← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 225

Sashe 131

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*BOOK DIN NA KUDI NE...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 42***
Daren ranar Dukkaninsu su biyun gaza bacci sukayi kowannensu da abinda zuciarsa ke saqawa musammanma hilwah tayi kuka sosai har taba uku lada, kawai sbda takaicin abinda ya mata, duk yanajin shashsheqar kukanta amma ya rintse idanuwansa kmr ma be jinta a Zahiti, inside kuma kukan nata har tsakar kansa yake jinsa.... Zuwa asubahi sanyin Asubah ya sauka, ga sanyin Kasan tiles ga sanyin AC data kwana a cikinsa, dukse suka taru suka zamar mata uku ga azabar ciwon kai dake damunta ga sanyi dake neman halakata, ta fara rawar sanyi cikin kid'imewa ta kudindine knta cikin hijjabin jikinta, Tana rawar sanyi yayin da haqoranta ke haduwa da juna, tanaji ya mike ya nufa toilet kmr tana jira ya gama shigewa ta mike a hnkli tana mejin jikinta ya mata dun durundum , duk ya mata ba dadih, jiki a sanyaye ta mike tsaye ta zira slifas dinta data cireshi nan gaban gadon ta fice a dakin, tanata famar rawar sanyi ta nufa bedroom dinta zucia cike taf da haushi da mamakin rashin imani irin na ab'ilal bata taba tsammanin mugun halinsa ya wuce inda take tunani ba se daga jian zuwa yau. Direct toilet ta fada ta hada ruwa me zafi sosai ta cire kayan jikinta ta fada ciki , nan ta gasa jikita sosai taji dadin ruwan zafin, ta fito ta dauro alwala ta daura bathrobe peach me flowers mint green, bathrobe din kawai ba karamin kyau ya mata ba, ta fito ta shirya cikin wasu riga da wando maroon yan kanti masu kyau sunsha stones wuya da hannu, da kasan wandon, rigar tazo har guiwa amma ta kamata sosai hk wandonma ya d'ameta tako ina, ta zumbula hijjabinta, ta feshe ko ina da ina a jikinta da perfumes, ta nufa dadduma ta tayar da sallarh asubahi kasancewar zuwa lokacinma an kusa idar da sallarh asubahin a masallatai. Tana idar da sallarh tayi karatun alqu'ani me girma, cikin kira'arta me dadih da dadadawa, ta jima tana maraji'ar al'qur'anin kana daga bisani ta daura da askar din safe, tayi lazimi da neman gafarar ubangiji hadi da salatin Annabi muhammadu S.A.W, tayima iyayenta addu'ah musamman uwarta mahaifiyya. 7:am ta tashi a kn daddumar ta maida alqu'anin ma'ajinsa me tsafta wani glass ne me kama da gold cike yake da alqur'anai masu kyau da ban sha'awa, bayan ta ajiye alqur'anin a xauninsa kana ta cire hijjabin jikinta ta maidasa mazauninsa shima , ta shiga aikin gyaran dakin kanta na juya mata sbda rashin baccin da batayi ba, da kuma kukan data kwana tanayi, dadin dadawa kuman ga kasan tiles data kwana a kai, sanyi iya sanyi ya shigeta. da ta gama gyaran dakin ta dawo falon ta shiga aikin gyaransa, a daddafe tanayi tana ciza leb'e, har ta gama gyaran komi na falon ya koma tsaf tsaf, ta fara mopping daga bedroom dinta zuwa falon sbda mopping falon na bata whla Kasancewar yabada girman, shiyasa tafiso data shareshi tayi masa mopping kafin karfinta ya fara ragewa, gyaran gidan ko mutun biyu se sun whla balle ita rai daya tal. Tana cikin mopping din ya fito sanye da wani irin danyan yadi me mugun kyau da laushi, an masa dinkin yar shara wasu lokutan yanason dinkin yar shara sosai, da dinkin jarfani, kwata kwata beson dinki wanda bana mutumci ba, sbda shi din me mutumci ne. Kalar yadin dark blue ne ba karamin amsarshi yayi ba, kannan nasa babu hula sumar nan ta kwanta luf luf kmr ta larabawan asali, fuskarnnan tasa se uban walwali takeyi ya hadu iya haduqa dole ma duk macen data gnsa se doguwar sha'awarta ta tashi sbda yanada abubuwan daza ayi sha'awar tasa, takalmin kafarsa fari ne sol me mugun kyau da tsananin tsada, ya hadu takalmin sosai abinka da kafafuwan yan hutu takalmin ya amsheshi kafafuwansa Ainun. hannunsa riqe da car key dinsa dagani fita zeyi , se zuba kamshi kawai yakeyi, ta sama se walwali yakeyi ta kasa kuwa se sheqi yakeyi, tsayawa yayi ya zuba mata ido kasancewar ta bashi bayanta ne, tin daga saman knta ya fara kallonta kasancewar knta babu dan kwali sumar nan tata sun kwanta luf luf har zuwa tsakiyar bayanta saura kadan ta karaso zuwa kan duwawukanta, Skin dinta na wuyanta kawai ya kurewa ido , suma dayawa yan kananu kwantattu sun kwanta a kn fatar wuyan tata, wadda keta glowing kmr jikin kulbah, ya dawo da kwayar idonsa bayanta yanata gwale ido ko zega shaidar brezia a jikinta ta cikin rigar jikinta, se yaga babu alamar shedar brezia, shifa ya fara tunanin wannan uban nonuwan nata kode acuci maza ne da yake gani ana tallarasu a online ta siya take sawa, ko kuma surgery ake mata oho! A zuciarsa yake wadannan tunani tunani, saboda girman nonuwan nata sosai ne kuma masu kyau, dukda de be gnsu ba eyes yo eyes, be taba ganin nono me kyau ba se a kn nata. duk iya kallon kwa-kwaf dinsa bega brezia ba a bayanta, ya dawo da kwayar idonsa kasanta wato duwawuknta manya manyan nan, sede gabansa ya daga ya fidda wani ruwa d'il d'il, ta kara wani mugun harbawa taga mahadi. Sosai ya kure duwaiwukanta da ido tanada manyan duwawuka kmr zasu fito wandon jikinta su fito fili, tin fitowarsa tayi mutuwar tsaye a gurin ta dena mopping dinma tana jira ya fita kuma taji bataji karar fitarsaba, amma tana tunanin yana nan din a falon, sede ta gaza gano ko ya zauna ne, kawai de tanaji a jinin jikinta kmr ana kallonta. Sosai yaketa kallon hips dinta ko zega alamar ciko nanma be gani ba, sbda ya fara zargin nanma ciko take masa, hk kawai yaji riga da wandon dake jikinta sun masa kyau yaso ace ta juyo ta gaba yaga abinda yafiso a jikinta wato nonuwanta, wani yawo ya hadiye na jarabarta musammanma nonuwannan nata, masu kama da girman kankana, kmr ansa musu iska. da kyar ya iya yaki da zuciarsa ya fara jan kafafuwansa yana kimarin barin falon , ya fice a falon yana me tunawa da cewa ita fa karuwa ce se dumbin sha'awarta ta ragu a zuciarsa se abinda baza a rasa ba. . Hilwah najin fitarsa ta sauke ajiyar zucia hadda zuqo numfashinta sosai sbda kamshin jikinsa daya bar mata a falon, wanda se yayi 1week yana kamshin turaren sa, inya wuce guri se yayi 1week yana kamshin jikinsa, gashi kamshin nasa me mugun dadih ne , ko mace bata kaishi son kamshi me dadih ba, turarensa yafi na wata macen dadih. Ci gaba tayi dayin mopping din tana me shaqar kamshin turarensa me kwantar mata da hnkli, a hk har ta gama ta nufa dakinsa domin ta gyara, nan ta tadda kamshin sosai ga sanyin AC tayi ta shaqa tana gyaran dakin tana taka tsantsan da abubuwansa sbda kar yazo yace mata bega abu ba irin na jiya.....
Chapter 131 · 0% Book details