← Book details Dollars Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 137

Sashe 133

Dollars Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

......... Ahankali dollars yaturo k'ofar d'akin fuskarsa shimfid'e da tattausan murmushi me nuna tsantsar farin cikin daya tsintsi kansa Aciki"muslima na zaune gefen bed gabanta nata fad'uwa sbd ganin An kawo lefe tasan tabbas sun kusan tarewa kenan"jin Amon tattausan muryansa yasakata d'ago kanta gabanta na koma fad'uwa "daga bakin k'ofa yaja ya tsaya yanata kallonta ya bud'e mata hannayensa yana fad'in zo mana noory"na lura kunyar su Abba ta saka kin gudo kin barni ko?"sunkuyyar dakai tayi tana murmushi ba tace komai ba"wai kunya kikeji?"nidai yaya Muslim kaje mana kosu daddyn sun tafi ne?"kina jin kunyar su san muna tare ne?tayi shiru"yad'an kalleta ya girgiza kansa yana fad'in,suna nan nagaji da jiran su tafi shine saina biyoki"yak'are maganar yana isowa Ahankali ya zauna gefenta"d'an matsawa tayi"shima saiya matso ya sak'alo hannunsa gefen cikinta murya can k'asa yace"wannan tsoron nawa da kike ji duk na meye ne noory?"Anya kin mayi kewata kuwa?"na fayi sosai yaya muslim harfa kuka nakeyi da baka nan"da gaske?"Eh mana"kuma shine kadawo baka sanar mun ba"surprise naki nakeso nayi"toni ya zancen zuwa gidan umman?"gsky bbu ita"tsayawa zakiyi wajena ki faranta mun ki sami lada"na lura ni kamarma tsorona ko guduna kikeyi ko?"ta sunkuyar dakai "zoki bani labarin Abinda yafaru da bani nan"yak'are maganar yana rungumota jikinsa, ta saki kukan shagwab'a "ya lumshe Ido yana yin baya suka kwanta saman bed d'in"gadon fa Eyyah ne nidai pls ka....be bari ta rufe bakin taba yakai masa wata wawar cafka"ta rintse Ido suna maida numfashi Atare"wani irin zazzafan kiss dollars ke yima bakinta"tun tana Eyyah jurewa har itama ta tallabe kansa tafara tayasa suna kissing d'in juna"sai shafar sassan jikinta yakeyi"gaba d'aya sun hargitsa saman bed d'in"yana k'ok'arin zura hannayensa cikin rigarta sukaji.... knocking"da sauri Muslima ta janye bakinta cikin jin kunya"shi kuwa har idanunsa sun fara canza kala "da k'yar yaci kata murya can k'asa yace" tashi muje part d'ina zansha madara nah! yah salam! wai meke damun mutumin nan?"ta fad'a Azuciyarta"kinji noory pls? knocking d'in da aka komayi yasaka ta mik'e tsaye da sauri tana gyara d'an kwalinta taje ta bud'e k'ofar"Eyyah ta kalleta ta kauda kanta ta shigo da Akwati babba guda Ahannun ta"shi kuwa mik'ewa tsaye yayi yazo yaja hannunta suka bar d'akin ba tare daya kalli gefen da Eyyah take ba"suna fita ta kalli saman bed d'in ta girgiza kanta kawai tana d'an murmushi"koda ba'a ce sati me zuwa zasu tareba ,hakan data gani zatama saka Abbie yace su tare d'in"sbd ta lura da Alama babban mutum zaiyi fitinah.....tunda suka fito daga sashen Eyyah k'irjinta ke dukan Tara Tara, itadai fatanta Allah yasa Abin nasa ya tsaya iya romance d'in kawai"bata fatan ya wuce haka"ganin sun doshi hanyar sashensa yasakata cewa"to kuma! saiya tsaya yabita da kallo"dama ba sak'o zan bada Akaima umman ba?kuma kabari ko ruwa naka maka ko?"basune gabana ba"kasancewata Atare dake yafi mun komai noory"saidai idan tafiyarki zakiyi ki barni"shi Aiken ki bari Anjima ki Aikeni nakai mata mana"toni meyasa baka son naje?"sbd kina Amarya,kuma Amarya bata fita"ni kullum haka kake cewa bayan Anjima kuma da....sai tayi shiru"yasaki murmushi tare da cewa" Anjima da d'aura Auren ko?"to Ai tunda baki tare gidanki ba har yanzun sunanki Amarya"kizo muje kona d'aukeki ne?"ah ah zan bika fa"bece komai ba yaci gaba da tafiyar yana rik'e da hannunta "can ta kwantar da kanta saman kafad'arsa tana fad'in ka d'auki wayar mana"sbd taji wayarsa na ringing"noory rabu dasu k'ilan ma wannan sarkin gulmar ne suraj"tayi murmushi wai yaya suraj d'in ne sarkin gulma?"Eh mana "da wannan k'wailar husnah d'in yakira sukayi waya da zaifi masa sauk'i"turo baki tayi tace sis d'in ce kwaila?"Eh mana"sai uban tsayi datake fama dashi"hmmm! idan wani ya kusheni zakaji dad'i? " ko idan Akace dubi Amaryar tasa bak'a da ita"murmushi me sauti ya sub'uce masa yace" my noory yanzun kin yarda ke Amaryar ce ko?"zancen wani yace miki bak'a"bazan ji haushiba sbd dama banida tsarin ni fari matata fara"nasan ko hasidin iza hassada ya ganki bazai kushe munke ba"sweet heart kenan"ba kowa Ake burgewa ba"ta k'are maganar Adaidai lokacin da suka Iso bakin k'ofar parlourn"bayan ya bud'e suka shigo ya rufe k'ofar"saidai kawai taji yayi sama da ita yana dariya",ta saki murmushi had'e da cewa nidai yaya ka saukeni mu zauna ka huta kasha tafiya ko?"noory kenan"ni ai kece hutunah"yanzun yabatun bani madaran?"yafad'a cikin wata iriyar murya yana tsareta da mayatattun idanuwansa"ta sunkuyyar dakai tana murmushi ta b'oye fuskarta Ajikinsa "kan 3 seeter ya zauna tana bisa shi"yasaka hannunsa guda ya d'ago hab'arta ta lumshe Ido"karan hancinsa yagoga saman nata Anutse yace "yau kin yadda mu kwana nan ko?"da sauri ta bud'e Ido dukda k'amshin bakinsa yasakata jinta wani iri Amma sai tayi jarumtar bud'e idanunta , Aikuwa suka nutse cikin nasa idanuwan"yad'an girgiza kansa yana zuge mata zif d'in rigarta"noory meyasa bakya son saka bra"shiyasa kwanaki naji laushinsu Abayana?"tayi shiru ta maida Ido ta rufe .....Ashhhhhhhhhh! ta fad'a tana sauke numfashi sbd jin yakai musu wata iriyar cafka yana sha yana sauke numfashi"babu b'ata lokaci itama ta biye masa suna shafar juna "da Abin yayi girma saima ya d'auketa suka nufi bed room d'insa"suna shiga ya kwantar da ita ta juya tadawo rufda ciki sbd kunyar sa"shi kuwa kayansa ya cire yayi saura daga shi sai boxer ya hauro saman bed d'in"noory juyo mana"nifa bana son wannan kunyar"ki saki jikinki sosai dani"Amma na lura komai kunya kunya dai ko?"yafad'a yana hayewa samanta "ya zuro kansa gefen wuyanta yana sinsinarta"ta lumshe Ido tana zuro hannunta tafara shafa gashin kansa me taushi da sulb'i "shi kuwa Albarkatun k'irjinta yakaima cafka da duka hannayensa"gabanta yafad'i lokacin daya manna k'ugunsa Atsakkiyar mazaunanta....yaya muslim pls kayi hak'uri "uhmmm! ya furta cikin wani yanayi yana k'ara kankameta had'e da shigar da ita Ajikinsa"ganin zata hanashi jin dad'insa saiya burkitota yadawo samanta ya ware mata hannayenta ya rik'e yana manna fuskarsa tsakkiyar k'irjinta"ta lumshe Ido tana zare hannunta daya rik'e tana shafa bayansa zuwa kansa "daga k'arshe nashanunta ya cafka yana sucking tamkar k'aramin yaro"gaba d'aya muslima ta sake masa jiki sunata shafar juna"saida taga zai wuce iyakarsa sannan ta fara masa kuka"shi kuwa dollars ba Abinda yake muradi sama da yajishi a babban fage....noory bakyaso ?"yafad'a gefen kunnanta Ahankali"uhmm yaya muslim ka d'aga ni nagaji "beyi mgn ba ya janye ya maidota saman jikinsa"babu komai Ajikinta sai pant"shi kuma boxer"itadai kanta na cushe Atsakkiyar faffad'an k'irjinsa sbd kunya"noory ,yakira sunanta murya Amace"uhmm! zaki yadda muyi kwanciyar mu nan?"to yaya Eyyah baza tayi fad'a ba? Ah ah bazata miki ba"to nifa kunya zanji"kina so nayi fushi dake?"da sauri tace ah ah"ya saki murmushi yana shafar gashin kanta yana lumshe Ido sbd k'amshin turarukan jikinta sun tafi dashi"Ada yaso idan sun bar k'asar komai yafaru"Amma yadda yakejin kansa Ayau bazai iya barin muslima ba"ya gaji da wahalar ciwon marar dayake kwana dashi duk dare"my princess"uhmm! muyi wankan sai mutafi wajen Aiken naki ko?"nidai yaya Muslim kadena cewa Aike"sak'o dai"ni y'ar haka dani zan Aiki babba kamar ka kuma?"noory nah niban wuce ki Aikeniba tunda ke matata ce ko? da kamarma zaki iya sai muje kimun wankan ko?"koma lafewa Ajikinsa tayi ta saki kukan shagwab'a"shikenan bake zakimun ba Amma nine zan miki"nidai ah ah kawai ka kallemun Abuna"sai kuma tayi shiru sbd kunyar maganar datayi"shi kuwa ko Ajikinsa yace"ni kuma inaso ki kallemun Abuna "da sauri tayi k'ok'arin barin jikinsa ya matseta yana dariya yace"babu inda zakije yarinya"pls sweet heart nidai basai nayi wani wankaba sai idan zan kwanta zanyi"haka kika ce?"tayi shiru"ni kinga nima basai nayiba Amma zan watsa ruwan sbd naji sanyi Ajikina"Amma bara naduba naga idan bazaki yi wankan da gaske ba....kukan shagwab'a tasaka tana shure shuren k'afafuwa Ajikinsa wanda ta k'ara burkita masa lissafi"noory ba zaki barni naji da meke damuna ba ko?"yanzun yi shiru na yarda baza kiyi wankan ba"tashi na saka miki rigarki nayi wankan saimu tafi ki bani sak'on ko?"to nidai ka rufe idonka ba saina tashi na saka ba"shikenan na rufe "tad'an kallesa ta turo baki sai kuma ta murd'e masa karan hancinsa"ya bud'e idanunsa dama lumshe su yayi" kinga ni ga inda zan rama nan"yafad'a yana k'ok'arin kaima k'irjinta cafka ta goce tana dariya taja bed sheet ta rufe jikinta"ya kalleta yayi murmushi ya sauka daga saman bed d'in yana cewa Ina sabbin towels d'ina?"suna toilet "okay karki gudu ki jirani pls"to yaya saika fito"nidai bazan shigaba sai kin kalleni"nidai Allah kunya nakeji ko?"yayi murmushi ya juya yatafi"saida yakai bakin k'ofar kafin ya juyo"Ai kuwa da sauri ta rufe Ido sbd kallonsa takeyi , Aranta kuma tana jin tsoron zasu kwana gado d'aya yau"gaskiya bazata iya wannan kayan kunyar ba"shi dai murmushi yayi ya shige toilet d'in....befi mintina 15 Aciki ba yafito yasamu ta saka kayanta ta gyara saman bed d'in harma ta fiddo masa kayan da zai saka"saidai yana ganin kayan ya b'ata fuska"tana satar kallonsa "sai taga zai kalleta ta d'auke kai k'irjinta nata fat fat"sbd ganin k'irar tsayayyen jikinsa tamkar wani d'an rustling"ga bak'in gashi me yawa cure Atsakkiyar faffad'an k'irjinsa"noory ni bana son wa'annan kayan ki bani k'anana mana"ni Allah sune zaka saka yaya Muslim"na lura baka son saka kayan Al'adarka sai k'ananun kaya irin na turawa kake so"bayan wa'annan sunma fi yimaka kyau ko?duka sau nawa kika ganni da manyan kaya noory?"ba kwanaki kasaka farar shadda ba kuma kayi kyau sosai ko?"dan Allah?"Eh mana "shine kuma baki fad'amun ba?"to a lokacin ba d'aure mun fuska da mugunta kakemun ba?to ai na lura bakya tsoron kowa "bana so kimun tsiwa shiyasa nayita dakon soyayyarki nooory"shiyasa tun ranar dana ganku cikin ruwa a tsaye da Aliyu hankalina yatashi naji bazan iya barinki kici gaba da zama gidan Hjy ba"uhmm"baki yadda ba?"na yadda mana tunda kwanaki har rufeni d'aki kayi sbd karna kula yaya sadam"yayi murmushi kawai yace"taso ki shafamun mai"kuma Allah bana son musu"to zan shafa maka"Amma nidai kasaka yadin can beda nauyi yaya Muslim "nak'i wayon"yafad'a yana d'aukar farar vest da boxer yanufi gaban mirror"saida yafara fesa body sprays kafin yasaka farar vest d'in"ya juyo ya kalleta yaga ta rufe fuska da tafikan hannayenta "zan cire miki kunyar Adaren yau"yafad'a cikin zuciyarsa ,ko'a jikinsa ya janye towel nasa yasaka boxer d'in.....idan kin gama jin kunyar ki bud'e idon saiki tafi"ya fad'a yana d'aukar wani body cream"korata kuma kakeyi?"to noory kink'i sakin jikinki dani"komai kunya kunya"nifa
Chapter 133 · 0% Book details