Sashe 94
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
samo wannan me kyau har haka, tubarkallah! Amma de wannan yar knwarki ce ko yar yayarki ce, naga kyaun nata ya shahara Amihh masha Allah, ai ku kam kunji ddh, kunada kyau tubarkallah...." Hajiya maryam tayi murmushin jin ddhn an yabi abinda ranta ke so, ta dawo da dubanta ga Hajiya karama tace "wannan Ai sirikar taku ce...." Hajiya karama ta kara bude kwayar idonta a kn hilwah, babu inda yafi mata kyau ga yarinyar se yadda fuskarta ke cike da suma, dukda akwai hula a knta tasan wannan me suma ce sosai, farin ciki ne ya lullubeta sbda tasan zasu samu iri me kyau, kmr yadda suka samu a gun hajiya maryam. "Masha Allah Hajiya Amihh wai! Kwankwasih! Wannan yarinya haka masha ALLAH, kyakyawan iri! Tubarkallah!' Hajiya karama ta karashe mgnr cike da santin kyaun hilwah. Amihh tayi murmushi farin ciki ya kara rufeta ganin Hajiya karama ta amshi hilwah cikin karamci. Hajiya karama ta gaza jurewa ta dauke Salwah daga jikinta ta mike tsaye ta jawo hannun Amihh tana fadin "Muje falo mu zanta, akwai bayani...'' Amihh tayi murmushi ta tashi suka fice a dakin suka dawo nan falo, suka yada zango a kujerar 3ct. Kmr hajiya karama na jira suna zama ta fara mgna tana me fuskantar hajiya maryam "kai Anty maryam, ina kk tsinci dami jibgegen katoto haka a kalah ..." hajiya. Maryam tayi yar daria itama tana fuskantar hajiya karama tace "gashinan fa, kun tsinci dami a kala amma kunki bada kai bori ya hau..." Cike da rashin fahimta hajiya karama tace "kmrya? Ko kina nufin shi Alhaji na ta'alah yaki bada hadin kai...'' Hajiya Maryam ta daga mata kai alamar Ehh, hajiya karama tace "Ai gaskia nasan hali, alhaji na ta'alah akwai wuyar kai...Amma wannan hajiya ta hadu zamu tara kyakyawan iri, amma ynzu ma babu alamar ciki ko akwai ciki a jikinta?'' Hajiyar maryam ta zaro ido, tana kallon Hajiya karama tace "kai hajia duk gigicewar ce har haka ...ta ina ma aka kwana daki daya balle kuyi tunanin ciki...'' Hajiya karama ta gyara zamanta kana tace "Kmrya? Kina nufin tinda akayi Auren nan take kwana?'' Hajiya maryam ta daga mata kai alamar eh, Hajiya karama tace "To meye amfanim Auren , Ai ya kamata ace ta tare can inda yake, ko can kanon ko nan, Amma a side dinsa, Amma ynzu tana nan ta ina zasu saba balle har a kai hari...' Hajiya maryam tayi jim kna tace "Wai! ta ina zan hadasu a gu daya bayan knsan beso, kar yaje ya azabtarwa da mutane diya...'' Hajiya karama tayi murmushi tace "Ai ba irin wadannan ake azabatarwa ba hajiya, kina ganin yarinya masha Allah, ni de Zan fadi wani abu anty kar kice nyi rashin kunya, ai wannan bade ya azabtar da ita ba, sede shi ya azabtu, bakiga yadda take bane, dirarriyar mace komi masha ALLAH, wannan ai dole duk namiji inya kalleta sha'awarshi ta tashi....'' Wata iriyar kunya me tsanani ta rufe Hajiya maryam kauda fuska gefe tayi, abin ya girmi knta, taja bakinta tayi shiru, bata kara cewa komi ba. Hajiya karama ta bita da ido hadi dayin Murmushi ta kauda zancen da cewa "ynzu shi na ta'alah yana kanon ne?'' Hajiya data gaza hada ido da hajiya karama sbda kunyar mgnr da tayi fuskarta na gefe tace "yana nan gidan, yana side dinsa, yana nan yana tsula tsiyarsa..." Hajiya karama tayi murmushi hadi da mikewa tana gyara doguwar rigar lace din same jikinta tace ''wani irin isknci kuma Anty..." Hajiya maryam tace "eh mna, to be yar a kasa ba...'' Hajiya karama tayi murmushi danta fuskanci inda zancen na Hajiya ya dosa. " yanzu yana side dinsa ne?'' Hajiya maryam ta ce "Eh,..." Hajiya karama tace "to bari inje in gnshi in bashi shawara yayi hnzari yayi abubuwa mu samu jikoki..." Hajiya maryam ta girgiza kai kawai tace "amma de kya bari muci abinci ko? Tin zuwanki ko ruwa baki shaba,mu karasa dining muci abinci..." Hajiya maryam tayi mgnr hadi da mikewa, a tare suka karasa dining din ita da hajiya karama, suka Zauna Amihh ta dauki wayarta tayi dealing number din salwah, ko gama ringing din farko Batayi ba, ta daga. "Kuzo muci abinci..." Tana gama fadar hkn ta kashe wayar, ba jimawa suka fito ita da hilwah Wadda ke sanye da rigar material tana tafe dukkanin sassan jikinta na motsi musammanma hips dinta, sbda yafi samanta fadi, i mean kibar kasarta sosai ce shape dinta yafi na cocacola fita, kasannan nata kmr ze fashe ya cika doguwar rigar dake jikinta taf, hajiya karama ta bita da ido, a ranta se masha Allah taketa maimaita wa, taga kaya iya kaya 馃槀. Karasowa sukayi suka zauna bisa , salwah tayi serving dinsu , suna ci suna hira har suka gama. hilwah da bata wani ci sosai ba tana gamawa ta mike ta bar falon, ta koma bedroom din salwah. Hajiyar karama tabi bayan hilwah da ido. "Allah ya zuba kaya a nan wai!..." Hajiya karama ta fadi shap tama mnta da Salwah na nan, seda mgnr ta fito kna ta ankare. Amihh ta girgiza Kai tace "amma ko ke anyi uwar kawai...'' Hajiya karama ta kalli Salwah dake Kokarin mikewa ta bar falon kana ta ai hannu ta kulle bakinta tace "Af na manta wlhy...'' Hajiya Maryam ta jinjina kai kawai, salwah ta shiga kwashe kayan dasuka bata ta nufa kicking a kunyace. Hajiya karama ta mike tana fadin "bari inje side din na ta'ala in same shi in masa murnar Wannan kayan arziki daya mallaka...'' Hajiya maryam Ta mike tana fadin ''Allah ya shirya..." Hajiya karama ta amsa da Ameen tana murmushi ta fice a falon, Amihh ta girgiza kai kawai ta nufa bedroom dinta. Da sallahma hajiya karama ta turo kofa ta shigo falon nasa... Amsa sallarmar tata yayi hadi da juyowa ya kalleta, sakar mata murmushi yayi ta zuba masa ido hadi da sakar masa murmushi yana kwance ne nan kasan carpet din falon, sanye yake da jallabia ruwan kasa dark ta amsheshi ainun, rufda ciki yake kwancen, abubuwan dunia duk sunbi sun masa yawa, yau kimanin 4days kenan dayacewa Amihh zeje kano ta hanashi, takaicinta be bar zuciarshi ba har yau, gashi jela taki kwancia sema kara mikewa takeyi kmr ana zugata. Karasowa hajiya karama tayi ta zauna kan kujerar 2ct kwayar idonta na kn Ab'ilal, tashi zaune yayi ya rissina yace "ina wuni hajiya momy...'' Hajiya karama ta amsa da ''lafia lau alhaji na ta'alah baku zuwa inda muke kou?'' AB'ILAL yayi kasa da knsa kunya ta Dan rufeshi, sbda ya manta ma yaushe rabon dayaje gidan, kuma yana mugun sonta sbda tanada kirki sosai. ''Ba hk bane hajiya mommy, abubuwa ne sukayi yawa...amma insha Allah zanzo...'' Cewar AB'ILAL. Murmushi Hajiya karama tayi tace "ba damuwa...lafia de kou naga ka dan rame?'' Ta karashe mgnr cike da kulawa, tin shigowarta ta ankare da ramar da yayi. Kasa da kai AB'ILAL yayi kmr me kunyar gaske yace "ba komi Hajiya mommy..." Hajiya karama tace "Ah'a kaide fadamin, ko de bakacin abinci ne alhaji karami?'' "Aah Hajiya inaci..." Cewar gogan naku AB'ILAL. Hajiya karama tace "to shikenan masha ALLAH, Ango kasha kamshi, ynzu de an zama manya se hkri, Allah de yasa alheri..." AB'ILAL ya dago ya kalli hajiya karama, fuska dauke da alamar tambaya yace "Allah yasa alherin me hajiya mommy?" Hajiya karama tace "Alherin Auren da kayi mana...'' AB'ILAL ya hade rai, tinda yake a dunia mommy bata taba bata masa rai ba kmr yau,. "Hajiya mommy nifa bafa ni nayi Aure ba Amihh ce ta min Aurennan ni bnce bafa inaso..." Ya fadi da muryasa da babu alamar kunya. Hajiya karama tayi jim se ynzu take kara fahimtar kalaman Amihh kwantar da murya tayi Kana ta fara mgna kwayar idonta na kan ab'ilal wanda shima kwayar idonshi ke knta. "Ai gata ta maka Alhaji karami, kai wai bakaga matar bane, Masha Allah...." Ab'ilal ya taba baki, a ranshi yace karuwar... A fili kuma rnshi ya kara baci. " ni bnsonta Wlhy momy, ai bani na gani ba nace inso,..." Hajiya karama ta kara zuba masa ido, mamaki fal ranta,bata tunanin akwai namiji me lafia dazega hilwah yace baya sonta. "yarinyar fa me kyau ce baka ganta bane tako ina masha ALLAH, ta hadu!" Cewar hajiya karama. AB'ILAL ya wani yatsina fuska gaskia dayasan Mgnr da momy zata masa kenan da kwancia yy kmr yana bacci harta karaci zamanta ta bar masa side dinsa, shifa a ganinsa duk wanda zece masa yaso yarinyarnan makiyyinsa ne na bayyane. "Ni bnsonta wlhy Hajiya momy, Amihh ce da kwashe kwashe, kawai ta kwaso wannan yarinyar ta manna min, mezanyi da ita, ni wlhy bnga abinda zanyi da ita ba...'' Hajiya karama ta kureshi da ido kur, tana maimaita mezeyi da ita a ranta. "Au bakaga me Zakiyi da ita ba?'' Hajiya karama ta fadi hkn a fili, murya cike da mamaki, ta fara tantamar kode AB'ILAL beda lafiar ido ne. AB'ILAL ya kara hade rai kmr an aiko masa da mala'ikan mutuwa yace "aini bnga ma me zanyi da ita ba...Nide momy plx ki bar mgnr Wannan yar iskar yarinyar, ita knta Amihh datasan wacece ita da bata dauramin Aure da itaba, kwata kwata fa yarinyar bata da tarbia, to ni mezanyi da ita bayan ni ba dan iska bane....gaskia ni bnsonta na tsaneta wlhy!" Ya karashe mgnr babu alamar wasa a tattare dashi, takaici ya kara cika masa zucia. Hajiya karama ta zaro ido tana ganin ikon Allah mgnr tashi daya ce shi ba Dan iska bane se taso ta bata daria. Ta fahimci yayi nisa bejin kira, komi zatace masa a kan yarinyar nan baze fahimtaba, dan hk ta chanza akalar hirar zuwa wata hirar, nan hira ta kacame tsakaninsu, har akayi la'asar ta barshi ta tado side din Hajiya maryam, gogan ya tashi yy alwala ya nufa masallaci danyin sallarh la'asar din, ko kallon side din Amihh ya denayi sbda takaici. 5:am hajiya karama tayi shirin barin gidan bayan tayi juyin dunia da salwah kn ta bita taki amincewa sede tace mata zata dawo nan da 1week ita duk tunaninta na kan hilwah bata iya tafiya ta batta nan gidan sede su tafi tare Amihh kuma taki amincewa da hakan. Salwah da hilwah