Sashe 73
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
30mnt ya dauka a dakin, zuciarsa na masa kuna hadi da tiriri gangar jikinsa ya zama kmr ba nasaba, yanaso ya mike ya bar dakin Amma ya gaza, seda yayi yaki da zuciarsa irin ta maza kana ya iya mikewa ya fice a dakin se faman dafa bango yakeyi, yanata raba ido bega kowa a falonba, yabi ta wata kofa ta cikin gidan ya isa side dinsa, a kan kujerar 3ct din falon nashi ya yada zango, ya kumshe ido ynaji kmr ya fashe da kuka ya rasa wannan wacce iriyar kaddara ce ta samesa a rayuwarsa, mata masu mutumci ma be auresu ba se ynzu ya kare a kn karuwa. "Astagfurillah!'' Yayi saurin tubar ALLAH ko wani zunubin yayi ALLAH ya jarabceshi da wannan kaddarorin iri iri, jin zuciarshi yakeyi kamar zata fashe,,ya dafe knsa yanajin yana sara masa Ainun, da ace yasan cewa abinda zezo ya tarar a kd din kenan da bezo ba koda kuwa Amihh ce ta kirashi, dasede ya bata wani uzurin daban,..abubuwan dasuka shude suka shiga dawo masa zucia, se a ynzu yake daya sani da Hamdah ma ya Aura , tafiye masa wannan karuwar tinda ita a gidan iyayenta take. "Kai baze yuba!'' Ya fadi out of control da karfi, tunawa da yayi da cewa yau shine ke Auran karuwah, sam ba hk yaso ba, shi bega ma macen data masa ba a matan arziki ballan tana karuwa, gaskia amihh ta Gama gamawa da kaf kaf rayuwarsa. "kai inalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Astagfurillah!" Ya kara fadi kmr zautacce, ya juya ya kwanta rufda ciki, nanma yaji kwanciar bata masa dadih ba, komi bayayi masa dadih a duniya a halin ynzu, shi de da ace ma da wata aka daura masa auren nan bada karuwa ba, shi ynzu da mutumcinsa ace ya auri karuwa.... "Ya ALLAH... " ya kara fadi kmr zeyi hauka, zuciarsa ta kara cika fam da kiyayyar hilwah, tabbas halin da yake ciki a yau be taba shiga irinshi ba. "Wallahi ko Amihh zata tsinemin bazan zauna da karuwa ba..." Ya fadi cikin zafin rai, hadi da zafin zuciya, yana me tunano inda yaga hilwah gidan karuwai, a gabanshi ma ta taba namiji, aiko wannan ya isa ya tabbatar masa da cewa karuwa ce, bayajin ko ze rasa ransa ze zauna da yarinyar nan a matsayin matarsa......haka yayita juyi a falon, yana juya maganganu daban daban a zuciarsa gaf natsuwarsa ta gushi, farin cikin sa na duniya gaf ya kare, shi fa da Auren yarinyarnan kwara ace ma kar yayi Aure har abadan, kawai yayita hkri, Dan Auren yarinyar ba Amfani ze masa ba har abadan....
*for more information 08136349646*
Gumbar madara 馃構
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.
Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu
Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.
Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.
Turaren mallala E.T.C humrar mallaka...
Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 馃吙锔�22
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
Amihh nata nafilfilin har la'asar ta shigo, kana ta tsagaita tayi lazimi, tayi addu'ur'inta na bukatarta ga ubangiji kan ya sassauta lamarin ga AB'ILAL, sbda shi ya dauka da zafi, ta karasa da sawa Auren Albarka, tama ma'aiki S.A.W salati, kana ta shafa, zuwa lokacin anyi la'asar din ta tashi taje toilet ta kara dauro alwala dukda tanada alwalar kawai danta samu ladar alwala ne tasata kara yota. Ta fito ta tada sallarh la'asalar din ta idar tayi addu'ur'inta ta shafa. kana ta mike ba tare data cire hijjabin jikinta ba ta fice a dakin, direct dakin salwah ta nufa ganin bata gansu ba a falon again, yasata nufar dakin Salwah. Da sallama ta turo kofar dakin ta shigo, idanuwanta suka sauka a kan hilwah da salwah dake zaune gefen bed din, ta rungume hilwah jikinta wadda keta kuka, a gaggauce Amihh ta karaso bakin bed din jiki na rawa, ta zubawa hilwah ido, wadda ke jikin salwah dagani ita ma salwah din tayi kukan, fuskarta ta dan tasa, amma ta hilwah din tafi tasawa, dagani ta jima tana kukan. "Subhanallahi! Kuka kuma me kyau narh? Why are you crying plz um? Salwah meyasa take kuka plx?'' Amihh ta tambaya duk ta daburce, yayinda kwayar idonta ke kan salwah, itama nata kwayar idon na kanta tin shigowarta dakin ta zuba mata ido. Da muryarta data gaji da kuka ta fara mgna "tin dazu take kuka Amihh, na bata hkri taki hkra..." Hajiya maryam ta raba gefe ta zauna tana cewa "to Meyasa take kukan plx?" Ta kai hannunta kan jikin hilwah. Salwah tace "bansan meyasa ba....tin a falo muna zaune bayan shigarku room keda yah AB'ILAL shine ta dawo room tanata kuka...na rarrasheta takiyin Shiru Amihh..." Amihh ta jawota jikinta daga jikin salwah ta rungumeta sosai a jikinta ta manna mata kiss a kan goshinta, se hilwah taji wani irin sanyi a ranta. "Meyasa kk kuka my baby?" Hajiya maryam ta tambayeta da muryarta me cike da tsantsar kaunarta. Shiru hilwah tayi tana kara lafewa a jikin Amihh zuciarta na tsananin tunani tunani, duk abinda ya gudana tsakaninta da AB'ILAL sunaji a falon, shine abinda yasata kuka, jin yadda AB'ILAL ke cewa baya sonta, kuma ya kirata da karuwa! Wannan kalmar tafi ko wacce kalmar mata zafi a ranta, dalilin dayasa ta tashi tabar falon kenan sbda kalaman AB'ILAL datake jiyowa inta ci gaba da ji tabbas zuciata zata iya fashewa, salwah ta biyota a baya, ita knta tana jiyo kalamn AB'ILAL bataji dadinsu ba, sun mata ciwo sosai, data shigo dakin ta tadda hilwah na zaune a gefen bed ta rafka tagumi tnata kuka, tasan cewa kalaman AB'ILAL ne suka sata kuka, ta karasa ta zauna ta jawota jikinta ta hau rarrashinta tana kuka itama, ta rasa meke mata dadih, a hk amihh ta shigo ta samesu. "Meya saki kuka my baby?'' Amihh ta kara tambayar hilwah tana bubbuga bayanta da sigar rarrashi. Shiru hilwah ta kara yi, se sauke ajiyar zucia kawai takeyi... "Kunci abinci?'' Amihh tayi tambayar kwayar idonta na kan salwah. Daga mata kai salwah tayi alamar Eh, daman sunyi abincin tin kafin AB'ILAL ya shigo gidan...nan Amihh ta shiga rarrashin hilwah da kalamai masu dadih, wanda yasa zuciarta yin Sanyi sosai, se aikin sauke ajiyar zucia kawai takeyi... Salwah ta mike ta shiga toilet ba jimawa ta fito daure da alwala, Amihh ta kalleta taga alamar alwala tayi tace "bakuyi sallah bane?'' Salwah ta ce "eh bamuyi ba Amihh..." Hajiya maryam ta d'ago hilwah dake jikinta har lokacin tace ''meyasa bakiyi sallah ba sweetheart? Hilwah da kanta ke kasa, tayi shiru kawai ba tare data ce komi ba... Murmushi Amihh tayi kwayar idonta nata yawo a kn fuskar hilwah da jikinta ma gabaki daya, a kullum seta yaba da kyaun da Allah Yayi ma hilwah, tanada bayyanannen kyau, da boyeyyen kyau, ta hada komi da mace ke bukata. "Ko bakison zama da ni ne?" Amihh ta jefowa hilwah tambayar, a wannan karonma girgiza mata kai hilwah tayi. "To ko baki son Aurenne?'' A wannan karon shiru hilwah tayi, ta kara kasa da knta. Ajiyar zucia Amihh ta sauke tace "tashi kije kiyi alwalah kiyi sallah..." Amihh ta umurceta. Mikewa hilwah tayi jiki babu laka ta kalli inda salwah take dai-dai tayi sujjada, a hnkli take takawa har ta shige toilet din, Amihh tabi bayanta da kallo, taga ya nuna shadin ruwa kmr tayi fitsari, sau hudu kenan tana ganin hkn in hilwah din ta tashi, daga guri, tunani ta shigayi ko de infection ne ke damunta, sbda zubar tayi yawa, da wannan tunanin a ranta ta mike ta fice a dakin ta nufa kiching sbda ta daura girkin dare, tana Aiki a kiching din tana tunanin, ya kamata zuwa ynzu ta gayawa Aminiyarta abinda suke ciki, na Auren data yima AB'ILAL, sbda har zuwa ynzu bata sanar da ita ba..