wheelchair, Aka kuma tanadi doctors mata biyu maza biyu da zasu iya duba muslima"shidai suraj na zaune yana lura da Abokin nasa"tunda yake dashi be tab'a ganinsa cikin damuwa irin hakaba"ransa yagama bashi dollars Akwai wani Abu Aransa game da muslima"yana wannan tunanin suka iso cikin Asibintin"dollars ya fito rik'e da ita aka d'orata saman wheelchair yaturata suka wuce emergency room "kowa kallonsa yakeyi Anata k'us k'us musammun daya fito da jallabiya Ajikinsa"yana isowa da ita ya sanar musu da musabbin Abin ciwon ciki takeyi"suka Amsheta zasu shiga da ita"shima saiya fara k'ok'arin shiga" suraj ya rik'e hannunsa Ahankali yace"Abokinah ka barsu suyi Aikinsu dan Allah "beyi mgn ba yana dai tsaye kawai yayi baya"gaba d'aya body quards nasa sun cika Asibintin sunata zagaye zagaye suna y'an muzurai"shidai dollars na tsaye ya rintse Ido yana jin wayoyinsa nata faman ruri ya musu banza"can Aka kamasa wata kujerah naseem ya rok'esa daya zauna"beyi mgn ba ya zauna yanata duba time"kimanin shud'ewar Awa guda da rabi doctors d'in suka fito"yana dai zaune yabisu da kallo be tankaba"yallab'ai Alhamdulillah ta farko tana d'akin hutu bacci takeyi yanzun haka"saidai idan ba damuwa muna son mgn da wani makusancinta kamar babanta ko mamanta ko yayanta"to Ai Doctor shine yayanta"cewar suraj"okay to muje office pls"dollars dai be tankaba saidai kawai yamik'e tsaye yabi bayan likitan zuwa office nashi "bayan sun shigo sun zauna ya kalli dollars Anutse yace"gaskiya munga da matsala babbah "irin wannan ciwon cikin dana marar idan mace nayinsu duk wata bazatafa warke ta denaba sai tayi Aure"da sauri dollars yabishi da kallon banganeba?"karka samu damuwa zamu bata magungunan da zata sami sauk'i saidaifa gaskiya saurin samun warakarta shine tayi Aure"shi irin wannan ciwon mara da yawa idan basuyi Aure ba bazasu rabu dashi ba"kana nufin sha'awa ne ke damunta?"yafad'a yana tsareta da Ido bbu ko k'iftawa "ah ah gaskiya "matsalar daga mahaifane zuwa mara Anan Abin yake"Idan kuma Aka samu sa'a tayi Aure komai zaizo da sauk'i "okay kawai dollars ya fad'a"shi kuma yace"gashi A Amso a pharmacy room "idan ta farka taci Abinci saita sha"Allah yabata lafiya "kuma duk idan ta fahimci ranar da period nata zaizo saita sha"idan ta farka zamuyi mata Allurai guda biyu "shiru yayi ya k'arbi takardar yana tunanin ko yanzun ta dena jin tsoron Allurah ko kuwa? sbd yasan tana yarinya tsoron Allura takeyi har tsokanarta yakeyi yace zai mata ita"tayita masa shagwab'a da koke koke....fitowa yayi daga cikin office d'in suka tafi Amsar magungunan shida suraj"har sukaje suka dawo beyi mgn ba "saida suka shigo cikin d'akin datake kwance ya Ajiye ledojin magungunan ya kalli naseem da yayi tagumi yace"ka zauna zanje nadawo"daga haka yanufi k'ofa shida suraj suka fita"sai bayan sun shiga mota yace"wai Ina ka shige kwana 2 bamu gankaba ?"idan nakiraka bana samu ko kuwa kak'i d'auka"daddy duk yadamu dasu Eyyah??pls suraj ka rabu dani bana son hayaniya ka sani"Ina ruwana da damuwar tasu?"gaba d'aya babu wanda yadamu da yarinyar nan harta fara ciwo ta galabaita duk basu saniba"to yanzun idan bana k'asar fa?"basu kyautaba gaskiya "zata iya yuyuwa kuma basu saniba"saidai yanzun muje kasanar musu"ni bazan sanar musuba ,bama can zamuje ba saidai mu saukeka bakin get"kayi hak'uri zan sanar musu tunda nasan yau zaka koma"banza dollars yamasa yana jin haushin suraj d'in"yadda yakejin y'ar rigimar tasa Aransa zai iya hak'ura dakomai daya mallaka sbd farin cikin ta kawai"babu inda zashi saita sami sauk'i....suna isowa bakin get d'in shiga bugaje's house's yayi gyaran murya "
kafin yayima driver Alamar ya tsaya da hannu"shidai suraj na zaune gefensa be koma tankawaba sbd ganin Abin yagirmi tunaninsa"har so yayi ya gumtsa masa labarin yafara zuwa gidansu husnah har contact nata ya Amsa saidai yadda yaga beda walwala saiya k'yalesa"ko sallama be masaba yafita......muslima tafi Awa guda tana bacci"saida yunwa ta fara damunta kafin ta farka tana hamma had'e da salati ta bud'e Ido"koma rufewa tayi ,ta kuma bud'e tana kallon kanta da kuma naseem dake zaune kan wata farar kujerah"k'irjinta yabuga dataji jikinta na k'amshin turarukan dollars"Naseem inane nan?"ta fad'a tana kallon drip d'in da aka zare mata"ga kanula a hannunta"wai Asibiti ne mukazo?"ta fad'a tana tashi zaune"hakane Anty muslima"sannu ya jikin naki?"da sauk'i sosai"meyasa bakya lafiya baki sanarwa kowaba?saida driver ya turoni nazo nadubaki, sbd ki fito yakaiki islamiya nasameki Asume"d'an yamutsa fuska tayi tace ciwon ciki nefa ke damuna"Amma taya nazo nan kuma?"uhmm! yayane yashigo ya d'akko ki muka shiga mota yakawoki Anan"bansan waye yasanar masa baki lafiya ba"sai nan nan Akeyi dake y'ar gatan yaya Muslim"harara ta balla masa tanajin fad'uwar gaba"itafa rabonta dashi tun ranar dayaso yadoketa Allah yasa Abbie yamasa mgn"nidai katashi kaje gida ka d'akko mun kayana da hijab ko?"ta fad'a cikin shagwab'a "dariya yakamayi ya fahimci ita shagwab'a ajininta take"yanzun bara na kira doctor d'in yadubaki "sbd yace idan kin farka na kirashi"shiru tayi tak'i mgn sbd wata Azababbiyar yunwa da takeji"ganin tak'i kulasa yasaka ya mik'e tsaye yafita"yana fitowa dollars na kawowa shida mutanansa sun sakosa Atsakkiya tamkar irin wani k'usan gwabnati "yayi matuk'ar kyau cikin shigar k'ananun kaya"jikinsa na fitar da daddad'an k'amshi me kashe jiki "y'ar ramar da yayi ta k'ara masa kyau matuk'a"fuskarsa Ad'aure tamau"cikin sanyayyar muryarsa me taushi da bud'ewa yace"Ina zakaje kabarta ita d'aya?"yaya ta farkane zanje na kira doctor d'in"okay kawai yace yanufi k'ofar d'akin yatura k'ofar yashiga "su kuma mutanansa suka tsaya daga waje.....jin motsin Anturo k'ofar yasaka muslima dake zaune ta kalli k'ofar da sauri"Atake idanuwanta suka nutse cikin manyan idanuwansa "saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"da sauri muslima ta janye idanuwanta ta sunkuyyar dakai k'asa "Anutse ya iso gefen bed d'in gab da ita ya zaunah"hakan da yayi ba k'aramin mamaki yabata ba"gaba d'aya illahir jikinta rawa yakeyi fatanta Allah yasa ba mugunta zai mataba sbd rannan be samu nassarar dukan taba...ko meye Akansa kina bisa gadon Asibiti Ai bazai miki wani abu marar dad'i ba"gefen zuciyar ta Akasanar mata da hakan"....yaya Ina kwana?"me makon ya Amsa sai cewa yayi ya jikin naki?"da sauk'i"kuma ni yunwa nakeji Ai "ta fad'a kamar zatayi kuka"shiru yayi bece komai ba"sai suit cote nasa daya cire ya koma matsawa kusa da ita har jikinsu na gugar juna yaja hannunta tabar jikin bango"da Ido kawai take kallonsa sbd bata fahimci meye zaiyiba saida ya Aza mata suit d'in kafin murya bbu Alamar wasa yace"idan An barki haka zai shigo ya dubaki jikinki Abud'e?"koda yake babu mamaki tunda kinyi girman shigewa wani d'an iska kina bashi ruwa"nifa yaya bafa bashi nayiba shine da kansa ya zuro bakinsa zai....yimun shiru! Adaidai lokacin kuma doctor d'in yaturo k'ofar shida naseem suka shigo"sosai dollars yakoma had'e rai"da k'yar yabashi hannu sukayi musabuha yana tambayarsa me jiki"yamasa banza yana zaune yana binsu da kallon k'asan Ido"yana jin yadda yake tambayar yadda takeji"kafin yace taci Abinci da magani zaizo yamata Allurai Anjima"kwab'e fuska tayi ta kallo dollars sai Akayi sa'a ya d'ago kansa sbd yaga yadda zatayi Anyi zancen Allura "yaya kaganshi ko wai Allura zayamun"ni Allah bana so"ta k'are maganar hawaye na zubo mata"subahanallahi Ashe patient d'in tawa matsoraciya ce"kuma gashi Alluran nada mahinmanci Ajikin....pls doctor zaka iya tafiya"idan da yuyuwar Amata zan maka mgn"yafad'a fuska bbu walwala"Atake doctor yayi waje"shidai Naseem na tsaye yana murmushi"kai kuma murmushin meye kakeyi ba kaya nace kaje ka d'aukamun ba? ta fad'a tana wurgo masa harara"shidai bece komai ba yanata kallonsu itada yayan nasu"ga suit nasa Ajikinta ta mata kyau"kanta ta Aza gefen kafadar dollars tana rintse Ido tace"wayyo yunwa!......wani irin bak'on yanayi dollars yatsintsi kansa Aciki "saidai yayi jarumtar dakewa"ya kalli naseem Aikuwa yaga kallonsu yakeyi"ba Aikenka tayiba"to yaya bara natafi"daga haka ya fita"yana fita tafara k'aramin kuka....bazaki mun shiru ba?"to niba murd'awa cikin yakeyiba"bece komai ba sbd k'ofar da aka turo"naseem ne yakoma dawowa da wasu ledoji Ahannunsa yace yaya gashi inji wani yace"nabaka"yak'are maganar yana Ajiye ledojin Agefen su ,kafin ya juya ya fita"hannunta guda kawai taji yakama ya aza mata ledar guda"kafin yace idan yaka miki kayan ga pads Anan ciki saiki shirya.....da sauri ta janye kanta daga gefen kafad'arsa cikin jin wata iriyar matsananciyar kunya"duk tsiwarta da fadanta tanada kunya"ta yaya yasani?....ke bana son gulma"tunda dai munzo nan An dubaki miye bazan iya saniba?"ya katse mata tunaninta"shiru tayi tak'i mgn kanta na'a k'asa "lura da yanayinta najin kunya saiya bashi dariya yakuma burgesa"shifa ya d'auka batada wata kunya tunda takema mutane tsiwa"ganin batada niyar tab'a Abinda yasaka Aka mata order yasaka ya Amshi ledar yafara bubbud'e komai"ita dai kanta na'a k'asa tana jin k'amshin Abincin"tana tunanin meyasa yake bata kulawa?"wani irin k'ima da mutuncinsa taji Aranta"gaba d'aya sai tayi dana sanin irin yadda Abaya take masa tsiwa da k'in gaidashi"Ayanzun tana jinsa tamkar uwa d'aya uba d'aya suka fito dashi"d'ago kanta tayi da nufin taga meye yakeyi?"sai kuma aka turo k'ofar Eyyah da me Aikinta da Abbie suka shigo suraj na bayansu"muslima ce kawai tayi k'arfin halin Amsa sallamar tasu"yayinda uban gayyar yayi tamkar besan da shigowar tasuba"shidai Abbie yana lura dashi yana kuma murmushinsa"dama yasan har yanzun bazai huceba"takwarah sannu ya jikin?"cewar Eyyah bayan sun shimfid'a darduma sun zauna"niba zan Amsaba Eyyah"Akanme kenan?"ko kuwa shi babban mutum d'in ne ya hanaki Amsawa?"shiru tayi batace komai ba"bayan me Aikin ta Ajiye komai ta juya ta fita"dollars ya sauka daga saman bed d'in yanufi gaban basket d'in da aka Ajiye yafara k'ok'arin had'a mata tea"yayinda suraj yakoma shiga Al'ajabi dayaga suit nasa Ajikin muslima "ita tama manta da rigar na'a jikinta"Abbie kuwa tunda ya shigo ya lura da hakan"kanta Ak'asa tana turo baki ta gaidasu gaba d'aya"Adaidai lokacin dollars ya Ajiye mata cup d'in tea gabanta da plate"ya d'auki take away na chips da pepper chicken yazuba mata Acikin plate d'in"duk beyi mgn ba ya d'auki wayarsa dake Ajiye ya matsa gefen Abbie yaduk'a ya rik'e hannunsa"haba takwarana ! Na d'auka Ai bazaka tankamun ba?"Ina kwana?"lafiya qlau"yajikin nata?"Alhamdulillah"Eyyah Ina kwana?"lafiya qlau babban mutum da fatan ka huce?"shiru yayi yak'i tankata"suraj yadinga dariya"Abbie na tayasa da murmushi "Adaidai lokacin kuma naseem yadawo shida siyama tana rik'e da teddy d'inta da yunifoam na islamiya Ajikinta"shi kuma ledar kayan muslima na'a hannunsa"tana ganin dollars ta rirrik'e Naseem kamar zatayi kuka,sbd kwanaki ya shiga sashensu yasamu tana ihu da rigima "tsawa d'aya yamata ta saki fitsari"shiyasa cikin kwana 2 d'in take masifar tsoronsa"shi kuwa yana lura da ita yatab'e baki ya mik'e tsaye yana kallon suraj yace"idan kagama dariyar muje"beyi mgn ba yayima su Abbie sallama yabi bayan dollars suka fita"ita dai muslima tana zaune tana break fast d'inta"duk yadda Abbie da Eyyah sukaso ta musu bayanin meke damun ta k'iyawa tayi"data gama break fast d'in tasaka musu kuka ita wajen Hjy zata koma tunda babu wanda yadamu da ita sai yaya Muslim"yanzun idan da baya k'asarfa hakan yafaru?"ga daddy baya sonta yatsaneta dataje gaidashi zaita zaginta da Aibata ta.....daga Abbie har Eyyah shiru sukayi sbd sun san basu kyautaba Akwai nasu laifin"saidai Abbie yafahimci Hjy jamila ta koma k'ullah wani sabon makircin kenan tunda gashi daddy yaci gaba da nuna tsanar Muslim"sosai Eyyah ta rarrasheta ta bata baki har tasamu ta shiga wanka.....wajen k'arfe....✍️