← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 137

Sashe 30

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

fiddo taji k'ank'aru"Abinka da masu hannu da shuni komai yayi waja waja Awadace" tuni Aka fara rabama jamaa"dama kuma haka wasu keso"sunsan dole wajen Aci me kyau Asha me kyau tunda mamacin nada Alak'a da dollars"wajen k'arfe 2 ya shigo cikin gidan sbd yanaso ya tabbar da taci Abinci"gashi ba tsarki bane da ita zataso tayi wanka"yana rik'e da wata leda me d'an girma irinta shopping Ahannunsa ya wuce cikin gidan"sai lokacin yaje ya gaida mamy yamata gaisuwa "kafin ya matsa yayiwa ummah gaisuwa itada danginta da suka zo"sai d'an kalle kalle yakeyi cikin basarwa sbd yaga koya hangota"Amma bbu Alamar tana'a main parlour d'in"can yad'an yi k'asa da murya yace"ummah Ina yarinyar nan?"inaga tana d'aki ko sallah takeyi"nan dai sukaci Abinci itada yaran.....wai yarinyar nan y'ar black beauty kuke mgn Hjy?cewar Anty Amira (k'anwar ummah)"Eh kawai ummah tace saidai shi gogan bece komai ba saima mik'ewa tsaye yayi yaji ummah na sanar mata k'anwarsace ce fannin mahaifinsa"kai gaskiya tanada kirki yarinyar ga son Aiki"kince na gyara bed room naki wlh itace ta gyara tanama toilet zata wanke na barota yanxun "iya nan dollars yaji yabar wajen yana d'an cije baki kasan ransa kuma murmushi yakeyi"fatansa Allah yasa komai ya canza ummansa taso muslima"sosai yaji dad'in Abinda tayi"saima lokacin yatuna be tab'a sakata gyaran d'aki ba "yana wannan tunanin ya turo k'ofar d'akin ya shigo"k'amshin turaren wuta yadaki hancinsa "yad'an lumshe Ido ya bud'e....muslima na'a toilet tana wankewa tabar k'ofar Abud'e"saidai taji sallamarsa ,ga k'amshin turarensa daya kai mata ziyara har cikin toilet d'in "tamkar tak'i fitowa sai kuma ta daure ta fito kanta na kallon k'asa bata yadda ta kallesaba"wayace ki kama yin wani Aiki?"babu kowa" kinci Abinci?"satar kallonsa tayi yana tsaye gefen mirror "sai lokacin ta lura da shaddar dake jikinsa"kina jiran na maimaita?"Amma yaya ba cewa kayiba bazan zoba kuma bak....sai tayi shiru "tuhumata kikeyi ko?"nafaci Abinci ,ta canza topic d'in"ya tab'e baki yana tunanin ko meyasa bata son kallonsa? ki d'auka ga wannan ledar nan kiyi wanka ki canza kaya"nima zanje nadawo"to Ina zakaje yaya Muslim?"inda kika Aikeni "kina mun mgn kina kallon wani waje sbd gulma"batace komai ba ta sunkuyyar dakai k'asa"ki d'auka ki duba"batace komai ba yanata kallonta ta jawo ledar ta fara dubawa"sabuwar doguwar riga ce jallabiya sky blue "sai ledar pad da sabuwar hand bag da pants guda biyu da bra....da sauri ta b'oye su tak'i fiddowa"duk yana kallonta sai kawai yanufi k'ofa"uhmm"yau yayi kyau daya saka manyan kaya....mgn kikeyi?"ah ah fa"hmm! cikin gulmar da kika fara koyo hadda tawa kikeyi"nifa yaya Muslim kaje dan Allah Anga ka shigo tun d'azun"banza yamata yak'i fita yama tsaya bakin k'ofar sbd Abud'e yabarta"kukan shagwab'a tasaka tana fad'in nidai katafi ko ?"ganin idan yaci gaba da tsayuwa tana wannan shagwab'ar da rigimar yanayinsa zai iya sauyawa sai kawai ya wuce Abinsa"yana fitowa ummah na kawowa zata shiga d'akin ,sbd jin shirun nashi yayi yawa"d'an shafa kansa yayi yace"kayanta na Amso mata wajen Eyyah sbd ta kirani tana so tayi wanka"to shikenan ka bari da yamma ka maida ita gida tunda ga yara nan zata sake cikinsu"to ummah bara naje"daga haka ya wuce yana jin zuciyarsa fess.... muslima kuwa Ajiye ledar kayan tayi ta koma toilet d'in "ta samu towels saita cire kayanta ta fara wankanta"bayan ta gama ta koma wanke toilet d'in tas sannan ta fito ta samu bbu kowa A d'akin"saita shirya Anutse "sauran kayan data cire ta saka cikin ledar"pad d'in kuma tasaka cikin hand bag d'in da wayarta"lokacin kuma k'arfe 3 tayi"tana k'ok'arin tama fito ummah ta shigo da sallama tana fad'in muslima harkin gama shiryawa?"Eh na gama"bara na baki turare ki saka ko?"dato ta Amsa"kanta na'a k'asa harta d'akko guda biyu ta matso ta mik'a mata "da hannu biyu ta Amsa tayi godiya"ita kuma ta juya ta fita"bayan ta gama shafawa ta Ajiye su saman mirror ta rufe k'ofar d'akin bayan ta fito"dama kina ciki inata nemanki?"taji muryar Amatallahi"juyowa tayi ta kalleta kafin tace Eh wanka nayi"daga haka ta wuce taje ta zauna"tana lura da wasu mata nata yawan kallonta"ta kuma fahimci dangin ummah ne su.....sai wajen.....✍️
Chapter 30 · 0% Book details