← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 175 OF 225

Sashe 175

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

6:am yana kwance a kn Kujerar 3ct, yana jiran dawowar amihh ya ci gaba da addabarta ko zesa ta dawo masa da matarsa ko ta gaya masa inda yake... Alhasan ya shigo bakinsa dauke da sallahma idanuwansa suka sauka a kn AB'ILAL gani yy ma kmr bashi bane sbda duk ya rame, ya karaso inda yake baki a sake, ya zuba ma AB'ILAL ido gogan km kallo daya ya masa ya dauke kwayar idonsa a Kansa, har yau haushin alhasan din yakeji, Alhasan kam ya kuresa da ido sosai nan take ya fahimci AB'ILAL ne, Amma duk ya rame. "Subhanallahi! Ashe baka da lafia Frnd ? Ni wlhy bnsani ba ya jikin?'' Alhasan ya fadi cikin Tsananin tashin hnkli. Ba tare da AB'ILAL ya dago ya kalleshi ba yace "Asibiti ne a Kaina...'' Alhasan ya zaro ido yace "me hali baya fasawa, Kana kwance amma kana tijara..." AB'ILAL ya masa bnza ji yakeyi kmr ya tashi ya shakuresa, sbda tunawa da yy da yana fitar masa da mata,,wama yasani ko tana gidansa..." Zuciar AB'ILAL din ta sanar dashi hkn, yy zumbur ya tashi zaune alhasan ya bishi da ido, mamaki yakeyi na yadda duk abokin nasa ya rame tausansa, ya ratsasa, yama gaza zama sbda dmwa... Ab'ilal ya bude baki zeyi mgna Hjya Maryam ta shigo falon, ta karaso inda suke, alhasan ya gaidata cikin ladabi, ta amsa... AB'ILAL ya gaidata shima ta amsa...Alhasan yace "Amihh ashe frnd beda lafia bnsani ba...'' Hjya maryam data zauna a kn kujerar 2ct tace "E amma jikin da sauki...ka zauna mna..." Alhasan ya samu gu ya zauna tausan abokinsa na ransa, cikin dmwa alhasan yaci gaba da mgna kwayar idanuwansa na kn AB'ILAL ''Allah sarki , ni Wlhy bnsan baka da lafia ba... Amihh to anje asibiti?" Hjya maryam tace "Eh..." Kwayar idonta na kn AB'ILAL wanda keta cika yana batsewa jin amihh tace Eh da alhasan ya tambayeta ankaisa asibiti ya zubo mata ido, kana ya dawo da idanuwansa kn alhasan tace "Kutmar babbar bura ubar ciwo nakeyi ba ciwo ba...ba asibiti aka kaini ba 44 ce a kaina..kai yau seka fitomin k da matata dan kutmar ubanka.." Ya karashe mgnr hadi da mikewa, ya nufo kn alhasan gadan gadan yana meci gaba dacewa wai ya fito masa da matarsa, Alhasan ya zuba masa ido, yana mamakin abnda yake fitowa daga bakinsa, sam ma be fahimci inda mgnr AB'ILAL din ta dosa ba, shima ya fara tsammanin tabin hnkli ke damun abokin nasa.. Alhasan ya tashi tsaye ganin ab'ilal na nemn karasowa inda yake, ya cafkoshi, "Wacce Matar taka?'' Cewar Alhasan.. Amihh ta tashi a guje ta karaso ta shiga tsakani ganin AB'ILAL na neman cafko wuyan alhasan.amihh ta fuskanci alhasan ta masa alama da Kai dacewa yayi fitawarsa,,alhasan ya fice, AB'ILAL ya wuce Amihh yana so ya biyosa Amihh ta rikoshi tama gidan key se hakikancewa yakeyi yana jaraba wai alhasan in be fito masa da matarsa ba se yayi shara'arh dashi, yana maganganun har numfashinsa na neman daukewa, amihh ta kamo hannunsa ta zaunar dashi a kn kujerar 1ct yana shirin tashi , ta rikeshi gam fuska bb alamar wasa tace "in kana karyar isknci ka tashi kaga yada zamuyi dakai a gidannan yau!'' Tana fadar hkn ta sakeshi, ya koma ya zauna se ajiyar zucia yakeyi kmr wanda ya kwana yana kuka. "Amihh shifa ya sacemin matata...wlhy se nayi kararsa..." Ya fadi hkn yana haki, amihh data koma ta zauna kn kujerar 1ct tace "Maza ka maida hnklinka, kayi abnda zuciarka ke gaya maka, dan bura ubanka! Tinda ce maka akayi an sace ta..." AB'ILAL ya amshe da "to tana ina Plz Amihh in ba sacetan akayi ba,..." Amihh ta mike sbda haukansa ya isheta ta nufa bedroom dinta harga ubangiji tausan yaran nata takeyi kawai tana dannewa ne, Amma tasan yana azabtuwa.... Mikewa AB'ILAL yayi yana tangal tangal zucia na kuna kmr zata fashe ya fice a falon, ya nufa side dinsa ya daukko car key dinsa a falonsa, ya fito ya shiga motarsa ya fice a gidan,, yana drving din yana tunani,, da taimakon Allah ya isa inda yakeso ya isa, a kofar gidan dandi yayi packing motarsa, ya fito ya tsaya ya jingina bynsa da motarsa ya zubawa gidan ido, ko alamar kauce hnya beyi ba dazezo gidan dandin, kasancewar kwatancensa na cikin kwakwalwar knsa. Yafi karfin 20mnt a tsaye yana kallon bakin kofar get din gidan, yana kallon masu shige da fice a gidan, suma shidin suke kallo, ,, kankana da Amal ne suka fito daga cikin gidan a kafa, AB'ILAL ya zubo musu ido, wani irin kallo yake jifansu dashi irin kallon nan na marasa mutumci, musammanma dayaga shigar dake jikin Amal, riga da wando ne duk sunbi sun mammatseta, shikam kankana sanye yake da jallabia fara sol, se zani daya daura a saman jallabiar, knsa na daure da dankwali kalarsa kalar zanin jikinsa, AB'ILAL ya tsayar da kwayoyin idanuwansa a kn kankana se yanzu ya ganesa shine wanda Matarsa ta kama masa hannu, rnr daya fara ganinta a gidan dandin. Kankana da Amal ma kuresa sukayi da ido, kyar suka kuresa da ido Musammanma Amal tafi kuresa da ido sosai tana tunanin ina tasanshi, domin kuwa tabbas ta taba ganinsa ba yau ne farin ganinsa a cikin kwayar idanairta ba. Suna daf da gifta AB'ILAL din ya musu sallahma cikin aminci. Kankana ya fara juyowa ya zuba masa ido, Amal ma ta juyo ta fuskanceshi suka amsa masa sallamarsa kusan a tare. AB'ILAL ya kuresu da ido, se yaji yafi tsanar kankana a kn amal, sbda shi knkana tsohon me lefi ne garesa, dan hk ya sauke hnklinsa da idanuwansa a kn Amal,,,wadda ta kuresa da ido ita a zatonta ko ze tayane, yau aje kwanan hotel harta hadiye yawun sha'awarsa. ''Sannu me kyau..." Cewar Amal datayi mgnr kwayar idaniarta na kn AB'ILAL hadda tande baki tayi. AB'ILAL ya dauke kwayar idaniarsa a knta yayi jim knsa na kasa, ba tare dayace komi ba. Kankana yace "amm, bawan ALLAH Alrijalun nace lafia de ko, ka tsayar damu a kn ti-ti, ka tuna mufa mata ne masu rauni, ka tsayar damu kuma kayi shiru...gskia ni banason irin wannan, ka fadi abnda ke ranka, in kaya kakeso akwaisu iri daban daban , inma mata hudu kakeso a hade maka kayita zungurinsu za a hade maka, kayita caccako lamarin ddh..." Kankana yy mgnr yanata wani yatsine yatsine , yana yarfe hannu. AB'ILAL ya dago ya kalli knkana byn ya gama masa maganganunsa na hauka, a cewarsa maganganun nasa ai na hauka ne, inya tuna da cewa hk akayita ciccinye masa mata a gidannan se zuciarsa ta masa kuna kmr zata fashe hk yake jinta, Allah kadai yasan maza nawa suka lullumar masa durin mata, amma shide a hk yanasonta , ko duk mazan dunia suka santa shide Wlhy ynzu yanasonta, itace farin cikinsa. "Am...pls ina neman wata yarinya ne...'' Ab'ilal ya fadi da sassanyar muryarsa yyn daya maida kwayoyin idaniarsa a kn Amal, wadda Yake kallonta amma yanaji zuciarsa na tashi danji ji yyma kmr wari sukeyi cita da knkanar. Amal da kankana suka hada baki gun cewa "wacce yarinya kake nema?'' AB'ILAL ya lumshe kwayoyin idanuwansa yana me tunano sunan yarinyar,, "Hilwah..." Ya fadi da muryasa kasa-kasa, yana me nazari da tunanowa kmr hkn sunan nata yke. Kankana da amal sunji me yace dukda kasa kasa yy mgnr, a tare duk suka kara maimaita sunan hilwah da AB'ILAL ya ambata...dago da knsa yy yace "A ...ita dan Allah nake nema...'' Kankana yy kasa da knsa sbda an tabo masa inda ke masa kaikayi, wato uwar dakinsa Hilwah baze taba mncewa da ita ba har numfashinsa ya bar dunia, sbda ita yar halak ce garesa, danma Amal ta maye masa gurbin ta, sbda ynzu duk inda zaka ganshi to zakaga Amal sede Amal din batakai hilwah a zuciarsa ba, hilwah dabance a rayuwarsa a sanadiyyarta ynzu Gashinan kullum sallar jam'i bata wucesa har sallar dare yakeyi jefi jefi D&D dince de ya kasa denawa musamman ma daudun , amma iskncin duk ya bari yama knsa kiyamul laili an dena cinsa, wa'azin da hilwah ke masa se bayan basa tare sannan ne yake amfani da wa'azinta garesa. Alhaji sunusi ya dauki nauyinsa na komi har shagon saloon ya bude masa me suna *D&D Beauty Saloon* gidan dandi ne kawai kankana ya gaza bari, kullum se yy kukan rashin hilwah. Amal ce ta iya bawa AB'ILAL amsar tambayarsa itama cikin rashin jin ddh. "Ay hilwah ta jima bata gidannan, tinda wata babbar mace kyakyawa me kama da larabawa tazo ta tafi da ita bamu sake ganintaba, ynzu ay an jima sosai da sosai, muna tunanin matar mahaifiyarta ce,, wlhy muma muna tsumayenta, Kullum muna rokon ubangiji ya dawo mna da ita garemu..." Amal ta karashe mgnrta kmr zata fashe da kuka , yayinda fuskarta ke bayyana tsananin dmwar da take ranta. AB'ILAL ya zuba musu ido Yna nazarin klmn Amal, tinda tace wata mata ya fahimci Amihh take nufi, kara kure Amal din yy da ido sosai dagani tabbas da gaske suke bata gidan sbda duk suna cikn dmwa, godia AB'ILAL ya musu ya shiga motrsa yaja ya fice a gurin..suka bishi da ido dmn sun fito ne siyan wi-wi a shagon kofar gidslGidann, duk zuciyoyinsu sukayi ba ddh dole se gidan duk suka koma
Chapter 175 · 0% Book details