Sashe 143
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A kwanaki biyunnan a side din Amihh take wuni, amihhn bata zama a gidan kwata kwata ko weekend bata zama sbda ayyuka sun mata yawa, yawaitar marasa lafia sun karu har daga wasu garuruwa trnsper ake musu na marasa lafia sbda asibitin ya shahara a fannin shahararru hamshaqan likitoci, wadanda dunia suka shaida da karatunsu. Alhasan gidan yake wuni kusan tare suke yini da hilwah sbda side din amihh take wuni datayi abinci ta ajiye a kn dining take gudowa ta dawo side din amihh. Wuni suke hira da alhasan da salwah ma, kasancewar gogan baya da natsuwarsa kuma beso a fahimta hkn, be zuwa side din Amihh kwata Kwata sede ya kn kirata ya gaidata, abin nasa fa ba sauki a halin ynzu kullum da ciwon mara yake kwana yake tashi, seda yasa dan ustaz ya siyo masa mgnin mara shine inya shashi yake samun sassauci shima da aykinsa ya wuce shikenan, se azabar ciwon ya dawo kiri kiri de ya zama dan kwaya amma tashi kwayar mgnin ciwon mara takeyi sam bata kwantar da sha'awah, a kwanakinnan da yakeshan mgnin se yakejin ddh harma yake iya zuwa masallaci kmr yadda ya saba , amma fa duk sallarh dazeyi se yayi wankan tsarki kasancewar kullum din cikin tsiyaya yakeyi ga bura a tsaye kikam bata ko ladabi ta rankwafa. Wata rana ya fito ze tafi masallaci kawai yaga shigarta motar alhssan, sam bega shigar salwah ba , sbda ita Ta rigata shiga kawai shigar hilwah ya gani kuma gaban motar ma ta shiga bura ubannan! Heehh! Zu kuga idon mutumin jikinsa har yana tsuma yamayi mutuwar tsaye sam ita batagnshi ba zasuje scul ne shine Alhasan din ze kaisu. Zokaga ido gun Alaji M.A, jaraba da matsifa ta cinyeshi taas, rnr sallarma gaza zuwa yy yana nan tsaye kmr an daskaresa byn yaga tafiyar motarsu daga barin gidan, yafi karfin 30mnt a tsaye yana saka da warwara hk kawai yaji a ranshi kilama Alhasan yayita kallon mata nono to ko ina zaije masa da mata? Kilama ya taba mata nono a hnya, ya shiga maimaita wannan jarabar tunanin a ransa, ya juya ya koma gida ya kara dauro alwala yayi sallarh azahar din ba cikin natsuwa ba. Yana idarwa ya fito harabar gidan ko zega dawowarsu amma ina, abu fa har akayi la'asar jaraba na cinsa gaf zuciarsa haushin yarinyar yakeji se ynzu ma yake nadamar tabatan da yayi, kilama tanacan ta bari Alhasan abokinsa ya taba tinda bata da kamun kai Haka yake gani, shifa wlhy zarginta yakeyi ma kawai kilama soyayya sukeyi da alhasan, ayko yau ya damra damarar cin kutmar dumadu din bura ubata! Se ynzu kalaman alhasan ya dawo cikin knsa, na cewar daya rinkayi yaga kaya ashe kuwa da gaskene yaga kayan, ashema sun jima suna soyayya zeci uban alhasan dinma dan wlhy idonshi idonshi se sun kwashi k'ashin bura uba, kawai ya dauki mata suyita yawon isknci suna zage gari, yafi ganin lefinta dan hk ya kulla aniar wlhy se wanda ke oven ya fita jin dadih.
Yana dawowa daga masallacin sallarh la'asar din, yavshigowa get din gidan kawai ya gnta tana mgna da alhasan daga ita se rigar material a jikinta dinkin A shape ko ina a jikinta a bayyane yake, ga knta ba dankwalin kirki duk ana ganin sumar knta a waje, hk dazuma daya gnta gyalene a jikinta dazasu fita da alhasan, basu ma jima da dawowa ba shine ta fito tanaso tayi dabara ta bawa dan ustaz peper, mgnin sha'awarta da takesha ta rubuta a yar paper takeso ta bashi ya siyo mata, bata ma kaiga basa takaddar mgnin ba ya rufeta da surutu har shine yashigo ya taddosu se mgnr ban daria dan ustaz ke mata ita kuma ta biyeshi tanata washe masa baki bura ubar nan! Hmmm! Tsayawa yayi ya zuba mata ido zucia kmr zata fashe wato yarinyarnan ta raina masa hnkli ashe, ita gabaki daya bin maza takeyi a bin mazan nata ma wai harda driva takebi duk iskncin dasuka gama ita da Alhasan be ishesu ba kuma dagani ynzu suka dawo tin dazu se ynzu suka dawo to ina sukaje?. Ya tambayi knsa, still kwayar idonsa na knta Allah daya shi kadai yasan irin abinda zema yarinyarnan yau inya riqeta. Basusan yashigoba kawai suka ci gaba da hirarsu suna kyakyatawa , juyawar da dan ustaz zeyi kawai yaga mutum sandandan a tsaye yana kallonsu fuska babu alamar rahama,, shi de dan ustaz beji ne amma salwah tasha gaya masa hilwah matar yah AB'ILAL ce amma yace yanaso a hkn sbda a cewarsa Allah ne ya jarabeshi da soyayyar yarinyar. Ganin fuskar alhajin babu alamar rahama kmr ma ze kama da wuta yasa dan ustaz firgicewa ya ruga a guje kmr fitar iska yabar gurin, dukda besan lefin daya masa ba ya hada fuskarnan,,, mamaki ya rufe hilwah sbda harga ALLAH batasan meke faruwa ba, ita bata gnshi ba ,tabi dan ustaz da ido tana daria ita tasha shirmensa ne, kawai waigowar dazatayi taga AB'ILAL tsaye se faman tiriri yakeyi yana mejin kmr ze kama da wuta nan take dariar kn fuskata ta dakata cak itama cikin hnzari ta bar gurin a gigice ta nufa side dinsa side din amihh takeso taje , amma gigicewa yasata nufar nasa side din ba tare datasanma nan ta nufa ba, ita fa batasan me ta masa ba, ita de kawai kallon da yake mata ne ya firgitata. Ya biyota a baya a harzuke ganima yakeyi wannan tafiar datayi lefi ta kara kn lefi ji yakeyi kmr ya shakuro wuyanta ya hau duka, tana shiga falon shima ya saka kafa ya shigo tanata sauri sauri ta karasa bedroom dinta jikinta se rawa yake itafa harga Allah tsoronshi takeji kmr yadda take tsoron mutuwarta. Taku daya biyu yayi taji ya cafki gashin knta, da karfi seda ta fasa ihu,. "Wayyo Allah narh!!'' Be saurareta ba se huci yakeyi ya juyo da fuskarta ya matso da ita daf dashi tana jiyo hucin numfashinsa kawai ya daga hannunsa na hagu ya watsa mata mari a gefenta na dama! Innalillahi ! Ta furta a bayyane, nan take ta gigice ta d'imauce kawai ta fara ganin wadansu irin stars na gilmawa ta idanuwanta, , kafin ta ankare ya kara daura mata wani marin da bayan hannunsa na hagu, ta dayan gefen fuskarta ta hagun, wannan karon gaza ihu tayi sbda tsabar azaba da matsifa , nan take taji knta ya mata wani irin dum dum, kafin dayan ya huce ya kuma daura mata wani irin marin a gefenta na damar, nan take ya zautar da ita kmr ze haukatata sbda azaba ya saketa ta zube nan kasan dafe da kunci yayin da wasu baqaqen tsintsaye keta mata gizau sbda azabar zafin marinsa, ta gaza ihu ta dago ta kalleshi so takeyi ta gano lefin mata masa kuma, ...ta kuresa da jajayen idanuwanta se huci yaketayi shi fa sam ko me ze mata ma be huce ba, ta sauke knta kasa zuciarta na mata zafi, tanaso tayi kuka amma ta gaza, ga kukan yazo ya tsaya mata a zucia , kan kace kwabo fuskarta duk tabi ta kumbura ga wani azababben ciwon kai daya dirar mata a lokaci knkani ta farajin duniarma ta canza mata, ita kawai so takeyi tasan meta masa yake mata wannan izayar, tana daganan tsugunnen se numfarfashi takeyi Ab'ilal dake tsaye yana iya juyo bugun zuciarya, ji takeyi kmr zuciarta zata tarwatse mata, kawai yau ta sadakar a yadda taga yanayin kn fuskarsa bata taba ganin hkn ba a tattare dashi tasan yau kilama kasheta zeyi dn hk ta fara jero kalmonin shahada a zuciarta, amma de tanaso tayi kuka ko yaya ne na bakin ciki kafin ya kashetan...A zafafe ya fara mgna yaba nunata daji zakasan a hasale yake shifa yau komi ze mata baze huce ba.....
*Paid book .....GAMASU BUKATAR KARANTA BOOK DINNAN COMPLETE CIKIN SALAMA SU TUNTUBI LAMBARNAN... 08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...45