Sashe 82
Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
***************
zaune yake A get house nashi shida wasu karuwai guda biyu sunata shan shisha"shi kuma yana busa hayak'i"Aransa yana tunanin zaije ya duba dollars sbd ya sami labarin An bashi sallama da safen nan" ya kuma k'udurta bazai k'yale saba zai canza wata dubaran....be gama wannan tunanin ba yaga y'an daban su ukku Agabansa"yaja tsaki yana yamutsa fuska cikin takaicinsu yace"kun b'atamun Aiki"Million d'aya da nace zan baku Amma bazan baku ko sisi naba"kar muyi haka dakai kabamu ko 500k ne sbd ko yaya ai yajigata ko?"cewar babban su"naface bazan bakuba idan kuna so kuje ku k'arasa manshi mana....kaga ogah sadeeq ka sanfa mu cinnaka ne bamu san na gidaba"muna binka da lalama ne sbd Anjima tare"cewar babbansu cikin muryarsu irinta jigaggun y'an iska"kaga gyartai bazanfa bakuba, ka Isa kamun bara zana ne??dariya suka shek'e da ita"gaban sadeeq yafad'i "suka matso suka fisgosa ya fad'i k'asa"yad'ago da sauri yana kaiwa guda duka"saidai kafin ya juyo babbansu yasokeshi da wuk'a ta baya"yasaki ihun Azaba"y'an matan suka saki k'ara"Atake suka daka musu wata gigitacciyar tsawa"gyartai na dariya yace"nasan dollars bugaje Abokin kane Amma kazo masa da fuska biyu,kuma kakeson cin Amanarsa Akanme mu bazamu iya cin Amanar kaba?"Ayanzun zaka san rashin cika Alk'awari nada dad'i"kai ku d'aukesa vedio"da sauri suka fara d'aukar sadeeq dake kwance cikin jini vedio"gyartai na dariya yace"wannan da kuke gani jama'a maciyin Amanane me fuska biyu" yatura An harbi tayar motar dollars bugaje sbd yaga bayansa gashi reshe ya juye da mujiya "ya mana butulci mu kuma zamuyi masa hukunci"yana fad'in hakan babu d'igon Imani Aransa ya d'aga wuk'ar ya yankewa sadeeq hannu daidai iya gwiwa"Adaidai nan suka tsaya da vedio d'in "gaba d'aya karuwan gigicewa sukayi sbd ganin hannun gefe ga uban jini na tsartuwa"yayinda sadeeq ke kwance cikin jini kamar gawa besan Awace duniyar yakeba"babu wata damuwa su gyartai suka yima karuwan fyad'e sannan suka tafi suka fara yad'a vedio d'in ta kafafen sadarwa....
misalin k'arfe 12:11 pm Hjy jamila na zaune d'akin hutu bata jima da farkawa ba"tamkar wata k'aramar yarinya haka tayi zaune tana risgar kuka"sbd ganin yadda raunika sukayi yawa Ajikinta "ga cinyarta data karye Ammata d'ori"ga d'inki gefen kumatunta na dama"ga dressing ga gwiwar k'afa wacce bata karyeba"ga duk jikinta ciwo yakeyi sbd buguwar datayi"daga ita sai Malika da yayarta Hjy saratu da taketa rarrashinta ta yadda da k'addara ta kiyaye sharad'in likitah "garama Hjy saratun ta damu"Amma Malika ko Ajikinta chats ma take zaune tanayi abinta"me Aikin Hjy jamila d'in da yayarta ne kawai keta kaida kawowa cikin d'akin" Malika Ina kabeer da Alh?"ta fad'a tana kallonta da jajayen idanunta"daddy yazo yabiya kud'in komai ya tafi"yaya kabeer kuwa be zoba kuma na sanar masa"Naseem kuma yanzun kafin ki farko yatafi wajen doctor"tsabar bak'in ciki kasa mgn Hjy jamila tayi sbd yadda zuciyarta ke tafasa.....
zaman takura muslima tayi Acikin motar ko motsin kirki batayi sbd irin zaman da sukayi"tana jinsa sama sama yana Amsa wayar mutane masu yimasa ya jiki har suka iso gida"Atare suka fito daga motar saidai be rik'e hannunta ba sbd ganin bata so"saidai ganin zata gudu tabi su Eyyah sashensu ,sai yayi saurin damk'ar hannunta yace"oya muje part d'ina kimun wanka ki shiryani sbd zuwan y'an dubiya ko?.....kasa mgn tayi sbd mamakin kalamansa da yanzun ke yawan Ankarar da ita shi yanzun ba yayanta bane miji ne Agareta...kinji?"ta sunkuyyar dakai cikin matuk'ar jin kunya"kunya kikeji kome?"batayi mgn ba sai k'ara data saki tana fad'in na shiga ukku"gabansa ya fad'i yabita da kallo yana k'ok'arin mgn ta fisge hannunta ta wuce Aguje tana masa gwalo"k'ayataccen murmushi ya sub'uce masa"mamakin kansa yakeyi meyasa wai yake bari yarinyar na masa wayo"ya fahimci duk tsiwarta tanada kunya"kuma Aransa yana son matarsa ta kasance me kunya kuma marar tsoro....Mr romio! Duk soyayyar da kukayi a Asibitin beyiba harma Anan sai Anyi?yaji muryar suraj Abayansa"d'an tab'e baki yayi tamkar bazai tankaba sai kuma yace"uhmm! sarkin saka Ido kai kuma ko?"toni saka idon meye zanyi ?bayan nima An kai kud'in gaisuwata da sadaki shafa fatiha kawai ya rage"ya k'are maganar suna jerawa suka nufi sashen dollars d'in....bayan sallar Azahar muslima na kwance kan 3 seeter da sabon wankanta ,tasha Egypt Abaya Ash colour me Adon stones"jikinta nata k'amshi da shek'i har wani yellow jikinta yafara yi"tunda ta kwanta take tuna moment nasu na Asibiti "wani lokacin tayi d'anyi murmushi kota rintse Ido"k'asan ranta kuma tana tuna firansu da Amatallahi Ad'azun kafin ta tafi gida"sallamar Naseem ce ta katse mata tunani"Atake ta had'e rai tak'i Amsawa saidai Eyyah dake zaune suna mgn da Anty habiba datazo duba jikin dollars ta Amsa masa"dukda yanada damuwa ta rashin lafiyar mommy haka ya daure ya k'ak'aro murmushi ya zauna kan hannun kujerar datake kwance Akai"ya mutsa fuska tayi ta tashi zaune"Anty Ina wuni?"ya fad'a yana kallon Anty habiba"lafiya qlau naseem ya mai jiki?"da sauk'i ban jima da baro Asibintin ba"Allah yasa waka"ya Amsa da Ameen"har cikin ransa beji dad'in Eyyah bata tambayi jikin mommyn ba, saidai yasan halinta ne yaja mata"Anty muslima yaya yace"kizo"harara ta ballah masa tana fad'in ka gama gabar dani?"nifa ba gaba danakeyi dakeba kiyi hak'uri pls"ta tab'e baki ta kauda kanta"idan zaki je ga fura can a fridge saiki je masa da ita"cewar Eyyah"turo baki tayi tace"nidai Eyyah ki bashi mana shi yaya saiyai tamun....sai kuma tayi shiru"Anty habiba na murmushi tace my daughter tashi kije mana kinji ko"dato ta Amsa ta harari Naseem dake kallonta tana fad'in bazaka dena kallonah ba?"yakama murmushi ya mik'e tsaye ya fita kawai"ita kuwa d'aki ta wuce ta k'ara fesa turare ta d'auki mayafin abayan ta yafa saman kalbar kanta "kafin ta wuce kitchen d'in ta d'auki kwanon furan ta fito tanata tsuke fuska"Eyyah ta girgiza kanta tana fad'in y'ar nema Anaso Ana kaiwa kasuwa....
Ahankali ta murd'a handle d'in k'ofar k'irjinta na bugawa fat fat!! dollars na zaune kan kujerah yana sanye da t shirt fara k'al da wondo bak'i 3 quarter "ya gyara gashin kansa zuwa sajensa"red lips nasa sun k'ara ja"hakama idanunsa"suraj na gefensa suna mgn Akan vedio d'in da y'an daban suka saki na sadeeq "yanzun haka sadeeq d'in yana Asibiti"jira kawai suraj keyi yaji ta bakin dollars saidai shi dollars d'in yama rigashi ganin vedios d'in a face book "yayi murmushi kawai Aransa iya wannan hukuncin na ubangiji ya ishesa ya k'yale sadeeq"saidai kuma zai yi bincike ya gano y'an daban su Amshi nasu hukuncin"sadeeq kuwa yasha Alwashin bazai tab'a nuna masa wani abu ko a fuskaba"iya Abinda ya sani wanda yayi gaba yayi gaba....yana wannan tunanin tauraruwar zuciyar tasa ta shigo "ba k'aramin kyau shigar tata ta masaba"saidai ya lura fushi takeyi k'ilan ko Eyyah ce ta tab'a mata ita"mgn suraj ke masa Amma hankalinsa na wajenta harta iso gabansa ta Ajiye kwanon furan,cikin sanyi murya tace yaya ya jikin?"da sauk'i noory"meye na samu?"furace inji Eyyah"to wannan fushin na meye?"ba wancan Naseem d'in bane"zoki fad'amun laifin me yayi miki?"mik'ewa tsaye suraj yayi sbd lura da dollars yama manta da zamansa a parlourn "saidai kafin yafita sunji knocking sau biyu"yes! cewar suraj"Hjy zarah da yayanta Tahir Abokin dollars suka shigo da sallama"Atake muslima k'irjinta ya buga"ta wani had'e rai tana hura hanci....✍️
Sharhi🤓
Wannan book d'in na kudine idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba koki siya kika fitar Allah ya isa banyafeba
#mommyn fareesa
#dollars
#muslima
#suraj
#Eyyah
#hjy jamilah
#Daddy
#sadeeq
[7/7, 13:04] Buhainat😁: *Littafin kud'i ne!*