Sashe 35
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
*Paid ne hajiya 08136349646*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi 馃拑馃拑馃拑.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni 馃榾馃榾.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jiku馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
*YAR DANDI CEH*
馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
馃吙锔�11
Koda suka hau titi ab'ilal se uban jero tsuki yakeyi kai kace tsaka ya hadiya, ji yakeyi daman basuzo gidanba, dayasan ze samu Zainab wlhy da bezo ba, dalilin zuwan nasu gidan ma hkra zeyi dashi har abadan dade yaje ya kwaso wannan bakin cikin, gashi yau karo na farko mace ta shafi hannunshi be karairayataba, wannan abu ya tsaya masa a k'ahon maqo garon zuciyarsa. Alhasan dake driving ya gaji dajin tsukin AB'ILAL din yace "Kai ka dameni da tsuki fa, sekace wanda ya hadiye tsaka..." Rai a matukar bace hadi da hasala tare da tsantsar mulki da izza AB'ILAL yace "in bakinka ne seka hana ni Ai..." Alhasan yayi murmushi danya kula mutumin tin tini a hasale yake, tin a gidan ya kula da hakan. "Dole kayita tsuki mutumina kaga kaya iya kaya Alaji...bura uba! Kai! Mutumina matar alaji babba akwai kaya,.. Alhaji Babba na more kayan arziki..." AB'ILAL da tin farkon mgnr ranshi ya kara kuna a matukar harzuqe yace "Kutmar ubanka na gani, ba kaya ba..." Alhasan ya kwashe da Dariya yana karya kan motarshi zuwa titin daze miqar dasu zuwa hotel din yace "ALLAH mutumina ba mgnr wasa ba, matar Alhaji akwai kaya kuma a haka wai yana iya kwasarta? The girl is to young gaskia...Ni wlhy bansha ma matarshi bace, seda naji ya kirata da yar behbih.." Alhasan ya karashe mgnr yana kwashewa da dariya. Ab'ilal yayi Dan guntun tsuki cikin takaici yace "Ai wannan Alhaji bade kanshi ya aurowa wannan karuwar ba, sede yayanshi ya auromawa , kana ganin mace kirar harijan mata..." Ya karashe mgnr muryarsa cike da izza. alhasan abin nema ya samu ya kwashe da dariya kana yace "kai abokina bakaji Wallahi...ynzu ta ina ka gane harijace matar Alhaji babba?" A tsiyace ab'ilal yaja wata kwafa yace "Kai makahon ina ne? Wannan dagani ta taba karuwanci,.." Alhasan yayi kasaqe yana sauraron AB'ILAL yace "kai abokina wlhy ALLAH ba kyau abinda kakeyi, daga ganin mace kace, Alhaji yayanshi ya auro mawa kuma kazo kace wai ta taba karuwanci.. " ya karashe mgnr yana yar dariya. AB'ILAL ya kalli Alhasan ya watsar kawai ya maida fuskarshi ga kallon titi yace "dallah gafara can kai meka sani a duniya..." Alhasan yayi daria yace "Abinda baka sani ba a duniyar nan kaima...wato gindi..." A hnkli AB'ILAL ya juyo da fuskarshi ya kalli alhasan suka hada ido, ya masa yar dariya ab'ilal ya tsuke fuskarshi a hasale. Alhasan yace "ka wani kalleni kmr nayi karya? ko kasan yadda ramin gindi yake ne bnsani ba?" A mugun hasale AB'ILAL yace "Dan kutmar ubanka tsayar da motarka in sauka, ni ba dan iska bane, dazaka tambayeni ko nasan yadda ramin gindi yake, Aure nayi daza kayimin wannan yar iskar tambayar! Ko karuwan namiji na zama?" Alhasan yayi dariya sbda yasan ya riga ya gama karasa hasalar da AB'ILAL. "ade bi duniya a hnkli..." Cewar Alhasan dabe gaji da tsokalar tashi ba. AB'ILAL ya juyo ya watsa masa wani mugun kallo kana yace "Da gudu zan bi duniar ina ruwanka? Ka tsaya in sauka kawai malam.." Alhasan ya kara tintsirewa da dariya yace "dade kayi hkri mun qarasa ..haba mutumina!'' Ya karashe mgnr hadi da kwantar da murya danyasan halin AB'ILAL inya tubure ba kyau. Kwafa kawai AB'ILAL yayi a hasale yana fadin ''ni bnson isknci , da kutmar uba..." Alhasan yayi banza dashi dai-dai suka shigar da motarsu cikin hotel din bayan an basu card din da aka saba bayarwa inhar za a shiga hotel din da abin hawa. Ko gama packing car din alhasan beyi ba AB'ILAL ya fice daga motar a hasale, alhasan ya girgiza kai kawai yana fadin "ALLAH ya shiryamin kai..." Ya fito daga motar ya mata key luck ya nufa hanyar shiga hotel din. Koda ya isa dakin a bude ya sameshi , ya shigo a falo ya ganshi a zaune a kasan carpet se uban hada rai yakeyi...girgiza kai kawai Alhasan yayi ya duba agogon hannunshi yaga 10:2pm dan haka ya fara jan abokinshi da hira ko ze sassautawa zuciarshi mugun abun dake ranshi, AB'ILAL kam be bi ta knshi ba, se uban juyi kawai yakeyi a kasan carpet din dakin, har zuwa ynzu abinda hajiya zee ta masa se ci masa zuciya yakeyi...馃槀