← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 225

Sashe 33

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

time da suka zo ba, Wannan Karon falon yafi masa kyau, ta ko ina falon yaji kayan kudi komi na more rayuwa an zuba a falon kama daga kan wadanda nasani zuwa kan wadanda bansani ba. Alhaji murtala ya zubawa AB'ILAL ido hannunshi na cikn nashi wani irin so da kaunarshi ke ratsashi. "Alhaji mamman na ta'alah.." Alhaji murtala ya fadi cikin so da kauna still idonshi na kan AB'ILAL wanda ya tsani Alhaji murtala ya kirashi da mamman na ta'alah, shi kuma hkn yake kiranshi dashi tin tasowarshi. Alhasan dake zaune ya zubo musu ido seda yayi murmushi jin sunan da Alhaji ya kira AB'ILAL hk ya kirashi last time da sukazo amma ya manta sunan, dan haka ynzu yayi saurin lalubo wayarshi dake aljihunshi ya rubuta sunan ya ajiye a ma'adana. Alhaji Murtala ya lalubo karamar wayarshi ya kira amaryarshi ya Sanar da ita tasa a kawo abubuwan motsa baki da dtinks AB'ILAL da abokinsa sunzo..." Kana ya katse wayar , ko 5mnt ba ayi ba Haji zainab da masu Aikinta su biyu suka shigo falon, su masu aikin duk Sanye suke da hijjabi ko wacce hannunta riqe da babban trea irin na Alfarma ,Se hajiya zainab amaryar Alhaji murtala ta hudu kenan yar 21yrs, sanye take da riga da wando wadanda suka amshi jikinta ta matse ta d'ame ta tsuke ko ina, kuma diri iya diri tana dashi tubar kallah Masha ALLAH, tako ina ta cika fam dukda gajerace amma tanada hasken fata fara sol take kmr a taba jini ya fito, gajerun Mata nada wasu qualities na musamman suma, kmr de yadda dogaye keda nasu dankwa dankwala din qualities na musamman, suma gajeru sunadashi ba lefi. kannan nata yasha kitson kalabah na zallar attachement kalar blue , kitsonnan ya zubo har tsakiyar gadon bayanta babu dankwali a knta se zuba kamshi kawai takeyi tana wani yauki, kmr ruwan sperm, tinda ta shigo falon idonta ke kan AB'ILAL ganinta dashi sau biyu kenan na farko a katsina ne kafin su dawo kd, yaje wani aiki shine yazo gidan ya gaida Alhaji Babba a lokacin Batafi 2month a gidan ba, tin da tayi tozali da AB'ILAL taji sha'awarsa ta darsur mata a zucia rnr data fara ganinshi bata iya rintsawa ba sonshi da sha'awarshi duk suka baibayeta sbda tanada tabbacin mace zata samu duk wani jin dadih datakeso a tattare dashi, wato ta fannin gusar da sha'awah a kallo daya ta tabbatar da AB'ILAL namiji ne, wanda ze iya shayar da mace dadih ta hanyar burarshi. Dan kudi kawai ta auri Alhaji Murtala Amma sam bata samu abinda take da bukata a tattare dashi ta fannin saduwar Aure, se yayi 2 month be kusance taba, inma ya kusancetan ba wani gamsar da ita yakeyiba kuma a haka yana shan maganin kara karfin mazaquta, sam-sam insun tare batama jin wai an cita sede ma ya tada Mata da sha'awah, ya batta da whla, a zahirin gaskia Zainab matsalarta daya ce a gidan murtala rashin gamsuwar Aure, amma komi Alhaji na sakar mata baja Baja, arziki zallah ba mix, duk a matanshi yafi sonta, daman duk tsufan Dana miji inde ze kara Aure se ya nuna wannan bam-bamcin ga sauran matanshi kai kace sauranma bashi yasa kudinshi ya aurosu ba. Kallo daya AB'ILAL yayima Zainab ya dauke kanshi daga gareta cike da kyama a duniar nan ya tsani mace mesa kananan kaya kuma me karin gashin doki. Alhasan kam zubawa Zainab ido yayi yana kallon ikon Allah sbda yanayin shigar dake jikinta ba alamar mutumci, shi a zatonshi ma ko yar autar gidance. Ma'aikatan suka ajiye trea din dake hannunsu a kowanni table dake kusa da Alhasan da AB'ILAL, suka tsugunna suka gaidasu Alhasan ne kawai ya iya amsawa AB'ILAL ko kallo ma basu isheshi Suka juya suka bar falon suna ficewa suka hau gulmar kyaun AB'ILAL suma duk sun yaba, sun gigice, daman duk zaurawa ne masu lafiya seda sha'awarsu ta tashi. Cikin kwarkwasa da kissa zainab ta karaso ta tsaya gaban Alhaji murtala da AB'ILAL amma zahiri idonta da tunaninta na kan AB'ILAL wanda ya hade girar sama da kasa kmr be taba dariya ba, Alhaji murtala se faman washe baki yakeyi tin shigowarta falon idonshi ke kanta kmr ze lasheta yakeji a ranshi saboda so da kauna, duk a matanshi ita kadai yake kokarin kusanta in sha'awarshi ta motsa sboda yafi sonta. "Yar bebinah..." Alhaji murtala ya fadi idonshi na kan Zainab Alhasan da AB'ILAL suka hada ido jin sunan da alhaji murtala ya kira zainab dashi wai yar behbih, bakin ciki da takaici ya tokarewa AB'ILAL zuciya, Alhasan kam dariya ce ta tokare masa maqogaro Gashi babu damar yi, dole ya basar ya hadiye dariyarshi se faman gyara rigar daje jikinshi yakeyi.. AB'ILAL kam hade rai yayi. Zainab tayi wani far-far da ido ta karasa ta zaunar da dambara dambara din duwawuknta daram a kan cinyar alhaji Murtala, kmr wani sha-sha-sha ya washe baki, AB'ILAL dake kusa dashi bakin ciki ya tokare masa kasan kahon zucia Alhasan kam kasa yy da idonshi. se ynzu ya tabbatar da ashe iyalin Alhaji ce ba y'a bace. " wanan kayan ci ne bana killacewa bane.."alhasan ya fadi hkn a ranshi. Zamewa zainab tayi cikin kissa da makirci ta zauna tsakiyarsu shida AB'ILAL da system ta karasa da hannunta ta shafi hannun AB'ILAL dake kan kujerar kawai tsabar karuwanci ne, da hanzari AB'ILAL yayi zumbur ya tashi a kan kujerar Kai kace najasa ce ta tabashi, shi a dole game tsarki. ya koma 2ct kusa da Alhasan ranshi a matukar bace, zainab de idonta na knshi se faman tsotse tongue dinta dake bakinta takeyi, taga kayan arziki kyau iya kyau cikar zati iya cikar zati, zallar kayan dadih ba mix. Alhasan da Alhaji Murtala duk basu ankare da abinda ke faruwa ba, dukkaninsu sunsha ko dan zaman da zainab tayi a kujerar yasa ab'ilal tashi nanko dalili biyu ne yasashi tashi dalilin ta zauna din da kuma shafar masa hannu da tayi, taci darajar ita matsayin matar ubanshi take dase ya kusan kasheta yau, seya tabbatar mata da shi tantiri ne me lasisin isknci, dase ya nuna mata shi din last ne na last dinma can karshen last a tantiranci, da tsabar bariki, dan nashi bura ubar yafi nata. Zainab da har lokacin idonta ke kan AB'ILAL ta washe baki ita batama kula wai yaji haushi ba, sbda hkn taga fuskarshi last time ba Annuri kwata kwata. "Sannunku da zuwa?'' Hajiya zainab ta fadi cikin kissa se wani fidda gunna takeyi da Kisrah a mgnrta, kai daji kasan tadan taba bariki ko ba yawa. Alhasan ne ya amsa da "yauwa Anty...ina wuni?'' Zainab ta amsa da " lafia lau...bismillah ku sha ruwa ku jiqa maqoshi.." Ta karashe mgnr still kwayar idonta na kan AB'ILAL wanda duk yaji falon ya gundureshi idonshi na kn tamfatsetsen TV dake falon a zahiri amma a badini zuciarsa cunkushe take da bakin ciki da takaici tinda yayi tozali da zainab duk farin cikinshi ya gushe. Alhasan ne ya iya shan ruwa , amma shi gogan komi yaki sha kuma yaki ci, se faman tsare gida yakeyi, Zainab kuwa se kallonshi takeyi tana lasar baki kmr tsohuwar karuwar da gindinta ya saba da cin maza hudu a rana daya. A gaggauce AB'ILAL ya sanar da alhaji babba, abinda ke tafe dasu, a matsayin shawara,, alhasan ma ya dasa da tasa kwaskwarimar, tini alhaji murtala ya amshe shawarar tasu shima tayi masa nan ya hau sa musu Albarka wai sunyi nisan tunani da har suka kawo shawararnan, Ab'ilal ya kora da "Alhaji dan Allah karka gayawa Amihh mu muka kawo shawarar nan.." Alhaji murtala ya washe baki yace "Toh toh toh, ba damuwa , insha ALLAH bazan nunawa maryamu ku kuka kawo wannan shawararba, Danna santa da wuyar kai, ALLAH de ya temakemu ta amince ta dawo nan din, shine Karfin zumuncin Ai, ga Autah ma a kusa...kaga duk mun dawo kurkusa kenan,..Gaskia yarannan kunyi tunani me kyau ALLAH ya muku Albarka..." Suka amsa da Ameen. "Na ta'ala ashe kun kara rabuwa da yar mataimakin govena to, Allah de yasa hkn ne Alheri..." Alhasan ya amsa da Ameen, AB'ILAL kam bece komi ba daman yasan da wuya Alhaji ya masa fada a kan dan wannan lefin. Lokacin sallarh magrib ya shigo duk suka yi Alwala a toilet din falon suka nufa masallaci su hudu Alhaji murtala da AB'ILAL se Alhasan da Muhammad wanda zuwa lokacin ya dawo daga inda Alhajin ya aikeshi. Zainab ta shige bedroom din Alhaji da niyar tayi sallah zuciarta fal son AB'ILAL kwata-kwata bataso suka bar falonba se adduarh takeyi Allah yasa su kwana a gidan, ko ba komi tayita kallon AB'ILAL tana rage zafi, bathroom ta fada , tazo yin fitsari kawai taga wani ruwa me yauki na biyowa ta gabanta, tasan sha'awar AB'ILAL ce ta haifar mata da wannan ruwan. Seda sukayi sallarh isha'i kana suka dawo gidan, suka zagaye side bye side na gidan Ab'ilal da Alhasan suka gaida matan, Alhaji murtala kuma ya duba lafiyarsu, duk cikin matan uwar gidan tafi natsuwa da sanin ya kamata se ta biyun, amma ta ukun ma kanta na rawa, takaicinta ya rufe AB'ILAL ji yakei daman matanshi ne yau duk ya sakesu yabar uwar gidan kawai. Se 8:30pm suka dawo side din Alhaji murtala suka samu zainab ta cancada wanka ta canza rigar bacci wata sharara irin ta yan iskar zamanin ulah. Ko kallo bata ishe AB'ILAL ba, Alhasan kam se satar kallonta yakeyi dan yanaso ya karas da gulma insun fita. A nan suka ci abincin dare 9:30pm Alhaji Murtala da Muhammad da zainab da wannan kayan baccin na jikinta ko mayafi bata yafa ba, suka fito compound din gidan har packing space sukayi sallahma Da zumar zuwa jibi Alhaji murtala zeje kano da ya samu maryamu da mgnr, Duk yadda sukayi ze kirasu ya gaya nusu, AB'ILAL yaji ddn hkn se godiya suketawa Alhaji babbah...AB'ILAL yace Ai yana kd ma har komi ya kankama na dawowar mahaifiyarshi kaduna. Alhaji babba yace to babu damuwa. Suna niyar shiga motar me gadi ya rugu a guje ya tsugunna ya bawa AB'ILAL hkri kan abinda ya masa dazu, se dazu da sukayi sallarh suka fito shine Alhaji keta shaidawa abokanayensa AB'ILAL dansa ne,
Chapter 33 · 0% Book details