← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 194 OF 225

Sashe 194

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Yana fitowa falon gidan dai-dai yaga byn hjya karama ta shige kiching murmushi yy a ransa yace ''kema dole in miki kyauta hjya wannan ddh hk dana kwasa...!'' Ya shafo sajen fuskarsa ya juya ya fice a falon, , a harabar gidan sukayi kicibus da salwah gaidasa ya amsa cikin mutumci, har xata wuce yace ta tsaya ya ciro kudi a aljihunsa kimanin 50k ya mika mata ta amsa fuska dauke da mamaki, ita tinda take dashi ko 1k be taba bata ba, tsakaninsu se jaraba da kyara. Ganin yana kokarin wucewa ba tare dayace mata kudin na meye ba yasata saurin dakatar dashi dacewa "YAH abii kudin zan bawa Momy ne?'' "Ah'a naki ne..." Yana fadar hkn ya nufa motarsa, salwah ta saki baki, godiarma gaza masa tayi sbda mamaki seda ya kusa shigewa mota kana ta iya cewa "Allah ya kara arziki me Albarka..." Ya amsa da Ameen se murmushi yakeyi yaja motarsa zuwa bakin get, duk salwah na tsaye tanata kallonsa kallon mamaki bata taba ganinsa a nishadi ba kmr yau, ya dauko kudi a motar yan dubu dubu bandir biyu ya mikawa get mn yace su raba dukkaninsu ma'aikatan gidan, me gadi ya zube kasa ya fara jero masa godia, AB'ILAL se kara fadada fara'arsa yakeyi yacema get mn din bkm ya tashi ya bude masa get,...'' Get mn din ya tashi daga kasan se kara masa godia yakeyi ya bude masa get din ya fice a gidan, salwah dake tsaye baki sake ta rike haba hadi da kallon kudin hannunta tace "lallai yau da walakin, to ko de jinnul kan nasa ne marasa mutumci yau suka fita?'' Ta tambayi knta hadi da shiga tunani, ta nufa cikin gidan still se mamaki takeyi,.

*SORRY INA BIKI NE WLHY, SIS DINA KE AURE, SO MAYBE NIDA KU SE MONDAY, KU DAGAMIN LEG PLS NGDE SOSAI....*

*PAID BOOK NE...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...56

A falo sukayi kicibus da hjya karama, ta nufo hnyar dakinsu, hannunta rike da karamin tray wanda ke dauke da karamin bowl da murfinsa, hjya karama taja ta tsaya ta zuba ma salwah ido da kudin dake rike a hannunta. Rissinawa salwah tayi ta gaida hjya karama ta amsa hadi dacewa "Yau naga kmr kin dawo da wuri?'' Salwah tace "A wlhy Anty, dmn lecture din da nake dashi yau na 1h ne, se test danayi shine ma yaci min time,... wai har ynzu anty yah abii be yadda hilwah taci gaba da zuwa mkrnta ba?'' Hjya karama tace ''to ni de a guna becemin taje ba, bansani bade ko yace mata taje ita..." Salwah tace ''Ok..." Hjya karama tace "Ina kika samo kudinnan na hannunki?'' Tayi tmbyr idanuwanta na kn kudin daje hannun salwah. Salwah tace "Wlhy yah AB'ILAL ne ya bani anty gashi ma ki ajiyemin...'' Hjya karama ta mika hannu ta amsa tana murmishin mamaki hadi cewa "Allah ya saka da Alheri kn gode..." Salwah ta amshe da "Ameen..." miko mata tray din hannunta tayi tace "Ungo Wannan tafinma da hilwah shi, tinda ta zama matar malam uwar yan zaman daki..." Salwah tayi Murmushi hadi da miko hannu ta amshi tray din hjya ta juya zuwa bedroom dinta tana me mamakin wannan kudi da salwah tace AB'ILAL ya bata, tasan de basu shiri da salwah amma yau hadda kyautar kudi mamaki yaki barin hjya karama , a ranta tace ''AB'ILAL case..." Ta karasa shigewa bedroom dinta tana Murmushi.
Chapter 194 · 0% Book details