← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 225

Sashe 37

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

10:30pm Ab'ilal da Alhasan suka fito daga cikin hotel din, da niyar AB'ILAL ze raka Alhasan motarshi yaje gida, dan yayi juyin dunia dashi kan ya kwana a hotel din yace ah'ah, shi AB'ILAL ya bishi suje gidanshi ya kwana, shima yace be zuwa, alhasan yayi dariya kawai dan yasan ba a gayawa tantirin mahaukaci hauka, bayan AB'ILAL ya raka Alhasan ya shiga motar ya bar hotel din . AB'ILAL ya juyo da niyar ya koma cikin hotel din, karamar wayarshi dake Aljihunshi tayi ringing, hannu yasa a aljihunnasa ya ciro wayar dan ganin waye me kirannasa, Sunan Ahamad ne ya bayyana daya daga cikin ma'aikatansa ne na garin kano, AB'ILAL yana mugun ji da Ahamad saboda ynada riqon Amana. daga wayan yayi ya kara a kunne danjin lafiya ze kirashi after 10:pm harma suna neman 11:pm ne, bayan ya kara wayar a kunne caraf idonuwanshi suka sauka a kan hilwah wadda ke takowa A hankali kafafuwanta duk sun mata nauyi saboda lallatsatan da Amal tayi, so takeyi ta karasa motarta ta dan kwanta ta kunna AC ko zata samu sassauci gaf ilahirin jikinta ya dauki zafi ga zuciarta dake tsananta bugu kai kace fitowa fili zatayi, Dan hk sam hnklinta baya jikinta kawai tana takawa ne kanta na kasa, Amma zuciarta na tsananta bugu, bata Ankare ba, kawai taji kirjinta ya bangaji kirjinsa yayin da hkn yayi sanadiyar faduwar hand bag din dake hannunta, a bangaren AB'ILAL shima sam be ankare da faruwar hkn ba, sede kawai yaga hkn ya faru ba tare da son ranshi ba, hilwah ta bigi kirjinsa, da luntsuma luntsuma din nonuwanta , duk ya shagala da kallon Hilwah , hkn shima yayi sanadiyar faduwar wayarshi dake makale a kunnenshi wanda besanma me Ahamad ke cewa ba tin a farkon Amsa wayar , tinda yayi tozali da ita yaji lissafinsa ya tsaya cak ya rasa dalilin hakan, kawai de yanada tabbacin be taba ganin surah me kyau irin tata ba se yau, hakan ne silar da har suka bangaji juna ba tare dasun Ankare ba, kirjin AB'ILAL yayi mummunar bugawa still kwayar idonshi na kan hilwah wadda kanta ke kasa jikinta se rawa yakeyi ta gaza dago kwayar idonta ta kalli wanda ta bige din sbda zuciarta dake beating da karfi da karfi se uban rawa kawai jikinta keyi...

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi 馃拑馃拑馃拑.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni 馃榾馃榾.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jiku馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
*YAR DANDI CEH*
馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
(SHE'S A WORLDLY PERSON)

SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
Chapter 37 · 0% Book details