Sashe 181
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Washe gari 4:37am ya samu ya tashi daga nannauyan baccin daya suresa sbda allurorin da Amihh ta masa, ya tashi ya nufa toilet yayi wnka yana mejin saukin jikinsa, sbda drib da Amihh tasa masa, da kuma bacci daya samu sosai. fitowa yayi daure da alwala ya saka irin jallabiyar daya cire jiya, amma sede color ya bambamta, wannan ligt ash ce and light ya zira ya nufa masallaci, yayi sallar asubahi ana idarwa ya dawo gidan, ya ziri car key dinsa, ya hau motarsa ya fice a gidan, kawai yaji zuciarsa ta koma gidan hjya karama, dan hk direct gidan nata ya nufa, nesa da bakin get dinta yy packing yana duba agogon motar yaga 7:am ne, se yaga kmr yy sassafe inya shiga gidan ynzu, dan hk ya tsaya har zuwa 7;30am kana ya isa da motarsa ga get din gidan yy hon, me gadin ya wankale masa get din gidan bayan ya leko yaga motar tasa, ya danna da motar tasa cikin gidan, yayi packing a packing space ya fito, ya nufa side din hjya karama, ya taba kofar dazata sadashi da side din nata, yajita a akulle, ya tsaya kusan na 30mnt, kana ya shiga knocking kofar a hnkli, hadi da sakarwa kofar nauyinsa, yana sinsinar kofar ji yy tana kamshin yarinyar.. Dai-dai tana zaune a kn dinning tana shan ruwan tea, ta kasa baccine jiya da yau kwata kwata, shine ta fito tasha tea tasha mgnin dazata samu tayi bacci, kaf gidan yy sit salwah na bacci, Hjya karama kuma tana side din mijinta, ma'aikatan gidan kam tin kafin asubahi suke tashi , suyi aykin gidan su koma su kwanta, a bangarensu na ma'aikata, se wuraren 12:am suke tashi, breakfast kam kowa da knsa yake hada abnda yakeso yaci, zuwan hilwah da salwah gidan ma suke yawan yin girke girken gidan, hjya karama km ita ke zama tawa me gidanta girki da knta. Ta kai cup bakinta taji ana knocking kofar farko sbda kofa ta biyu ce kofar dazata sadaka da babban falon gidan, ajiye cup din tayi ta taso a hnkli, sanye take da rigar bacci Light golden me mugun laushi ta samanta duk lace ne dark golden, se tamfarin wasu flowers suma dark golden ne, rigar ta amsheta ainun knta babu dankwali sumar nan taya ta kwanto ta barbazu a gadon bayanta, yayinda nakn goshinta suka kwanta lufluf, ta kara kyau kmr a tabata jini ya fito, kafafuwanta sanye suke da slifas light golden color irin na yan hutawar nan, ta iso ga bakin kofar datakeji anata knocking, kadan kadan, tsayawa tayi cik, jin kamshin turarensa dake tinkaro ta yayinda bugun zuciarta ke yawaita,,,a hnkli takai hannunta ta bude kofar hadi, da murd'a handle din ta budeshi sam be ankare ba, itama bata ankare ba, kasancewar yana kwance ne a jikin kofar dan hk tana bude kofar ya fado jikinta gabaki dayansa,, suka zube a lallausar carpet din dake corridor din, ita ke kasa, shikam yana kn jikinta, ....
*sorry for the typing error...*
*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...53
*sorry for the typing error...*
*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...53