Sashe 90
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tana shiga toilet din ta jingina bayanta da bayan kofar toilet din, ta zubawa knta ido ta maduban dake toilet din, tako ina madubi ne a toilet din kai kace gun ado ne, ba gun gusar da najasa bane. Ciro ledar mgnin tayi daga cikin nonuwanta ta fiddoshi daga ledar dayake ciki, ta zuba ma kwalin mgnin ido hadi da sauke ajiyar zucia ta manna ma kwalin mgnin kiss, ba karamin kewarshi tayi ba, data gnshi ma se taji ddh a ranta tinma bata shaba, saurin fiddo da mgnin tayi daga kwalinshi ta balli kwayoyi hudu ta afja a baki, ta karasa bakin famfon sin ta kafa knta a fanfom kora da ruwa ta shanye mgnin sbda dukta kaqu tasha shi ko zata samu sasssauci, gashi kuma bataso a gani. wanka tayi da ruwa me dumi sosai, ta fito ta daura bathrobe ta dauro alwala sbda lokacin anata kiran magrib ne, bayan ta dauro alwalar ta fito daga toilet din hannunta riqe da ledar mgnin, se boyeshi takeyi a bayanta, se adduarh takeyi a ranta ALLAH yasa ba kowa A dakin, aiko adduarh ta, ta amsu bataga kowa ba a dakin, cikin hanzari ta isa drower inda kayanta yake ta bude cikin kayan ta ajiye ledar mgnin can ciki, ta yadda bame iya ganinshi da wuri. Riga mara nauyi ta dauka ta saka, ta isa gaban mirror inda yake cike da uban turarrukan da AB'ILAL ya siyo mata, a ciki harda turaren da take amfani dashi, da wasu masu kyau masu tsada, feshe jikinta ta shigayi da turarrukan tana fesawa tana kallon knta a madubi har wata yar rama tayi, ta zallarh tunaninsa, da sha'awah. Bayan ta gama feshe jikinta ta karasa inda aka tanada Dan yin Sallah ta saka hijjabi ta tayar da sallarh magrib, ta idar ko adduarh batayi ba sbda tunawa da tayi da bedsheet din data bata, tana kokarin cire bedsheet din salwah ta shigo dakin hannunra riqe da trea dan madaidaici , Karasawa tayi ta aji trea din a bedside drower, ta zubowa hilwah dake kokarin cire rigar pillow ido. "Wai kullum se kin canza bedsheet ne?" Salwah tayi mgnr kwayar idonta na kan hilwah wadda taji kmr zata nitse sbda abinda Salwah din tace, ba tare data bata amsaba ta gama cirewa ta shege toilet a kunyace. Salwah ta sauke ajiyar zucia, tana me adduarh in ciwo ne ALLAH ya yayewa hilwah, ita tausaima take bata sbda sam bata da sakewa, kullum a dar dar take. Karasawa salwah tayi ga drower ma'ajiyar zanin gado ta zabo wani me kyau ta shimfida a kan bed din, kana ta zauna a gefen bed din ta farashan kayan marmari data shigo dasu a kn trea din, Tanata zuba idon fitowar hilwah daga toilet din tasan bazata fito ynzuba seta gama wanke bedsheet din kullum inta cire seta wanke, ko tace ta bari za a wanke a machine se hilwah taki yarda.
A bangaren AB'ILAL the more yake tunaninta the more yakejin tsanarta sosai fiye da ada ga ranshi, a ynzu hatta da kanshi ma ya tsana, sbda shishigin da knshi yayi gun ganin nononta ya burgeshi, kodan be taba ganin me kyau bane irin nata oho? Amma fa be bar tsanarta ba har Abadan, hakanma seya kara masa tsanarta Fiye da ada, duk yabi ya lalace a kn wannan karuwar! Abinda yafi komi baqanta masa rai, har rana me kamar ta yau burarshi bata kwanta ba, abinda be taba ji ba a rayuwarshi se ynzu shi fa ko jarababbiar sha'awarnan bayaji ada, amma ynzu sbda sha'awar ko bacci ma baya iya samu yayi me ddh, rayuwarshi dukta dakule masa, a yau kawai yayi tunanin ya bar garin ya koma kano ko ze samu sassauci danko tunawa yayi da karuwar a gidan shima kuma yana gidan se yaji ya kara tsanar kansa, da ita knta ma baki daya ....tinda yayi sallar asubahi yayi wanka ya shirya cikin manyan kayansa kmr kullum 馃槀 yasha hularsa ta zallar saqar hannu na yan me duguri, ya buga kyau harya gaji da kyau, tako ina fa guy din ya hadu i swear dole duk mace me lafia inta ganshi se zallarh naman tsuliarta ta motsa. Danyan yadi ne a jikinsa me mugun laushi kalar milk color ya matukar amsarshi sannan kalar hular ta dace da yadin na jikinsa, ya feshe jikinsa da jahilin perfume dinsa me kara rikita hnkli, ya daura danqareren watch dinsa a tsintsiyar hannunsa na zallar masu arziki ko a shigarshi zakasan akwai arziki ba wai arzikin baki bane kud'ade maqudai sun zauna a tattare dashi. Takalminsa ya zira 7:1am ya fito daga side dinsa hannunsa riqe da wayoyinsa guda uku, sauran na cikin motarsa tin rnr dayazo ya barsu can a motar. se car key dinsa a dayan soft hand din nashi, tafiya yakeyi kmr bayason tafiar, kai ko a tafiyarsa zakasan cewa ishashshe neshi meji da zallar izza da tsantsar tsagwaron mulki. Tafe yake knsa na kasa kmr me naxarin wasu abubuwa, nan ko tsabar miskilanci ne. yayi wani irin haske irin na hutu sema yake nema ya fita da black ya koma chocolate color light, a wani guri ma za a iya kiranshi da me hasken fata, kawai zallar hutu ne, da kuma ramar da yayi wadda ta kara masa kyau, dukkanin zatinsa da haibarsa sun bayyana, kallo daya zaka masa ka tabbatr shi din me kyau ne, skin dinsa yafi na mace glowing da kyalkyali, komi yaji tako ina kyau ne, ga dan karamin pink lips dinsa daya kara pink sosai, sajensa ya kwanta luf se shining yakeyi Kai kace an shafa masa maine nan ko tsabar kyau ns, inka kalleshi se kasha shidin zallar balarabe ne, Akwai kyau akwai muna kyau, to shikam zallar kyau gareshi ba makusa. Ganin fitowarshi yasa ma"aikatan gidan suka shiga hayyacinsu dukda ba musu wani muguntar yakeyi ba, amma su tsoronshi sukeji kmr maciji da dan adam, dasun gnshi se jikinsu ya hau rawa, duk se su natsu. A guje suka karaso suka zube kasa, suka shiga zabgo masa gaisuwa cikin ladabi, besanma sunayi ba balle ya amsa, shi de dukya kagu ya bar garin ya huta da muguwar garinnan da bata da dadin yau balle na gobe, sema muguwar azaba da takaici dake cikin garin, ya fadi a ranshi, ba tare daya amsawa ko dayansu gaisuwarba ya nufa side din Amihh da d'an hanzari sbda bayaso ya kara 5mnt ma a garin kadunar. Ya bude handle din shigowa falon ya danno kai sukayi kicibus da amihh tana shirin ficewa aikinta tanada mara lafiar da takeso ta duba ne, shiyasa take ta dan sauri sauri ta bar gidan. Ido AB'ILAL ya bita dashi ita ma ta bishi da idon, sanye take da doguwar rigar abaya baka, ta matukar amsheta Ainun ta yane knta da dankwalin rigar , idanuwanta sanye da siririn glashinta. Rissinawa AB'ILAL yayi ya miqa mata gaisuwa, Amihh ta amsa babu yabo babu fallasa se aikin karewa AB'ILAL din kallo takeyi. "Zan koma kano ne Amihh...." Gogan yayi mgnr a yangance kmr bayason yin mgna. Amihh ta bishi da wani kallon up and down ta yatsina fuska ta gyara siririn glashin idonta ta yadda zata kalli mara kunyar da kyau tace "Ai banma fara maka sabuwar tarbiar ba balle in gama, har ma kayi tunanin komawa garin kano...tukunna kaje ka sake sabon zama a kaduna, tinda kai baka da kunya balle asa ran samun tarbia a tattare dakai....so kwara in nema maka daya da kaina wato taribia... " Amihh na gama fadar hkn ta juya ta fice a falon, cikin halin ko in kula.
Wannan fa dafa duka ce zakuci amma fara Sol ba maggi balle mai...i mean ba editing. 馃槀
Am sorry Banji ddh ba...masu kirana suji ya jikina ngde sosai....
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 馃吙锔�28
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�