Sashe 170
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Yafi karfin 1h a kwance a kasan falon nata, zuciarsa cike da kunci se shashshekar kuka yakeyi Amma har ynzu babu ruwan hawaye a cikin kwayoyin idaniarsa,, har asubahi yana nan kwance kasan falon Amihhn, yanaso ya yunkura ya tashi amma abu ya gagara a haka har asubahin ta shigo, da kyar ya iya yunkurawa se shashsheka yakeyi, kmr wanda yy kukan fitar rai, mikewar dazeyi kawai se yaji jiri ya kwasheshi kmr ze fadi kasa, yayi hanzarin rike handle din dakin besan ya murd'aba yaji kofar dakin ya bude, ya fado cikin dakin ba tare daya ankare ba, lumshe kwayoyin idanuwansa yayi, ya shaki kamshin yarinyar me mugun ddh, dake cikin dakin, ya riga daya haddace kamshinta duk rintse in har yajishi seya gane,, tsayar da kwayoyin idanuwansa yy a kn bed din dakin a tunaninsa ko ze gnta kwance bisa gadon...amma se idanuwansa suka karyata tunanin nasa, ganin kn bed din babu kowa, ya jingina bayansa da bangon dakin yana me kara karewa dakin kallo hadi dayin tsit da wasu tunaninnika a zuciarsa, dan ya karanci ko zeji motsin mutum a dakin koda a band'aki ne, amma se yaji tsit dakin ya dauki shiru hasalima kn bed din babu zanin gado, zallar fatar katifarce a kn gadon, hkn ke bashi tabbacin ba mutane ma a dakin,, "To ina matata?'' Ya tambayi kansa da knsa a burnin zuciarsa, dayan bngare na zuciarsa ya sanar dashi maybe ko basu kwana a dakin bane suna wani daki, sbda akwai yalwar dakuna a side din,...lumshe idanuwansa yayi hadi da jawo numfashinsa yana me kara shakar kamshin dakin, jiki ba laka ya fice a dakin cikin dakiya, ji yakeyi kmr ya dawwama a dakin, yana shakar kamshinta. Ya fito falon se rarraba ido yakeyi ko zega fitowarta har ya fice a side din yana tafe yana hada hnya sbda jirin dake dibarsa, na rashin bacci da kuma zallar damuwar da yake ciki na tunani, side dinsa ya nufa da kyar da kyar ya isa dakinsa dai-dai ana tayar da sallar asubahin a masallaci, toilet ya fada yayi alwala ya fito, nan dakinsa yayi sallarh asubahin ranar be samu zuwa jam'i ba, yana idar da sallar asubahin ko adduarh be shafa ba, Ya sulale kn daddumar ya kwanta yana tariyo abubuwan da Amihh ta gaya masa a kn yarinyar, abinda ya kara tsayawa AB'ILAL a rai, shine duk abubuwan da yakewa yarinyar ashe bata taba sanar da mahaifiyarsa ba, wannan yasashi farin ciki kuma ya kara tsundumashi a kogin so da kaunar yarinyar, son da yake mata yanada tabbacin yafi soyayyar da uwa take yiwa danta... Duk yadda yaso ya rintsa bayan yy asubahin nanma baccin ya gagareshi. 8:am ya tashi kmr an tsunguleshi ya fito daga dakin zuwa falonsa,,se bin falon nasan ma yakeyi da ido yana me tunano rnr da yace mata ta cire masa skeet da rigar jikinta seda ya saki murmushin jin ddh me dauke da tausayin Kansa, yayinda kaf ilahirin jikinsa seda ya amsa masa yaji wani yarr zundumemiyar burarsa dake a mike ta kara zungurowa ta mike tsaye, ya kai hannunsa ya mayar da ita ya kwantar, ta kara mikewa ya sauke sassanyar ajiyar zucia me cike da dmwar sha'awah, a ransa se kokarin dauria yakeyi ya fice a falon. Ya fito harabar gidan fishiyoyi se kad'awa sukeyi suna walwali kasancewar lokacin sanyi ne, tsintsaye farare Nata shawagi a saman gidan, ya daga knsa yana kallon tsintsayen daketa shawagin yafi karfin 10mnt yana kallon tsintsayen, kana ya sauke kwayar idonsa kasa ya nufa side din Amihh....ya tura kofar ya shigo kmr maye, bega kowa a falon ba dan hk ya nufa dakin salwah har zuwa ynzu be cire rai, ze ganta a dakin ba, dukda kuwa ya diba dazu be gnta ba,,ya tura kofar dakin ya shigo yadda ya bar dakin dazu hk ya dawo ya sameshi, ya fice a dakin zuwa wani daki ya bude yaga ba alamar mutum ma a ciki sede tsaf tsaf yake, ya juya ya nufa wani dakin nanma basu nan, kmr zautacce hk yarinka zagayen dakunan dake kasan amma be ganta ba, dakin dayasan na Amihh ne kawai be shigaba, ya haye upstairs din gidan ko ze ganta a can, nanma ya dudduba ko ina bata nan kuma salwah ma bata nan, hkn ya bawa tunaninsa tabbacin duk inda suke suna tare da salwah. Ya sauko kasan gidan, Dai-dai Amihh ta fito daga dakinta sanye da riga doguwa irin ta hutunnan mara nauyi, yau ta tashi da ciwon kai shiya hanata zuwa gun Aykinta. Amihh ta zuba masa ido yana sakkowa daga benan shima idon ya zuba mata,. Kallon mamakin abnda ya kaisa saman benen amihh ke binsa dashi. . "Lafia meya kaika saman bene na? Ko anmin ajia ne a saman...." Amihh ta tambaya cikin zallar isa, ta kara kuresa da ido duk yabi ya kara ramewa. Dai-dai ya gama sakkowa daga benen ya tsaya dan nesa da Amihhn yayi kasa da knsa fuskarsa duk ta koma kalar tausayi. Ba tare daya amsa tambayar amihh ba ya jefo mata tasa. "Auwal hubb yarinyar nan fa pls? Na dudduba ko ina bn gnta ba, dan Allah ki gayamin , ko sunje wani gurin ne? Naga jia ma kmr basu kwana gidannan ba..." Amihh ta zuba masa ido yana mgnr ne yana sauke numfashi, ta riga ta fahimci yaran ya afka a soyayyar yarinyar duk yabi ya gigice ya fice a hayyacinsa, kmr bashi ba. Amihh taki amsashi ta nufa kn dining dmn ta fito ne sbda tayi breakfast tasha mgni, ta dan kwanta. Ganin ta wuce ba tare data bashi amsa ba, yasa AB'ILAL biyota kn dining din yaja kujerar kusa da ita ya zauna. Idanuwansa na kn Amihh dake zuba yam balls a cikin plate , "Auwal hubb dan Allah Ki amsani, jia ma na tambayeki baki amsa ni ba, dan ALLAH in wani abu na miki kiyi hkri ki amsamin ina yarinyar nan take, ko sun fita ne? Ina sukaje pls?'' Amihh ta kara masa bnza tana meci gaba da zuba yam balls din ta gama, ta faraci AB'ILAL na kallonta , zucia babu ddh, ko yaya ne so yakeyi ta amsa masa tambayar da yake mata amma ta masa bnza kmr ma bada ita yake mgna ba. "hubb plz ki amsani mna da Allah..." Ya fadi hadi da marairaicewa. A wannan karon ma Amihhn bnza ta kara masa ta daura kafarta daya kn daya, ta zuba masa yam balls din shima a plate ta tura masa gbnsa, ya kalli plate din data turo masa gaban nasa kana ya dago ya kalleta, "bismillah kayi breakfast..nasan kanajin yunwa..." Amihh tayi mgnr ko a jikinta hadi daci gaba dacin yam balls dinta ta kora da daddad'an ruwan Lipton me dauke da kayayyakin kamshi. AB'ILAL ya dafe kansa hadi da matsar da plate din data turo masa gabansa zuwa ga daf da plate din dake gabanta, ta dago ta kalleshi ta sadda knta kasa, ya sauke ajiyar zucia me cike da tashin hnkli hadi da rashin natsuwa, a halin ynzu shi ba abinci bane a gabansa. ''Banajin yunwa hubb , ni ynzu ba abnci bane bama a gabana, rabona da Abnci na mnta Amihh, wlhy ina cikin tsananin dmwa bana iya bacci, Amihh bnda lafia ki dubani ki bani mgni, sannan ki gayamin ina yarinyar nan take plz Amihh badan halina ba ....amihh ciwon zucia ke damuna ki duba ki gani wlhy ciwon zucia gareni, mutuwa zanyi..." Ya karashe mgnr da murya me cike da Tsananin tausayi hadi da marairaicewa ko zuciar mutum babu imani dole ya tausaya masa a yadda yake mgnr. Amihh knta seda taji tausanta ya ratsata, amma ta danne a ranta, a fuska ma bazaka taba fahimtar ta tausaya masan ba. "Amihh bakijini bane, pls ciwon zucia nake dashi wlhy..." Ya kara fadi idanuwansa suna kara chanza kala zuwa maroon, yayin da yakejin knsa kmr ze fashe, ya kai hannunsa ya dafe saitin zuciarsa,, Amihh dake satar kallonsa tana ci gaba da cin yam balls dinta da kurbar shayinta, ta kurba shayin kurba uku,kana ta ajiye cup din a kn dining din, ta bude baki tace "Allah ya baka lafia... " ta fadi cikin rashin kulawa. AB'ILAL ya ashe da "Amihh bazan warke ba mutuwa zanyi..." Hjya maryan ta dago ta kalleshi ta watsar tace "ALLAH yaza Aljannar ce makomarka ....'' AB'ILAL ya rasa ina zesa rayuwarsa yaji ddh, gani ma yakeyi amihh ta bar tausansa kwata kwata. "Hmm..ni de ynzu Plz auwal hubb , ina yarinyar nan take dan ALLAH? Kafin in mutu se in gnta inji ddh Dan Allah..." Ya kashe muryarsa na kara mutuwa sosai. Amihh ta dago a hasale ta fara mgna ba alamar wasa a cikin idanuwanta. "kai banason isknci da bura uba kanaji na Kou? Kazo kabi ka dameni da hauka,..karka kara tambayata ina yarinyar take tunda ba ajiyarta ka bani ba, ka fita idona tin muna mu biyu nida kai, ka kiyayeni tinda ba ajiyarta ka bani ba... Waishin Bakai kace bakaso ba, ai mgna ta kare, kayi rayuwarka, inka samu wadda kakeso ka Aura ka zauna da ita cikin Aminci..." Tashin hnklin AB'ILAL ya kara yawaita ninkin ma ninkin, jin abubuwan dasuka fito daga bakin Amihh, har kara kureta da ido yy ko ze hango wasa a tattare da ita, amna sam be hngo alamar wasan bama a kalamnta da kn fuskarta. Ya kara marairaicewa a zatonsa ko Amihh zataji k'nsa, ya bude baki zeyi mgna amihh, ta dakatar dashi ta hnyar tarar numfashinsa da magarta "banason yawan mgna, Kawai tashi ka fitarmin a side dina, na riga dana gama mgna da kai..." AB'ILAL ya cusa hannayensa duka biyu cikin sumar knsa ya cakud'asu a zatonsa ko ze samu sasauci, amma se yaji kmr ya karawa knsa tashin hnklin ne, gani yakeyi kmr Amihh na nemn dab'a masa wuka ne ta kasheshi, be fahimci me take nufi ba datace wai ya samu wata matar...? In mata me?" Ya tambayi knsa a zuciarsa. A fili yace "nade amihh pls ynzu..." "Ka tashi ka fitarmin a falo nace!!'' Ta fadi cikin tsawa hadi da dakatar dashi daga mgnrsa daya dakko be idasa ba. AB'ILAL ya mike jiki a sanyaye ganin kmr yana hasala amihhn ne, ya fara kokarin barin falon, jiki a sanyaye, ya juyo bayan ya sauka a kn benen dining area din."Amihh dan ALLAH ynzu kina nufin bazaki gayamin ina yarinyar ba, pls and pls and pls..." Ya karashe kmr ze tsugunna mata sbda magiya. Amihh tayi kasa da knta tana me ci gaba dayin breakfast dinta, se juya fake din hannunta takeyi a kn plate din tangaran din dake gabanta yanata bada sautin tangaran din. AB'ILAL ya juya ya bar falon, ji yakeyi kmr ya tsugunna a kasan tsakar gidan ya hau kuka yana ihu, ko ze samu sassaucin kunar dake ramin zuciarsa,...