Sashe 208
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Byn kwana biyu, inyazo sam be wani ganinta yadda yakeso ga abu katoto na damunsa a mike, ga soyayya na damunsa shi de abin nasa kmr me bakin iyaye. Duk zuwannan da yakeyi ALLAH be taba sa Amihh ta gnsa ba, ita rnr weekends tafi zuwa, so shi yana takatsan tsan ranar weekend be cika zuwa ba se dare, zuwa dare yasan duk inda Amihh take ta koma gida. Wuraren 4days yau yazo. 3:pm yazo gidan, be ganta na, sede salwah yaketa gani, ita ke kai mata abinci daki. 8:pm yace ze bar gidan ya roki hajiya kn dan ALLAH ta kira masa hilwah yana mota..." Ya fice a gidan hjya karama ta nufa dakin su hilwah, ta samesu a zaune suna kallon TV dake dakin suna ganinta suka juyo hadi da mata sannu da gida ta amsa... Ta kalli hilwah tace "Me gyaran jikinnan ashe tsawon kwanakinnan ta koma kasar su ne, se jia t kirani a waya , da wata lmba nace ya bata zuwa 2days ina kiranta be shiga ashe mamanta ce ta rasu, hnyarta ta zuwa kasarsu kuma bag dinta da wayoyinta a ciki suka fad'i, ynzu hk gun memuna me saloon ta samu lmbata, ita ta had'ani da ita dmn..." salwah da hilwah suka amshe da Allah ya jiknta.." Hjya karama ta amshe da "Ameen ynzu de ta dawo 3days ago, zuwa jibi zata zo taci gaba da gyaran miki jikin..." hilwah taji a zuciarta ba hkn taso ba, sbda gyaran jaraba yake kara mata ynzu kuma da saukin jarabar, dukda kullum a zuba take kmr tankin ruwan kogi, ita abun nata fa be raguma se karuwah. "Taso kije gun mijinki yana kiranki yana motarsa a compound yana jiranki..." Cewar hjya karama hilwah ta karaji ranta ya baci, tace "Bacci nakeji momy.." Hjya karama ta kureta da ido tace "Baki isa ba, mijinki na sunnah na kiranki kina cewa bacci kkeji tashi keji inkin dawo kyayi baccin ga ibadar Allah na kiranki kina wulaknci...maza tashi kisa turare ki tafi tin rnki be baci ba..." Ta karashe mgnr cikin dan fad'a fad'a. Hilwah ta tashi badan taso ba ta daura hijjabi a kn rigar baccin dake jikinta ta fesa perfume ta zura slifas me laushi irin na yn hutu,l. a tare da hjya karama suka fito falo ita ta nufa bedroom dinta hilwah kuma ta fice a gidan, dai-dai ta fito ta tunkaro motarsa ilyaseen me musu guga ya karaso ya tsugunna ya gaidata ta amsa hadi da washe baki, tace "ilyaseen ashe ka dawo daga garin naku, tafiya ba sallahma...." Ilyaseen ya washe baki a zamansu da ita a gidan ba karamin sonta sukeyi ba kowani ma'aikaci a gidan yasan da zuwanta, sbda data fito in zasu fita sadda take zuwa scul seta basu kudi a cikin kudin da Amihh ke bata na kashewa, zucia ko nason me kyautata mata. Yanzu km bata fitar ga kudi sun mata yawa, wad'anda AB'ILAL ke bawa hjya karama ta bata. "Tafiyar ce tazomin a gaggawa sbda mahaifiyatace ba lfiia...'' Cewar ilyaseen "Ayyah subhanallahi! Allah takaice whla, Allah ya bata lafia? Ya jikin nata ynzu?'' Inyaseen ya amshe da "ameen hjya ay ynzu jikn nata ma da d'an sauki, tanade asibitin kauyenmu.." Hilwah tace "Ayyah, daka zauna ka jima da ita har jikin yayi sauki sosai, Ka shirya ka koma gobe, zanma mommy mgna insha Allah, goben kazo kafin ka tafi..." Nan ya fara jero mata godia tace ba komi tana murmushi ta karasa bakin motar tasa, ilyasesen ya nufa side dinsu ma m'aikata. AB'ILAL dake cikin motar ya kumbure kmr gyambo, tin fitowarta daga side din hjya karama idanuwansa ke knta, ta tsaya tanata mgna da garjejen kato ba karamin kona masa zucia hkn yayi ba, ya cika yayi fam, kmr ballan ballan. Ta bude kofar motar ta shigo ta mayar ta rufe, ta juyo ta kallesa ta gaidasa ko amsata beyi ba be juyo bama ya kalleta ya kurewa stiyarin motar kawai da ido, Zuba masa ido tayi kyarr, dayake da yalwar hasken a gidan dahi take ganinsa tarr. "Ke wan can da kuka tsaya kuna mgna uban waye shi? Muharramin kine?" Yayi mgnr a hasale, hilwah tayi kasa da knta, ubanwa dayace ne ya tsaya mata a rai, ta kula shi in ransa ya baci be sanin ma me yake cewa. Jin tayi masa bnza ransa ya Kara baci "iskncin bnza kawai iskncin hofi, idan kk bar gidan se inga gidan ubanwa zakiga namiji balle ki masa mgna...tinda je mayyar maza ce , har masu ayki ma sekin bi, zanyi mgninki wlhy..." Yana gama fadar hkn a hasale ya tayar da motar,tana kallo tace "Ina zakaje dani?'' Yayi mata bnza yama motar luck yajata ya isa bakin get, duk tana kallonsa. "Ka tsaya in sauka dan Allah pls.. " ta fadi kmr zatayi kuka tana kokarin bude murfin luck din side dinta ta fita get man ya gama bude masa get, ya figi motar suka fice a gidan, driving yakeyi fuskarnan babu alamar rahama,hilwah tasha wasa yakeyi, kawai taga ya jefa mota kn titi, ta fashe masa da matsanancin kuka tana fadin "Ni ka maidani, karka tafi dani wani guri ka cuceni pls...." Ta kara fashewa da kukan dake gigita masa lissafin zucia, amma hkn besa ya tsaya ba, ko yaja burki, sema karawa motar wuta yakeyi, tanaji tana gani, tana kuka, tana fadin ya maidaya gida yayi kmr bejinta kwata kwata, nanko kukan nata na ci masa zucia sosai, , ya wurga motar a kan titin daze kaisu garin kano daga kaduna , ya kalli time yaga 8;40pm, shi ko a jikinsa kasai ransa ma a baci yake, so yakeyi yaci kaniyar yarinyar yadda zata kame knta daga maza, danya kula kmr tanadason mu'amala da d'ana miji.....
*Kuyi hkri da mistakes...*
*kowa burinsa de, aci abunnan, a rinka fahimtar wasu abubuwan pls....*
*Paid book...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2..60
*KINA KARANTA BOOK DINA KUMA KINA ZAGINA...IKON ALLAH! NACE IKON ALLAH ME KARFI NA BARA! MASU ZAGIN KUMA SUKE KARNTAMIN BOOK A SATA...KUJI DA KARATUN NA SATAR DA KUKEYI MANA..."*
*Kuyi hkri da mistakes...*
*kowa burinsa de, aci abunnan, a rinka fahimtar wasu abubuwan pls....*
*Paid book...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2..60
*KINA KARANTA BOOK DINA KUMA KINA ZAGINA...IKON ALLAH! NACE IKON ALLAH ME KARFI NA BARA! MASU ZAGIN KUMA SUKE KARNTAMIN BOOK A SATA...KUJI DA KARATUN NA SATAR DA KUKEYI MANA..."*