← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 225

Sashe 25

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani irin dogon tsuki AB'ILAL yaja yana kallon bayan noor a wulaknce shi sam ko alamar sha'awa ma bata bashi ba, dukda kuwa ta tara kyn more rayuwar dana miji Amma bata burgeshiba. Tsugunnawa yayi ya dauki key din yana kara jan wani dogon tsukin se ynzu yake nadamar zuwanshi ma hotel din, dayasan ma'aikatansu mata ne da bezoba. "Allah ya tsine wa Yan iska..." Ya fadi cikin kunar zucia, yana bude dakin, ya danna kai kawai cikin wani dan maidaidaicin falo kamshin turare me dadi hadi da sanyin AC suka ratsashi, lumshe ido yayi hadi da jan dan siririn tsaki wanda besan dalilin fitar shi daga Dan mitsilin bakinshi ba, karewa falon kallo ya shigayi a wulaknci duk yaji ma ya tsani hotel din gabaki daya, dukda haduwar falon, da kyaun tsarinsa amma yaji ya fitar masa a rai, sosai kujeru ne na alfarma akasa a falon kalar maroon, tsarin falon yayi kyau komi na more rayuwa an zuba a ciki, wata kofa ya nufa a nan ne bedroom kawai yasa kai bakinsa dauke da sallahma, nan ma AC da kamshi me mugun dadih ya tarar, karewa bedroom din kallo ya shigayi a wulaknce shima yayi kyau ainun yaji furniture masu kyau na alfarma, gadon dakin dan madaidaicine me dauke da lallausar katifa wadda taji shimfidar xanin gado me flowers masu shape din heart, wani tunani ne ya fado zuciar AB'ILAL bayan ya kure kan gadon da ido, kawai yaji a ranshi Allah kadai yasan irin zinar da akayi a kan gadon, bakin ciki ya cika masa zucia har yana hango wani na cin wata ma a kan gadon da sunan zina. Harya isa bakin bed din da niyar ya zauna kawai ya fasa zama ya zauna a kasan dakin kan carpet can nesa da gadon. "Allah wadaran zina da mazina!" Ya fadi a bayyane zuciarsa cike taf da kyamar mazinata, hadi da mata ma gabaki daya. Ajiye wayoyinshi yayi a kasan dakin sam be cikin nishadi. Mikewa yayi yana tsuki again hannunshi riqe da car key dinshi ya fice a dakin. farfajiyar hotel din ya nufa, packing space inda motarshi take ya isa, ya bude ta da key din hannunshi, murfin baya ya bude inda kynshi suke reras gogaggu jiya ya amsosu a gun masu wanki da guga a ledarsu ma suke. Ledar jallabiyoyinshi ya dauka a kalla zasu kai kala goma, ya dauki jakar system dinsa da dadduma kana ya maida murfin motar ya rufe, yama motar key luck. Kana ya juya ya koma cikin hotel din yammata se kallonshi sukeyi suna lashe baki, wasu kam tini yawu se dalala yakeyi a bakinsu, shi bemasan sunayi ba. Ya isa dakinshi ya ajiye kayan hannunshi still a kasan dakin, duk yabi yasawa bed din karan tsana, jefi jefe se faman jefo tsuki yakeyi ya afka bathroom a nan ma tsukin yayitayi dukda kuwa tsarin toilet din ya masa Ainun. Seda ya kwashi 30mnt yana wanka a bathroom din kana ya fito kugunshi daure sabon towel na hotel din, se wani karami a hannunshi yana goge sumar knshi, se a ynzu na kara tabbatar dacewa shi din cikakken namiji ne. se tsuki kawai yaketa faman jerowa har zuwa ynzu waishi a dole kyamar towel din yakeyi duk da sabone fil domin kuwa shi ya cireshi ma a ledarshi, amma se tsuki yakeyi duk yabi yasawa knshi tsangwamar hotel din. Shap-shap ya dauko daya daga cikin jallabiyoyinshi ya saka, ya mayar da towel din toilet din cikin kyama, ya dawo yasaka slifas me kyau sabo fil dashi, shima a kyamace yasakashi. ficewa yayi a dakin ya masa key hannunsa riqe da karamar wayarsa, ya sauko daga upstairs din hotel din, ya nufa bangaren restaurant , Noor se binshi takeyi da ido, a ranta kam har yanzu sha'awarsa bata gushe ba, se faman Aikin tandar baki kawai takeyi. Direct cikin restaurant din hotel din ya shiga, nanma mata duk duka zubo masa ido. Ya isa mazauni na musamman ya zauna inda babu me zama kuma babu hayaniya. Ba bata lokaci Yayi other din tuwan semovita miyar ayayoh shine favorite dinsa a duniar nan yanason miyar ayayoh kmr dan yarbawa, se farfesun gandah. Matan daketa shigowa se binsa sukeyi da ido wasu har suna faduwa garin kallonsa, wasu kam seda suka bata da samarinsu sbda kallon Ab"ilal da suke tayi, shi kam bemasan sunayi ba, cikin lokaci kankani aka gabatar masa da abinda ya umarta a kan table din dake gabansa, dagowa yayi ya kalli wadda ta jiye masa abincin itama shi din taketa kallo tin shigowarshi restaurant din, wani irin mugun kallo ya jefeta dashi seda hanjin cikinta suka kada, cikin hanzari tabar gurin jikinta na rawa domin babu alamar wasa a tattare dashi, miyaun daya cika bakinta kuwa tini ta hadiyeshi a wahalce. Cikin kunar zucia ya faracin tuwan semovita da miyar ayayon da yatsunshi dmnshi a ka'idarshi da hannu yakecin abinci saboda yafi masa dadih, cin tuwan yakeyi amma badan ya masa dadih ba, girki inba na Auwal hubb bane to baya taba masa dadih sede ya cishi da hkri kawai gudun kada yunwa ta kasheshi. Yammata da dama dasukazo cin abinci fasa cin abincin sukayi suka zubowa AB'ILAL ido irin kallon sha"awarnan suke binshi dashi shi sam besanma sunayiba.

Amal da khamilah ne suka shigo restaurant din dukkaninsu sanye da sexy dressing masu tada hnklin me kallo , dogayen riguna ne iya duwawu kawai suka rufe nusu duk tako ina a jikinsu ana gani. Rigunnan jikinnasu iri daya ne sede color ya bambamta ta Amal c-green ce ta jikin khamilah kuma dark blue ce, dukkaninsu rigunan sun amshesu musammanm Amal. Idon Amal ne ya fara sauka a kan AB'ILAL tin shigowarta restaurant din idonta ya sauka a knshi, kallo daya ta masa taji ta kamu da tsantsar sha'awarsa dukda ita bata cika sha'awar dana miji ba tafi sha'awar macr, amma ta kamu da sha'awar AB'ILAL a Lokaci kankani, kyaunshi ya firgitata tunaninta da lissafinta duk suka fara qoqarin tsayawa a lokaci kankani. "Frnd kinga wani me kyau...wow!" Amal tayi mgnr da khamilah yayin datake a make cankas dunia ma biyu biyu take rabuwar mata, tayi charge iyakar charge. Khamilah ta bita da ido har zuwa ynzu haushinta takeji tin abinda ya faru tsakaninsu a kan hilwah shine har ynzu khamilah ke kishi. Amal ta nunawa Khamih inda AB'ILAL ke zaune nan itama idonta ya isa garesa, kadan ya rage tayi mutuwar tsaye sbda tsabar tsantsar tsagwaron kyaunsa da hutu da haiba dake tattare dashi wai a hkma basu samu damar ganin fuskarshi yadda ya kamata ba, sbda yy kasa da knshi. "Wow! Wow! Wannan me kyaun Anya ba aljani Bane?" Cewar khamilah da duk tabi ta rude, tini durinta ya jike sharkaf da uban ruwa ta hau ambalia. Amal da idanuwanta keta lumshewa a kn AB'ILAL hk kawai taji a ranta shi din kalan hilwah ne. "Frnd wlhy guy dinnan da hilwah kawai ya dace itace class dinshi , duk duniar nan bnga class dinshi ba se ita...." Amal tayi mgnr da muryarta a sassake sbda a make take iyakar makuwa babu kwayar da batasha ba wi-wi kuwa tasha yafi nadi ashirin a yammacinnan kawai, tafi Khamilah shaye shaye. Khamilah ta yamutsa baki jin kalamn daya fito daga bakin Amal, ji tayi kmr ta watsa mata nari dan takaici ita de komi na rayuwarta hilwah ne ko kaya ta gani masu kyau se tace zasufi kyau da hilwah wannann kalamai na mugun baqantawa khamilah Rai , rai a matukar baci ta juya ta fice daga restaurant din zuciarta na mata kuna hadi da kishi kai kace mata da miji ne, ganin hakan yasa Amal ta biyota a baya tana bata hkri, tasan ynzu shikenan babusu babu cin abincin ga baqar yunwa dake kwakularsu, Amal de se bin khamilah takeyi tana bata hkri amma ina taki sauraronta...

A yangance yake cin abincin kmr mace, duk dadewarnan da yayi ynacin abincin loma hudu yayi yaji ya koshi kana yaci farfesu gandar, suma guda biyu yaci yaji ya isheshi saboda kwata-kwata beji dadinshi ba. Mikewa yayi ya nufa gun wanke hannu ya wanke da abubuwa masu kamshi ya kuskure bakinshi da niyar inya koma cikin dakinshi na hotel din yayi brush. Zuwa yayi ya biyasu kudinsu ta hanyar ATM card dinshi, suna cirewa ya amshi card dinshi ya fice a restaurant din cikin sassarfa mata duk suka bishi da ido kawai dansun kula bbu alamar wasa. Motarshi ya nufa ya counter dinshi kana ya koma cikin hotel din, yayi brush ya dauro Alwala ya yada zango a kn dadduma ya kalli gabas ya fara jero nafilfili kmr yadda ya saba,...Kwana yayi yana bautar ubangiji se da yayi sallarh asubahi kana yasa aka kawo masa coffee yasha ya kwanta, a nan kasan carpet din har zuwa lokacin yaki kwancia a kn bed din, hatta da pillow din dake bed dinma yaki daukowa ya tada kai dashi sede ya tada knshi da wannan jallabiyoyin nashi dmn shi ba abocin rufa bane duk sanyin da akeyi sbda be cika jin sanyi ba in mukayi la'akari d yanayin jikinshi. Addu'ur'in bacci ya fara jerowa bayan ya tofe ko ina kana ya fara ambaton ALLAH yana kirgawa da counter din dake hannunshi har bacci me nauyi yayi awon gaba dashi....
Chapter 25 · 0% Book details