Sashe 29
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kirata jiya na gaidata, shine take gayamin, daji ma a hasale take, tacemin marinta kayi hadda karya hannu ko?" AB'ILAL ya daga masa kai da sauri kai kace abin arziki ya aikata aka tambayesa yake saurin daga kai. "Har yanzu Auwal hubb bata huce ba kou?" AB'ILAL ya jefowa Alhasan tambayar cikin damuwa Alhasan yayi jim kana yace "Ai a hasale take har ynzu, wannan karon ta hasala dayawa gaskia , nifa ina kiranta byn mun gama gaisawa ta fara antayo ashar, wai ashe dan kan uban abokinannan naka ni yake so ya tozarta a garin kano,,,Aiko ta dosa yi, seda tayi 30mnt tana fada ina bata hkri kana tayi kwafa ta katse wayar kai kace ni ne kai...Kai Amihh cases ce, tafi karfin case sede cases..." Duk sukayi murmushi a tare Ab'ilal yace "Nifa korana tayi a gidanta, naje gidana na hutawa after 2days na komo ta kara korana, harda zagi, kai Amihh ta iya zagi kmr cikakkiyar bahaushiya, ko bakatsiniya..." Alhasan yayi yar dariya yace ",kasan zagin yin kansa yakeyi wasu lokutan baka sanin sadda kake durasu na Amihh daji Ai kasan ranta a bace yake ...ka bata hkri kuwa?" AB'ILAL yace "sosai...har mom dinka nasa ta bata hkri, ynzu hk kullum sena tura mata messages na ban hkri, ta dau zafi ne sosai ni bnsan me zanyi ta huce ba .." Alhasan ya amshe da cewa "kaiko kasan me zakayi ta huce kayi Aure kawai, shine burin Amihh kasan su irin mutanen nan ne nada kuma masu tarbia koda ita ainihinta ba bahaushia bace Amma tanada alkunya da tarbia. ."AB'ILAL ya zubawa Alhasan ido yna nazarinsa kana yace "Inyi Aure ? In Auri wa? Ita Amihh a zamaninsu ai ba a auren dole koda suke nada, nifa Amihh Auren dole takeso tayimin, ko azamaninsu Ai auren soyayya sukayi ita da Abbah, to meyasa ni takeso tayimin Auren dole..." Alhasan yayi jim hadi da Murmushi kana yace "Ba wai Auren dole bane, frnd sonka Amihh takeyi nide a ganina, kuma kaga Amihh macece me zama a kan kalma daya, tanada jajircewa tamkar dana miji.., gaskia abokina banji dadin abinda kayima Hameedah ba..the girl is very nice and cute, bata da rashin tarbiya, ga uwa uba iyayenta sunada rufin asirinsu...." Yatsina fuska ab'ilal yayi cike dajin haushin Alhasan na yabon Hameedah "dande bakasan wacece ba...waikai a zamanin nan ana yabon mace ne? Matan ynzu duk yan DANDI ne, duk an gama cinsu dasunyi Aure sede su dasa daga inda suka tsaya a waje, toni ba haka nake ba, Duk ranar dana Auri mace ba virgin ba na shiga naji kofarta a hangame sakinta zanyi a ranar ko karasa shigewa bazanyi ba...to kaga mgnin kar ayi kar a fara.. " Alhasan ya tintsire da dariya shi mgnr ta AB'ILAL ma mugun bashi dariya tayi .."mahaukaci ka maidani kenan?" AB'ILAL ya fadi a hasale kwayar idonshi na kan Alhasan wanda keta faman dariya hadda riqe ciki wasu lokutan isknci da bura ubar Ab'ilal na bashi dariya, wasu lokutan kuma haushi suke bashi. Tsagaitawa yayi da dariyarshi kana yace "to ita hameedah ka gane ba virgin bace?" AB'ILAL yace "Virgin a ina? YAR DANDI CEH...kana ganinta kasan ta saba da maza kmr yayan dakin kakarsu, suke ita da maza..." Alhasan ya kara tintsirewa da dariya har kwallah na fitowa daga kwayar idonshi AB'ILAL yayi kwafa cikin tsiwa da matsifa yace ''kai! Tashi ka barmin daki tinda ba hauka nake ba..." Alhasan ya tsagaida da dariyarshi yana fadin "wayyo Allah nah! In tashi inje ina? Ka kirani kuma ka koreni, kana karyar bura uba ne... Ni ynzu to wai ta yaya ka gane Hameedah yar DANDI CEH plx? AB'ILAL ya kwashe lbrin tabashi da duk iskncin da hameedah ta masa ya labartawa Alhasan , Alhasan ya kwashe da dariya yana fadin "oh ikon Allah....daga tabawa se isknci...lalle kanada Aiki frnd sede ko in baza kayi Aure ba, ko ka koma kauye ka auro yar 11yrs itace bazata tabaka ba se randa ka gama iskncinka seka tabata..." Ya karashe mgnr yana daria, AB'ILAL daya gama zuwa wuya kawai yayi shiru dan beson mgna in rnshi ya bashi. Seda Alhasan yayi dariya me isarsa kana yace "Frnd gaskia da gyara a lamarinka... Kabi dunia a sannu kada ALLAH ya jarabceka da Abinda kafi tsana..." AB'ILAL yayi saurin amshewa da "Aniyarka kai zatabi insha ALLAH..." Alhasan yace "se me inta bini , se in amshi kaddarata hannu biyu biyu,..." AB'ILAL yaja guntun tsuki a hasale ya gimtse dan bakinshi Alhasan ya bishi da ido, yace ''to yanzu yaza kayi da Auwal hubb nasan de kwanan nan zata kara samo wata ta hadaka da ita? To yaza kayi?" AB'ILAL yayi shiru yna nazarin klmn Alhasan shiyasa yake mugun son Alhasan kwakwalwarshi naja a fannin nisan tunani shi sam ma beyi wannan tunaninba. "To yanzu frnd meye shawararka?" AB'ILAL yayi mgnr cike da neman shawara a gun Alhasan.jim yayi kana yace "inhar fa Amihh na kano to dole ne seta kara samo wata ta hadaka da ita, kuma tabbas baka da makawa dole seka Aureta A wannan karen, kasanma Amihh tana iya daura maka Aure kawai sede ka samu lbri, musammanma in kayi la'akari da yadda ta hasala Ainun A wannan datsin..." AB'ILAL yayi jim idonshi na kan bakin Alhasan se nazarin kalamanshi kawai yakeyi, shiru AB'ILAL yayi na tsawon 5mnt yna nazarin kalaman Alhasan ajiyar zucia ya sauke hadi da numfashi nannauye yace "Wato inna nazarci kalamanka, kana nufin in Amihh na kano dole seta kara jajibomin wata annobar.." Alhasan yayi murmushi kawai wai macece Annoba a gun AB'ILAL...daga masa kai kawai yayi alamar tabbatrwa.. AB'ILAL ya gyara zamanshi daram kasan carpet din dayake zaune kana yace "to ynzu meye abin yi? Domin gaskia bnso Amihh ta kara jajibomin wata annabor gaskia na gaji... '' ya karashe mgnr cikin kunar rai. Alhasan yayi jim kana yace "Aiko inde Amihh na kano, sede kaji ta daura mka Aure, amma in zata koma katsina hk kaga bata da qawaye ko daya dazata hadaka da yayansu, a kano ne Amihh keda frnds sosai, sbda tafi sabawa da nan din tasassan jama'arh kusan fin 30yrs take a kano fa,.." Ab'ilal yayi shiru kmr shaho yaci shirwa, yayi jim yna nazarin dukkanin maganganun Alhasan kama daga na baya zuwa na yanzu. " Auwal hubb kaduna zata dawo..." Yy mgnr hadi da nazari, se kuma yayi jim shi da knshi yasan abinda ya fada bame yuwwa bane. Alhasan yace "yauwa frnd kode ta koma katsina ko kaduna, ko wani gari de ba kano ba, in tana kanon nan ko frnds sata hure mata kunne suna bata yayansu tana hadaka dasu ..kai kuma baka so , kaga da kayita bata mata rai kwara kawai a nemi mafita.. " AB'ILAL yayi shiru yana cizon lips dinsa na kasa kana yace "shawararka tayi frnd, kawai ta dawo kd,... Amma ta yaya?" Alhasan ya buga hannunshi da dayan hannunshi kana yace "Shine babbar matsalar...Amihh wiyar kaine da ita sede mu bi a hnkli..." AB'ILAL ya amshe da "Ta yaya zamu bi a hankalin? Nifa shawarar nan taka tayi min, kawai ynzu ta yadda za ayi Amihh ta dawo kd shine matsalar?" Ab'ilal yayi mgnr cike da zaquwa duk yabi ya kosa Amihh ta dawo kd ma kowa ya huta. Jim Alhasan yayi kana yace "Last 1 month bakace Alhaji murtala wato Alhaji babba ba ya dawo kd da zama daga katsina harma munje mun gaidashi kou?" AB'ILAL yayi jim kana yace "Yeah daddy Babba ba , yana kd ai...kuma Addarmu ma tana nan kd itama, wadda salwah take gunta..." Alhasan yayi wani irin murmushin farin ciki yace "Yauwa....shikenan hanya zata zo mna da sauki insha ALLAH..." AB'ILAL yayi jim kana yace "me yasa kace haka?" Alhasan yayi shiru yana wasu nazari na wasu yan sakanni se faman kirga yatsunshi yakeshi kmr me kirga nanko tsabar nazari ne yace "Meze hana mu samu shi da kanshi Alhaji babba tinda naga yana sonka mu shawo knshi mu sashi yasa Amihh ta dawo kd da zama, yace mata tinda duk suna zaune kd shima ai naga da iyalenshi?" AB'ILAL ya yamutsa baki yace "matansa hudu ma...'' Alhasan yace ''yauwa....Kaga se ya gayawa Amihh duk suna zaune da iyalinsu itama ta dawo kd da zama sbda zumunci ze zamana duk suna kurkusa kowa zeji ihun kowa sbda halin rayuwa..." Jinjina kai AB'ILAL yy cike dajin dadin shawarar Alhasan yace ''Ka kawo shawara abokina... Ynzu de yadda za ayi mu fara zuwa gidan Alhaji babba mu sanar dashi, shi seya sanar da Amihh, Amma nasan be zama lallai Amihh ta amince ba kaga asibitin ta na kano fa, gashi tana Aiki a babban asibitin kano yaza ayi.?" Alhasan yayi jim yna nazari kana yace "zuwa zamuyi asibitin musa a mata trnsper zuwa kd...nasan me shugabancin asibitin a guna yake siyan motocinsa na hawa da iyalensa, kaga da an mata trnsper zuwa kd dole ta dawo nan, se a gina mata asibiti a nan dinma, nagama Ai ko asibitin na can kwararrun ma'aikata ne a ciki ba ita bace,.." AB'ILAL ya amshe da "yeah, bata ma zuwa sosai..." Alhasan yace "yauwa Alhamdulillahi,... ynzu se mu fara zuwa de gun Alhaji babba mu tsarashi, seya tsaro mna ita..." Wani irin shu'umin murmushi AB'ILAL ya saki hadi da yar dariya yace "Shawararka tayi frnd...yaushe zamuje gidan Alhajin?" Alhasan yace "gobe..." AB'ILAL yace "muje yau mna...'' Alhasan ya kallashi agogon dake tsinysiyar hannunshi yaga 6:2pm yace "ynzu fa 6:02pm ne time ya tafi, kwara mu bari goben de..." AB'ILAL ya dafe kai cike da mantuwa yace "sorry duk na shafa'ah ne, but na kagu inga Amihh a kaduna garin Malam..." Alhasan ya jefi ab'ilal da murmushi shima murmushin ya jefeshi dashi yace "Ai gobennan in mukaje uzurxurawa zamuyi , ta yadda shima ze uzura mata ta dawo kd da wuri...ynzu de gida tamfatsetse za a samu a siyama Amihh kou?'' Ab'ilal ya Kai hannunshi ya dafe goshinshi cike da gajiyawa da magana inba mgna me muhimmanci ba be tsayawa ya juma yana yinta. "Ka manta da gidanmu dake malali?" Alhasan yace "Yeah na tuna...Amma ai nasha ba a karasashi ba..." AB'ILAL ya kara dafe goshinshi zuwa ynzu knshi ya fara masa ciwo ma yace "Zansa a karasashi ai 1week yayi yawa za a karasa ba wani