Sashe 203
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tana shiga falon taga hjya karama da salwah zaune, suna kallon kayayyakin da gogan ya tilo mata. Tini sun gama ganin na salwah. "Masha Allah irin wannan kayayyaki na arziki hk tubarkallah.." Sune kalaman dake fitowa daga bakin hjya karama, se kallon kayayyaki takeyi na alfarma dagani ko a ido tasan an narka dukiya kuma ya iya siyayya duk ciki babu kayan bnza. Krsowa tayi ta gaida hjya krma ta amsa, hadi da cewa"Kayayyaki sunyi kyau Allah yasawa dukiya albarka..." Salwah da hilwah suka amshe da amin, Salwah ta kure hilwah da ido, tin shigowarta ta kula yanayinta ya canza zuwa wani yanayi, kmr irin mara lafia haka. Mikewa tayi ta nufa bedroom dinsu, hjya karama tace "Abinci fa?'' Ba tare data juyo ba tace bnjin yunwa ta karashe shigewa dakin nasu. Sanyin ac dakin ya ratsata, ta karasa ta kashe AC sbda zazzabi ne a jikinta, harma jikinta nemn kakkarwa yakeyi, ta isa ga bed ta kwanta ta lullube da duvet har zuwa knta, kawai kalamansa gareta taketa juyawa a cikin zuciarta , ta kara tsintar knta da wani irin ciwon kai bayan zazzabin dake addabarta... Batafi 10mnt ba da kwancia salwah ta shigo dakin, hannunta dauke da tray wanda ke dauke da abnci, ta iso bakin bed din ganinta a lullube, ta ajiye tray din hannunta a kn dan karamin table na glass dake gaban gadon , ta zauna gefen inda kn hilwah yake tana me cewa"matar bross ya akayi ne lafia kika lullube knki kmr mara lafia? Ko ba lafia ne?'' Hilwah dake cikin duvet tana Sauraronta ta daga mata kai alamar A. "Subahanllahi! Aini tin shigoqarki naga kmr zazzabi ke damunki..meya faru?bayan lafia muka fita muka dawo ko yah AB'ILAL dinne yauma?'' Hilwah ta girgiza mata kai alamar Aa'a. "To shikenan..sannu taso kisha mgni tinda bazaki gayamin ba, kici abnci de sannan sekisha mgnin, zuwa anjima in zazzabin be sauka ba, se a kira dr..." Ba musu Hilwah ta yunkura ta tashi zaune , ta jingina bynta da fuskar gadon, Salwah ta zubawa kwayoyin idanuwanta ido, nab take ta gano har canjin launi sukayi, "sannu matar bross, ko de anyi bannan kan ne?" Hilwah dake fama da knta ta fahimci me take nufi ta watso mata wani wawan kallo me cike da shagwabarta data riga ta sabota tin kankantarta. Salwah tayi Murmushi kawai ta zubo mata abnci a plate ta daura mata a kn jikinta, hilwah ta kalli abncin dambun kuskus ne,,wanda yaji busashen kifi, da hanta, hk kawai taji bata ra'ayin komi ya shiga cikinta, ta kalli salwah tace "na koshi ki bani mgnin kawai insha.." Salwah tace "kode bakison wannan abincin ne, .." Hilwah ta girgiza mata kai hadi dace "nop, bnjin cin abnci ne, bani tea kawai se insha insha mgnin .." Salwah tace ok hadi da mikewa ta dauki plate din dake kn jikinta ta maida abncin kula ta rufe, kana ta fice a dakin, ba jimawa ta dawo hannunta rike da kofin tea, ta karaso ta bata ta amsa ta fara sha, ta dansha kadan salwah, ta bata magunguna tasha, ta koma ta kwanta, hadi da kara lullube knta, wasu tunaninnikn na kara bijiro mata a kn guy din, ita da knta tasan in tace bata sonshi kuma bata sha'awarsa tayi karya, data ganshi se taji hnklinta ya tashi, a lokacin har ruwan dake durinta seya yawaita zuba, ynzu hk daya kusanceta, ta jike sharkaf ta kasanta, har naso takeyi tana d'iga. .
A ranar hk ya wuni kwance byn y dawo daga masallacin, sauran sallolin nasa a gida yayi su, sbda zazzabin daya rufesa. Kusan kwana yayi yana kiran wayarta, shiru, amsar daya ce a kashe, ya shiga hidimar aykin tura mata sakonni wanda yakeda tabbacin inta kunna wayar zata gani, duk sakonnin na soyayya ne, yaketa typing yana tura mata, kusan messages 52, ya mata a daran. Wurarwn 2:3am ya iya tashi ya hada tea yasha, ya kora da maganin panadol hafi da paracetamol , ya koma ya kwanta, har zuwa wannan lokacin klmnta basubar danwaken zagaye ba a cikin knsa....wuraren 3:7am bacci me cike da zallar mafarkan soyayyarta ya kwasheshi, be tsinci komi ba a baccin se mafarkin ita dashi suna cikin wad'ansu fararen furanni masu kamshi da launin kyau, tana kwance a kirjinsa,,se bayyanar mata da yanayin soyayyarsa gareta yakeyi, harta aminta dashi a mafarkin, ya rungumeta kyam a kirjinsa yana me samun natsuwa daga rungumar da yayi mata...kiran sallar asubahi ne ya katse masa mafarkin da yakeyi sbda farkawar da yy a baccin, ya bude idanuwansa yana murmushi a zatonsa ko gaskia ce,,se da ya farka ya fahimci mafarki yakeyi, amma dukda hk ya tsinci kansa a zallar farin ciki hadi da nishadi me dauke da kewa, yaju jikinsa ya masa wani irin karfi, ya mike ya nufa toilet yayi wanka ya fito daure da alwala, ya zura jallabiyarsa butter milk me ayki dark brown a wuya da hannu, ta matukar amshesa,,ya feshe jikinsa da jahilin turarensa, ya dauki counter dinsa ya nufa masallaci, yayi sallar asubahin a jam'i. Ana idarwa ya dawo, ya ziri wayoyinsa da car key dinsa ya fice a gidan ko gari be gama haske ba,,kawai shi de so yakeyi ya gnta a zahiri sbda mafarkanta daya rinkayi. 5:45am yama gidan dirar mikiya, yayi hon me gadi ya bude masa, ya sako kai, yayi packing ya fito , ya nufa hnyar side din nasu, yayi knocking, daya daga ma"aikatan dake gyaran falon ta iso ta bude masa ya shigo, duk suka tsugunna suka gaidasa ya amsa, hadi da kallon wadda ta bude masa Kofar, yace "jeku kiramin hilwah..." Dmn yasan sunan kawai de yanada ra'ayin ce mata yarinya ne, musammanma in ransa ya baci. Yarinyar daya Ayka ta kiratan tace to ranka ya dade..." Kana ta nufa dakin nasu, shi kuma ya isa ga kujerar 2ct ta zauna, yana adduarh Allah yasa ta fito, yasan de ba bacci takeyi ba, sbda zamansu a daki daya ya fahimci bata komawa bacci inta tashi sallar asubahi, sede ta hau askar, hadi da maraji'ah.