Sashe 51
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
Last 馃啌 page 馃吙锔�15
Ba tare da Hilwah ta tankawa Amal ba har suka iso compound kusan a tare saboda hilwah bata iya Sauri ba a hnkli take tafiyarta tamkar dawisu dan hk har Amal ta iso ta taddota sukayi daf da daf da junansu "Ina zakije ne wai?''Amal ta kara jefowa hilwah tambayar. A wannan karonma Shiru hilwah ta mata ba tare data amsataba har suka karaso bakin get hilwah ke gaba amal na biyarta a baya amma suna daf da daf. Hilwah ta bude kofar get din ta fito waje a hnkli tin Kafin ta iso wajen kamshinta ya taddo su Alhasan da kankana.... Cakkk! ta ja ta tsaya ganin Abinda ke faruwa, farko idanuwan a kan motarta suka fara sauka kana ta dawo dasu kan kankana da Alhasan dake tsaye idonshi na kanta, har zuwa ynzu Kankana se zazzaga madarar tijara yakeyi ma Alhasan shi ko yayi shiru yayi kasak'e yana sauraronsa, yayinda zuwa ynzuma hnklinsa na kan Hilwah data fito ya zubo mata ido lokaci kankani ya amin ta ita din me kyau ce, kyaunma karshe. Amal ta rabo ta gefenta ta fito wajen itama yayinda hasken lantarki ya haskasu tar tar kai kace ranace, nan itama Amal idanuwanta da kunnuwanta suka idda abinda ke faruwa kasa kasa ta hau salati...sosai Alhasan ya zubawa hilwah ido, gabaki daya duk seda ya gigice ya nemi ficewa a hayyacinsa wow! Ya fadi out of control yynda wow din ta gaza fitowa sede ta tsaya iya kasan harshenshi. Dawo da dubansa yayi kan Amal kallo daya ya mata ya dauke knsa ya mayar da dubansa kan hilwah yafi kureta da ido, Abinda yasa yafi kallonta sbda tafi daukar masa hankali tafi Amal diri iya diri ga siffa me kyau ta ko ina 100% take ta cika ta batse kawai, irin wannan Matan ka samesu kai shar kaci naci ka bar na bari..." Alhasan ya fadi hakan a ranshi.
tin fitowar hilwah daga gidan a kn idon AB'ILAL dake cikin motar tayita, daman kwayar idonshi na saitin gurin, Kar Kuso kuga AB'ILAL a wannan lokacin domin kuwa seda ya dago a zabure dan ganin kmr ya taba ganin fuskar hilwah, ya kureta da ido kur a zuciarshi yana me tsinewa shigar dake jikinta, dawo da dubansa yayi kan Amal nan da nan ya shiga fara lissafin anya kuwa yayan musulmai ne sam bega Alamar musulunci a tattare dasu ba,, zaburowa ya karayi kmr zautacce ya kara zubawa Hilwah ido zuciarsa na tafarfasa har kara leqawa yakeyi ta gaban glass din motar yana kare mata kallo, wata iriyar tsanartace ke ratsa zucia da gangar jikinsa, jinin jikinsa kam tini ya riga daya gama hadewa da tsantsar tsagwaron kiyayyarta,...ji yakeyi gaf duniar ALLAH ta'ala be taba tsanar mace ba kmr yadda ya tsani hilwah , koda ya kallaci Amal yaji ya tsaneta amma ba kmr yadda ya tsani hilwah ba a ranshi, dukda kuwa shigar dake jikin Amal tafi ta hilwah kazanta amma shi gogan Sam beyi la'akari da hakanba, shide kawai yaji yafi tsanar hilwah gani yakeyi ma kmr tsirara ta fito shi tumbur ma yake ganinta ba kaya." na tsaneki! Na tsaneki!! Na tsaneki!!!'' Ya fadi cikin fittar hayyaci
kamar zautacce yayinda ya kai hannayensa duka biyu ya dafe kansa dasu yana me jujjuya kan nasa a cikin hannayensa guda biyu , idanuwansa na lumshe yayinda kan nasa ma ke kasa, kan kace kwabo yaji kanshi ya fara masa azababben ciwoh, yasan ba komi bane ya haifar masa da ciwon kan face tsantsar tsagwaron kiyayya da tsanar hilwah dake ranshi, tabbas tsanar dayake mata ta dabance wato special one ce, ta girmama tafi girman gyambo girman, habbakarta ta wuce girman dukkanin gidajen dake duniya, kawai shi ya tsaneta baze iya misalta wacce iriyar tsana yayi mataba, sbda girman tsanar da yayi mata ta wuce ya fassarata da harshensa zuciarsa ce kawai za a iya budeba a mata filla filla to ta nan ne za a iya gane irin tsanar da yayi ma hilwah. Dagowa yayi ya kara zuba mata red eyes dinsa tana tsaye , saurin lumshe idanuwansa yayi, yana me tunano inda ya taba ganinta, a hotel dinnan ne tabbas kuma ita ce. Ita ce ma silar ciwonsa da har zuwa rana me kamar ta yau be gama warkewa ba, nan ma ya karajin tsanarta ninkin ma ninkin a Ransa...amma ya gaza hkrin fasa kallonta ya kara kureta da ido...