Sashe 56
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin natsuwa ta Shigo da motarta fara sol cikin sidi and song din, sam bataso fita yau din , dande bata da yadda zatayi ne, hair creams dinta duksun kare shine dalilin zuwanta sidi and song din. Packing motarta tayi ta fito hannunta riqe da car key dinta hatta wayarta cikin motar ta batta se ATM card dinta a hannunta, ta Danna key din motar dake hannunta tama motar luck.... sanye take da doguwar rigar abaya, bata taba sa irin wannan abayarba se yau aiko ta matsifar mata kyau, kalar abayar maroon ce ta yane knta da dankwalin abayar, wadda taji aiki a gaban rigar da hannayenta dagani abayar me tsadace, alhaji sunusi ne ya siyo matasu dayaje kasar larabawa kusan kala hamsin ya siyo mata Amma Sam bata taba sawa ba se yau, tafi jin dadin kananan kaya dasu ta saba tin zuwanta duniya. sumar goshinta ta kwanta luf luf, plat shoe din dake kafafuwanta golden ne kasancewar aikin dake jikin rigar Golden ne. Ko mace ta kalleta wlhy seta juyo ta sake kallonta. Cikin kasaita ta fara taka kafafuwanta caraf idanuwanta suka sauka a kn hajiya maryam dake tsaye tana ta faman waya, haka kawai hilwah ta tsinci knta da tsayawa taci burki ta tsayar da kwayar idonta a kan hajiya maryam, Yayinda taji gabanta ya yanke ya fadi, batasan dalilin hakan ba,.... Tsakaninta da hajiya maryam din ba wani tsiratayya bane be GI taku uku hudu ba ta iddota, duk kallon da hilwah kewar hajiya maryam ita Sam bata Ankara ba hnklinta na kn wayar da takeyi,,, kmr ance da hilwah daga kanki taga tahowar bullet a guje ya Faso gini ya shigo ba tare datasan daga ina yakeba. A guje hilwah ta karaso ta cacumi hajiya maryam da karfi sbda bullet din dake kokarin wucewa ta cikin kanta, hajiya maryam da batasan meke faruwa ba kawai de ta ji an cacumeta jikinta ne ya hau rawa. .. Ba bata lokaci suka zube kasa warwas ta hannun damansu yayinda hilwah ta buga knta a kan wani dutse dake gurin, da hajiya maryam ce zata bugu da knta a gurin Hilwah ta kaudar dashi a knta ya dawo gareta gashi ba karamin buguwa tayi ba, tini knta ya fara zubar da jini... Kan kace kwabo jama'ah suka taru a cikin Sidi and song din again bullet din daya wuce yabi ta kan daya daga securitys din dake gadin sidi and song din nan take ya zube a kasa matacce babu rai ko numfashi daya be kara ja ba, ta kwakwalwarsa bullet din ya shiga kuma ya fice, nan da nan jini ya fara kwaranyowa daga kan nasa kai kace famfo aka kunna, nan fa mutane sukayima gurin caaaaa! Wasu a kan idonsa abin ya faru wasu kuma zuwansu kenan.. nanfa aka fara maida mgna kunsan dan adam da yayata mgna hadda masu Kari, wasu ko se zuwa sukeyi suna kallon hilwah dake kwance a kasa sumammiya tini hajiya maryam ta tashi tsugunne tana ganin tashin hnkli Sam ita ko kurjewa Batayi ba, idanuwanta na kn hilwah wadda dan kwalin knta ya rufe fuskarta,... Nan mutane sukahau mata sannu, ciki hadda dan ustaz da tini shima ya karaso yanata rarraba ido kmr angon kare, se maimaita subhanallah! Subhanallah! Yaketayi. Wani dan kanzafi ya karaso ga hajiya maryam yana fadin "oh ALLAH yasoki hajiya, ashe kinada Sauran rayuwa ta hanyar wannan baiwar ALLAH Domin kuwa ita ta ceceki da ynzu ke zaki mutu, Allah yasa wannan baiwar Allah ta kaudar dake daga bullet, din ya shallekike ya isa ga Joshua, wayyo, Joshua yau za ayi kwanan kiyama......." Ya karashe mgnr kmr zeyi kuka yayin da mgnr ke shigar hajiya maryam dake tsugunne ta rasa ma yazatayi ta zubawa hilwah dake kwance a sume ido, kanta se zubar da jini yakeyi, gabaki daya hajiya maryam ta daburce wayartatama tini tayi cilli da ita batasanma inda takeba, seda dan ustaz yazo ya dauke mata da hand bag dinta, ya koma gefe yana ta subhanallah! Hajiya maryam tayi kasake tana sauraron abinda mutane keta fadi suna yabon hilwah data taimaketa se sa mata albarka sukeyi, Hajiya maryam ta hannu ta yaye dankwalin after dressing din daya rufe mata fuska Ta zubawa fuskar hilwah ido ji tayi gabanta ya yanke ya fadi, zambur hajiya maryam ta mike ta nemi temakon wasu mata biyu dake tsaye a suka kama mata hilwah a cikin hannunta hajiya maryam taga car key dinta da ATM dinta ta amsa ta riqe a hannunta zuciarta cike da tausan yarinyar suka isa motarta dan ustaz tini ya karaso ya bude motar a gidan baya akasa hilwah hajiya maryam ta shiga zucia cike da tsananin tashin hnkli Dan ustaz ya shiga ya tada motar suka fice a sidi and song din hajiya maryam ta rungumo hilwah sosai ga jikinta tanajin zuciarta na beating da karfi da karfi ta rasa dalilin hakan, kawai de tasan Allah ya dasa mata son yarinyar a lokaci kankani, taji ta kamu da soyayyar yarinyar da batasan wacece ba, tana tunanin ko dan ta ceto rayuwarta ne, kawai de tasan son da take mata tamkar son da uwa takewa d'anta data haifa ne da cikinta. "Subhanallah! Subhanallah! Yauwa nace wato ainifin Hajita asibiti zamu je? Ko gidan zamu nufa...ko kuwa mutuware zamu nufa..." Dan ustaz yayi tambayar. Cikin sanyin murya hajiya Maryam tace "Muje gidana..." Ta karashe mgnr tana kara rungumo hilwah jikinta sosai sbda wani irin Abu takeji yana fusgarta Ga me da yarinyar. Dankwalin jallabiyar dake kan hajiya maryam din ta cire ta nade kan hilwah inda keta zubda jini sosai har zuwa lokacin, kan hajiya maryam ya zamana babu dan kwali sam bata damu da hakanba, ta juyo da fuskar hilwah gareta ta zuba mata ido. "Innalillaji wa'inna ilaihirraju'un!'' Itace kalmar data iya fitowa daga bakin hajiya maryam a matukar gigice sbda arba da tayi da fuskar hilwah......
Hmmmmmmm....hmmmmm.....hmmmmmmmm.....Ni da kaina nasan akwai wata a kasa. a nan na kawo karshen free page dina. *vip group 1k posting kullum. normal Group 500 posting after 1days trnsper 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, VTU 08136349646. Shaidar biya 08136349646, in card Ne M.T.N za a turo. Inta private za a rinka tura miki kudinki da ban ne, akwai Special VIP kullum posting 2 pages, kudinshi daban.* Dan ALLAH Kar a dauki lambata a dameni plz, in book zaki siya ki siya kawai, in mgnin mata zaki siya sekin shirya kyamin mgna. Real fans one one nagode da Soyayya. Masu jiran na sata insha ALLAH baza a samu ba.
Gumbar madara 馃構
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.
Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu
Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.
Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.
Turaren mallala E.T.C humrar mallaka... Akwai rubutun mallaka.
Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...*馃吙锔�16
*Paid book...VIP 1k normal 500. 08136349646*
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆� *DEDICATED*
*TO*
(MRS ASAL)
Ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke a matukar razane, yayinda kwayar idonta ke kan kyakykyawar fuskar hilwah har zuwa ynzu. haka kawai ba tare da wani kwakwaran daliliba ta tsinci kanta da shiga tsananin razana hadi da bugun zuciya me tsanani, ta matukar jin yarinyar a ranta tamkar yadda takejin AB'ILAL a ranta da salwah. Bata tabajin hkn gami da wani ko wata ba se a kan wannan yarinyar,. kur ta kureta da ido ta gaza dauke kwayar idonta a kan kyakyawar fuskarta ,'' tabbas ALLAH yayi halittah...'' Ta fadi a ranta dukda tsananin tashin hnklin da take ciki be hana ta gano hilwah kyakyawa bace ajin farko xuwa karshe.. har suka iso gidah kwayar idonta na kn fuskar hilwah, Dan ustaz yayi packing ya fito cikin hanzari ya bude handle din bayan, hajiya maryam ta fito dan ustaz ya fara kokarin kamo hilwah hajiya maryam ta daka masa tsawa. ai nan da nan ya shiga hnklinsa, dole ya lalubo natsuwar daba tasa ba ya ratayawa knsa, sbda shi sam beda natsuwar se faman rarraba ido yakeyi kanan nasa tal tal an masa kwaryar molo. komawa gefe yayi se faman sibhaballahi!i sibhanallahi!! Kawai yaketayi. Hajiya maryam maryam da knta ta dauko hilwah , tasha bazata iyaba a fari seda ta dauketan ta gane ashe ma bata da nauyi sam. Sosai hajiya maryam ta Rungumo hilwah jikinta ta mata daukar jarirai kai kace jinin tace ta dauko, ko mauyita bataji, tamkar yar cikinta take jinta. Cikin tsananin tashin hnkli ta nufa hanyar dazata kaita falonta, a guje dan Dan Ustaz ya biyo bayanta. "sannuh sannuh hajiya mutanen makka, wai!....Allah de yasa wannan me kyaun ba wai mutuwa ce tayi ba..." Cewar dan ustaz seda suka iso kofar dazata sadasu da falon gidan Dan ustaz ya bude kofar, hajiya maryam tasa kai se uban zufa takeyi na tsananin tashin hankali. Dan ustaz ya juya ya koma compound din gidan inda ma'aikan gidan duk suka tattaru a gu daya suna gulma. Nn sukawa dan ustaz caaa! Da tambayar meke faruwa, dan ustaz ya fara jero musu wa'azi a kan ba kyau gulma, harda Ayar munafukai ya rinka jawo musu.