← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 182 OF 225

Sashe 182

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ajiyar zucia suka shiga saukewa a tare dukkaninsu idanuwansu a rufe, yayin da suke shakar lallausar kamshin dake fita daga jikin Junansu, kmr a mafarki dukkaninsu suke fahimtar lamarin da suke ciki, a hnkli kowannensu keta sauke ajiyar zucia,, se kara rintse ido AB'ILAL yakeyi gudun kada ya farka a wannan daddad'an mafarkin da yakeyi yana kn lallausar jikinta, sambatu ya shigayi cikin fitar hayyaci, "Dan ALLAH karki barni...wlhy ina sanki, i can't live without you,, rayuwata in babu ke tamkar mutuwa ce,,dan ALLAH ki kusanto ni, sbda darajar son da nake miki, a knki bn iya bacci bn iya komi, ki temakeni ko dan darajar *so* ki saurareni dan ALLAH..." Ya kara shigewa jikinta sosai kmr jariri, yayinda yakejin wata iriyar nutsuwa me annashuwa hadi da samar da lafia a zuciarsa tana shigarsa, Se famar rintsar idanuwa yakeyi gam gam. A bangaren hilwah kam tinda ya fara sambatun ta bude kwayoyin idanuwanta tar a kn jallabiyar dake jikinsa, nan take ta fara fahimtar ba mafarki takeyi ba gaske ne, zuciarta ta shiga beating da karfi da karfi ga uban nauyinsa daya sakar mata, dukda taji nauyin nasa ba kmr na farko ba, taji ya ragu sosai, ajiyar zucia ta sauke sau biyu a lokaci daya, taga se kara shige mata jiki yakeyi yana me famar mata sambatu masu tafe da mnyan kalaman soyayya, wani irin yanayi hilwah ta shiga na nazartar kalaman nasa, ji tayi knta ya mata nauyi, zuciarta ta gaza dauka, nan take ta fara tunanin kalaman nasa sunyi makuwar (batan kai) fita a inda ba nan ya dace ba, a iya saninta dashi be kaunarta kmr yadda yake kiyayyar ajalinsa, ta yaya kalaman soyayya zasu fita ga wadda kafi tsana duk duniya? '' Wannan tambayar ta tinkaro zuciarta girgiza kai tayi tana me tunano irin izayarsa gareta, wani lokaci inta tuna wasu abubuwan daya rinka mata seta tsinci knta dajin ya kundireta a zuciarta lokuta da dama tana me cike da Tsananin jin haushin zuciarta datake kn guy din, dukda ta kasance me riko da Alheri ko sharri, amma sede kash zuciarta ta gaza Riko da sharrin da guy din ya mata, wasu lokutan seta rinkaji kmr ta fiddo da zuciarta waje ta watsar sbda bata zamo me adalci ba gareta,... "Ya rabbih ka yaye mna son wanda be sanmu.." Ta fadi a cikin zuciarta a bayya ne ta motsa bakinta ba tare da sound din mgnrta ta bayyana ba. "Ya ALLAH karka yayemin son yarinyar nan, ya rabbih kasa in mutu a cikin soyayyarta..." AB'ILAL ya fadi cikin sambatunsa kmr yasan abnda ke bayyane a zuciarta..jin kalaman daya fito daga bakinsa, dukda daji baya hayyacinsa, amma kalaman nasa, seda suka tsayar da gulbin tunaninniknta, taji zuciarta ta amshi wani yanayi, hadi da canjin launikan tunannika a zuciarta, rintse kwayoyin idaniyarta tayi ta kara budesu a kn jikin guy din, ta fara tunanin anya shine kuwa,,seta shiga fagen tsoro a yanayin, dan haka ta fara kokarin janyeshi daga jikinta, amma ina yaki barin faruwar hkn, sema ya kara sakar mata da nauyinsa, a yadda yake manne a jikinnan nata, ba kamarin natsuwa hkn ke samawa zuciarsa ba, A tsakiyar ma'ajiyar masrufin sarrafa abubuwa me kyau na zuciarsa se adduarh yakeyi ALLAH ya dawwamar dashi a yadda yake a jikin nata, jinsa yakeyi kmr yana Aljannarh dunia, mafarkinnan ya masa ddh, duk yayi loosing tunaninsa, ya mnce ma abubuwan dasuka samesa a rayuwarsa, shap yama mnce da inda yake.. ...sunfi karfin 30mnt a wannan yanayin, AB'ILAL yayi shiru yana mejin dadin yanayin shi sam beda ma niyar ya dagata, hilwah km ta fara tsorata da lamarin, tinda ita ta fahimci zahiri ne ba mafarki ba, seta fara tsoron janye jikinta, gudun kar hjya karama ko Salwah suxo su samesu a wannan yanayin,,dan hk ta tattaro dan sauran karfin dayayi saura a jikinta ta tureshi, tayi nasarar hkn, ya matsa gefe hadi da bude kwayoyin idaniyarsa a knta, ya zauna a kn guiwowinsa, tashi zaune itama tayi hadi da zuba masa ido ita ma, a kallo daya data masa ta fahimci mahaukaciyar ramar da yayi, duk ya zama wani kala ga sumar knsa a barbaje, Tako ina a hargitse yake amma ita a hkn kyau yama zuciarta,, tinda ya daura kwayoyin idanuwansa a knta ya tsinci knsa da neman zaucewa cikin hnzari ya ayki zuciarsa ga nemo hnklinsa, duk tabi ta canza masa, kamshin jikinta ma karuwa yayi sosai, jikinta ya sauya kmr ba ita ba ta kara masa haske, har yar kiba ta karayi , ga fatarnan ta jikinta se sheki takeyi tako ina masha Allah, kmr a saka abubuwa masu daraja a siyeta, duk fa notikn knsa dasukayi saura a kulle, suka kwance, ya kara susucewa zuwa ynzu ya fahimci ba mafarki yakeyi ba, se ynzu yake fahimtar kalaman hjya karama na jiya datake ta masa hannunka me sanda amma be fahimta ba. "Ashe nan Amihh ta kawomin boyon kayanana..." Ya fadi a zuciarsa yana me kara bude tara taran idanirsa a kn sumar knta, sosai ya kure kn nata da ido, a zucia se tantama yakeyi Anya ba karin gashi takeyi ba..'' Ya shiga Thinking, shide ko a yaya take zuciarsa naso kuma tana marari, ya gngaro da idanuwamsa zuwa ga face dinta, ta kara kyau dimple dinta na kasan gemu daya ke bala'in so ya kara lotsawa sosai fuskarnan tata kmr ayi ado da ita a guri me muhimmanci dan kyaunta, Ya dawo da idanuwansa kn kirjinta wato nonuwanta, kaciar nonon har wani girma suka karayi, suka turo saman rigar jikinta, nan take hnklinsa ya mike cirr ganin kaciar nonuwannata kmr zasu fito waje, yaji kmr yakai hannu ya tabasu amma ya hadiye mugun yawu, ganin inda yaketabi da ido yasata yin kasa da knta, "uban yan jarababbu..." Ta fadi hkn a zuciarta. AB'ILAL kam ya kara kure nonuwan nata da ido kmr ze haukace hk yakeji, a ransa kmr ya jawota yayita lashe wannan lallausar jikin nata yakeji, duk ta canza masa, nonuwanta sun kara habbaka, tako ina 100% inma mafiyim hkn ne ta isa yarinyar kuma ta kai, zucirsa se tsananta bugu takeyi, taga mahadin rayuwa, duk yabi ya susuce mata ya gigice, ganinta a zahiri ya haifar masa da mutuwar jiki hadi da macewar bakin sambatun nasa duk ya tsaya, yayinda zuciarsa ke tsundum a farin ciki da murna, irin wanda tinda uwarsa ta haifesa be taba shiga makamancinsa ba se yau...tinda tayi kasa da knta bata dago ba, ji takeyi itama zuciarta na cikin farin cikin ganin abincin ruhin nata, duk kallon da yake mata tana ankare dashi.....mintuna talatin suka kara shudewa duk suna wannan yanayin , yabi ya kureta da ido ko kyaftawa beyi kyaun data kara se faranta masa rai yakeyi yana me karajin kwad'ayinsa a knta...jin kmr tafiya yasa hilwah saurin tashi kmr wawa ya taso ya biyota a baya suka isa ga kujerar 3ct ta zauna shima yabi ya zauna se kara binta yakeyi da ido kmr zautacce,, hilwah tayi kasa da knta, a hk hajiya karama ta karaso cikin falon, idanuwanta suka sauka a knsu,, ta duba watch taga After 8:am ake nema, karasowa tayi falon tana fadin "Yau nan ka kwana ne Baba na ta'ala .." Hilwah najin mgnrta ta tashi ta koma kn kujerar 1ct AB'ILAL yayi kasa da knsa, yana mejin kunyar tambayar hjya karama garesa, emerging yayi ynzu inda hjyar tazo ta sameshi a kn yarinyar mezece, seya basar a zuciar tasa yace "Ai matata ce..." Hjya karama ta karaso ta zauna kujerar kusa da AB'ILAL yayi kasa da knsa yaki d'ago kwayoyin idanuwansa dasuka fara sauyawa zuwa na jaraba ta kasa kasa se satar kallon hilwah yakeyi. Hjya karama tashiga mamaki ta bisu da ido "Wai amma na ta'ala a nan ka kwana kenan kou?'' Ta kara jefo masa tambayar fuska dauke da mamaki. AB'ILAL da knsa ke kasa ya girgiza mata kai alamar Ah'a, hjya karama tayi murmushi kawai, hadi da cewa "Anya ba nan ka kwana ba kuwa, ai dase kayi mgna in baku sabon, kaida iyalinka.." Kunya ta rufe hilwah, AB'ILAL dmnshi sam beda kunyar in ba ta karya ba, Kasa yy da knsa kmr gaske. Hjya karama ta tashi tana yar dariya tace "Ga amarya ga ango..." Ta fadi hkn hadi da shigewa kiching, ta fara fahimtar abubuwan sun dai-daita saura kiris. hilwah ma tashi tayi ta nufa hnyar bedroom dinsu, AB'ILAL yabi bayanta da kallo su knsu gani yayi sun kara cika, sunyi fam fam, kmr zasu fashe, ji yayi mararsa ta amsa sosai kmr tsohon maye, dmn ya lafiyar kura balle tayi hauka, duk yabi ya kara gigicewa, se yanzu ya kara ganin shegen kyaun data kara kmr a saceta a bace da ita batt yaje can ya killaceta yawuni ya kwana yana kallonta da ya dena bacci a rayuwarsa se kallonta kawai zetayi , shine ma ze zama Aykinsa a rayuwa, da shan nono, maybe inya kasance a hkn ko ze samu ya samu sassaucin soyayyarta da kaunarya dake addabarsa. Har ta gama shigewa dakin yana ta kallonta kmr maye, ji yakeyi kmr ya kirayeta, ko ya tashi ya bita ya matse da bango ya hau rungumarta ya tattaba nono, "nono dadin jikin mace...." Ya fadi a bayya ne, hadi da tashia kn kujerar da yake zaune ya koma kujerar data tashi har zuwa ynzu kamshinta be bar jikinsa ba ya manne masa sosai, kmr har ynzu tana jikinsa. "Allah ya jarabceni da soyayyar baiwar Allah nan ...ko a hk na jarabtu.." Ya fadi hadi da lumsar kwayoyin idanuwansa kaf hnklinsa a tashe yake, ganinta seya kara masa jarabarta, ba wani sauki sema tashin hnkli, tashi yayi kmr an tsunguleshi ya isa bakin kofar data shiga, ji yayi kmr ya danna kai cikin dakin kwata kwata ya gaza control ya zama kmr rakumi da akala, iyakar gigicewa ya gamayi,, jin motsin hjya karama a falon yasashi saurin komawa kn 3ct ya zauna hjya ta karaso hannunta rike da tray wanda ke dauke da coffee, ta ajiye a kn table din dake gaban AB'ILAL hadi da cewa "ga coffee nasanka da san coffee son..." AB'ILAL ya kalli tray din kana yace "Thank you mom..." Ya jefeta Murmushi, sam yaki yadda su hada ido. Hjya karama tace "me kakeso kayi breakfast dashi?" AB'ILAL ya lumshe
Chapter 182 · 0% Book details