Sashe 169
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kimanin 7days kenan yana wannan yanayin whlar, ko ince ynzu ne Abin yayi masa yawa, duk ya kara ramewa kullum abin ma karuwa yakeyi a memakon ya ragu. Bayan ya dawo daga sallar isha'i sanye yake da yadi Light blue , Dinkin yar shara, hannunsa rike da counter ya nufo side din Amihh se kaskantar da knsa yakeyi kasa kasa, kmr mara lafia ya isa side din Amihh sbda yanada bukatar ko ganinta yy, , ko ze rage abnda ke zuciarsa, sgi de yau ko duknsa Amihh zatayi yaji ya amince in har ze ganta...ya tura kofar shiga side dinta ya shigo, zuciarsa cike da adduarh ALLAH yasa kada Amihh ta masa korar kare, Kwara ta rufeshi da zagi ta barshi ya gnta. ya isa ga falonta ya tura glass din shigowa falon ya shigo bakinsa dauke da sallama cikin sassanya zazzakar muryarsa,...Amihh dake zaune kn kujerar 2ct da wayarta a hannunta tana shafawa, jin sallamar tasa yasara dago knta ta zubo masa ido shima idon ya zuba mata, A kallo daya da Amihh ta masa ta firgita da ganin yanayin ramarsa duk yabi ya rame kmr mara lafiar da yy waya yana jinya, ya susuce ga uwar suma kmr wanda ya kufce daga gidan mahaukata. Karasowa yayi ya Tsugunna kasan kafafuwanta, amihh se binsa takeyi da ido abnka da zuciar uwa nan da Nan taji tausansa a zuciarta. "ina wuni Amihh..." Ya gaidata cikin ladabi. "Lafia lau.." Amihh ta amsa, se binsa takeyi da ido kmr taga sabon abu, sumar kansa duk ta cika tayi buuu kmr ba jikin me rai ba. Zaunawa AB'ILAL Yayi a kasan carpet din ta gurin kafafuwan Amihhn, cikin ladabi da natsuwar dabesan yanada ita ba se yau, se bin falon yakeyi da ido zuwa kofar dakin salwah, kmr wanda ya jefar da abu yana nema hk yaketa rarraba ido, ko ince kmr yy ajia. Hajia maryam ta gaza daurewa, ganin ramar da yayi ta wuce tunaninta se yanzu take me Kara fahimtar hkn, data kuresa da ido. "Kai Lafia? meke damunka haka? Duk ka rame? Ko baka da lafia ne? Gashi kabar gashi buuu kmr ba dan mutum ba..." Ta jero masa wadannan tambayoyin zucia cike da kulawa da soyayyar dan nata, sam bataji ddh ba a yanayin data gansa.. Ba Tare daya amsa tambayoyin data jero masa ba sbda ba sune dmwarsa ba yace "Amm Amihh pls nace Yarinyar nan tayi bacci ne? Kwanaki dayawa sam banganta ba, ko bata nan ne?'' Y karashe mgnr yana me ci gaba da rarraba ido kmr tsohon kwato.. Amihh dake kallonshi ta basar kmr bata ma fahimceshi ba, ta masa bnza ba tare data amsa ba, ta zuba masa ido tana nazartar halin da yake ciki, hadi da tambayoyin daya jero mata a kn hilwah. Dagowa AB'ILAL yayi da kwayar idanuwansa ya saukewa Amihh ganin taki amsa masa tambayarsa. "Pls amihh ko tana dakin salwah ne, inje in duba in batayi bacci ba, inkin amince ..." Amihh ta kara masa bnza danta kula yana mgnr ne kmr baya hayyacinsa tasan jaraba ce ke tsungulinsa shiyasa yake nemnta, ya sauke mata fitinarsa ta kula fitinanne yakeson zamaa fannin sha'awah. "Knji amihh.. '' ya fadi kmr ne shirin kuka. Amihh ta kara masa bnza hadi da juyar da fuskarta gefe guda taci gaba da kallon TV amma hnklinta be kn TV yana gareshi. AB'ILAL ya kara susucewa a zuciarsa se tunani tunani yakeyi gani ma yakeyi kmr ko Amihh ta raba auren nasu ne shiyasa ta dawo da ita side dinta, dan hk yace "Amihh dan ALLAH karki rabamu da yarinyar nan ina cikin dmwa..." Murya cike da tashin hnkli yy mgnr. Hjya Maryam ta kalleshi a sace dan kara tabbatar da kalamin dake fitowa daga bakinsa gaske ne ko wasa, Amihh ta gaza fahimtar sonta ne ya fara ko sha'awarta ce ta ciwosa. bnza ta kara masa a wannan karon ma, kmr ba mutum a falon se girgiza kafarta takeyi tana me tunano irin cin mutumcin da yayi ma yarinyar data kai masa ita side dinsa. "Amihh pls kiyimin mgna ko zanji ddh,.. Ki kallan da kyau Amihh bnda lafia bn iya bacci, dan Allah ki dawo da yarinyar side dina, pls Amihh naji na aminta da Auren da kkyimin wlhy na yadda na amsa, in sadaki kkeso se in baki kaf abnda na mallaka, in ma su brezia da,pant din kkeso se in siyo in kawo Amihh...." Duk maganganun da yakeyi be hayyacinsa, ki sauke numfashi beyi seda dire yake sauke numfashi. . Mamaki fa kmr ze kar amihh ta kara juyowa sosai ta zuba masa ido, wato yau kayan iskncin ne yake ikirarin ze siyo hmm..." Ta fadi a ranta a fili , ta lumshe idonta ta bude a knsa a zuciarta tana me cike da mamakin wai yau AB'ILAL ne a gabanta yake wannan mgnr. "Allah me iko..." Amihh ta fadi hkn a ranta hk again. "Lallai ALLAH ba azzalumin bawansa bane..." Amihh ta,kara fadi a ranta, mamaki ya kara kashe Amihh, Ab'ilal yayi kasa da knsa kmr ze fashe da kuka yy shiru yana tsammanin jin me Amihh zatace Amma yaji shiru, batayi mgna ba. Mikewa yy jiki a sanyaye ganin bata da niyar yi masa mgna ko ince ta amsashi shi kuma yana da marari da muradin ganin yarinyar, cikin tafiarsa a hnkli me hade da hanzari ya nufa kofar shiga dakin salwah, zucia ko d'arr, babu, shi de yau seya gnta sede duk wadda za ayi ayi, yakai hannu ze murd'a handle din dakin, Amihh ta dakatar dashi ta hnyar tsawa.."inka tura kofar dakinnan se ranka yafi na uban kowa baci yau a garin kaduna! Shashasha kawai .." Ab'ilal ya saki hndle din dakin, ya juyo ya fuskanci Amihh hadi da Zubo mata Amihh idanuwansa dasuka koma na zallar maraya da dumbin tausasawa . "Amihh matata ce fa plz, na dade bngnta ba, dan Allah ki bari na gnta pls ko na yau ne, tinda auramin ita kkyi ..." Amihh tayi kicin kicin da fuska da tausansa a zuciarta amma ta danne, irin wannan datsin daman take adduarh ta riskeshi kullum in tasa goshinta a kasa gashi yau Allah ya nunawa Amihh adduarhta ta amsu,,ta kula ma halin da yake ciki har yana nemn wuce hnklinta, duk yabi ya susuce,. "Har kanada bakin mgna kenan Kou? Ynzu kanada bakin mgnr cewa matar ka ce kou me mata...sannu daddawa, kanin Ayu,,.ynzu da taka ta cuyoka byan ka gama wulaknta yarinyar mutans ai ka biyo, daman na gaya maka In har ka cuci yarinyar nan seme sama ya saka mata, kanasha wasa ne kou? Kabi a sannu ALLAH be yafe hakkin wani a kn wani, wlhy ko a hnya ka hadu da yarinyar nan bata cancanci wulaknci ba gareka....bari in gaya maka wani abu da baka sani ba se yau zaka sani..." Amihh ta kwashe farkon haduwarsu da hilwah da temakonta da hilwah tayi, na sadaukar da rayuwarta da tasoyi a knta ALLAH beyi ba da ynzu hilwah ta mutu sede lbri suk sbda Amihhn, ta labartawa AB'ILAL komi bata boye masa dai-dai da harafi daya ba, sannan ta karkare masa da tasan komi gami da Abubuwan daya rinkawa yarinyar a zamanta a side dinsa, ta hnyar CCTV camera da Amihh tasa a ko ina a side din nasa....AB'ILAL dake tsaye tini jikinsa da jininsa suka sandare, yayin da kafafuwansa ke neman gagarar daukar gangar jikinsa, ya shiga dmwa iya shiga damuwa, sannan ya shiga danasani hadi da nadama a,kn abubuwan daya aykatawa yarinyar a baya, soyayyar yarinyar ta kara rufesa ruf, sbda jin taimakon saidaran da tayima mahaifiyarsa...daga karshe tausan knsa ya rufesa sbda yasan beda mafita...nan kasan kofar shiga dakin hilwah ya zube yayi zaman dirshen kmr wanda ruwa da jininsa suka tsinke , duk jikinsa yy sanyi tabbas yarinyar nan yar halak ce, ya cancan ci duk wani hukunci daga gareta sannan ya bar ganin lefin Amihh a kn komi datake masa a kn yarinyar... Ya dafe knsa kmr ze fashe da kuka, se aikin saukar numfashi yakeyi...amihh data zuba masa ido tausansa ya ragu a zuciarta sbda be cancanci a tausaya masan ba... ta mike itama nata idanuwan sun cika da kwallah, duk ranar data tuna da yadda AB'ILAL ya rinka azabtar da yarinyar se tayi hawaye, ta nufa bedroom dinta yayinda hawaye masu zafi ke bin kuncinta,, ta bar AB'ILAL nan falon dafe da kai idanuwansa sunyi ja,jawur, tabbas yanason yaga yarinyar kodan ya nemeta gafara ta yafe masa kn abinda ya aikata mata, kuma ya daurata a kn darasin soyayyarsa, ko ALLAH zesa ya dace tasoshi ya riga ya gama tabbatarwa beze iya rywa ba in babu yarinyar,, ya rike knsa da hannayensa kmr ze fashe da kuka haka yakeji, a ransa, ga wani irin yayyafi na tsananin soyayyarta da ubangiji ke masa shi a zuciarsa yana sauka, tabbas yasan ynzu ma ya fara ganin jarabawa, ya fashe da wani irin matsanancin kuka wanda yazo masa kmr saukar kwarankwasa, sede duk tsananin kukan nasa babu hawaye, ji yy zaman ma ya gagaresa, nan kasan tiles din falon ya kwanta yana kara fashewa da kuka kmr ransa ze fita....
*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...51
*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...51