← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 218 OF 225

Sashe 218

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

USA

Yau sun tashi da wani irin mummunan yanayi, yayinda kasar ma ta hargitse baki daya, sbda kamawa da wutar da gidan babban dan kasuwarman wanda ya rike mukamai dayawa a gwamnatin kasar ya kama da wuta, hk kawai gidan ya kama da wuta seda ya kone kurmus, kana wutar ta dena ci. ba a tsira da komi ba a gidan, bincike ya nuna dashi da iyalinsa , da ma'aikatan gidan wad'and'a a kalla sunfi karfin dari tara a gidan, sbda gidan gari ne guda, kaf sun kone ba a tsinci koda buzunsu ba, , nan fa kasashe daban daban suka rikice ciki hadda Nigerian, sbda babu kasar da ba asan da zaman babban me kudin ba, shi ya dauki lamba daya a jerin masu kudin da akeji dasu a A dunia... Amma yau gashi babushi babu dalilinsa, se tarin dukia daya bari, me dumbin yawa, tarin dukiar tasa sam bazasu fadu ba sannan bazasu lissafu ba, duk bin kwakwafin bature ya gaza gane nawa ne kudin wannan bawon ALLAH wanda jama'ah suka san dashi, hatta da yaron goye yasan waye attajirin a doron dunia, duk karfin mulkinsa da zallar ikonsa yau babushi, a kn gold ma yake kwana yake tashi, komi nasa kudi ne, hatta da biron rubutunsa na gold ne, ya baza mulki gashi ynzu ko burbushibsa babu, se zallar lbrinsa daya cika gidajen tala bijin na kowacce kasa dake dunia, tako ina yau tarihinsa aka dasa a doron dunia, kowa fa yau a firgice yake da duniar ma baki daya, hatta da mahaukaci yasan da mutuwarsa, yayinda babban amininsa aka kwasheshi a sume se emergency yafi karfin 2days kafin nan aka iya samun knsa.

*kuyi hkri da mistakes da sauransu, wayata ta lalace.*

*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2鈥�.62

Bayan kwana hudu hilwah tadanji dadin jikinta masha Allah se abinda baza a rasa ba,sosai amihh ke bata kulawa ta musamman, a bangaren
, gogan kam kullum cikin shigo da wannan yake da wancan,dukea amihh na korarsa da kyararsa amma beji zuciarsa kmr ta kare,sam be fushi a kan komi amihh zata masa amma fa yasha wulaknci da zagi a gareta ko ince ma yana kan sha,har yanzu bawai ta barshi bane ,a bangaren hilwah kam duk tabi ta tsaneshi ya dasa mata kiyayyarsa ko ganinsa tayi se taji ranta da zuciarta sun gama baci . AB鈥橧LAL kam ya kara zarewa ya gigice ya zama kamar mahaukaci, har wata muguwar rama yayi sbda zallar matsifar sonta da kaunarta dake cinsa, ya riga ya zauce a kan yarinyar, ya kira hjya karama ya shaida mata hilwah ba lafiya suna asibiti, hjya karama ta tambayeshi meya sameta ya sanar da ita komi tass dallah dallah ba kunya bare kunyatawa. 鈥滻nnalillahi wa鈥檌nna ilaihirraju鈥檜n!鈥� Hjya karama ta hau salallami ab鈥檌lal da yayi shiru yayi Jim yana zaune a wajen asibitin yace 鈥淭sautsayi ne mommy ni bnsan haka abun yake ba mommy nide kawai nasan naji dadih mommy, gashi ynzu Amihh tace ma wai dole sena saketa Mommy Dan Allah Kizo ki bata hakuri in matata ta warke ta bani ita inje muci gaba da abinnan tinda nide inaso kuma ma naji da dadih ni de Dan Allah mommy ki bata hakuri ta yafemin wlhy tsautsayi ne鈥︹€� hjya karama dake saurarensa tayi jim tana nazarin rashin kunya irin tasa, ko kunya beji yake bata wannan bayanin. Jin tayi shiru yasashi, ci gaba, dacewa 鈥渨allahi mommy ba ason raina nayi abinnan ba, ni de kawai ban saba bane da abin to danayi se naji dadih nayi tayi, nide wlhy next time bazan kara ba insha Allahu鈥�.ki kira Amihh ki bata Baki dan Allah,鈥� ya karashe mgnrsa yana wani marairaicewa. hjya karama ta karajin kunya ta rufeta, se yanzu ta kara yadda yaronnan beda kunya. 鈥淥h ni karama wannan yaro Allah ya shirya ka, ashe aika-aikan da kayi kenan yanzu ka kyauta kenan sbda Allah ta ina zan fara bawa Anty maryam Hakuri bayan nima me lefice gare ta,鈥︹€� ab鈥檌lal ya amshe da tambayar 鈥渓efin me mommy..鈥� hjya karama tayi jim kana tace 鈥淎u Bakasan ma lefin meye ba kenan kaide ka zama shiryayye Ka dauki yarinyar mutane kayi tafiyarka amma shine kake tambayat lefin me鈥︹€� 鈥渕ommy bafa yarinyar mutane bace matata ce鈥欌€� hjya karama tace 鈥渋nba yarinyar mutane bace yarinyar jinnu ce dan kaniyarka,ay komi anty maryam ta maka tayi dai-dai..鈥� ab鈥檌lal ya marairaice kamar ze fashe da kuka yace 鈥渕om yanzu baki tausayi na kou?鈥� Hjya karama tace 鈥渋na tausanka mna baba,amma kaima baka tausayawa yar mutane ba ta ina za a tausaya maka..鈥� shiru ab鈥檌lal yayi kmr maraya duk yabi ya firgice a kwanakinnan seda ma yaga tana samun sauki shine yake dawowa hayyacinsa abnda de ke addabarsa yadda inya shiga dakin da aka kwantar da ita ko yace mata ya jiki bata taba tankashi, wata rana ko bata tankashi ba se yayita maimaitawa amma ta masa banza amihh kam tsakaninsa da ita harara ce, gashi ko barin asibitin batayi koda yaushe tana nan makale da hilwah ita ke bata kyakyawan kulawa. 鈥淢om Ynzu yaushe zakizo dan Allah?鈥� Hjya karama tace 鈥済obe insha Allah muna hnya dukda de ni me lefi ce amma zanzo, jikin de da sauki kou?鈥� Ab鈥檌lal ya amsa da dasauki mommy ay nasanma ta warke tinda nide banyi sosai ba鈥︹€� Hjya karama tayi shiru wato beyi sosai ba, abin nasa ma kara tabarbarewa yayi. Sallama taw masa suka ajiye waya. Washe gari kowa se ga hjya karama da salwah a asibitin ab鈥檌lal ne y sanar dasu suna asibitin amihh ya basu lambar daki se gasu har dakin, hilwah taji dadin ganinsu suka gaida Amihh, ta amsa ba yabo ba fallasa data bisani ta hade rai har yanzu haushin hjya karama takeji. Nan suka wuni sunata hira da hilwah wadda ta dan rame kadan, da yammaci gogan yazo yaji dadin ganinsu se murna yakeyi ya zauna aka ci gaba da hisar dashi amihh kam sam bata tanka musu ba knta na gene har suka gama hirar bata tsomo baki ba. Ranar nan hjya karama suka kwana da salwah wadda tausan hilwah ya rufeta, goganma nan ya kwana Amihh ta masa korar duniarnan yake tafiya. Washe gari hjya karama da salwah suka koma Kano sbda basu ga face ba a gun amihh. Ab鈥檌lal ya kira anty karama bayan sun koma gida yake tambayarta ko ta bawa amihh hkri tace masa ta ina bayan lefinka ya shafeni鈥︹€� ab鈥檌lal ya rasa uwar ubansa ga amihh duk tabi ta tsanesa ga hilwah ma ta tsanesa. Satinsu daya a asibitin ta Warke garau, dan haka suka dawo garin kaduna da gogan anata kyararsa amma sam be fahimta ya zama kamar kare. Wata iriyar girmawa amihh ke bata tinda ta fahimci yarinyar khamila ce ta hnyar dinkin data mata ita da knta ta fahimci virgin ce, ta shiga mamaki a nan ta kara tabbatar da ba a rasa na Allah ko cikin dubu lalatattu ne. Bayan komawarsu da 1week ab鈥檌lal ya fara Matsawa kullum yana side din hjya maryam ko kallonsa batayi kmr ma batasan me yakeyi ba ta kula yaron nata beda hnkli ne beda lissafi wata rana nan falo yake kwana, hilwah kam duk inda amihh tasa kafa seta tafi da ita hatta office data koma tare suke tafiya, shima gogan ganin suna tafiya tare shima ya fara binsu tare dashi ake zuwa, sede su gnshi kwatsam shima ya sawo kai cikin office din amihh sede su kalleshi susa dauke kai kullum cikin Siyayya yake ga hilwah, yase mata Sabbin motoci masu kyau da tsada har guda hudu , amihh ta amsa tayi masa godi hilwah kam gani takeyi kawai yanayi ne danta sake masa ya samu hnyar daze kara mata wannan zalincin nasa, ita fa duk haushinsa takeji sbda ta matukar azabtuwwa, gogan kam duk ya kara gigicewa ga kaya yana gani amma ba halin yaci se gani se hange daga nesa, ayko duk ya kara susucewa musammanma inya shigo yaga wadannan cirko cirko din nonuwan nata rnr wuni yake da bura a mike wannan dadin nata dayaji har gobe be bar jinsa ba, shiyasa kullum cikin mata kyaututtuka yake ya bata kamfaninnikansa sunfi kamfani hudu, ya bata kyautar gidajens Kushan gidaje biyar, ya kara kara mata motoci goma byn wad鈥檃nda ya bata abin nasa de bana Hnkali bane. Duk yabi ya kara susucewa gashi ba fuskar daze ko cika kallonta ne shida iyalinsa.
Chapter 218 · 0% Book details