Sashe 20
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Kankana yasa hannu da niyar ya bude kofar dazata sadashi da falon gidan kira ya shigo wayarshi ya zarota daga aljihunsa yaga sunan Alhaji sunusi ne dagawa yayi nan yake sanar dashi ya iso fa, ya tambayeshi suna ina ne?" Kankana Yace "muna gidanta dake ibrahim taiwo road,.." Alhaji sunusi yace "Okay ganinan zuwa..." Kankana yace "kadan dakata sena sanar da gimbiyar, muji ta bakinta zan kiraka..." Jiki a sanyaye alhaji sunusi yace " to shikenan ina jiran kiran naka, inna kirata bata dauka ..." Kankana yace "karka damu Alhaji, dayake yau bata danjin dadih ne.... " nan hnklin sunusi yayi mummunan tashi ya gigice ya hau jero ma kankana tambaya "Meya sameta? Me taci ko tasha daya sata ciwo? Anje asibiti? An bata magunguna? Tukunna ma wani asibitin sukaje?" Kankana ya dafe kai jin uban tambayoyin da Alhaji samaila ya jero masa. Cikin kwarkwasa ya fara magana "Ai ciwon beyi yawa ba Alhaji, karka damu da sauki ma, tana hutawa ne..." Alhaji sunusi yaci gaba da mgna cikin sanyin murya "Okay to ko inzo ne kawai, inyaso gobe se muje indian ma a duba lafiarta duka,.." Kankana ya karkada kai cike da takaici a zuciarshi yace "Kilama ta gida se anyi da gaske yake kaita asibiti, ko yana canma yana kuntata mata, amma na waje kmr zasu maidasu ciki.." A fili yace "Karka damu ai ciwon beyi karfi ba anjima de zamuyi waya. .bari in samu muyi mgna da ita..." Sunusi yace "Okay...dmn baka gaya mata yau ina tafe bane?" Kankana yace "Na gaya mata alaji kasan uwar dakina da ka'ida inde knaso ka samu abinda kkeso a bita a hnkli..." Alhaji sunusi yy jim hadi da ajiyar zuciya kana yace "To shikenan, Sena jika, nide kayimin kok'ari a hannu nake..." Kankana yayi wani shu'umin murmushi kana yace "okay ba damuwa Alaji..se munyi waya..." Be jira amsarshiba ya katse wayar gudun kada ya kara janshi da surutu. Maida wayar yayi aljihunsa ya kai hannu ya bude handle din kofar dazata sadashi da falon gidan, ya danna kai cikin dan madaidaicin falon me dauke da saitin kujeru peach color masu flowers white ba karamin kyau tsarin kujerun sukayi ba sannan sunji throw pillows masu kyau da tsaruwa, again ga dan madaidaicin TV na bango manne a falon, labulayyen falon white ne masu flowers peach color sun matukar hadu komi na dai-dai more rayuwa an saka a falon, tsakiyar falon yaji carpet dan karami wanda ake sawa a tsakiyar falo,, kalarshi peach ne shima me dauke da manyan flowers white. A kan carpet din kankana yaga hilwah ko ina tsaf yake a falon basufi 2 days ba rabonsu da gidan. Se kamshi da sanyin ac kawai ke tashi a falon....zaune take ta jingina bayanta da kujerar 3st se sauke ajiyar zucia takeyi. "Bani tab dina da ruwa pls..." Tayi mgnr kmr bataso. Ba bata lokaci kankana ya bata tab din da ruwa daga frij din falon, ta balli tab din guda biyu ta afa ta kora da ruwa nan ta zube kasan falon tana sauke ajiyar zuciya. Kankana ya zauna a kn kujerar 2st idonshi na kan hilwah wadda keta lumshe idonta kmr mejin bacci. "Uwar dakina nace Alaji sunusi fa ya iso..." Nanma shiru ta masa kmr bata jishiba nanko tana jinsa tsaf. Kankana ya marairaice murya kana yaci gaba da mgna. "Haba uwar dakina..tin dazu ina mgna daya kinyi banza dani, haba yar uwa.. " dago idanuwanta dake cike da bacci tayi ta zubasu a kn kankana. Jim kankana yayi idonsa na cikin kwayar idonta kalar brown masu kyau da daukar ido. "Alaji sunusi fa ya iso, yana neman iso Allah ya temakeki.." Ya makale hannu kmr bafadan gidan sarki. Shiru hilwah tayi ba tare da tayi mgnaba ta dauke kwayar idonta a kn kankana , mikewa tayi jikinta sanyi karai ta nufa hanyar bedroom dinta, har ta isa bakin kofar dakin tace "Ka gaya masa ba yau ba...." Tana gama fadar hakan ta shige bedroom dinta tanaji knkana na shirin yin mgna amma batabi ta kansaba. Shiru kankana yayi yabi byn hilwah da ido ya bude baki da niyar ya tambayeta se yaushe amma tayi shegewarta bedroom din, dan hk shiru kawai knkana yayi zuciarsa da Alhini yau daza ace mata wani maraya ne beda lafia da ynzu zata bazama asibiti ko gidan da yake ko a kafane, tanada matukar tausayi ko kyankyaso bataso a kashe a gabanta ita macece me tausai , sannan tanada karyayyyiyar zucia abu kadan ke bata tausayi kuma tana iya sadaukar da rayuwarta a kan wannan abu kadan din. Ciro wayarshi yayi a aljihun rigarsa yayi dealing num din alaji sunusi ya bashi hkri kn ya bari zuwa gobe sesu hadu da gimbar, badan alhaji sunusi yasoba ya hkra zuwa goben Amma can zuciarsa ba hk yasoba.
*Wannan littafin na kudi ne, Amma na bada bonanza ga 10 people msdu comment asasu a VIP kyauta.... Ga masu bukatar book dinnan dsma sauran bookns dina su tuntubi wannan lmbr 08136349646*
Ina kuke ma'abota krtun littafin hausa shin kin krnta shahararren novel dinnan me dadih da faranta ran me karatu hadi da dada dawa. Karki bari a baki labarin wannan littafi me suna HARIJI... Ku siya ku krnta a kn kankanin farashi. *HARIJI* 1&2
AMOUNT: N200 VIP 400
ACCOUNT NO: 7782217014
ACCT. NAME: MOHAMMED HASSANA
BANK: fcmb
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
*YAR DANDI CEH*
馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
*DEDICATED TO*
(SALIS MKZ)
*Wannan littafin na kudi ne, Amma na bada bonanza ga 10 people msdu comment asasu a VIP kyauta.... Ga masu bukatar book dinnan dsma sauran bookns dina su tuntubi wannan lmbr 08136349646*
Ina kuke ma'abota krtun littafin hausa shin kin krnta shahararren novel dinnan me dadih da faranta ran me karatu hadi da dada dawa. Karki bari a baki labarin wannan littafi me suna HARIJI... Ku siya ku krnta a kn kankanin farashi. *HARIJI* 1&2
AMOUNT: N200 VIP 400
ACCOUNT NO: 7782217014
ACCT. NAME: MOHAMMED HASSANA
BANK: fcmb
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
*YAR DANDI CEH*
馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
*DEDICATED TO*
(SALIS MKZ)