← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 225

Sashe 111

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*littafinnan na kudi ne...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 35***
Daga cikin wayar Amihh tace "Wa'alaykumussalam,...ya kuke? ina hilwah? Hope kn kai mata abincin safe da rana kou?'' Salwah ta amsa da"Eh Amihh na kai mata gani ma a kusa da ita..." Daga cikin wayar Hajiya maryam tace "ok bata wayar...'' Salwah ta mikawa hilwah wayar ta miko hannu ta amsa ta kara a kunnenta cikin sanyin murya tawa Amihh sallama ta cikin wayar. Jin muryar tata ta isarwa da Amihh cewa wani abu na damunta, ko yayane, batare data amsa sallamar tata ba ta shiga aikin tambayarta "meke damunki sweetheart? Naji muryarki very cool? Kinci abinci Kou?'' Hilwah tace "um naci..." Amihh tace "to meke damunki? Kin karamin mgna da cooling voice dinki, meke damunki plx gayamin knji my baby?'' Hilwah ta girgizawa Amihh kai kmr tana gabanta, kana tace "ba komi Amihh..." Badan hajiya maryam ta yarda ba 100% tace "ok are you sure?'' Hilwah ta amsa mata da ''yeah Amihh....yau baki dawo aiki da wuri ba Amihh?'' Ta karashe mgnr hadi da tambayarta cike da kulawa. Amihh tace "Eh wlhy, bama zan samu dawowa ba, inajin har monday ma Ynzu hk ina hanyar zuwa abuja ne, insha Allah..." Hilwah tayi narai narai da fuska kmr zatayi kuka tace "amihh kin tafi banganki ba?'' Hajia maryam taji dadin kalamin hilwah gareta tayi murmushi kana tace "Nima tafiar dole ta kamani munada meeting a can ne gobe Saturday da rnr monday ma, da wuya ma na dawo rnr monday,..ku kula da knku plx, a ci abinci sosai, knji kou?'' Hilwah tace "toh Amihh take care 2 Allah ya tsareki...'' Hajiya maryam ta amsa da "Ameen cikin jin ddh...kana ta kara da cewa "ina me gidanki?" Hilwah tayi jim Abinda AB'ILAL ya mata ya fado mata rai, ajiyar zucia ta sauke kana tace "lafia lau Amihh,,," Hajiya maryam ta danji ddhn yadda yarinyar ta amsata seda tayi murmushi kana tace "be miki komi ba kou?'' Hilwah tayi jim kana tace ''bemin komi ba Amihh...'' Hajiya maryam tayi shiru tana nazarin yadda hilwah ta amsa mata kana tace "kin tabbatar?'' Hilwah ta daga mata Kai hadi da cewa "A Amihh narh..." Hajiya maryam tayi murmushi sbda jin ddhn sunan data kirayeta dashi, tace "baku bukatar komi kou?'' Hilwah tace "A..." Hajiya maryam tace "To shikenan in kina bukata ki gayawa salwah ta gayamin knji sweetheart..." Hilwah ta amsa da ''to Amihh, thank you .." Daga haka sukayi sallahma ta miqawa salwah wayar taga Amihh ta katse kiran, maida wayar tayi cikin aljuhunta, dmn tasan amihh dan hilwah ta kirata. Salwah ta zubawa hilwah ido wadda ta kwanta kasan carpet din, , sam batajin dadin jikinta. "Me Amihh tace miki?'' Salwah tayi tambayar kwayar idonta na kn hilwah Wadda keta faman lumshe ido tana budewa sbda zazzabim dake neman cin karfinta. Cikin dakia ta fara mgna "Tace tayi tafia zuwa abuja maybe ta dawo Monday ...'' Salwah tace "ok Allah ya dawo da ita lafia...." Hilwah ta amsa da Ameen...kureta da ido sosai Salwah tayi kana tace "zazzabin ne?" Hilwah ta daga mata kai alamar Eh, salwah ta kai hannu ta taba jikinta tajishi zafi rau. "tashi kici binci kisha mgni seki koma ki kwanta..." Cewar Salwah. Hilwah ta yunkura ta tashi da temakon salwah, ta mike tsaye da kyar, salwah ta kalleta tace "ina zaki?'' Hilwah tace "Alwala zanyi inyi sallarh la'asar..." Salwah tace okay je kiyi... Nima bnyi ba inkin Fito na shiga nayi Alwalar..." Hilwah tace toh ta juya ta shige toilet din tana me ganin jiri, tsarki tayi ta dauro alwala ta fito ta nufa ga inda hijjabinta yake ta dauka ta saka ta tayar da sallarh la'asar din jiki ba laka, salwah ta tashi itama ta fada toilet din ta dauro alwalar ta fito dai-dai hilwah ta idar ta matsa mata ta tayar da tata sallarh, ta idar taga hilwah kwance nan kasan tiles, kallo daya ta mata ta fahimci tanajin jiki, adduarh tayi ta shafa ta kalleta tace "Me rabin suna jikin ne?'' Hilwah ta daga mata kai alamar Eh, kamo hannunta salwah tayi, ta yunkura ta mike tsaye da kyar suka karasa kan carpet din tana shirin kwancia salwah ta dakatar da ita, tace ta bari taci abinci hilwah tace ta koshi, nan ta matsa ta dole seda taci farar talia da miyar zallar hanta, kadan ta Dan ci tace ta koshi, dole Salwah ta batta danta kula ta fara jigata, salwah ta tambayeta ina mgnin dazu ko tasha? Hilwah tace mata ah'a, ta nuna mata inda mgnin yake ta dauko ta bata tasha ta koma ta kwanta, nan kasan ta umurci salwah ta lullubeta, Salwah tace ta koma kn bed amma taki, dole ta dauko duvet din dake kn bed din ta lullubeta dashi, se faman numfashi takeyi irin na me zazzabi. Se faman sannu sannu kawai Salwah ke Mata ta karasa ta dauki knta ta daura a kn cinyarta, da hk har baccin whla ya tafi da ita duk tana kn jikin salwah, seda 6:15pm ta gota salwah ta tasheta dmn koda tayi baccin already yamma ta shigo ganin bata da lafia ne yasa salwah barinta ta danyi baccin. Data tashi a baccin se taji bataji ddh ga jikinta ba, ta mike tayi miqa hadi da ambaton sunayen Allah Salwah ta tambayeta ya jikin ta amsa da da sauki ta fada bathroom, Salwah ta mike ta fice a dakin da trea din a hannunta se adduarh takeyi a ranta Allah sa ma'aikatan gidan sunyi hausar daura abincin dare. Tazo fita daga falon sukayi kicibus da AB'ILAL shima ze fita zuwa masallaci, be jima da dawowa side dinba, ko bedroom dinsa be karasaba tin dazu yana side din Amihh yaga har 6:pm bata dawoba ya kirata waya ta sanar dashi tayi tafia ya mata fatan alheri da fatan dawowa lafia ta amsa, kana ta kara jadda da masa amanar hilwah, ba tare daya ce komi ba ya katse wayarshi yana me jin takaici. Dakatawa salwah tayi daga fita a falon ta bar gogan ya fice, kamshin turarensa tini ya cika falon, seda ya fice ta tabbatarma yy nisa kana ta bude kofar itama ta fice zucia fal haushi da takaicinsa a kn hilwah ne ta farajin haushi da takaicin dan uwan nata, da hnzari salwah ta karasa side din Amihh direct kiching ta nufa, nanfa taga basu daura komi ba, salwah taji kmr tasa hannu a ka ta fasa ihu, ga aiki ya karu sbda gogan yace a rinka masa abincinsa kullum a kawo masa side dinsa dazu ya gaya mata. a daddafe ta karasa bedroom dinta tayi sallarh magrib ta fito ta shiga kiching ma'aikatan suka sa mata hannu ta shiga aikin hada abincin daren.

Ana idar da sallar magrib din gogan ya dawo cikin gidan direct ya nufa bedroom dinsa, tinda yasa kafarshi a dakin ya gane an shigo an gyara masa shi, yasan kuma be wuce ita ce ba, tsayawa yayi ya shiga karewa dakin kallo. Tako ina tsaf tsaf se kamshin jikin yarinyar kawai ke tashi a dakin tin rnr data masa gyaran dakin farkonnan ya haddace kamshin jikin nata, karasawa yayi ya zauna a kn hadadden bed dinsa wanda ta lailaye masa shi sosai yasha gyara yayi kyau, matsawa yayi ya jingina bayansa da fuskar bed din ya rintse kwayar idonsa yana me shaqar kamshin jikinta dake tashi hadi da sanyin AC a dakin, ba karamin jin dadin kamshin yakeyi ba, se sauke ajiyar zucia kawai yakeyi yana tunano nonuwan yarinyar tin ranar daya kalli nonuwanta a side din Amihh hnklinsa ya tashi be sake bari ya kalla ba, sbda hkn yasa baya wani son kallonta sosai da kuma kiyayyarta dake ransa, harga ALLAH in yace baya jin wani abu game da jikin yarinyar yayi karya, a,knta ya fara jin sha'awar ya mace a rayuwarsa, shide kawai ya gaza gane wani irin abu yakeji game da jikin yarinyar, kawai de yasan yana sha'awar nonuwanta.
Chapter 111 · 0% Book details