← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 137

Sashe 115

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*****************
Anutse suke sakkowa daga matattaka lar jirgin"sunyi shigar k'ananun kaya iri d'aya"dollars na sab'e da babyn datayi kyau cikin shawul tanata k'amshi"su Eyyah da Naseem da siyama da ramadan duk suna'a bayansu" husnah da suraj da sukazo d'aukarsu suka nufosu ,husnah ta rungume muslima"Atake y'an jarida suka musu caa"wai wane irin kalar farin ciki dollars zai nuna na samun k'aruwar da yayi?"kasancewar ka fafen sadarwa da social media babu inda ba'a ji haihuwar ba"sbd duk family & friends nasu sunyi posting d'in pics d'in yarinyar itada dollars...tunda yake be tab'a sha'awar yabama y'an jarida Amsar duk wata tambaya da zasuyi masa ba sai yau"da murmushi saman fuskarsa yana rik'e da babyn yace"Alhamdulillah! Ina godiya ga Allah daya bani kyautar d'iya mace me kama da matata"wanda dama hakan shine burinah"Allah kuma yaci kamun"masuyi mun barka da tayani murnan samun k'aruwa Ina godiya"kuma matata Abin Alfahari na tana muku godiya"daga haka yayi gaba"muslima tsabar farin ciki kamar tayi kuka "hak'ik'a ta yadda ko iyayenta ba sufi dollars k'aunar taba....mota guda suka shiga shida ita da suraj da husnah"sai tsokanarta suraj keyi itadai saidai tayi dariya"dollars ne ke bashi Amsa yana kareta har suka iso bugaje's houses.Kai tsaye sashen Eyyah suka nufa"Abin mamaki ga dollars da muslima suka sami Malika Acan tanata kaida kawowa itada masu Aiki An gyara ko Ina harda d'akin da muslima zata zauna"tana ganinsu ta rungume Naseem cikin murna"kamar yayi hawaye sbd tausayinta"kallo d'aya yamata yasan ta canza"cikasa tayi tana fad'in yaya Muslim sannunku da zuwa"da k'yar ya Amsa da yauwa"tayi saurin mik'a hannunta Alamar ta Amshi babyn"had'e rai yayi yanama k'ok'arin zama Eyyah tace kabata y'ar tata mana"beyi mgn ba yamik'a mata fuska Ad'aure"gaba d'aya Malika sai taji wani iri "ta kalli muslima dake gaisheta ta Amsa had'e da cewa barka ya jikin?"Alhamdulillah "ta fad'a tana zama"sai lokacin Malika ta lura da siyama dake jikin Naseem"ahh autar ummi y'an America kin dawo ba mgn? Amamakin Naseem sai yaga tabar jikinsa ta nufi wajen ta suna kallon babyn"hakan yatabbar masa da cewa ta canza.... Malika jeki ki sanarwa umman ku sun iso ko?"cewar Eyyah "dato ta Amsa ta mik'a mata babyn"naseem yace"nima bara naje wajen umman"ya fad'a suna fita Atare "Eyyah ta kallesu fuska Ad'aure tace"naso tun can na sanar muku Malika ta sauya"ko nace yau da gobe tayi Aiki Akanta"ko Acan baya badan sbd bana sonta nak'ita ba halinta ne yaja dana uwarta"kuma yanzun Alhamdulillah ta sauya"idan kun musa ku tambayi naja'atun kuji yadda take zaune da ita" sbd haka komai ya wuce"sanin kankane Malika da muslima uba d'aya suke kaga ba zancan yin baya da juna....waini Eyyah wani Abu nace ne?"to ai naga ka d'aure fuska ka Amsa gaisuwarta da k'yar"bana son ruk'o komai ya wuce"in sha Allah Eyyah karki damu cewar muslima"kafin Eyyah tayi mgn ummah ta shigo cikin parlourn masu Aiki na biye da ita da Abinciccika na Alfarma da aka tanada sbd zuwan su dollars "Eyyah ta Amsa sallamarta had'e da Amsa sannu da zuwan dake mata"saita Amshi babyn tana murna ta zauna tana fad'in yokai muslim da muslima take kama?"hmm! ummah gaba d'aya mu baki damu damuba sai ita?"gashi nan noory tayi fushi ko?"tana dariya ta d'ago kanta ta kalli muslima taga ta juya mata baya"haba y'ata Ina d'okin ganin babyn da wai bata fini kyau ba karta kwacemun Alh "shiyasa kikaga na fara zuwa wajenta"duk sukayi murmushi "Adaidai lokacin kuma dangin mahaifiyar muslima suka shigo cikin parlourn.....
Naseem kuwa kayansa ya d'auka daya baro wajen ummah yanufi d'akin sa ya shirya"bayan ya shirya ya d'auki mota guda Acikin motocin dollars yanufi gidan ummah cikin d'okin ganinta.....saidai Abinda yata rar ya tashi hankalinsa" ganin mahaifiyarsa zaune a irin wa'annan gidaje"ga babban tashin hankali yasameta zaune tanata kuka da shatin maruka a fuskarta"wani d'an garuwa yasiyi kunun Aya tabashi canji yace be cikaba shinefa suka kama sa'insa harya mareta"gashi ba wani sanin sa tayiba dama ruwa yake zuwa layin yakawo"hankalin Naseem ya tashi matuk'a"ya rarrasheta yabata hak'uri,ya bata kud'i da Alk'awarin in sha Allah ta kusan rabuwa da wannan rayuwar"yayi tir da halin kabeer daya kasa taimaka wa mahaifiyarsu"Aranar Hjy jamila tayi Alfahari da kasancewar ta uwa ga Naseem"ta tabbatar badan sbd halin taba Allah yabata shi"ada tana zaginsa da cewa baya kishinta Ashe shine ke kishinta"shine zai share mata hawayenta "ita kanta Malika dukda ta canza bata ganin ta damu da ita yadda Naseem ya damu itaba"fatanta ya gama karatu lafiya kota samu ta huta"tayi kuka tayi dana sanin Abinda ta Aikata Abaya....
tunda muslima da dollars suka dawo Nigeria suka bud'e sabon babin soyayya"mutane na nesa dana kusa zuwa sukeyi ganin baby"ranar kwana 5 aka kawo kayan barkan da suka tsorata mutanan dake bugajes houses da wasu Abokan Arzik'i"tamkar dollars besan zafin nema ba"yakashe dukiya wajen kayan barka kamar besan zafin neman taba"babyn Akwati 24 yamata,hakama muslima"ga kuma kayan lefenta dako shekara basuyiba"wasuma ko tab'asu bata yiba"Aranar suna kuwa"rago ukku, shanu biyu Aka yanka"Aka kama wani had'ad'd'en waje Aka gabatar da taron suna"wanda har gidajen TV saida sukaje suka d'auki jama'a"Anci Ansha,marok'a da mawak'a sunje"mutane sun yadda tabbas dollars yatara yakuma cancanci Akira shi da sunan dollars"sbd irin dukiyar datayi kuka"harta da fans d'in book d'in dollars suma sun halarci taron wannan suna"wanda Agajiye kowa yakoma gida....
tun bayan suna dollars yak'i komawa America"yana manne da muslima da baby hafsat wacce akema Akunya da ( Nurul Huda)"kasancewar Anan sashen Eyyah suke"daga Eyyah har ummah da Hjy kaka sun zage damtse gyara muslima da tsumata kawai sukeyi"kuma yawanci kullum sai sunsha romance itada dollars sbd ba hak'uri ne dashi ba"America yanzun yakoma sai week end yake zuwa"Naseem kuwa tuni ya koma kan karatunsa.....Ayau yakama sunday"kuma yau muslima tayi 40 days"dollars na America yau zai dawo"gaba d'aya hankalinsa na gida yana jin kamar Ammasa bushara da gidan Aljannah "sbd jinsa yakeyi kamar sabon Ango"tun wajen k'arfe 12pm Malika da masu Aiki ummah suka dawo daga gidan muslima sbd sunje Ammata share share da goge goge"tana zaune a parlourn Angama mata kitsonta shaku yazubo har tsakkiyar wuyanta k'ananu gwanin kyau "ga lalle jaa da bak'i Ammata tun jiya"umma nata cewa ta tashi tayi wanka da sallar Azahar tasan dollars na hanya"Ahaka Malika ta shigo"kun dawo ne?"Eh umma"my sis irin wannan kyau haka Ai saiki saka yayanmu ya zauce"murmushi kawai muslima tayi tana mik'a mata Nurul Huda da idonta biyu"gata nan Antyn ta Ashirya mata"dato ta Amsa ta k'arbi yarinyar ta wuce d'aki da ita.....tunda suka sauka ya shigo cikin motar tanimu najansa yake tunanin muslima"suna gab da shigowa cikin get d'in bugaje's houses ya lura da wani mutum nata tsaidasu"hakan yasa yace ma tanimu ya tsaya"zuge glass d'in motar yayi Aikuwa suka had'a Ido da sadeeq "yadda ya gansa ya tabbar da cewa
rayuwa ta sauya"bud'e k'ofar motar yayi da kansa ya fito"wani mayen k'amshi yacika wajen"ya wanku cikin sabuwar farar shadda kansa ba hula"yad'an yi y'ar k'iba sbd hutu da jin dad'in rayuwa"dollars barka da dawowa"yauwa barka sadeeq ya gida kwana 2 ? yafad'a bbu komai saman fuskarsa"ba k'aramin mamakinsa sadeeq yayiba ya d'auka zai kullacesa"kansa ak'asa yace"dan girman Allah dollars ka yafemun! kaga yadda rayuwa tayi juyin waina dani?"hassada bata yiba kuma mugun ciwo ce"har yanzun banyi Aure ba, kowa ya dare ya barni"in ma na nuna ison mace daga baya sai akawo zugar cewa ni d'an bariki ne....karka damu ya Isa haka! ni tuni na yafe maka"yak'are maganar yana mik'a masa wayarsa yace saka details naka"hannu na kirma yasaka"Atake dollars ya masa transfer d'in million guda yace" yaje yaja jari"har kukan murna yayi"yana jinsa yana godiya bece masa komai ba yashige mota suka wuce ciki.....tun daga cikin parlourn ummah k'amshi ne har zuwa d'akin da muslima ke ciki tana tsaye tana d'aura d'an kwalin farar shaddar jikinta da Akayima Aiki da golden d'in zare"shaddar iri d'aya ce data jikinsa"my princess! ta juyo ta sakar masa tattausan murmushi sai kuma tazo da gudu ta rungumesa"ya matseta yana fad'in I miss you "I miss you too my dear"yanzun muje kaci Abinci "no ni akoshe nake Ina Nurul Huda?"tana wajen Anty Malika "okay Amsota mu wuce yanzun gida"bara naje mu gaisa dasu Eyyah "nidai kunya zanji tun yanzun mu tafi"hmm! da kinsan yadda na damu daki koma da bazaki ce haka ba"yak'are maganar yana mik'a mata key d'in mota yace"gashi motar da kikace Asiyama malika"mak'alk'alesa tayi tana murna"yayi dariya had'e da cewa my princess karki saka komai yafaru Adak'in nan"batayi mgn ba saidai murmushi ta cikasa"yafita ita kuma ta d'aura d'an kwalin sannan ta fito ta sami Malika da ummah zaune "babyn na saman kafad'ar Malika"zama tayi ta Amsheta ta saka mata key d'in motar Ahannu tace"gashi inji Abban Nurul Huda "zaro Ido Malika tayi ta saki ihun murna harda tsalle tana nunama ummah"itama da fara'a ta tayata godiya"suna Ahaka dollars yadawo ba wata kunya yayi tsaye yana fad'in my princess taso muje"ummah dai bata tambayaba saima godiya data taya Malika tana masa.... Awannan rana dollars da muslima sun soye kamar ba gobe"ta yadda d'ari bisa d'ari shid'in nata ne ita kad'ai "taga surkulle da sabbatu iri iri"ta kumaji kalaman so da k'auna"sai bayan lafawar komai sukayi wanka sukaci Abinci....

*Bayan shekara 7*
Chapter 115 · 0% Book details