Sashe 168
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Washe garin ranar da hilwah da salwah sukazo gidan hajiya karama ta kira hajiya amanas yar niger country me gyaran jiki, tace ta gyara mata jikin hilwah na 10days sbda tace bazasu koma gidan Amihh ba se sunyi 12days a gidan nata. Ba bata lokaci hajiya amanas ta shiga aykin gyarawa hilwah jiki ta mata dilka da alawah ta gyaran jiki, a ranar da aka fara wato ranar farko jikin hilwah ya canza yayi subul subul kmr jikin kulba, abinka da farin mutum nan da nan ta dauki kyau da sheki, ga wasu magunguna da batasan na meye ba hajiya karama na batasu da madara, safe da yammaci take bata magungunan, Wasu kuma da daddare, sam hilwah batasan na menene ba, sbda ita makamancinsu ma magungunan bata taba gani ba kuma bata taba sha ba, salwah ce tasan ko mgnin meye kawai de ta zuba musu ido ne....kwana biyu hilwah ta farajin jikinta ya canza mata ta kara yawan ambalia kullum ciki yawo take da pad a jikinta kmr me period se dare yayi ma wani bala'in sam bata bacci ko alamar rintsawa ma batayi Salwah na ankare da ita sam bata da wata natsuwa, ko a zaune take matse cinyoyi takeyi tana cikin tsananin bukatuwa... Yau kimanin 5days kenan suna gidan hajiya karama, hilwah taji gyara, tayi kyau harta gaji da kyau, ko gifta gu tayi sekaji kamshin jikinta, a toilet ma in tayi fitsari kamshi yake fitarwa, hatta da fitsarinta kaf kaf ya koma kmr madarar turare a kamshi, sbda turaren da hjya ke turarata dashi ta kasa da ta sama na sunadia, me dauke da sirruka na zallar mallaka da gyara, hatta ruwan wanknta zallar turare ne, me mugun kamshi, har sumar knta kamshi takeyi, special man kitso hajiya Amanas ta hadawa hilwah hadi irin nasu na yan niger me kamshi da sanya suma tsayi da laushi, hatta da cream na jikinta Amanas ta canza mata wasu zuwa nata product din take amfani dasu, masu aminci da kyau, ta fara using dinsu a 5days din ayko taga canji a jikinta, ta kara kyau a kn kyau, kmr a saka dharhami da dinariyya a siya. Da daddare 10:pm bayan sun gama cin abncin dare suna zaune a falon Hajiya karama, ita kuma hajiya karamar tana side din mijinta yayi tafia yau ya dawo. Hilwah na kwance a kn kujerar 3ct duk tabi ta nade kafafuwanta a cikin jikinta, sanye take da zumbulelen hijjabi ta ciki kuma kayan bacci ne na alfarma masu tsananin kyau a jikin nata, jikin nan nata se walwali yakeyi kmr zarah me haske a cikin wata, ko ince kmr danyar dinariyya a cikin ruwa... Kwance take duk tabi ta kame jikinta ta kudindine cikin hijjabin jikinta.. sha'awah kawai ke addabarta yayinda romances din dasukayi a falon amihh da guy din keta bijiro mata a zuciarta, kwayar idonta na kn tamfatsetsen TV falon amma a zahirin gaskia zuciarta bata kn TV tana ga tunanin guy din da zundumemiyyar burarsa dataji a hannunta harma tashata inta tuna hkn wlhy se taji wani yarr yarr kmr zata tsule da fitsari hk takeji, kaf tunaninta da sha'awarta tana kn guy, a knshi ta fara sanin menene sha'awah a rayuwarta, a yan kwanakin nan duk tunaninta na knsa, dataji sha'awah seta tunashi, sam batason tana tunanin nasa da yawan sha'awarsa amma ina ay tini ya riga ya shiga jini da bargonta, ko tunashi tayi da yadda yake sha mata nono seta sauke ajiyar zucia, ynzunma ajiyar zuciar ta sauke, Salwah dake zaune kasan carpet din falon ta jingina bynda da kujerar 1st kwayar idonta na kn wayarta dake hannunta tana chart da Amihh yayin da Amihn take tambayarta ya lafiarsu ta amsa da Alhamdulillahi, kullum se sunyi waya da ita kusan 5tyms sbda ta tambayi lafiarsu, hk shima alhasan yana kira ta wayar salwah suna gaisawa da hilwah da salwah ma duka,,amihh ce ta bashi lmbr salwah dayazo gidan Amihh kece masa suna gidan hjya karama shine ya amshi contact din salwah suke gaisawa, yace ma zezo ya gnsu. Jin ta sauke ajiyar zuciar me dan karfi, yasa salwah dago kwayar idanuwanta daga kallon screen din wayarta ta zubawa hilwah ido, wadda kaf hnklinta be nan ma yana ga Alaji managern nono wato kyakyawan gidan Amihh. "Hajiya Madam Alaji yah AB'ILAL ya akayi ne yada sauke ajiyar zucia?'' Cewar salwah da tayi mgnr cikin zolaya, ta kulle data dinta hadi da ajiye wayarta gefe, kwayar idanuwanta kyar ta tsayar dasu a kn hilwah, wadda ta juyo ta zuba mata daddad'an idanuwanta dasuka susssume suka nannarke, sukayi kanana kanana, ko a ido ka kalleta sekasan tana cikin sha'awah, idanuwan kawai ta zubawa salwah amma ta gaza mgna.... Salwah tayi murmushi danta fahimci yau mutuniar ba knta. "Kinata wani lumsar ido, ko mu kira yah ab'ilal ne yazo kuje daki , ni yauma se in bar muku side dinnan tinda akwai extra side in tafi kawai, in barmuku nan kuyita iface ifacenku..." Ta karashe mgnr tana kwashewa da daria... Hilwah ta watsa mata hararar wasa sbda ba bakin mgna sosai. Salwah ta kwashe da daria kana tace "Bura uba! Dagani yau a hannu kk mgni na Aiki Aradu, da yah AB'ILAL ze samu ayshi sharr yadda kikasha gyarannan ai tini ze hauki da mutsitstsika kmr ya samu kayan wanki, rnr ba Amih ze kira ba har daddynmu daya kwanta dama seyasha kira..." Hilwah ta tabe baki tana ciza lips dinta na sama "Nide ki bari..." Da muryarta me cike da bukatuwa hadi da shagwaba tayi mgnar, salwah ta matsota daf daf tace "bazan bari ba,,,bude idonki in gani sosai, danna kula ma kmr baki gani yau..." Ta kwashe da daria hilwah ta marairaice mata kmr zata fashe da kuka... Salwah taci gaba da "wai! mgni na Aiki, kin tsumu iya tsumuwwa hajiyata nan gaba ay inajin sede mu kwashe ki mu kaiki ga yah AB'ILAL sbda karki mace mna da rai,..." Ta karashe hadi da kwashewa da dariar keta, Salwah akwai ilmin iya dariar mugunta, hilwah daketa binta da ido ta rasa gane me salwah ke nufi da mgnin data ke cewa yana aiki. "Ki bar dariar mugunta ba kyau,," hilwah ta fadi da kyar tana me hadiyar yawu...salwah ta langwabe kai, ta mayar da fuskarta zuwa ga tausai kmr gaske nanko tsabar isknci ne. "Allah sarki sannu na bari..." Hilwah ta furzar,da iskar bakinta me cike da sha'awah tace "Dear wni mgni kk mgna yana aiki pls?'' Tana mgnr ne tana ciza lefe, salwah data kara matsota itama ta kara narke kwayar idonta zuwa ga tausai dan zuwa ynzu tausai ta fara bata wlh. "A mana mgnin matan da hjya karama ke baki shike saki a wannan halin, nan gaba ai kila se knce yah AB'ILAL yazo kuje side dinsa, yasaki ihun kiran mamanki da Antynkj...." Hilwah kunya ta rufeta Tayi jim tana nazarin abinda salwah kece mata tabbas se ynzu ta fahimci inda ta fara dosa, amma bata gama fahimta ba duka. "Meye mgnin mata?'' Hilwah ta tambaya cikin rashin fahimta ita harga ALLAH batasan meye mgnin mata ba. Salwah ta mata kallon kin renamin hnkli kana tace "bnson rainin hnkli ma'am kina nufin bakisan meye mgnin mata ba da ake bawa mace in za a mata aure, mgnin mata de da kk sani..." Hilwah ta girgiza kai Tace "wlhy bnsanshi ba sis, mu a kasar mu ba a badawa sede anashan tablet ne..." Salwah tace "Wacce kasa ce? Dea Ay kowacce kasa anashan mgnin mata, in ba de kasashen turawa ba, suma ay sunashan nasu na kwayoyi, na gyaran jiki danasa jiki fresh dana ni'ima kou?" Hilwah ta daga mata kai alamar Eh.. "To kasan turawar ce kasarku?'' Salwah ta jefo mata tambayar, Hilwah ta girgiza mata kai alamar Ah'a, salwah ta tabe baki tace "Bakison gayamin ina ne kasarku, ko ke Nigerian ce?'' Hilwah ta daga mata kai alamar eh hadi da lumshe ido, salwah tayi yar daria ganin tanata lumsar ido tace "Sannu da jiki Sister...ALLAH ya kawo yah AB'ILAL..." Hilwah ta dago ta gallara mata hararar wasa da kyar da kyar kana tace "Ni Allah ki bari..." Salwah tayi yar daria tace "Na bari...Amma tin ba a halakaki ba, ki bar shan maganin da Anty karama ke baki, na kara ni'ima ne nasani,.. Ki bar sha a barki ma dana gyaran jikin da ake miki ay is ok, kar a haukata min ke..." Hilwah tace "to ynzu in ta bani yaya zanyi ince bansha?'' Salwah tace "A'ah gobe da safe in ta baki ki amsa kisha na safen se kice ta baki sauran zaki rinka sha da kanki...'' Hilwah ta sauke numfashi tana kara matse kafafuwanta taji ddn sharawar salwah, hilwah ta kula wayau ne da salwah sosai, knta a waye yake ba wayewa ta lalacewar zamani ba ... "toh ngde me rabin suna...." Salwah tace "ba komi dea....in ta baki seki ajiyeshi a gefe karki sha,...." Hilwah tayi murmushi kawai.... "Tashi muje mu kwanta.." Salwah ta fadi hadi da mikewa tsaye da wayarta a hannunta, da kyar hilwah ta iya mikewa tanaji ruwa na digar mata,.. salwah ta kashe wutar falon da da TV suka nufa bedroom dinsu, yau de hilwah tasan ba ita ba bacci...