Sashe 12
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
To masu karatu Anan free page yak'are sai mun had'e a paid grps Anan chakwakiya da zazzafar soyayya take kundai san alkalamin mom fareesa 😂🥰
wannan book d'in nakudine
Regular grp 500
Vip grp 1000
Special grp 2k wato 3pages in a day
zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251 500 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne
banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌
Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50
Regular 500f
Vip 1000f
Special grp 2000f
Dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya ba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*
.........yana rik'e da hannunta guda suka nufi parking lot batare da d'aya yayima d'an uwansa mgn ba"zuciyar dollars in bacin zafi da rad'ad'i babu Abinda takeyi"tunda yataso yarasa mahaifinsa be tab'a damuwaba sosaiba sai Addu'a yake masa"saidai Ayau yaji mutuwar mahaifin nasa ta dawo masa tamkar sabuwa"yasan tabbas koda daddy baya'a hayyacinsa muddin mahaifinsa na raye bazai masa irin wannan cin zarafin ba"saidai kuma daya tuna yadda yazage muslima tas ,ya koreta tana matsayin y'a mace sai yaji zuciyarsa na tsinkewa "be tab'a dana sanin maido yarinyar gidan ba sai yanzun"yasan kuma be kamata ya maida ita wajen kakarta ba"bazai kuma je yasanarwa su Eyyah da komai ba"zai bar gidan shida ita kamar yadda daddyn ya buk'ata..... subahanallahi! Ina kuma zakuje dollars?cak tunaninsa ya tsaya yabi suraj da kallo da jajayen idanuwansa "yayinda muslima keta sauke Ajiyar zuciya har lokacin kuma tana hawayen bak'in cikin mahaifinta da bakinsa yace tabar masa gidansa"kayi mgn mana ,kukan meye takeyi ne??"ya k'are maganar yana shan gabansu"dollars ya girgiza kansa murya babu Alamar wasa yake fad'in suraj bamu hanya mu wuce"idan na k'ara mintina 5 Agidan nan Abinda zai faru bame kyau bane"daga haka yayi shiru yaja hannunta sukayi gaba batare daya jira cewar suraj d'inba"yayinda suraj beji haushiba sbd ya lura dollars d'in na cikin b'acin rai "Amma ransa yabashi koma miye tsakaninsu da daddy ne ,zata iya yuyuwa Hjy jamila ta shirya wani makircin sbd Abinda yafaru d'azun"da hanzari yanufi sashen su Eyyah....har lokacin Abbie da Eyyah da Anty habiba na zaune a parlourn suna mgn"cikin wani yanayi suraj ya musu bayanin yadda yaga su dollars da kuma kalamansa"da sauri Abbie yatashi suka nufi parking lot ,saidai sadda suka iso tuni dollars da muslima sun dad'e da fita shida ita Amota batare daya nemi koda driver ba,hakama body quards"cikin b'acin rai Abbie yakira daddy ta waya yasanar masa yazo yanzun yanxu a parlournsa yana son mgn dashi"sannan ya bama mararsa Hjy jamila mintina 5 taje gidansu saiya nemeta"umarni ne ba shawaraba idan hakan bazai faruba yaciresa a lissafin y'ay'ansa"yana gama wayar yakashe yakoma parlourn sa"bayan mintina 15 saiga Abba da daddy"kallo d'aya sukayima mahaifin nasu kowa yasha jinin jikinsa"ba tare da Abbie ya Amsa sannun da suke masaba ya kalli daddy fuska babu Alamar wasa yace"meye kasanarwa muslim da muslima yanzun daka turo akirasu?? wani Abu muslim d'in ya sanar maka Abbie?"Ina tambayarka kana tambayata?"kayi bayani mana yaya"cewar Abba"kan daddy ak'asa yashiga yimasa bayanin yadda yakoresu"yad'ora da fad'in nayi hakane sbd suyi nadama karsu koma maimaita Abinda sukayi"kabeer yayanta ne yadace sbd yasakata Aiki tak'iyi ya mata mgn ta zagesa Abbie?shine kuma yamareta muslim zaizo ya dinga dukansa....saida yayi shiru kafin Abbie yayi murmushi yace"haka jamilar da kabeer d'in suka kitsa maka?batare da kayi bincikeba ka yarda?to yayi kyau "yanzun jamilar tana gidan ko ta tafi?"Abbie bazan iya tsallake umarnin kaba"nace taje matsayin ziyara takawo musu zuwa Anjima zanzo"uhmmm sulaiman kenan!"to Abarshi Amatsayin hakan in sha Allah wata ran da kanka zakazo ka kamun zancenta da irin hukuncin da zaka yanke mata"saidai ni nawa hukuncin da zan yanke ita da yaranta saiya girgiza su"inaso Anjima ka kira Muslim lokacin ya huce kace yadawo gida shida muslima ka janye k'udurinka sbd kaga be kamataba"sai Abu na gaba duk lokacin da makamancin haka yakoma faruwa kayi bincike ka kuma shawarceni kafin yanke hukunci"sai Abu na k'arshe dakace ka kori muslim"ka godema Allah baya daga cikin yaran wannan zamanin daya maka rashin kunya "karka manta "Allah shine gatan kowa Amma muslim shine gatan duk mutanan gidan nan"Akallah yakashema gidan nan million 100 "bayan gidan mahaifinsa na gado da filayen daya siya ya turo gidan nan Akayi Aikin gidan nan dasu aka zuba kayan More rayuwa dan kowa yaji dad'i .shine sbd rashin tunani dason mace yasaka ka kasa hangen nesa har zaka koresa"Ai idan aka bibiyama shine yake da damar dazai iya korar kowa Agidan nan"karka manta Asalin gidan nan marigayi Isma'il shine yaginasa yabaka yaba Habibu"sannan ya Ani nawa sashen"karka yadda mutuncin da muslim yake ganinku dashi yazube"kaje kayi tunani matarka ba k'aramar shed'aniya bace"inaso ka jawo muslima Ajikinka ka kula da ita kaji damuwarta"wlh Ina jiye maka ranar da Allah zai kamaka da hakkinta"har yanzun bata tab'a sanin tunda ta koma hannun dangin uwarta baka tab'a d'aukar nauyin taba"komai saidai Muslim yayi mata Amatsayin kaine kasaka shi"kosu dangin uwarta haka suke d'auka"yanzun koda kaine ka haifi Muslim iya Abinda zaiyi maka kenan"kasan dai kabeer kaika haifesa Amma bazai iya yimaka Abinda Muslim yamaka ba"babu gori koson na kare Muslim a maganata iya gaskiyata da nasiha nake maka"kaima habiba saika k'ara yimasa wata nasihar"zancena dakai na k'arshe muddin Muslim da muslima basu dawo gidan nan ba to karka sake jamilah tadawo"idan kuwa bakayi sannuba harni dana haifeka saita rabaka da ni"Abbie nakai Aya Azancensa ya mik'e tsaye yabar parlourn "Abba ya sauke numfashi yana kallon daddy da gaba d'aya jikinsa yayi mugun yin sanyi"ya tabbar da zancen Abbie gaskiya ne"saima yanzun yake dana sanin Abinda yayi yana tunanin to meya shiga kansa harya Aikata hakama?"gaba d'aya kunyar dollars yaji yanaji"saidai yarasa meyasa bayajin haushin Hjy jamila?"itama kanta muslima d'in sai yaji tausayinta.....zancen gaskiya yaya dole ka gyara kurakuranka"sannan yaka mata kadinga bincike idan Angaya maka mgn"kuma kadinga takema jamila burki Akan wasu Abubuwan na cikin gidanka"sai kuma dan Allah kadinga yawan Azkhar da addu'o ga iyalanka"Anjima nima zan kira Muslim d'in "na kuma shiga d'azun sashen su Abbie na samu habiba da Eyyah sun mun bayanin Abinda yafaru"yamasa bayanin komai....shiru daddy yayi yana tunani can ya sauke numfashi Ahankali yace"to shikenan Allah yakaimu "daga haka suka baro parlourn kowa yayi inda zashi.....tunda suka shiga mota dollars ya jata Ahaukace"yayinda gaban muslima keta fad'uwa tana tambayar kanta Ina zashi da ita?"tanaso ta tambayesa saidai yadda taga kyakykyawar fuskarsa ta juye bbu Alamar sassauci Acikinta yasaka tayi shiru kawai"Amma ta dena kukan"saima karatun Alkur'ani me girma data kunnah tana saurare cikin kira'ar shaikh sudais.....cikin y'an mintina daga ita harshi kowane yasamu nutsuwa"itadai idonta na'a lumshe jin yana horn yasaka ta bud'e idanuwanta "ta hango Ana bud'e musu get d'in wani gida me kyau"da sauri ta kallesa"taga ya k'ara had'e rai"ta kauda kanta da k'yar tayi jarumtar cewa inane nan yaya?"banza yamata kamarma ba dashi take mgn ba"bayan ya gama parking yafito"ita kuma ta d'aure fuska tanata turo baki tak'i fitowa"cikin zafin rai ya bud'e k'ofar gefen datake ya finciko hannunta da k'arfi"ta saki k'ara tana turjewa"ki fito muje karki koma b'atan Rai"idan kuma k'arfina kikeso na nuna miki zaki samu hakan"to waini inane nan d'in?"kawai saika taho dani inda bansan....bige mata baki yayi fuska Agimtse yake fad'in Idan kina mun mgn kina turan baki ko murgud'a mun saina dokesa yayi jini"siyar dake zanyi Agidan stupid kawai"yafad'a yana Ida fisgota ta fito"ta saki kukan shagwab'a tanata turjewa"sai bayan ya rufe k'ofar ya kalleta tak'i yarda ta kallesa"ya tab'e baki Ahankali yace"meyasa bakya jin maganata *halimatu*?" da sauri ta kallesa da mamaki"ya wurgo mata harara fuska Ad'aure yace"gulmar banza zaki wuce muje ko kuwa?"wlh mukaje Agaban ummah kika mun wani shirme ranki ne zai b'aci"shiru tayi sbd ta fahimci gidan mahaifiyarsa ne sukazo"dama ita bata tab'a ganin umman saba"tasan dai tana a raye"shi kuwa be koma mgn ba yana rik'e da hannunta yajata suka wuce ciki"saidai ta dena turjewar tadai shagwab'e fuska kawai"da sallama suka shigo cikin babban parlourn gidan"haka kawai muslima ta tsintsi kanta dajin fad'uwar gaba "Amatallahi da ummah da Farooq na zaune a parlourn sai musty dake wasa a tsakkiyar parlourn"wani irin bugawa k'irjin Amatallahi yayi dataga Muslim ya shigo rik'e da hannun wata"da Ido kawai ta tsaresu zuciyarta najin zafin kishi "dama jiya yazo da dare bata ganshiba sai yau.....yaya sannu da zuwa kaida bak'uwa kuke tafe?"cewar Farooq yana kallonsu ,zaiyi kusan 25yrs"kansa kawai dollars ya gyad'a masa yana k'ok'arin janta su zauna kan kujerah 2 seeter "ba k'aramin tsorata da irin kallon da ummah ke jifarta dashi muslima tayiba"hakan yasa yana cika hannunta ta sakko k'asa kan carpet ta gaisheta ta zauna"da k'yar ta Amsa mata"duk dollars na lura"hakan yasa koda Amatallahi ta gaidashi yayi kamar bejiba.....bakaji Ana gaida kaine?"yad'ago kansa yana Amsawa da lafiya qlau "sai a sannan muslima ta gaida Farooq ya Amsa da kulawa yana tambayar ko itace muslima?"kanta kawai ta gyad'a masa "ummah kuwa kamannin mahaifiyarta data gani Atare da ita yasaka tun kafin Farooq ya tambaya ta ganeta"mik'ewa tsaye ummah tayi tabar cikin parlourn " dollars yad'an kalli muslima"yaga suna hararan juna itada Amatallahi"murmushi yaso yasub'uce masa saidai ya dake ya mik'e tsaye yana mamakin fitinar yarinyar da fad'an ta....yaya muslim zansha ruwa" cewar muslima tamkar wata y'ar yarinya"kauda kansa yayi ya kalli farooq yace"kamata ruwa"ke Amatallahi kamata ruwa da lemo"ni Allah bana son nata"ta fad'a cikin shagwab'a"Farooq yayi murmushi yatashi yanufi kitchen "muslima ta turo baki sbd ganin dollars zai tafi"to yaya Ina zakaje?"kijira mintina 5 nadawo mana"daga haka be koma bi takan taba yashige d'akin ummah"Amatallahi taja tsaki tana yatsina fuska tace"shishshigi da cusa kai bbu kwarjini"muslima na murmushi tace"ikon Allah! shifa kansa shishshigin sai mai matsayi keyi"wani bema ga hanyar dazaiyi shishshigin ba"ke dawaye kike?"da wanda ya tsargu"cewar muslima tana watso mata harara"ranta na bata yarinyar son dollars takeyi"Amatallahi na k'ok'arin mgn farooq yashigo cikin parlourn"hakan yasa tayi shiru tana jin mugun haushin muslima"wacce zasuyi age mate da juna"Agabanta ya Ajiye mata, ruwan kawai ta zuba tasha tafara danne danne Awaya..... Azaune gefen bed yasami ummah fuskarta Ad'aure"yana shigowa tace"miye ma'anar zuwanka da wannan yarinyar harda rik'e mata hannu?"hakan dakayi daidai ne?"saman sofa ya zauna kansa a sunkuye yace"k'infa yadda tayi mu shigo ita sai taji inane nan?to dama nace maka Ina buk'atar zuwan natane?"ko kuwa so kakeyi aga kana yawo da mace Amaka wata fassarar tunda kak'iyin Aure? "sbd cin fuska shine kazo da ita nan kasan Amatallahi zata gani"yayi shiru yak'i mgn "yarasa meyasa ummah tak'i gane yarinyar bata masaba? ganin yayi shiru tace"idan wajena kazo kamaida ita inda ka d'akkota ka dawo"da sauri yad'ago kansa ya kalleta da idanuwansa da har yanzun da sauran jansu"ta kauda kanta sbd yadda yamata kama da mahaifinsa"nafa maida ita kikace ummah?"nafa kawota nan tad'an zauna ta miki kwana biyu sb......kanada hankali Muslim?"kamarya ta kwana 2?"yayi shiru yana tunani"wai yanzun sbd duk kan Amatallahi ummah zatak'i yarinyar da mahaifinta yasoshi ya inganta Arayuwarsa?"ya d'auka yadda daddy ya kula dashi ummah baza tak'i jinin daddyn ba"Ada yaso yamata bayanin matsalar data faru Amma ganin tayi hakan saiya fasa"saima ya mik'e tsaye cikin ladabi yace "zanje na maida ita Anjima da yamma zan dawo" shiru tayi tana tunani"saidai ta kasa gane komai game da tsakaninsa da yarinyar"Abaya dai tasan yashak'u da ita sosai"ko zuwa wajenta yayi zaita yimata firanta"lokacin kuma da Aka Amshi muslima d'in haka yazo nan yanata fushi har daga baya ya hak'ura yasaba.....muslim sbd ita yarinyar zakayi fushi ?"nifa umma banji komai ba"naga dai bakya son zuwan namu da itane"hannunta dana rik'e ban rik'e da wata manufa ba Allah ya sani"kuma naga ita d'in k'anwata ce"shiru tayi batace komai ba "shi kuma ya d'auki wayarsa k'arama da Aketa faman kira"d'agawa yayi be furta komai ba "daga d'ayan bangaren Aka masa sallama da fad'in yallab'ai idan babu damuwa muna son ganinka da k'arfe 4 zamuyi meeting pls"okay kawai yafad'a yana yanke wayar sbd manager d'in gidan man fetur d'insa ne dake Anguwar Jan bulo"time yaduba yaga 3:27 pm"ummah sai Anjiman"Allah yakaimu ta fad'a "shi kuma yafito"muslima ya kallah har lokacin tana zaune kan carpet tana danna waya"k'amshin turarensa dataji yasaka ta d'ago kanta suka had'a Ido"tashi muje "to yaya Muslim ka zauna kasha ruwan mana"ji yayi bazai iya disgata gaban su farooq ba"sai kawai ya zauna ta zuba masa ya Amsa yasha ya Ajiye cup d'in"kafin su mik'e tsaye tayiwa farooq sallama batare data kalli Amatallahi dake kallonsu tana hararar taba"fitowa sukayi suka nufi inda yayi parking"nifa yunwa nakeji gaskiya"yi yayi kamar be jitaba"ya bud'e k'ofar mazaunin driver sit ya shiga,ita kuma saita ja ta tsaya"kina jiran nace miki ki shigo ne?"na lura sbd Ina binki Ahankali shiyasa kikemun shirme ko?"nifa yaya muslim yunwa nace maka inaji ko?"yatab'e baki yana fad'in Amma d'azun ba saida Aka rarrashekiba kikaci Abinci yanzun kuma kike fad'in kina jin yunwa?"to Ai sbd na tsani cikin gidan ne"karki koma yiman zancen gidan can"tayi shiru "wlh kika bari na fito baki shigowaba sai kin sani"be rufe bakiba ta shigo yaja motar da k'arfi har saida ta saki k'ara "ta d'auka koma wata restaurant zasuje sai taga sunyi hanyar gidan mansa"batace komai ba tadai d'aure fuska tana danne danne Awaya "Tasha Alwashin bazata koma masa zancen yunwa take jiba"gashi taji Anfara kiraye kirayen sallar la'asar "rabonta da Abinci tun break fast"tana wannan tunanin kiran Aliyu yashigo cikin wayarta.....✍️