Sashe 185
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Hilwah tayi kasa da knta AB'ILAL ya kureta da ido sosai, Sunfi karfin 10mnt yanata kallonta, duk ji yy batama taba bata masa rai ba, nan take duk yaji bacin ransa ya gushe , sbda yadda kawai ganinta da yayi daf dashi, turaren jikinta se tada masa da hnkli yakeyi. "Zagayo ki shiga mota!" Ya fadi hadi dayin directing dinta. Dagowa tayi ta kalleshi, taji wani sabon tsoronsa ya dirar mata "mezanyi a motarsa?'' Ta tambayi knta a zuciarta. "Bada ke nake mgna ba...'' Ya kara fadi hadi da tsare gida. Jiki ba laka ta nufo motar tasa ta shiga mazaunin me zaman bnza, ji takeyi kmr ta fashe da kuka, ta riga ta sadakar kila ma duknta zeyi,, ya bude mazaunin me tuki ya shigo motar hadi da jan murfin motar ya rufe...
PAID BOOK...08136349646
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2..54
PAID BOOK...08136349646
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2..54