Sashe 28
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tin daga rnr daya sauka kasa yaje restaurant din hotel din be kara fita ba da sunan zeje restaurant ,,sede in yanada bukatar abinci yayi order ta waya kasancewar ya amshi lmvr wani ma"aikaci namiji dake zuwa yana gyara masa dakin, inde kaganshi ya fita masallaci zeje. Yau kimanin kwanan AB'ILAL biyu a hotel din sallah ce ke fitar dashi waje kasancewar akwai masallaci a kusa da hotel din, to nan yake zuwa yayi sallolinsa na farillah guda biyar a jam'i , da daddare kuma ya dasa da nafilfili, ciwon jiki duk yabi ya addabeshi sbda kwanan da yakeyi a kasa abinka da ba asaba ba, jikin na ainihin hutu ne ba mix, har ynzu AB'ILAL ko d'osana duwawunshi beyiba a kn bed din hotel din, duk yabi ya gaji da hotel din sbda yasawa ranshi karan tsanar hotel din, a kullum seya turawa Auwal hubb finshi messages na ban hkri amma bata taba maido masa da amsaba koya kiratama bata amsawa , dole yake sawa kanshi hkri sede zuciarshi na cike da tsantsar kewarta. 5;1pm Zaune yake a kasan carpet din dakin hotel din, yana sanye da jallabiya maroon me aiki white a wuya da hannu ba karamin kyau jallabiyar ta masaba ta amshe shi Ainun, ya zubawa TV dake manne da bangon dakin ido yana kallon tashar labarai, karamar wayarshi dake gefenshi tayi ringing ya jawota yaga sunan Alhasan ya bayyana, se ynzu nema ya tuna dashi amma da ya manta da abokin nasa saboda a yan kwanakinnan baya cikin hayyacinsa kwata kwata duk Auwal hubb ce ta jawo masa hakan ita ta chaza masa brain. Picking call din yayi cikin hanzari ganin yana Kokarin yankewa ya kara a kunne. Daga daya bangaren Alhasan ya fara mgna "Abokina,,,yane? Kayi wuyar ji sekace Alhaji dangwate..." AB'ILAL yayi wani irin shu'umin murmushi kana ya fara mgnrsa cikin isa da kasaita "Zaka fara iskancin naka kou?" Alhasan yayi yar daria kai daji kasan makusanta ne sannan abokanayen juna. "Aini nafi dan iska iya shege...kaine de kawai ban kaika iya shege ba .." Tabe baki AB'ILAL yayi cikin isa da tsantsar tsagwaron izzah da zallar takama yace ''wato kana nufin ni nafi nafi Dan iska, kuma na fika kaida kafi dan iska..." Alhasan ya kwashe da dariya yace "yadda de ka fada hkn ne..." AB'ILAL ya girgiza kai kawai yace "kiji dashi Kai kasani, ni de ba dan iska bane irinka..." Alhasan ya riqe baki kmr yana gabanshi yace ''bakaji abinda nace ba, wlhy kafi Dan iska,... wai aboki ashe ka kara bugawa wannan ta goman ma rashin M...wai kaina haka zaka kare ne? To wlhy tin kafin mutuwa ta riskeka ka tuba ka koma masallaci...." Cikin miskilan da tsabar isknci AB'ILAL yace "da a gidsn ubanka nake....sannan knata mgr ta goma? Wacece hakan?" Alhasan ya girgiza kai hadi da bude baki kai kace a gabanshi yake zucia cike da mamaki yace "Au kama manta wacece..." Ab'ilal yaja Dan karamin guntun tsuki yace "Ni fa na dade ina gaya maka, brain dina bata riqe komi inba Auwal hubb ba,.. A kn me wai kake magana wacece ta goma kuma?" Ya karashe mgnr da sigar wulaknci irin shi bessn komi dinnan ba. Alhasan yaja dogon tsuki shima yace "Hameedah nake mgna, ashe itama ka kara jibgarta sekace an aiko ne ... to ita kuma me tayi maka?" Ran AB'ILAL ya dan baci shifa harya manta da wata Hameedah shide tinda ya bude mata Aiki be kara bi ta kantaba. "Plx ka rabani da mgnr yammatan nan na yanzu masu gindi A hannu hannu..." ya bawa Alhasan Amsa a hasale. A yadda yy mgnr ya ganar da alhasan Ab'ilal a hasale yake, shi kuma se mgnr tasa ta bashi drya Dan hk seda ya dara kana yace "Kai abokina, to kai ya kakeso ka gansu ne wai? Wasu yadda ka daukesu wlhy ba hk suke ba, kasan de komin lalacewar duniya ba a rasa na kwarai dan Allah ka sassautawa Yammatan nan plx..." AB'ILAL ya hade rai kmr yna gaban Alhasan yace "da ALLAH bar mgnr nan kawai,...ina kd fa..." Murya cike da mamaki alhasan yace "Kd kuma? Yaushe kazo kd?" AB'ILAL yace "yau inada 2days a kd nake gani..." Murya cike da rashin jin dadih Alhasan yace "ynzu kanada 2 days a kd Amma baka kira niba?" AB'ILAL yace "Am sorry frnd, nayi busy ne kawai..." Alhasan yace "Aiki kakeyi da kayi busy?" AB'ILAL ya dafe kanshi cike da gajiyawa yace "Nop...da ALLAH kawai in zaka zo ne in gaya maka inda nake..." Inda sabo Alhasan ya saba da iskaci da bura uba irin na AB'ILAL dan hk yace "Okay ynzu da ban kiraka ba baza ka gayamin kana kd ba kenan ko? Okay Fine bkm...ynzu kana ina ne ?" AB'ILAL yace ''ina JANAN hotel...kawai sekazo..." Ba tare da ab'ilal ya jira meze ceba ya katse wayar cike da kosawa shifa kwata kwata beson amsa waya ma, duk abinda ze dameshi bayaso. message din lambar room din da yake yayi typing ya turawa Alhasan ta yadda inma ya iso base ya kirashi ba...bayan 30mnt akayi knocking kofar ,ya taso ya fito falon yasan Alhasan ne dan hk be tsaya tambaya ba ya bude Kofar idanuwanshi suka sauka a kan Alhasan wanda ke sanye da kananan kaya sun amshi jikinsa sosai kasancewar shi fari ne amma ba sol ba yade fi AB'ILAL hasken fata yanada matsakaicin kyau ba lefi shi din ba dogo bane domin be kai tsawon AB'ILAL ba, amma ba gajere babe, AB'ILAL ya fishi tsawo nesa ba kusa ba, knshi babu hula shima yanada kwantacciyar suma kasancewar mahaifinsa bafullatani ne, sannan rabinshi Hajiya juwairiyya ya biyo. kallo daya AB'ILAL ya masa ya dauke knsa daga kallonshi ya matsa masa ya shigo falon yana kare masa kallo ab'ilal ya maida kofar ya rufe da key , ya juyo ya kalli alhasan dake tsaye yana karewa falon kallo tsarinshi ya dan masa ba lefi. tabe baki yayi kana ya fara mgna kmr bayaso "waikai bakajin kunyar sa kananan kaya ne? Sekace wani dan iska. " Alhasan ya dawo da kwayar idonshi kan AB'ILAL wanda yayi maganar kmr bashiba ya mayar da fuskarshi ya murtuke. "Kunyar me zanji? Cin mace aka kamani inayi da sunan zina a titi?" Alhasan yabawa AB'ILAL amsa nan take shima babu kunya a idanuwanshi, shi dashi karr tasan karr ne. Tabe baki AB'ILAL yayi kana yace "Ka hanzarta yin Aure dannaga batsa ce cike da bakinka..." Yna gama fadar hkn ya nufa hanyar dazata sadashi da bedroom Alhasan ya biyoshi yana murmushi hadi da bashi amsar mgnr da yayi "Ai kwara ni ina batsar, Alamomi sun nuna ina bukatar mace ne, kaifa ? Nide ina tantama a kan lafiyarka... Ace kana cikakken dana miji 30yrs Amma baka sha'awar ya mace...hotiho sunan wani indian film . " ab'ilal najin abinda yace Amma be tanka masa ba har suka shiga bedroom din Alhasan ya nufa gefen bed din da niyar ya dauka AB'ILAL ya buga wani uban ihu hadi da dakatar da Alhasan daga zama a gefen bed din. "Karka zauna! Karka zaunah!!" Alhasan ya zubawa AB'ILAL ido bayan ya dakata daga zama a gefen bed din zuciarshi ta cika da mamaki da tsoron meyasa ya hanashi zama a kan bed din. Baki sake Alhasan yace "Meye haka? Akwai wani abu ne a kan bed din? Alhasan ya karashe mgnr yana karewa kan kafiyayyen gadon kallo. Zaunawa kasan carpet din AB'ILAL yayi hadi da tsuke dan bakinshi dake cike da izza yace "wai Kai baka da kishin kanka ne, kasan iya adadin Mata nawa aka cicci a kan bed dinnan? Da har zaka zauna a kai bakajin komi a zuciarka... mtws!" Ya karshe mgnr da jan dan guntun tsuki. Alhasan ya zubawa AB'ILAL ido kawai duniar nan ya rasa wani irin mutum neshi, shi kullum bakar akidarshi kara karuwa takeyi kwata kwata zuciarshi babu sassauci shiyasa yayi mamaki ma daya gaya masa wai yana hotel shi din ba ma'abocin zuwa hotel bane ze iya kirga sau nawa AB'ILAL ya taba zuwa hotel a rayuwarshi , shima sede kuma in basa kasar , se inya zama dole ne suke kwana a hotel. Zaunawa gefen bed din Alhasan yayi ko a jikinsa ya zubawa AB'ILAL ido kana yace "Kai waya gaya maka anci wasu a kan bed din frnd?" AB'ILAL ya hade rai saboda yaji haushin zama da Alhasan yayi a gefen bed din yace "Zaka iya rantsewa ba a taba cin wasu ba a kan Bed din?" Alhasan yace "ba mgnr rantsuwa a nan, amma ai baka gani ba, wannan ya zama zato ko ince shaidar zir .." AB'ILAL ya kalli Alhasan ya watsar dashe gefe guda, yana fadin "kaide kasani... Nide nace ALLAH ya rabamu da zina Amma ni in zauna a gadonnan,Allah ya kiyaye..." Alhasan da idonshi ke kn AB'ILAL ya gaza daukewa yace "Kana nufin 2 days dinnan da kayi a kasan Carpet dinnan kake kwana?" AB'ILAL ya bashi amsa kai tsaye "Kwarai ma kuwa...To in kwana a kan bed din a dalilin me? ALLAH ya kiyaye, gani nakeyi inna kwana a kn bed dinnan kmr na Aikata wani mummunan lefi ne, ko ka mnta ne cewa fa akayi kada mu kuzanci zina, to meyasa zamu kusan ci inda akayi zinar..." Alhasan yayi kasake yana sauraron AB'ILAL daketa raftako zancen da sam bema gane kai da gindinsa ba. "Danka kwana a kan bed din, Ai ba tsoma abinka kayi ba a ramin daba naka bane,...ko alamar kusantar zina ma bakayi ba , ko akwai mace ne a dakin?" Cewar Alhasan da ya karashe mgnr yna kallon reaction din Abokinsa, Aiko hade rai AB'ILAL yayi kai kace be taba dariya bane gaf duniar nan a hasale yace "ba mace bace, magajiyar karuwai ce na ajiye naketa ci..." Alhasan ya tintsire da dariya kana yace "karshe kenan...wato mahadar sharrin ce ka ajiye..." Alhasan ya karashe mgnr hadi da kara tintsirewa da dariya. AB'ILAL kam yayi kicin kicin da rai. "Abokina wai ya akayi kuka watse da Hameedah yarnya me tarbiya?" Alhasan ya kawar da dayar mgnr ta hanyar jefo ma AB'ILAL tambayar nan. "Wai meyasa ka matsa seka sani ne? Tukunna ma waya gaya maka zancen rabuwar mu?" Cewar AB'ILAL Alhasan yayi murmushi kana yace "Amihh ce ta gayamin, ni na