Sashe 209
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin kusan sunyi tafiyar 30mnt amma basu kai inda zasu ba, yasata ta kara fashe masa da wani sabon kukan, tana fad'in "dan Allah ka maidani gida! PLS ka maidani gidah! '' Lumshe ido yayi, yana me ci gaba da tukinsa, kukannata harya fara haifar masa da ciwon kai ji yakeyi kmr zuciarsa zata tarwatse sbda jin kunar kukan da yake karaji har tsakiyar ransa... "Wayyo Amihh, wayyo mamana, dan Allah kayi hkri ka maidani gida!'' Ta kara fadi still tana kuka, kai kace ranta ake fidda mata. Ya lumshe idonuwansa ya sauke su a knta, ta jingina da kujerar motar se kuka takeyi, ji yy be iya tukin ma sbda kukanta na mugun tabasa, dan hk yayi packing a gefen hanya ya juyo gaba dynsa ya zuba mata ido, jin sun tsaya yasata tsagaitawa da kukanta, tasha ko yaji tausanta ne ze juya ya maidata gida ne. Ajiyar zucia ya sauke jin tayi shiru se yaji wata iriyar ni'ima na shigarsa amma a fari datake kukan, se yaji duk dunia ma bata masa ddh, a takaice ma juya masa duniar keyi. "Yauwab Better da kikayi shiru, dan wlhy ko kukan me zakiyi bazan maidaki gida ba,..." Ya fadi da cooling voice dinsa, ta dago daga kwancan da take a kn kujerar ta zuba masa ido, taga alamar ba wasa yakeyi ba, wasu hawaye suka ci gaba da bin kuncinta. "Ina zaka kaini?'' Ta fadi da muryarta , irin ta wad'and'a sukaci kuka suka koshi. "kano zan kaiki in miki ciki a can, inta cinki kullum da kulkum..." Ba kunya ya fadi hkn hadi da tayar da motar yaci gaba da bin hnya, ta zubo masa ido, bakinta ma ya mutu se hawaye kawai takeyi, tasan bata isa ta daktr dashi ba daga abnda yayi niya, ta koma ta kwanta kn kujerar datake zaune se hawaye takeyi, tasan ko hauka zatayi baze maidata gdanba, zuciarta ta kara konewa kmr zata fashe,,se kuka takeyi tana shashsheka, shashshekar tata, da hawayen nata har ga ransa yake jinsu. Tanaji tana gani har suka isa garin kano 11:pm yayi packing motarsa a harabar gidansu na kanon, ya juyo ya kalleta, ya sakar mata murmushi taci kuka ta koshi harma hawayenta sun kafe, ta juya fuskarta gefe, zuciarta na kuna gabaki daya haushinsa takeji, ta kula kafia garesa in yace se yy abu to se yy tasan komi zatace bazesa ya maidata garin kaduna ba ynzu hk, dan hk ta barwa ALLAH komi, inside kuma kmr zata hadiye zucia , wayarsa ya dauka yayi typing message ya turawa hjya karama kana ya kashe wayoyin nasa duka, ya barsu ma a cikin motar., ya fito yana murmushin gashi ga abar kaunarsa, ya zagayo ya bude kofar side dinta, ba tare dayayi mgna ba danya kula bata bakinsa zeyi, ya ciccibota zuwa side dinsa, yasa key din side din nasa. dake jikin car key dinsa, ya bude kofar ya shigo se kuka takeyi tana shure shure amma yaki sauketa, ta kalli fuskarsa ta kara fashewa da kuka tana fadin "Ka saukeni ni tafiya zanyi in bar mka kasar, in koma kasar iyayena,..." Ta kara fashewa da kuka tana ci gaba da cewa "dan Allah karka cutar dani ka barni in koma gun iyayena!'' Ya zuba mata ido, yana ci gaba da tafiya, nazarin kalmnta yakeyi, wato ita bama nigerian bace,,a yanayinba ya kula da hkn, hk kawai yaji a ransa yanason sanin wacece ita, shide yasan a gidan dandi ya santa, a fari kuma hotel ya fara ganinta, amma kuma alhaji babba yace masa Amihh tace daga gidan marayu ita ta santa, shi wadannan duk basu damesa ba, sbda tsakani da ALLAH yakesonta, ya riga ma ya fuskanci kaddara ce ta kawota gidan dandi sbda mutumcinta na tare da ita, shiyasa sonta ke kara ninkuwa a ransa a kullum da kullum, ya riga ya gama tabbatar da yarinyar macece me mutumci kawai de kaddararta ce zaman gidan DANDI, shi koma bata da mutumcin yana sonta a hkn, koda ace gidan dandi ne da hotel suka haifeta. Be direta a ko ina ba se a kn bed dinsa, tako ina tsaf yake a gidan kullum se an gyarashi koda ba kowa, ma'aikata kullum cikin hidimar gyaransa suke,. Ya jawota ya rungumeta a jikinsa, ta kwace knta tana fadin ita ya kaita Air port ta tafi gun iyayenta..." Tana kuka take fad'ar mgnr hk kawai taji iyayenta takeson gani musammanma uwarta mahaifiyya kullum se tayi mata addu'arh. Rungumeta yayi a jikinsa sosai, tausanta yaji ya darsar masa a zucia da rai, ya riga ya Fahimci yarinyar tanada wani boyeyyen sirri. Tayi lamo a jikinsa tana kwallah, ya rungumota sosai jikinsa, ya shiga jero mata klmai masu ddh na soyayyah, hadi da bn hkri, dayake zuciarta akwai sonshi tini yayi nasarar rarrashinta tayi lamo tana sauke ajiyar zucia a jikinsa, ba jimawa bacci ya dauketa, sede yaji saukar numfashinta alamar tayi bacci, ya lumshe ido yana mejin zuciarsa cike da zallar farin ciki da annashuwar yau gashi ga kayansa daf daf, , ya kara rungumeta jikinsa sosai kmr wani ze kwace masa ita, ba jimawa bacci ya kwasheshi me mugun ddh Wanda be tabayin irinsaba, tinda uwarsa ta kawosa dunia se yau....wuraren asubahi ta farka, ta bude idanuwanta ta ganta a kn jikinsa duk yabi ya kankameta, se baccinsa yakeyi da murmushi dauke a kn fuskarsa, kasancewar akwai dan haske a dakin shiya bata dmr ganin fuskarsa, ta fashe da kuka, tana fadin ya tashi ya maidata gidan hjya karama taga salwah, da kewarsu tayi bacci jiya kai kace ta shekara bata gansu bane. Kukan nata ya tashesa ya Bude idanuwansa a kn fuskarta, ya kara jawota jikinsa ya hau rarrashi dan yasan ya taro match sede ya lallaba, ya fara kasheta da klmai har tayi shiru,, ya tashi ya kwantar da ita a kn bed din ya nufa toilet yayi wankan tsarki sbda a jike ya tashi, yasan kwanan datayi ne a kn jikinsa ya haifar masa da hakan. Ya fito daure da alwala, ya kalli inda take kwance, kallo daya ta masa ta dauke idanuwanta a knsa sbda kugunsa daure yake da towel, yayinda faffad'an kirjinsa dake cike da gashi ya bayyana shiya fadar mata da gaba, bata taba ganin namiji ba me irin kirarsa. Karasowa yayi inda take, ta rintse ido yace "tashi ki shiga toilet kiyi alwala..." Zumbur ta tashi ba tare data kara kallon inda yake ba ta fad'a toilet itama ruwa me dumi ta hada tayi wanka, ta mayarda kyn data cire sede ta cire pad din jikinta, tayi flushing dinsa, dan bata da yadda zatayi dashi ta wanke pant din data cire, ta dauro alwala ta fito zaune ta sameshi gefen bed tini yabi jam'i a gida sun idar da sallar yana askar ne a zaunen nan da yake a gefen bed, ya zubo mata ido yaga alamar wanka tayi, ta isa ga dadduma ta tada sallah , yana kallonta ta idar ta fara nata askar din safen dai-dai ya gama, ya shiga maraji'arh sbda haddar sittin ce a knsa, ya gama krnta bakin gwargwad'o, ya kalleta yaga taki tasowa ta dawowa kn bed din byn yasan ta gama dan har adduarh yaga tayi, amma taci gaba da zama, tasowa yayi ya daukota cik ya sauketa a kn bed din, ya kwanta ya jawota jikinsa, ta kauda fuskarta gefe, ya kara knkameta hadi da daura knsa a kn kafad'arta, ya shafo sumar knta data d'an jike. "Sumar kanki ta jike sharkar ko kema gutsunki ya kawo ruwa ne? Seda kikayi wankan tsarki kou?'' Dai-dai kunnenta yayi mgnr. Ta lumshe idanuwanta dake a rufe, ita batasan ma meye gutsu ba amma tasan kalmar batsa ce. "Salwah da anty karama da Amihh zasu neman dan Allah yau ka maidani gida..." Ta fadi a marairaice. Murmushi yayi yace "Ai ba karen hauka bane ya cizan dazan kawoki in maidaki gida, sena cinye miki gutsunki da kn kacia ta, tass kana in barki..." Fashewa tayi da kuka jin abinda yace se yanzu ta fahimci kmr yana nufin gutsu shine gindi. "Dan Allah ka maidani gida, zuwa gobe se in dawo'' ta fadi cikin kuka murmushi yy waishi zatama wayau, byn ga kaya a gabansa koda de ya zama mara wayau a knta amma banda ta nan fannin. "Madam kiyi shiru wasa nake miki, ci gaba da lullubar gutsunki ni ba cinki zanyi ba inma shi kk tsoro..." Ta sauke ajiyar zucia, tana mejin hnklinta na dan kwancia daman mgnr zeci gutsunnan shike daga mata hnkli, sbda Amal ta taba gaya mata, First time a cin gindi da zafi, kuma daji tasan ma zeyi zafin musammanma in bura irin tasa ce. "I love youhhh!'' Ya rada mata a kunne ta karayin lamo, ya shiga kara kasheta da kalamai cikin sanyi, a hk har bacci ya kwasheta, kana shima baccin ya kwashesa, wannan baccin nasu shi ake cewa baccin masoyan asali, numfashinta na tafia gareta, yayin da nasa numfashin ke dawowa garesa , ga kamshinta dake kara taimaka masa gunjin dadin baccin nasa.. 11:40am ya rigata tashi ya zareta a jikinsa ya nufa kiching , da knsa ya shiga kokarin hada musu abincin kari, abinda be taba ba, a rayuwarsa shine yakeyi yanzu, da kyar ya soya egg me Irish ya dafa musu ruwan lipton me kyn kamshi, y nufa dakin hanunsa rike da tray. A zaune ya sameta tsakiyar gadon yana fita a dakin ta tashi ta zauna ta rafka tagumi, daya shigo dakin ta zubo masa ido, shima idon ya zubo mata, ta dauke nata idon a knsa, ta kure aikin dake jikin wuyar jallabiar jikinsa da ido. Ya karaso yana fadin "Good morning my gutsuna...." Ta sauke idanuwanta kasa, seda gutsun nata ya ansa ya fidda ruwa yaji an kira zallar sunansa gatsal. Ya ajiye tray din a bed side ya dauketa zuwa toilet, ya mata brush da sabon brush, byn ya gana mata brush din ya daukota ya dawo da ita kn bed din. Da knsa ya bata abincin karin daya hada mata, seda ta koshi kana yaci shima ya koshi,ya kwashe kyn zuwa kiching ta bishi da ido, ko a mafarki in aka gaya mata ze mata hkn ada nazata taba yadda ba, se ynzu ta kara tabbatar da soyayya gaskia ce., Ya wanke