Sashe 30
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
abu me yawa bane, se kayan Furniture kawai..." Alhasan yace "Wannan ba damuwa bane se muse furniture din sanat Turkish ne..." Ab'ilal ya rausayar da kai cike da gajiyawa yace "mu bar mgnr ni nagaji ma kaina ya fara ciwoh... Zuwa gobe ma karasa plx..." Alhasan ya jinjina kai kawai hadi da Murmushi shi yasan halin kayanshi ba a hirar 30mnt dashi zece ya gaji knshi na ciwo, a haka ai anci sa'arh ma yau da aka jima dashi ana hira. "Ba dole ka rinka iskan cinnan ba, 30yrs babu mace..." AB'ILAL ya dago kwayar idonshi ya dasawa alhasan wani irin mugun kallo kana yace "30yrs banyi ba mace, se aka gaya maka mace nake da bukata?" Alhasan yayi dariar shakiyanci dmn yasan haliin AB'ILAL da iya dasa muguwar mgna yace "ka rantse da ALLAH jelarka bata bukatar ramin mace? " mikewa AB'ILAL yayi cike da kosawa da mgnr iskncin da Alhasan ke janshi dashi, cikin izza yace "kai kasan wani ramin mace, ni nan bnsanshi ba,.." Alhasan ya kare masa kallo kawai yace "Karya kakeyi frnd Duk munsan irinku gida da jallabiya waje da manyan kaya dagani boxes uku kake hadawa a jikinka..." Girgiza kai AB'ILAL yayi a zuciarshi yana gasgata mgnr Alhasan domin kuwa kusan hkn ne wanduna biyu yake sawa saboda tsaro. Juyawa Ab'ilal yayi ba tare dayace komi ba ya nufa hanyar toilet yakai hannu ze bude handle din toilet din ya juyo ya kalli Alhasan yace "Inka gama mgnr batsar akwai ruwan me zafi a toilet dinnan, se kayi wankan tsarki kayi Alwala mu tafi masallaci ...." Yana gama fadar hkn be jira amsarshiba ya fada toilet. Alhasan ya kwashe da dariya yace "aka gaya maka na jige ne, kaide daka jik'e kaine zakayi wanka...." Ya karashe mgnr yana girgiza kai a zuciarsa kuma jinjina halin AB'ILAL yakeyi. Bayan AB'ILAL ya fito toilet din daure Da alwala alhasan ya nufa toilet din shima yayi alwalar ya fito ya samu ab'ilal a tsaye yna jiranshi sbda an kusan tada sallarh magrib dmn tini akayi kiran sallarh. "Kana abu kamar mace..." Ab'ilal ya fadi a hasale danshi a ganinshin alhasan ya jima a toilet din be fito ba. Jinjina kai alhasan yayi ba tare da yayi mgna ba , danya san in yy mgnr alwalarshi na iya karyewa shiko AB'ILAL ko a jikinshi danshi ba a gane ma a wani hali yake ciki. Ficewa sukayi daga dakin suka masa key kana suka nufa masallacin dake wajen hotel din...basu dawo ba seda sukayi sallarh isha'i da shafa'i Alhasan yayi wutiri shikam ab'ilal beyi ba sbda sallarh dare da yakeyi. dawowa dakin sukayi a falon suka yada zango wannan karonma AB'ILAL a kasan carpet ya yada zango har falonma kyamarshi yakeyi, alhasan ya girgiza kai kawai danyasan halin kayanshi ..ci gaba sukayi da hirar da Alhasan ne kawai ke yinta AB'ILAL de iyakarshi dashi ido... Order din white rise and stew da farfesun kayan ciki AB'ILAL yayi musu, ba jimawa aka kawo musu, sukaci suka koshi suka kora da drinks dinn dake frij din falon, Alhasan sema Ab'ilal tsiya yakeyi wai be iya amsar baki ba, tinda yazo ko ruwa be bashi ba, ab'ilal ya jishi Kawai amma bece masa komi ba,... 10:pm alhasan yace ze tafi gidanshi shima beda mata. AB'ILAL yace ''ka kwana a nan mna?" Alhasan yace "gidana zan tafi..." AB'ILAL yace "sekace me mata, se wani cewa gidanka, gidanka kakeyi, kai ba rami ka ajiye a gidanba, nidakai duk daya ne. amma ni akafi sawa ido .." Alhasan ya kwashe da dariya hadi da miqewa yana fadin ''ai ka girmeni Frnd in baka mntaba 3yrs ka bani, kaga ya kamata ka rigani Aure...." AB'ILAL ya hade rai yace "Amma a zahiri ai kaine ke Bukatar auren..." Alhasan yayi dariya yace "waya sani abu a duhu a cikin wanduna uku... Zaka samu dmr rakani kuwa?'' Ya karashe mgnr idonshi na kn AB'ILAL wanda ke zaune kasan carpet ko gezau beyi ba ya tabe baki yace "gaskia bazan raka kaba, ynzu tsinannun yammatan nan yan DANDI duk zasu zubo min ido, shegu mayun maza..." Alhasan ya kwashe da dariya kawai ya juya ya fice a dakin ba tare daya kara cewa AB'ILAL ya rakashi ba danyasan ba samu zeyiba, ficewa yayi yna masa se goben, a gajiya AB'ILAL ya amsa da "ALLAH ya kaimu..." Kana ya mike yama dakin key byn alhasan ya fice ya nufa bedroom din , bathroom kawai ya fada ba bata lokaci, domin ynada bukatar wanka kuma yau so yakeyi ya dan kwanta zuwa 2:am seya tashi ya fara ibadah.