← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 225

Sashe 21

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

馃吙锔�7 Kwananshi biyu a gidanshi na hutawa ma'aikata nata hidima dashi, rabin hnklinshi kwance daga bacci se zuwa office, daya dawo daga office dinshi zeyi wanka ya koma ya kwanta damanshi sam ba ma'abocin social media bane sede business ke hawa dashi online, daya gama abinda zeyi kuma yake sauka, ba ruwanshi da wasu dube dube, duk inda kake tunanin AB'ILAL a Wiyar kai ya wuce nan, a zahirin gaskia inde a yadda halinshi yake ze zauna da macen Aure ba lallai ne asamu macen dazata iya zama dashi ba tabbas sede kou me tsananin hakurin gaske, Zan iya cewa a ynzu ma babusu. yanada matukar wulakanci na gaske, ko kallo zewa mace a wulakance yake kallonta, shi sam besan wai mace nada wata darajaba a rayuwarsa sede uwarta kawai yasan darajarta. Amma matan waje sam be ganin mutumci da kimarsu, koda kuwa da hijjabi da nikab ze ga mace a wulaknce ze kalleta a ganinshi duk munafukaine masu sa hijjabi da nikab din ma, matan ynzu de se ALLAH a cewarsa. Na mutumci ma be gnsu da mutumci ba ina maga wadanda basu shigar arziki se shigar bnza ai wadannan ma ji yakeyi kmr a tattara masa su a guri daya ya kashesu kowa ya huta, sbda shi bega amfaninsuba a gidan duniarnan, inbama mutsiba da suke jawo mana ba, acewarsa. 4:30pm Ya taso daga office dinshi. a hnkli yake tafiya a motarshi cikin natsuwa babu abinda ke tashi a motar se sanyin AC hadi da kamshi perfume din jikinsa wanda tini ya gauraye Cikin motar da temakon sanyin AC Dake motar. A hnkli kira'arh alqur'ani me girma ke tashi a motar cikin suratul noor tareda muryar Ahamad sulaiman yanason kira'arshi sosai sannan shi din ma'abocin jin karatun alqur'anin ne a koda yaushe sam kide-kide da wake wake basu a tsarinsa dan haka sam baya jinsu be tabama kunna kida da hannunshi ba a rayuwarshi sede wake-waken larabawa suma masu ma'ana wato na begen ma'aiki. Karya kan motarshi yayi zuwa gidan Auwal hubb dinshi zuciarsa na cike da kewarta har yar rama yayi saboda kewar rashin ganinta a kwanaki biyunnan, ga uwa uba abnda yafi missn a tattare da ita wato adduarhta garesa kullum inze fita se yaje ya sata gaba tasa masa albarka da adddu'ur'in nasara shiyasa ya gagara bade mutum ba Wallahi sede ALLAH . a duk matan dunia Auwal hubb kadai yakeso itama dan tana matsayin mahaifiyarsa ne. A tamfatsetsen get din gidan kalar light ash yayi hon, ba wani bata lokaci get man ya bude masa get din gidan batare daya duba ba dan ganin waye kasancewar irin hon dinshi ma daban ne, a hon dinshi kawai ma'aikatan gidan ke gane cewa shine. Wankagale masa get din gidan ne gadin yayi jiki na rawa. Be bata lomaci ba ya danno da kan motar cikin gidan cike da kwarewa. packing space ya nufa ya faka motar ya fito hannunshi riqe da key din motar da wayarshi kirar Samsung latest one, hannayenshi na yan hutu se walwali sukeyi, tako ina ka kalleshi kasan ya isa ya bunkasa yakai cikakken dana miji me tada sha'awar diya mace, duk inda akace ina kyawawa ze daga hannu domin shi din number one ne. se a knshi na tabbatar dacewar bakaken mutane sunfi farare kyau , ko fararen zance oho! Tsabar kyaunshi ya gigitani na gaza gane tsakanin bakake da farare waye sukafi kyau. Sanye yake da wani irin dankareren yadi me zanen gidan siga kalar yadin kalar ruwan kasa ne amma mara tiri wato light sam shi ko a color beda choice irin mutanen nan ne da baka isa ka gano me sukafi soba hk baka isa ka gano meye basa soba. rigar dake jikinshi yar sharace me mugun kyau , sannan wandon dake jikinsa be matseshi ba kmr yadda rigar take free haka wandon jikinsa yake free, sam besa kayan dazasu kwanta masa a jiki, a yanzu na kara tabbar dacewa shi din dan ka'ida ne. ba karamin amsar jikinshi kayan sukayiba knshi babu hula shidin ba ma'abocin sa hula bane, yafi ganewa yabar kanshi irin na larabawa a waje yayita daukar ido yana tadawa yammatan gari Sha'awah, domin kuwa sumar tasa a kwance take luf-luf kmr yadda sajensa ke kwance luf. Kafarshi sanye da bakin takalmi latest me kyau irin na manyan matasa. kafafuwanshi na hutu sun lafe a cikin lallausar takalmin me matukar kyau wanda kafarshi ta kara fiddo da kyaun takalmin , kyau ne da kyau suka hadu, Dan haka suka bada wani irin rikitaccen kyau , wanda in me kallo be ankareba inya kalla yana iya mutuwar tsaye (maybe ma da ambulance za a fita dakai irin na baraka da dan taure) A hnkli ya fara takawa cikin takunshi na isa da kasaita, tamkar zinari daya a cikin fashions dubu hk yake walwali. ma'aikatan gidan suka karaso suna kwasar gaisuwa a takaice ya amsa gaisuwar tasu ba tare daya ko kallesuba dmnshi din bawai ma'abocin murmushi bane a sati befi yayi murmushi sau biyu ba. duk inda kake tunanin shi ya wuce nan. Ma'aikatan gidan kam tini suka saba da wulakncinsa wasu lokutanma suka gaidasshi ko amsawa bayayi, ko kallon iska ma basu isheshiba. Kadan daga wulakncinsa domin kuwa yafi gaban nan.. Direct ya nufa hanyar dazata sadashi da kofar falon Auwal hubb dinshi. Tako ina a gidan shuke shuke ne na alfarmah kaloli daban daban. ba karamin haska gidan shuke shuken sukayi ba, tsarin gidan tsarin gidajen kasashen waje ne irin na turawan asali. Bude handle din kofar falon yayi bakinshi dauke da sallama ya ziro kafarshi guda daya ta dama cikin gidan, yana shirin kai idanuwanshi ga yan falon yaji muryar Hajiya maryam da tin bude handle din falon kamshinsa ya isa hancinta hakan ya bata tabbacin shine din, bacin ranta ta baibayeta. cikin amsa kuwwa muryarta ta ratsa falon. "Inka shigo min falo sena ci maka mutumci!! Zan yaga maka rigar tsiyah kaji na gaya maka!! '' Cikin daga murya tayi mgnr AB'ILAL yakai dubanshi gareta sanye take da rigar abaya kalar purple dark rigar ta amshi jikinsa Ainun ta yane knta da dankwalin rigar ba karamin amsarta rigar tayiba, fuskarta sam babu annuri su uku ne a falon ita da Hajiya Juwairriyya wadda ke sanye da irin rigar jikinta itama amma sede color ya bam-bamta ita nata maroon ce. Suna zaune ne a kn kujera daya 3st wato hajiya maryam da juwairiyya. se Autah salwah dake zaune can kan kujerar 2st itama yau da safe tazo Gidan, sanye take da doguwar riga ta mutumci sam bata matse jikinta ba, free gown ce , dmn sam batasa matsatstsun kaya tinda hajiya maryam ta taba mata dukan tsiya a kan tasaka rigar atamfa matatstsiya rnr datazo hutu gidan, shikenan ta denasa riga da wndo da matatstsun kayama baki daya. fara ce ita sol tanada madaidaicin kyau Sede sam bata kama ko kafar AB'ILAL ba a kyau dukda ita din farace ya fita kyau nesa ba kusa ba dan baza ma a hadasuba, domin kuwa shi sak Hajiya maryam ya biyo color ne ya kwaso na ubanshi, ita kuma salwah Alhaji Muhammad Auta wato mahaifinsu, color ce ta kwaso na hajiya maryam. hannunta rida da wayarta kirar iphone se danne danne takeyi tana duba abubuwanta na school . sallamar Yayanta AB'ILAL ne ya dawo da hnklinta kn kofar amma da hnklinta na kan wayarta. "Karya shigo kuma Amihh?'' Cewar salwah da tayi mgnr zuciarta cike da fargaba hadi da haushin kalamn Amihh a kn yayanta datace wai Kada ya shigo falon, a duniarnan salwah tanason yayanta AB'ILAL dukda baya sake mata, Amma ita tana sonshi Ainun,shi kam a bangarenshi tsakaninshi da ita hantara ne, da tsanani. Da ido kawai hajiya maryam ta kalli salwah datayi mgnr seda hantar cikinta ta kada tayi saurin yin kasa da knta zucia babu dadih dmn tasan tinda tayi mgna ta shiga uku yau se Amihh ta kwana tana jero mata mustahabban jaraba da bala'i, inda bata kai mata duka ba. Hajiya Juwairriyya dake gefenta ta zuba mata ido kawai, sbda abin na maryam sede idon... AB'ILAL kam dakatawa yy daga kokarin shigowarsa falon ya tsaya cak idonshi na kan auwal hubb , kafarshi daya na waje daya na ciki, ko a fuska yasan wannan karon fushin da Auwal hubb tayi dashi me zafi ne, yanada tabbacin ya bata mata iyakar batawa, dmn tusa hali balle anci wake. "Am very sorry Auwal hubb plx..." Yayi mgnr cikin sanyin muryarsa me mugun dadih. Ko kallon inda yake Hajiya maryam batayiba tinda ta kalleshi shigowar kafarshi daya gidan bata kara kallonshi ba , zuciarta fal kuncinsa ji takeyi kmr yau abin ya faru. Jin tayi shiru yasa AB'ILAL tunanin ko ta amshi hakurin daya bata ne, dan hk yace "In shigo plx?" Ba tare data kalli inda yake ba ta kara daka masa tsawa "Inka shigo min gida wlhy seka yabawa aya zaginka, sena kwance maka buhun wulaknci....fitarmin a gidana kawai shine salamarka..." Direct tayi mgnr kai daji kasan jarumar mace ce ita, ba kalar wasa bace, sam babu me kama da wasa a lamarinta sannan babu sauki. Salwah ta zuba ma mahaifiyar tata ido, saboda sede idon kawai, Juwairriyya ma idon tasa mata. AB'ILAL ya sauke wata nannauyar ajiyar zucia hadi da rausayar da kai yayi jim kana yace "To yaushe zan dawo pls Auwal hubb? I mean yaushe zaki huce din? Abinnan fa na riga nayi, nide da kinyi hkri kawai Auwal hubb pls..." Ya karashe mgnr irin ko a jikinshi dinnan wato abinda ya aikata bema damunshi. Hajiya Juwairriyya da salwah duk suka Kai dubansu kan AB'ILAL, bb alamun tsoro a tare dashi. hajiya maryam kam ko kallon inda yake batayi ba , ji takeyi kmr ta tashi taje ta jawoshi ta rufeshi da duka, zuciarta ta cunkushe da haushinshi.kalamanshi na karshe suka kara bata mata rai, lumshe idanuwanta tayi na yan dakiku duk AB'ILAL na kallonta ta budesu ta dawo da dubanta kansa ya kurawa kwayar idonta nasa idon yana nazarin abinda ke zuciyarta ta cikin kwayar idonnata, tsantsar bacin ransa ya kara gani a ciki fiye da ada, sam babu alamar sauki a lamarin Auwal hubb dinshi a wannan datsin, bude baki yayi da niyar ya kara mgna ta datseshi cikin muryarta me cike da kunar
Chapter 21 · 0% Book details