← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 198 OF 225

Sashe 198

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kn iyalinsa, se kara kureta yakeyi da ido, shi ba ruwansa dan yana kallonta wai wani ya fahimta shi yamafi so a fahimci yana kallon nata, sbda yana cike da kwad'ayinta. Salwah ce ta masa godiya da dan daga murya hadi da addu'ur'i, hilwah kam kasa kasa tace masa angode Allah ya saka da Alheri..." Ya amsa da Ameen da karfi se murmushi yakeyi, yana me kara kureta da ido, ita de kanta na kasa ganin yadda yaketa kallonta, ya fito a zallar bakatsinensa. Ba alamar kunya a cikin kallon da yake mata, har kasa kasanta yake kara kalla. Hilwah suka juya zasu koma daki, hjya karama tace su zauna ayi hira dasu, Kadin a gana hada breakfast..'' badan hilwah tasoba, suka dawo suka zauna. Kasan kujerarsa hilwah ta zauna a kasan carpet ta jingina bynga sa kujerar, sam batasan a nan ta zaunaba sbda kanta na kasa, da hnkali seda ya dawo daf da ita sbda kujerar 3ct ce. Hjya karama tace me yakeso a hada masa na breakfast?'' AB'ILAL ya shafi tumbinsa, kana yace "mom bnjin yunwa..." Ya fadi Idanuwansa na kn hilwah, in yana ganinta ko yunwar cikinsa bayaji sede yunwar yarinyar kawai ke addabarsa. "Kayi breakfast ne?'' Hjya karama ta tambayesa, AB'ILAL yace "nop mom but bnjin yunwa, se anjima insha ALLAH zanyi..." Hjya karama tace "ok...ku ku tashi muje muyi breakfast ko kuma ba ynzun ba iyayen zama da yunwa..." Salwah ta mike tana cewa "Nide yunwa nakeji dmn .." Hilwah ta mike, dmn tini ita yunwa takeji, suka nufa dining su ukun da hjya karama, AB'ILAL ya biyosu a baya, kmr ba ynzu ya gama cewa shi bejin yunwa, yayi joining dinsu suka fara breakfast cikin abnci iri iri da kukun gidan ya shirya musu. Suna break dinne ammashi gogan hnklinsa na kn hilwah, shiyasa ya zauna dai-dai inda ze rinka facing dinta, duk yabi ya tsareta da ido, dan hk bata wani ci abinci ba sosai, ta gama ta hada tea ta dan fara sha kadan kadan, ya kai kafafuwansa ya zunguro kafarta da kafafuwannasa. Hilwah duka biyu ta dago ta kalleshi, ya kashe mata ido daya, hadi da kara shafo kafarta da kafarsa ta dama,, taji wani irin yarrrr kmr tayi fitsari a wando, seda tsigar jikinta ta tashi, tayi hnzarin janye kafafuwanta ta daurasu a sama, ta yadda baze taba iya kara taba kafafuwan nata ba, ta matse kafafuwanta, sbda fitsarin dake mararta wanda ke barazanar zubowa, taba mata kafafuwan da yayi ne ya jefata a wannan yanayin,tini taji wannan fitsarin daya tarur mata yana barazanar zubowa. Mikewa tayi cikin hnzari ta nufa bedroom dinsu cikin hnzari sbda mararta data kulle mata da fitsarin dake cikinta. AB'ILAL ya bita da ido kmr maye, ji yakeyi kmr ya tashi yaje ya rungumo bayan duwawuknta a saitin kan kaciyarsa, yaji ddh, seda ya sauke ajiyar zucia. Salwah duk tana ankare, hjya karama km tini ta kauda knta, danta kula d'an nata beda ta ido. Suka gama break din, shi sam gogan bema wani ci ba, ya koma falo ya zauna, kawai so yakeyi ta kara fitowa ya gnta ya kara jin ddh, salwah ta nufa bedroom dinsu, suka barshi a falon, ya daura kafa daya kn daya, yana jiran fitowarta, kiran waya ya shigo wayarsa, ya duba yaga number din manager dinsa ne Hydar, dagawa yayi yana tsuki. "Meya faru?'' Itace kalmar data fito daga bakinsa. Daga cikin wayar Hydar yace "barka da war hk ranka ya dade, daman nace kanada sako daga Sir Ahamad tafida USA,. " dogon tsuki tsuki AB'ILAL yaja kana yace "Se akayi yaya?' Kada de kace inzo office yau weekend, inyi me?" Hydar yace "A sir ka daure kazo, din kaga sakon nasa, nasha ma kunyi waya.." Katse wayar AB'ILAL yayi hadi da tsuki ya mike, dai-dai, hjya karama ta fito daga Kiching hannunta rike da tray wanda ke dauke da breakfast din me gidanta, yace mata zeje ya dawo..." Ta masa fatan dawowa lafia, ya fice a gidan ta karaso ta dauki ledojinta daya kawo mata da kyn arziki ta nufa hnyar dazata kaita side din mijinta.
Chapter 198 · 0% Book details