Sashe 129
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*littafin na kudi ne....08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 41***
Mikewa tayi ta Yunkura ta tashi tana mejin jikinta ya mata tsami sbda aikin data ci a dakin nasa dazu, ta manta ta taka kafarta tana fara takata taji wani irin zafi, dole ta daga kafar tata tana mejin zafi na ratsata, har tsakiyar kai, Amihh ta zubo mata ido, a hnkli ta fara taka kafarta cikin dauria Gudun kada Amihh ta gane tana ding'ishi amma ta gaza daurewa dole sede da dinkishin take tahowa.... "Subhanallahi ! Meyasa samu kafar ne?'' Cewar Amihh da tayi mgnr hadi da mikewa tsaye ta nufo inda hilwah take ta rungumota jikinta suka karasa bakin bed din ta zaunar da ita, tana cije cijen lebe sbda zafin kafarta data taka, amihh ta kara kureta da ido, hadda kara kure kan nononta da ido taga kaciar kan nonon ta kara fitowa radau da ita ta kumburo masha Allah farin ciki ya cika zuciar Amihh ita ga zatonta ko Sun sadu da juna ne(tasha an buga ne an kwashe...) "Sannu hilwah, kin shiga ruwan zafi de kou?'' Ta karashe mgnr hadi da rabawa gefen hilwah ta zauna , da ido Hilwah ta bita ita bata fahimci me take nufi ba. "Ruwan zafin me Amihh?'' Hilwah ta tambaya fuska dauke da rashin fahimta. Hajiya maryam dake kallon Hilwah tayi murmushi irin murmushinnan na nasan komi tace "bayan kun tare da mijinki nake nufi, baki shiga ruwan zafi ba?'' Amihh ta kara sa hilwah a duhu kawai tayi kasa da knta, Se amihh tasha ko kunya ce da gaske sun tare din a zuciarta tashiga adduarh ALLAH yasa ya zuba mata ruwa a saiti after 9month a haifo mata yan biyu. "Yau karkije dakin nasa, ki kwana a nan har ki warke seki koma dakin nasa, knsan maza iri iri ne wani inde ya kusanceka se kayi ciwo....'' Hilwah tabi amihh da ido se ynzu ta fara fahimtar kn tushen mgnr Amihh, kasa tayi da knta tace "Amihh bn kwana ba a dakin nasa ai,..." Hajiya maryam murna ta koma ciki tace "Kmrya? Kina nufin baki kwana dakin nasa ba? Shima bezo dakin naki ba?" Hilwah ta dagawa amihh kai alamar eh,... Wani irin kulluto ya tokarewa Amihh zucia tace "to meya sameki kike d'ingishi?ni ai nasha kin kwana ne dakinsa koshi yazo naki dakin harkun tare da junanku ashe ba hk bane...." Hilwah ta daga mata kai alamar eh kana tace "Plate ne ya fadi kasa ya cakarmin kafa dazu da ina wanke wanke,...'' Nan hnklin amihh ya tashi ta shiga tambayarta garin yaya hkn ta faru, hilwah tace tsautsayi ne,... Nan Amihh ta sauka kasa ta dago kafar tata ta dubata, ta fice a dakin tana fadin dole a miki allura, ta nufa side dinta ba jimawa ta dawo dakin hannunta riqe da srinji da ruwan allura, hnklin hilwah ya tashi ganin ruwan allura da srinji a hannun Amihh. "Amihh na warke plx..." Tayi mgnr hadi da marairaicewa Amihh tace "aah zaki warke dinde....ki tsaya in miki allurar karia ce daga kamuwa da cututtuka, kinga mara zafi zan miki ki tsaya kawai in miki..." Zucia cike da rashin jin som Allura ta tashi tsaye tana fadin "Aah amihh karkimin na warke..." Ta karashe mgnr hadi daja da baya Amihh ta biyota tana mata magia kn ta tsaya ta mata allurar har suka isa ga bango taki tsayawa. hilwah ta juyo ta kalli Amihh tana girgiza mata kai byn sun kai karshen bangon alamar batason alkurar, kuka ta saka ma Amihh hadi da cewa"ah'a karki min Amihh plx na warke, kafan ma ya bar min zafi, inda kkmin allura last time be warke ba, karkimin wata amihh..." Daganin yadda take mgnr zakasan a firgice take, Amihh dake kallonta da fuskar tausai tace "Ai baki mulmulawa ne inna miki dole kiji zafi sweetheart, ki tsaya in mik...." Kafin ta karasa mgnr aka turo kofar dakin aka shigo da karfi kmr da tsiya bako sallahma, ab'ilal ne , amihh ta juyu ta zuba masa ido hilwah ma idon ta zubo masa tanayin arba dashi jikinta ya hau rawar firgicin tsoronsa,.. Ya bude baki zeyi mgnarsa ta rashin mutumci ganin Amihh ya dajatar dashi, ya zuba musu ido ita da hilwar da kuma allura da sirinjin dake hannunta, hkn ya basa tabbacin allura zata mata.. "Wani irin isknci ne wannan kake budewa mutane kofa da karfi kmr an tunkud'oka ba sallahma kmr goyon hauka...." Amihh ta fadi cike dajin haushin yadda ya bankad'o kofar ya shigo. Juyawa yayi ya rufe kofar dakin ba tare dayace komi ba ya koma, yaso ace be samu Amihh ba dase ya mata dukan tsiya in bata fito masa da takaddunsa ba, shi yama fara tunanin boye masa takaddun nasa tayi da gangan, tsuki yaja kawai ya koma bedroom dinsa. Amihh taja kwafa bayan yaja kofar, ta juya ta samu ta lallaba hilwah da kyar ta tsaya aka mata allurar, ana gamawa ta kwanta a kn bed din tana me jin rashin ddn allurar , harda kuka tayi, ba wai dan taji zafin allurar Amihhn ba kawai de batason allurar ne, amma sam allurar amihh ba zafi, hajiya maryam ta kara duba mata kafar taga base ta mata komi ba ta fice a dakin hilwah na kallonta, ba jimawa ta dawo hannunta riqe da mgni da bottle water, ta Bali maganin, ta dago hilwah tasa mata a baki ta kora mata da ruwa ta hadiye ta koma ta kwanta tana mejin Kafar tata na mata zafi har lokacin, sbda famatan da tayi gun guje gujen tsoron Allura.. Amihh ta mata sannu kana ta dauki bag dinta ta fice a dakin direct bedroom din AB'ILAL din ta nufa, tana murda handle din kofar tajita a bude tasako kai bakinta dauke da sallahma, zaune ta sameshi a gefen bed dinsa ya rafka tagumi da 2hands ta shiga karewa dakin kallo ko ina tsaf tsaf se kamshi da sanyin AC ke tashi, dmn tin a falon gidan Amihh taji kamshi tasan aikin hilwah ne sbda ita ta bata turaren wutar tace ta rinka sa musu a side dinsu da dakin mijinta. AB'ILAL ya dago kwayar idonsa jin an bude masa kofar daki an shifo ya saukewa me shigowar kwayar idon nasa, nan yaga amihh ce, mikewa tsaye yy ta karaso ta zauna inda ya tashi, ya zauna a kasan dakin kusa da kafafuwan Amihhn. Hajiya maryam ta zuba masa ido a natse ta fara magana, wannan karon bada fada fada ba danta kula kmr fadan be masa, dan hk ta bullo ta lalama. "Wai meyasa bakabin umarnina ne Muhammad, me na maka har haka da kake sabawa umarnina? Muhammad nifa na dauki nauyin cikinka har na tsawon wata tara, anma ace abinda raina keso sam baka min, kullum kafi ganewa ka rinka batamin kana baqantamin kana kuntatamin, har wadda ma bani na haifeta ba amma take bin umarnina kaida na haifa ka gaza min abinda yarinyarnan keyimin ba fannin ladabi da biyayya, sbda bakasan darajata ba shiyasa bahaushe yace dana kowa ne, se kaga wanda ka haifa be girmamakaba se wanda baka haifa ba yaga mutumcinka ya girmamaka,...ynzu sbda Allah kana neman albarka a rayuwarka,? Karfa kasha bana ankare da duk abubuwan da kakeyiwa yarinyarnan , amma bani kake cuta ba, kanka kake cuta sbda duk wanda ya cuci wani yana ganin wanin ya cuta to to wallahi knshi ya cuta sbda Allah baya yafe haqqin wani a kn wani..." AB'ILAL yayi shiru yana sauraren Amihh shi ga zatonsa ko Hilwah ce ta gayawa amihh wani abu shiyasa tazo tana masa wadannan maganganun se yaji ya karajin kiyayyar yarinyar a zuciarsa , gani yakeyi kmr so takeyi Amihh ta tsine masa, shi ynzu yama fara gann kmr aikota akayi cikin rayuwarsa makiyansa sbda ta damula masa lissafi. "Me kuma nayi dan ALLAH amihh?''' Ya fadi hadi da dago kwayar idonsa ya kalli amihh girgiza kai tayi tace "komi kayi Allah na gani sbda ni bn gani kuma bn sani ba, amma majibancin lamuranmu yanajinka kuma yana ganinka, duk wanda ya gyara ya sani kuma duk wanda ya bata ya sani yarnan de amana ce na baka, inkaci amana , amana zata cika a lokacin da bakayi tsammani ba, kowa yayi na gari dan kansa,.. sannan mgnr hada daki da nace kuyi da yarinyarnan ba shawara na nema ba a gareka hukunci ne na yanke kuma hkn yake a addinin musulunci, kai ka tattara yanaka ya naka ka koma dakinta ko ita ta tattaro nata tarkacen ta dawo dakinka,..." AB'ILAL da tinda amihh ta fara mgnr ya dago yake kallonta sam tsarin data kawo masa be masa ba, duk wa'azin data masa ko daya be shigeshi ba inde a kn yarinyarnan ne be gane wani wa'azi ko wa'anzartarwa. "Gaskia Amihh bana da sha'awar hkn a kn yarinyarnan fa, karuwa ce ba mutuniar kwarai bace, bin maza fa takeyi amihh tabi wancan tabi wannan, kwata kwata bata da kamun kai, nifa bnda sha'awar na kwana daki daya da ita to muyi me?"' Hajiya maryam ta miko masa dakuwa tace "kuyi wan babanka!'' AB'ILAL dake kallonta ya kauda knsa gefe ganin zata fara antayo masa na katsinawa. "Ka tattara kayanka kawai ka koma dakinta yau yau dinnan, banason abinda zan maka baki shiyasa kake ganin inata binka da lalama, ina fatan mu rabu lafia...." Shiru yy yana nazarin abinda tace, idonsa na knta, Ganin da gaske takeyi waishi ya koma dakinta yasa AB'ILAL cewa "gaskia Amihh am sorry amma ni bazan iya komawa dakinta ba to inyi me? Wai Amihh to in bukatar namiji takeyi kawai in sauwaqe mata tinda dmn ni bani nace inaso ba ke kika aurota fa Amihh, knga inna sauqaqe mata se taje taci gaba da iskncinta ba shikenan ba? Kng bata da matsalar bukatuwa da d'ana namiji..." Hajiya maryam taji kmr ta watsa masa mari jin mgnr bnzar dake fitowa daga bakinsa."Dan dangin babanka ni kake gayawa zaka sauqaqe mata? Ka sauqaqe matan inhar ka cika kai jinin bakatsinawa ne ka sauqaqe mata kaji!, a rnr sede ka nemi wata uwar bani ba! " A zarane AB'ILAL ya kureta da ido sosai duk jikinsa yayi sanyi Jin wannan karshen zancen nata. Amihh taci gaba da matsifa "Kai ynzu inba dan rashin sanin darajar kai ba, da rashin sanin mutumcin kai ba, ta yaya zakayi mgnr sauqaqe mata wai harma kana cewa taje taci gaba da bin maza? A gidan dangin kakanka kaganta da d'ana miji suna saduwa? Wannan de shaidar zir ce tinda baka gani ba, mara hnkli kawai wanda besan mutumcin knsa ba balle mutumcin darajar duniarsa ta yaya za ace kana dan musulmi kaso yar uwarkar musulma ta dauwama a halaka, dan babbar bura kai! Wanda beda mutumci balle mutumtawa, in baka karya harshenka wlhy wata rana sede kaji na xabga maka mari , bar ganin ka girma, kai kake ganin ka girma ni nan kmr dan 2yrs nake ganinka kayimin bura uba wlhy be wuce in gurji k'ashin hancin shanayen dangin ubanka, shege mugu kawai wanda beda darajar sanin dan adam, kaide baka da kyakyawan Hali ALLAH ya shiryaka daga mugun abu;'' amihh ta masa wankin babban bargo, AB'ILAL yayi kasa da knsa, yana sauraronta ta gama ta tashi tana niar ficewa a dakin ya dago yace "Amihh kiyi Hkri plx ni bnaso kina bacin ranki a kaina dan Allah ina neman albarkarki ne ta yadda komi kkeso zanyi nide ki bar bacin ranki a kaina,am sorry....'' Ya karashe mgnr cikin Sanyi, ganin ta dauki zafi da yawa, Amihh tace "ka riqe sorrynka bnso aini inhar baka zauna lafia ba kayi abnda zuciata keso da yarinyarnan ba, bazamu taba zaman lafia ba nida kai a gidannan...." Tana gama fadar hkn ta fice a dakin , AB'ILAL ya bita da ido yasan abinda takeso a yan kwanakinnan kuma take matsashi kn ya kusan ci yarinyarnan ne, shiyasa ma ta matsa se sun hadu daki daya shi da yarinyar ... Harga ALLAH ynzu besan ta ina ma ze fara ba in ze kusanci mace me tsafta wadda yakedo balle wannan da bayaso kuma bata da tsafta, me tsaftarma besan ta ina ze fara tarawa ba in ze kusanceta ina maga mara tsafta wadda ta saba da bin mazan banza. "Impossible!'' Ya fadi a bayyane, harga ALLAH ko zasu mutu hk be taba kusantar yarinyar sede su mutu hkn, koda kuwa sha'awar nononta ze karshe lahira baze kallesu ba da sunan ya tabasu, sede gani da kallo daga nesa. Komawa yayi ya kwanta a kn bed dinsa yana me kallon slin, shide rayuwarsa ta kwabe masa a yan shekarunnan.... Jin ana kiran sallarh isha'i yasashi mikewa ya nufa bathroom yy alwala ya fito ya kara feshe jikinsa da perfume dinsa ya dauki counter dinsa ya zira slifas dinsa me laushi ya fice a dakin, Ya fito harabar gidan yaga motar Alhasan hakn ya bashi tabbacin har lokacin be bar gidan ba, ya rasa meke kawosa gidan ynzu kullum babu daga kafa, hk kawai yaji beji ddn hkn ba a ransa, ya fice a gidan, zuwa masallacin, a masallacin ya samu alhasan dasukayi sallarh suka idar AB'ILAL bebi ta kn alhasan ba ya fice a masallacin ya nufa gidansu, ya dawo side dinsa , bedroom dinsa ya yada zango ya kwanta a kn bed dinsa, yana me kara tunano yadda alhasan yayita yabon kyaun pictures din yarinyar harda hkn yasa ya kara jin haushnta yau ya taso mata, yaso ace ya dan shiga jikinta ko yaya ne amma ganin amihh ya hana hkn faruwa, takaicinnan na ransa seya saukeshi ko ba yau ba....