← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 200 OF 225

Sashe 200

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Yana shiga dakin dai-dai tana zama gefen bed abnda ya mata ba karamin zafi ya mata ba, ace ya gnta da kaya, amma wai yace ta tashi taje tasa kaya irin kmr ya gnta tsirarar nan. Ganin ya biyota dakin yasata zubo masa ido hadi da shakku a zuciarta, ita ga tunaninta ko ya shigo ne ya daketa. Ya karaso bakin gadon da take zaune a hasale ya fara zazzago mata madarar matsifa da jaraba."Wani irin isknci ne wannan da rashin kamun kai, ace kina matar Aure kina zana kusa da garjejen namiji, wulakncin bnza wulakancin hofi, in bnda isknci da Aurena a knki kike fita da wannan kayan gaban d'ana miji, wlhy inna sake ganinki da Namiji ko uban waye se ranki ya baci, baki sanni bane har ynzu, dan ALLAH ki bari in Kara ganinki da wani namiji, kiga in bn kusan karyaki ba, iskancin bura ubar banza da hofi kawai, ke shikenan rayuwarki baki da kamun kai, baki da mutumci baki da daraja a dunia,,wulakncin bnza kawai, kina karyar isknci ne knii na gaya miki..., ki bari in kara ganinki da d'ana miji kiga irin abnda zan miki, tinda ke bakison zamana dake lafia,knfison bacin rai, mara hnkli kawai!." Yana gama fadar hkn ya juya ya fice a dakin baya ko kallon gabansa sbda matsifa , hilwah tabi bayansa da ido, hk kawai ta tsinci knta da fashewa da kukan Takaicin fadan daya rufeta dashi. Yana ficewa a dakin direct gidanma ya bari gaba daya ji yakeyi kmr ya koma ya kamo hannun matarsa su nufa gida side dinsa, ya ajiyeta a can ya kafa mata sharuddan rashin fita, sbda yaga alama knta na rawar rashin hnkli, dole seya saitata, yana driving yana matsifa, yana tijara, kai kace shida wani me a motar.

Salwah da alhasan suna ganin fitarsa a fusace, duk sede suka bishi da ido, sbda abin na mnya ne se kallo, byn sun gama cin abncin suka dan taba hira har 10:am alhasan ya bar gidan, salwah tama falon key kana ta nufo dakinsu, a kwance ta tadda hilwah a kan bed, tanata shashshekar kuka, cikin hnzari salwah ta karaso bakin gadon ta zauna ta jawota jikinta tana me tambayarta lafia ko yah AB'ILAL ya dakeki ne?'' Hilwah ta girgiza mata kai alamar ah'a, ta kara fashewa da kuka tana fadin ''fad'a yayimin.. " salwah ta shiga rarrashinta hadi da fahimtar da ita kishi ne keci masa zucia, shiyasa yayi mata fad'an, da kyar Salwah ta samu tayi shiru,, suka dan taba hira zuwa 12:am suka tashi suka dauro alwala suka fara nafilfilin dare, hadi da neman ni'imar ubangiji dunia da lahira. (My peoples mu tashi muyi sallah mu gayawa ALLAH dmwarmu, shike mgnin ko wacce matsala, Allah yasa mu dace dunia da lahira)
Chapter 200 · 0% Book details