Sashe 23
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bayan fitar Salwah a falon hajiya Juwairriyya ta zubawa maryam ido, daman tintini idonta na knta wani lokaci zafin hajiya maryam na bama juwairiyya tsoro tin tini haka take babu sauki a zuciarta sannan in tana zartar da hukunci bame dakatar da ita, harse ta gama zartar da abinda ke ranta kana ake iya mgna ko sanda mijinta nada rai sam baya tankata in tana irin wannan halin, ita macece me zafi fiye da tunanin me karatu, irinsu zama dasu se kwararren gaske. hajiya Juwairriyya ta sauke ajiyar zucia still idonta na kn maryam wadda keta faman jan kwafa time to time zucia cunkushe da bakin cikin AB'ILAL. Cikin sanyin murya Hajiya Juwairiyya ta fara magana "Maryam ya kamata zuwa yanzu dan ALLAH ki sassautawa yarannan, wlhy ALLAH ya baki yara masu tarbiya dabin umarninki ya kamata ki rinka sassauta musu, a zamanin nan na ynzu samun yara kmr naki ba karamin wahala zeyiba, dan ALLAH ki rinka musu sauki, bwai ance karki musu zafi bane ah'ah , wani lokaci inkinyi zafin kiyi sanyi plx saboda yaran nan na miki biyayya dai-dai misali, sannan duna tsoronki, ki sani yaran ynzu fa ba a cika matsa musu, in basu kusanceki sunji dadih ba wa kikeso su kusanta suji dadih..." Hajiya maryam ta sauke ajiyar zucia hadi dajan kwafa me karfi ta fara mgna still a hasale take. "Ta yaya zan musu sauki hajiya? Byn sun rainani, A haka gani kikeyi ina matsawa wadannan yaran? Yarannan fa ba mutumci ne dasuba, inna barsu sesu nasa danwake a kaina sucishi da manja da yaji...yanzu kigafa abinda yaronnan yayimin, yau tin safe bamu gidannan saboda shi kiga irin cin mutumcin daya jawo mna a asibitin nan, inba dan shi ba ai ke kinsan ba ayi diya macen dazata nunamin yatsa ba in kalleta in watsar, Wallahi sena maida hannun yatsan nata a karye bama yatsan kawai ba... Ke kin sanni hajiya... Amma kiga wadda ta isa da wadda bata isaba ta zagemu kuma dole mukayi hkri sbda yaronnan shi yajawo mna komi akayi mana, ...haba Juwairiyya wani irin sauki kkeso inma yaran nan? Bayansu basa biyata da sauki..." Jim hajiya Juwairriyya tayi tana nazarin klmn maryam kana tace "wani sauki kikeso su biki dashi maryam bayan wanda suke binki dashi,...bazan fasa gaya miki ba hajiya ya kamata ki canza sheka plx! ki chanza sheqa Dan Allah!! ki koma ruwan sanyi me sanyayawa yayanki plx... yaranmu amanace ALLAH ya bamu hajiya maryam ki dena musu hk pls musammanma yar macen nan Auta Salwah nide dan Allah ko itane ki jata a jiki taji duminki a matsayinki na uwa, mace se uwa , duk inda zataje bekai mata dadin inda kikeba inada tabbacin a kan Matsa matan da kikeyine yasa ta zabi zaman gidan kanwar babanta da akan zaman gidannan sbda bata samun happiness a nan, yaran ynzu wlhy ba kmr mu bane nada, mune aka matsa mawa aka zauna lafia, amma yaran ynzu in matsatsi yayi yawa lalacewa sukeyi, in kida ya canza takun rawa ma canzawa yakeyi,..inaso ki fahikci zamani fa ya chanza kuma Allah keda zamani, duk inda hnklinki yakai yaran ynzu sun wuce nan Maryam! In kikace zaki kai Zuciarki inda yaran ynzu suke wlhy se ruwan kanki ya kare baki isa inda ya dace ba, ko ince ko rabin kwata ma bakiyiba, mun jasu a jiki ma ya aka kare ina maga muna hantararsu..." Jim maryam tayi zucia cike da takaicin kawarta ita a tunaninta tana marawa yaran nan baya ne. "Ynzu hajiya kina marawa yaran nan baya ne, dukda dumbin tarin bura ubar da AB'ILAL ya shuka mna mu kuma muke girbah sa a halin ynzu...." Hajiya Juwairriyya ta rausayar da knta gefe guda dmn tasan komi zatace da maryam bazata fahimcetaba. Dawo da dubanta tayi kan hajiya maryam tace "Bawai hk nake nufi ba maryam,..ki fahimce ni, komi fa ya faru mukaddari ne da ga ubangin haruna da musa wato ubangijinmu, duk abubuwan nan da AB'ILAL keyi yana rubuce ne a lissafinsa maybe akwai wani sirri da ALLAH ya boye ya barwa knsa sani ne a kan yaronnan, dan Allah maryam kici gaba da adduarh kawai, ki dena matsawa maybe ta yu wadancan din duk ba matansa bane...in matarshi tazo ko beso dole a daura masa Aure, komi na ALLAH ne, inyaso babu wanda ya isa ya hana...plx ki sasssauta musu dan Allah hajiya..." Jim kawai maryam tayi tana sauraron hajiya juwairiyya wasu ta dauka wasu ta watsar, ALLAH ake gayawa maryam ta kama lokaci daya. ...haka juwairiyya taci gaba dama hajiya maryam natsiha har sallarh magrib ta shigo suka tashi suka nufa dakin maryam a can sukayi sallarh magrib din, kana hajiya Juwairriyya tabar gidan ta nufa nata gidan a zucia sema kawarta adduarh take domin kuwa akwai gyare gyare a lamarin maryam.
Jiki a sanyayye ya hau motarshi babu kwarin guiwa yajata me gadi ya bude masa get ya fice a gidan ba bata lokaci yahau titi, rabin hnklinsa na kn driving din da yakeyi rabi na kan tunanin bacin ranshi daya gani a kwance a fuskar mahaifiyarsa a dunia yana gudun bacin ran Auwal hubb kmr yadda yake gudun mutuwarsa , duk iskncinsa yasan uwa ba wasa bace 9months ba 9days bane. Wani tunani ne ya fado cikin tunaninsa tsundum, be tsaya duba tunanin daya fado masanba ya karya kan motarshi ya hau titin daze kaishi garin kaduna direct beyi la'akari da cewa lokaci ya tafi ba ana neman 5:30pm ne, sam be dauki zuwa kaduna daga kano ba a bakin komi wato be ganin nisan kano to kd, ko 2:am ta kama masa seya tafi kd daga kano, kasancewar shidin jarumin maza ne sam beda tsoro, ALLAH ne ke tsareshi a ko ina.
*book din na kudi ne....08136349646*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi 馃拑馃拑馃拑.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni 馃榾馃榾.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jiku zaku iya mgna domin musaku a shagararren grp dinmu ngde 馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
*YAR DANDI CEH*
馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
*DEDICATED TO*
*(SALIS MKZ)*