Sashe 52
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kankana na ganin hilwah ta fito bata ce komi ba ya karaso inda take yana gyara daurin zanin dake saman jallabiyar jikinsa ya iso inda take yaja ya tsaya yace "Kingani kou uwar dakina... Knga yadda wannan girman AC ya mayar mana da mota kou? To wabllahillazi bazamu yaddaba, ina! bata taba yuwwa! wlhy Sam bazata sabuba ance da tsoho kayi zina!'' Ya karashe mgnr still yana far far da idanuwa hannunsa kuwa se yayyarfashi yakeyi ya daka tsalle ya dawo kasa ya gyara damrin zaninsa ya buga shewa amma bata farin ciki ba ta bacin rai. Hilwah tayi shiru kawai idanuwanta na kasa, tinda tayima Alhasan kallo daya biyu ta dauke kanta daga garesa ta maida kanta kasa kawai shikam Alhasan idonshi kyar ya tsayar a knta. dago da kanta tayi ta saukewa Kankana kwayar idonnata, tayi shiru ba tare da tayi mgna ba. Amal ce ta fara kokarin karasowa inda motar take, nan ta kara ganin barnar da Alhasan yayi ma motar tanada yawa ashe, "garin yaya?" Shine abinda ya iya fitowa daga bakin Amal yayinda kwayar idonta ke kan kankana. Murya cike da matsifa Kankana ya zayyanowa Amal lbrin abnda ya faru A to Z. Amal tayi shiru kawai idonta na kn Alhasan kwarjininsa da tsantsar kyaunsa ya daskarar mata da jininta ta gaza cewa komi, taja bakinta tayi shiru amma taxo ita ma tayi zazzaga rashin mutumci. Kankana da beda ta ido kuwa ci gaba yayi da zazzagawa Alhasan matsifa yanayi yana rangwada yana rausaya yana ta faman Aikin yarfe hannu. Alhasan ne ya karaso inda hilwah take cikin natsuwa ya mata sallahma ta dago kanta ta amsa cikin natsuwa itama da karyayyen harshen ta. Kankana ya tabe baki hadi da yatsina fuska. A hnkli Alhasan ya fara mgna. "Ammmm Sister kece me motar?'' Daga masa kai hilwah tayi cikin natsuwa, Alhasa yaci gaba da mgna "Alhamdulillahi, dan Allah kiyi hkri, nazo wucewa ban ankare ba mukayi Karo har na haye saman motark..." Tin kafin ya karashe kankanah yayi hanzarin Tarar numfashinsa ta hanyar dakatar wa. "Da ALLAH girman AC rufe Mana baki, nan ba mkrnta bace Daza ka hau raftago explanation kawai ka biya kudin motar nan... daga ganinka k'arza ne ba komi zaka bada ba... Kuma wlhy ko kana yawo tsirara Seka biya mot..." Hilwah ta dakatar da kankana ta hanyar daga masa hannu yaja bakinshi yayi shiru amma fa se zagin Alhasan yakeyi a can kasan ranshi. Alhasan kam shi abin na kankana dariya ma yake bashi, Sam shi bame saurin fushi bane, Dade AB'ILAL ne da ynzu yaci uban kankana Alhasan yanada sanyin hali sosai shi gudun fitina ma yakeyi. Alhasan yaci gaba da mgna idonshi na kan hilwah wadda itama idonta ke knshi. "Ai ba Na ce bazan biya bane bros Zan biya Ku, in ma motar kukeso sabuwa Zan biya insha ALLAH,,," kankana ya amshe da "da yafi maka Alheri..." Alhasan be bi ta knshi ba, ya dasa da bawa Hilwah hkri cikin natsuwa kai dajin kalamanshi kasan me ilmine sannan yanada baiwar iya magana da mutane, iya mgna da mutane ma baiwar ce. A karshe yace ma hilwah ze kai mata motar ta gyara in bata gyaru ba kmr yadda take se a kawo mata sabuwa dal irinta sak. Bayan ya gama maganar hilwah tayi murmushi kawai idonta na Kan Alhasan ta fara mgna cikin zazzaqar muryarta da karyayyen harshenta "Ba komi, base ka biya ba, ba komi Ai tsautsayine ubangiji ya hukunta hakan...bkm Wallahi.." Alhasan ya zuba mata ido, a kalamanta akwai tarbiya amma kuma a yanayin shigarta babu alamar tarbiya amma muryarta na cike da tsantsar tarbia, haka Kawai yaji ta gama burgeshi a dunia ta masa, yana shirin bude baki yayi mgna suka tsinkayi muryar kankana na cewa "Wlhy Tallahi bazaiyuba, Seka biyashi ko kana yawo tsirarah ba kaya..." A hasale yayi mgnr, se aikin far far yakeyi da ido. Alhasan be bi ta kan kankana ba, zuciarshi ta cika da sha'awar dabi'un hilwah yasan a zamanin nan zeyi whla a samun me hali irin nata. Alhasan ne ya ci gaba da mgna idonshi na kan hilwah wadda ta kwanta masa a rai, kaya kawai yaketa kallo hankalinsa na tashi,. "Baza ayi hk ba my sis... Ki bani details dinki in sa miki wani abu plx, in kinada me gyara,se ya gyara miki...." Kankana ya amshe da "Dade yafi...." Ya fara kokarin karanto ma Alhasan nashi details din domin yasan hilwah ba bada nata zatayi ba , da ace yasan haka ne wlhy dama be kirataba. Amal de tayi shiru kawai ba tare data ce komi ba, ita knta zuciarta ta cika da takaicin hilwah datace wai kaddara ce, Kiri Kiri zata musu bakin cikin samun arziki gashi kuma dagani tasan nera ta samu matsugunni a tattare da Alhasan din, da har tasa rai zasu Yagi rabonsu amma tana ganin da kmr wuya, sbda Hilwah tazo da bidi'arh. Kankana na kokarin bada details dinsa har Alhasan ya lalubo karamin wayarsa dake aljuhunsa ya fara qoqarin dauka hilwah ta dakatar da kankana "Plz karka bada dan ALLAH...ya barshi kawai tsautsayine yana kan kowa ..." Alhasan ya dago da idanuwansa daga kallon wayar dake hannunsa ya zuba ma hilwah ido tin farkon fara mgnrta harta idar idonshi na kan dan mitsil din bakinta tabbas ALLAH yayi halitta "Wai!'' Ya fadi a ranshi yana kara kare mata kallo sura iya sura, wannan in namiji ze juma yana kallonta tabbas har ya kawo ruwa ma be sani ba, Shifa tini zundumemiyar burarsa ta fara harbawa, danma ALLAH ya temakesa manyan kaya ne a jikinsa. Alhasan Ya bude baki da niyar yayi magana hilwah ta jawo hannun kankana ta kalli Amal ba bata lokaci suka nufa cikin gidan sure ukun. kankana se uban tsuki yake ja dande beda yadda zeyi ne.
Alhasan yabi bayan hilwah da ido, har suka shige gidan ya juya ya koma mota zuciarsa cike da tunani tunani a iya saninsa de gidannan gidan karuwai ne, to meya kawo mace kmr hilwah a ganinsa irinsu ba karuwanci bane ya dace dasu aure ne yafi cancanta dasu, su zauna dakunan mazajensu su mori albarkatun da ALLAH ya hore musu shine aji. Da wannan Tunanin a ransa ya nufa motarsa ya bude ya shiga, a zuciarsa se lissafe lissafe yakeyi, hadi da tunani tunani. Yana Shiga motar ya mayar da murfin motar ya rufe zucia cike da tsantsar kaunar halin hilwah. "Am sorry plz na jima ko..." Alhasan yayi saurin fadin hakan sbda gudun kada mutumin ya balbaleshi da fada yasan ya gana kawoshi wiya,,, idanuwa ya dago ya zuba masa yayin da yake kwance a kan kujerar idanuwansa suna a lumshe zuciarsa na tsananta bugu, har hilwah ta ja hannun kankana suka shige gidan a kan idanuwansa ne, komi ma daya gudana a kan idanuwansa ne. Alhasan ya zuba masa ido, yana me nazartarsa idanuwansa farare Sol yaga sun rikide zuwa kalar ja jawur, tinda yake dashi be taba ganinsa a irin wannan yanayin ba, nan da nan Alhasan yasha jinin jikinsa shi a tunaninsa ko shine ya sashi a wannan yanayin saboda yaje ya jima a wajen su hilwah. "Wai ALLAH ya baka hkri..." Alhasan ya fadi idanuwansa na kan AB'ILAL, shi ko idanuwansa na kn kofar get din gidan da hilwah ta shiga. Alhasan be bi ta kan AB'ILAL ba ya tada motar yaja suka bar gurin . "aboki kaga wata Me kyau,,kai ALLAH yayi halitta, ga kyau iya kyau, Amma a gidan karuwai..." Alhasan ke mgnr yana driving ya gaza boye mamakin ganin hilwah a gidan karuwan a ranshi. A razane AB'ILAL dake kallon gefen hanya yana sauraron maganganun Alhasan yayinda can cikin zuciarsa ke masa rad'adi da zafi knsa se ciwo yakeyi, jin Alhasan ya ambato gidan karuwai ya kara gigicewa ya dawo da fuskarsa ga Alhasan "Gidan karuwai!" Ya fadi out of control. Alhasan da besan meke faruwa ba hnklinsa na kn tukin da yakeyi. Yace "Gidan karuwai ne Wlhy... Ai wannan gidan karuwan babu wanda be sandashi ba a nigeria manyan mu ma suna zuwa, Ana basu gindi suna c..." Tin kafin ya karasa AB'ILAL ya dakatar dashi cikin zafin zucia, ta hanyar daga masa hannu. Alhasan yaja bakinsa yayi shiru. "Juya dani gida plx .." AB'ILAL yayi mgnr da sarqaqqiyar muryarsa. Alhasan ya juyo ya kalleshi, yace "Gida kuma? Bayan mun kusa isa hotel din ..." A fadace AB'ILAL yace "in bazaka juya Dani gidanba ka sauke Ni a nan plz!" Se mgnr tasa taso ta firgita Alhasan ba bata lokaci ya juya kan motar zuwa gidan Amihh. Suna isa gidan tin kafin ya karasa packing AB'ILAL ya fice a motar zucia cikin wani yanayi yayinda hannunshi ke dafe da kanshi sbda tsabar tsananin ciwon da yake masa. Alhasan ya fito daga motar ya mata key, bebi ta kn AB'ILAL ba a tunaninsa mugun halin ne ya motsa, ficewa yayi daga gidan a kafa da niyar ya Je ya samu abin hawa ya kaishi hotel din ya dauko motar AB'ILAL yaude ya riga yayi alqawarin seya dauko motar daga hotel din, dukda kuwa abin hawa ynzu ze masa whla sbda zuwa ynzu sallarh isha'i tayi baya.