← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 224 OF 225

Sashe 224

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Falon ya dauki shiru Amihh da knta seda tayi hawaye kowa dake falon seda ya koka ba kmr ma hilwah wadda ke ji kmr ranta ze fita, amihh kam wasu tunannika ta shiga hadi da nazari. Ta kalli abra wanda ya gama basu bayani da harshen turanci ta nemi bukatar taga picture din mahaifiyyar hilwah in yana dashi, ba bata lokacin Abrah ya danna malacin wayarsa ya nuno picture din mahaifiyyar hilwah da mahaifinta wanda sukayishi a tare ana saura shekaru hudu su bar dunia. Hjya maryam na ganin mahaifiyyar hilwah gabanta ya yanke ya fadi, ta amshi wayar daga hannun Abrah ta duba da kyau, seda ta kali hoton ta kuma kallo kana t fashe da wani sabon kuka tana me cewa 鈥� wlhy knwata ce rukayya ce cikinmu daya鈥︹€� amihh ta fashe da matsanancin kuka, falon duk suka shiga rudani musammanma hilwah. Ab鈥檌lal ido yayi jajawur soyayyar Matarsa ta yawaita garesa yayi Alfari da ita na rike masa knta da tayi duk rintsi. Amihh ta musu bayani sosai kn cewa rukayya yar uwarta ce ta jini uwarsu daya ubansu daya su biyu iyayensu suka haifo a dunia. Tofa hk allah ke lamarinsa soyayyar hilwah ta karu ga amihh da salwah ma wadda Dmn tini kmr jininta take daukarta. Farin ciki ya ru banya ga hilwah tayi rashin uwa amma a zahiri ga uwarta nan ta nan gabanta. Ta shiga zallar farin ciki Abrah ma yayi farin ciki yace ze bata dukiyarta dake a hannun sa hilwah tace ta basa ya rabawa mabukata Allah ya yafewa iyayenta. Rnr nan aka wuni Ana cikin dmwa da farin ciki duka, washe gari amihh ta kira iyayenta ta sanar dasu komi daya gudana sun shiga zallar farin ciki, the next day suka daga zuwa Indian da abrah da hilwah da goganta wanda keta kara manne mata Kai kace ze cita ne a bainar nass, se salwah wadda itama take cike dajin dadin al鈥檃marinnan daya bayyana. Dasuka isa indian iyayen hjya maryam wato Alhaji Muhammad da hjya Khaltome sunji dadin ganin hilwah da Sauron jikokin nasu ma. Hilwah ta nemawa mahaifiyyarta ga fara a gun iyayenta sun yafe mata sannan suka dukufa a gun nema mata ya fita da rahama ga sarki mabuwayi ubangiji gagara misali. Daga nan abrah ya nufa tashi kasar da niyar duk after 2days ze rinka zuwa yana duba hilwah . Satinsu uku a kasar indian ab鈥檌lal y Gaza hakuri, seda yasan yadda yayi yaja hilwah zuwa hotel din garin ya zizzira mata bura, Tasha wahala sosai dan wuni yy yana Abu daya da kyar ya barta, ta taba gabanta taji ya kara ballo mata ruwa daji tasan se an mata dinki, ta fashe masa da kuka ya hau lallaminta kmr wani lusari, ya mata wanka yana bata hkri ya shiryata zuwa gida a hnya ma se hkrin yake bata, har suka isa, amihh ta sameta a daki kn Ina taje, kunya ta rufeta ga abar ciwon ciki na damunta again gashi ya farke mata Kofar farji, kasa tyi da knta, ta gaza cewa amihh komi, tin shigowarta data wucesu a falon gidan amihh ta gano tafiyarta ta canza, dn hk ta umurceta data kwanta ta dubata, cikin kunya hilwah ta kwanta amihh ta dubata taga ab鈥檌lal ya kara ballo ruwa nan ta hau ma hilwah jaraba seda ta mata tass tass kana tace ta tashi suke asibitin dake cikin gidan kasancewar mahaifiyyarsu ma likita ce akwai asibiti a gidan. Hilwah ta tashi suka nufa asibitin ta dubata da kyau ta mata dinki a nan ta fahimci tanada dan karamin ciki farin ciki wai! Kar kuso ku bincika zuciar Amihh! Ta samu ab鈥檌lal ta masa tas tass sannan t masa warnings kan kada ya kara kusantar hilwah sbda karamin cikin jikinta. Wayyohh! Farin ciki wai! AB鈥橧LAL ya rasa ina zesa ransa yaji dadih seda yayi sujjada ga ubangiji washe gari ya tashi da azumin farin ciki hilwah kam batasanma tanada ciki ba har sukayi 1month a kasar suka dawo nigeria wata iriyar kulawa amihh ke bata seda ta farajin motsi a cikinta ta shiga dmwa ta gayawa salwah ita ke shaida mata ciki ne da ita, ita tashama ta sani. Farin ciki wai! Ya kama hilwah tama ubangijinta godia da kyautarsa gareta sam cikin be sata laulayi sede tayi wata iriyar rama ta ban mamaki, amma tanaci tanasha sede ba yawa sannan seta zabi abnda takeso sannan takeci, ab鈥檌lal kullum yana manne da ita a side din Amihh, sede amihh kullum cikin masa warnings take kn inya zubar da cikin gun maitarsa barruwanta. AB鈥橧LAL ya natsu sbda shima ya daura son dunia a kan cikin koda ya dan kebe da ita sede ta danyi romances dinsa amma be kusantarta dukda a ransa yafiso yajishi tsundumu a durinta kawai de yana hakuri ne da juriya. Cikinta na watanni hudu ta dan farajin dama dama alhaji babba da hjya karama duk after 2 days suna hnyar zuwa gidan dan diba lafiar hilwah, a fari hjya karama ce ke zirya da abubuwan makulashi irin name ciki, daga baya ta gayawa alhaji babba aiko ziryar ta kamasu harshi da iyalansa, musammanma hjya zee da jininsu y hadu da hilwah dukda de bawai ta dena son ab鈥檌lal bane har ynzu sede tanata adduarh Allah ya yaye mata dan tasan zunubi takeyi. Ana haka akasa ranar bikin salwah da alhasan , a gidan amihh akayi taron komi hjya Juwairiyya ma nan tazo ta tare akayi biki aka gama amarya da ango suka tare cikin dankareren gidansu na alfarma sabo dal alhasan ya Gina mata, aiko ya zage ya kwashi romon amarci me tattare da budulci kowa ya watse byn an gama biki, se fatan zaman lafia ake musu, muma mukace Allah ya bada zaman lafia. Zuwa ynzu Cikin hilwah na watanni Takwass AB鈥橧LAL se siye siye yakeyi na kyn jarirai Kama daga jinsin mace zuwa jinsin namiji, dukda har ynzu hoto be nuna meza a haifa ba, amma tin cikin na watanni biyar ya bar kasar zuwa kasashe daban daban yayi siyayyar babys da uwar baby鈥檚 musammanma bra yafi kaunarsu a ransa. Hjya karama ma tini tayima jarirai da uwarsu akwatuna dozing uku, alhaji babba ma haka tin baby na ciki ake bata kyaututtukar dukia na baby, hjya Juwairiyya ma ba a barta a baya ba haka salwah ma, wadda itama ke dauke da cikin 3months, Sir Abrah ma ya taka tashi bazar da kudade tin kafin ma a haihu time to time yakanzo ya duba hilwah haka hjya Juwairiyya ma zuwa ynzu ay tana gidan, amihh ma bata zuwa ko aiki tini ta ajiye aikinta tin cikin hilwah na 4months. Cikin hikimar ubangiji ta shiga watan haihuwarta da kwana daya tayi nakuda da daddare ta santalo yayanta yan uku kuda na bacci amihh ta amshi haihuwar tata ta sauka lafia seda safe ma gogan daya shigo kawai yaga jarirai daya biyu har uku mace daya maza biyu. Nan ya zube ya hau jerowa ubangiji sujjada ta godia yaga baby鈥檚 dinsa kuma lafia lau ga uwarsu ma lau lau tanata bacci ya zauna gefenta ya manna mata kiss kana ya tsureta da ido cikin kallon sha鈥檃wah ne tattare da so, dajin yadda take baccin yasan baccin gajia ne. Nan ya fara shaidawa amihh shide a nemawa babys madara a basu sbda shi kar asha masa nono. Amihh ta watso masa ashar dole yaja bakinsa yayi shiru kunya ta rufe amihh gashi gidan cike yake da dumbin jama鈥檃h wadanda aka kira aka sanar dasu tini duksun hallara salwah da hjya karama sun riga kowa zuwa kana alhaji babba ko kunya beji ya Kama yaya ya rike yaki bawa kowa, seda uwarsu ta tashi zasusha nono kana ya badasu aka fiddo nono ana basu ab鈥檌lal yaji tsikar jikinsa ta tashi da wasa wasa seda ya matseta ya faki ido ya shafo mata nono hilwah ta bishi da ido, ya kashe mata ido daya 鈥淭hanks alot ngde sosai da kikayi hkri da juriar haifamin wadannan Larabawan masu kama dake ngde sosai ina sanki Allah baki hkrin shayarwa ki warke inci gaba da cinki, ay an miki dinki kou?鈥� Ya fadi yana kokarin shafo kasanta ta ture masa hannu gudun kada yasata a kunya a cikin jama鈥檃h.

Ranar suna yara sukaci sunan Alhaji Murtala wato alhaji babba da sunan alhaji Abubakar mahaifin ab鈥檌lal se baby mace taci sunan rukayya sunan mahaifiyar hilwah dmn duk ciki baby macen ce kawai ke kama da ita, suna akayi na gani na fada angon Karni ya barar da nera iya nera, sun shiga sun fita se kyaututtuka mnya ake rabawa ga jama鈥檃h , suma sunata shigowa da abubuwan arziki me jego da babys se shiga suke suna canzawa duk after 1h se sun sauya ado, aka gama komi lafia taro ya watse byn arba鈥檌n me jego tasha gyara sosai da magungunan mata dmn gashi miji a hannu a hannu yake, suka tare a gidansu byn arba鈥檌n da 5days da kyar amihh ta bashi matarsa suka tare shima seda ya matsa taga alamar ze iya danneta ma a gabanta dan hk ta bashi ita byn ta mata natsihohi masu dama ta hadata da nanny me kula da babys kasancewar basu da nisa tace duk safia a rinka kawo mata jikokin mata wadanda akewa lakani da Aryan shine murtala se khaleed shine Abubakar se macen ita hibbah ake ce mata. Rnr dasuka tare kwana yayi yana gurtarta tin tana ihun dadih ta koma na whla taji bura har wuyan makogaro. Zama na amana sukeyi da soyayyar junansu komi na duniarsa bakin dadih ya mallakawa hilwah da yaransa kullum yana nan ya tare a gindinta ko aiki ne wani zuwa ya tare a gindin yar dandi. Hjya karama da hjya salwah da hjya Juwairiyya kullum suna gidan amihh ziryar ganin babys sbda kullum suna gidanta. Ana haka salwah ta haihu diyyarta mace akasa mata sunan hilwah dmn sunanta hilwah ne ba wani boyeyyen suna Ayko baby tasha kyaututtuka na alfarma a gun ubansu.
Chapter 224 · 0% Book details