Sashe 166
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A daddafe yake rayuwa amma yana cikin ashirin bala'i, tashin hnklin da yake ciki a sha'awah bazai misaltuba, duk dare baya iya bacci ga matsifar tsonta dake tsikarinsa, zuwa ynzu ko da ganinta ma in zeyi yaji ddh zeso hkn amma rabonshi da ita tin rnr dasuka hadu a falon Amihh da safe, duk zuwan dayake sintirin yi a side din be ganinta... Yauma kmr kullum 2:am bacci ya gagarshi ga azabar ciwon mara dake tsungulinsa, ya rasa natsuwarsa kwata kwata, ciwon mara kawai in aka barshi dashi ya isheshi ishara ina maga an hada masa da matsifar soyayyarta dake ransa, wanda ya rasa gane sonta yakeyi har yau, shide yasan yana tsananin sha'awarta duk yabi ya kara susucewa ga uwar sumar dake knsa sbda beda ma da natsuwar dazeje aski a rage masa ita, kullum daga falo se bedroom se masallaci, bejin dadin komi, se in yaga yunwa na neman halakashi shine yake iya shan fresh milk shima daya shashi se yy nadama sbda sha'awah yake kara masa, daya fahimci hkn kawai seya koma shan tea, a tea din ma be tsira ba, ya fahimci de daya koshi se jarabar sha'awarsa ta karu, in kuma ya zauna da yunwar ma ba damah abubuwab sesu zamar masa biyu uku, ga azababbiar ciwon mara dake dawainia dashi wanda keta kara karuwa kullum da kullum a memakon ya ragu se karuwa yakeyi ya rasa yazeyi a duniar malikiyaumiddin. A daddade ya iya kai asubahi yy wankan tsarki yy alwala ya dawo dakin ya shirya cikin jallabia ya ziri slifas dinsa da kyar da kyar yake tafia ya nufa masallaci, aka tada sallarh asubahi dashi da kyar ya iya tsayawa aka idar sbda mararshi dake masa ciwo, ya dawo gidan yau ko maraji'arh al'qur'ani be tsaya yy ba, a falonsa ya yada zango yana dafe da marar sa, ya rintse kwayar idonsa yana mejin kmr marar tasa zata fashe, sbda ta cika kmr zata batse,, yafi karfin 30mn a kwance a falon yana cije cije azaba, ya tashi da kyar yana tafe yana tangad'i yana dafe bngo da hannunsa daya yayin da hannunsa daya ke kan mararsa, da hk ya isa bedroom dinsa, ya jawo drwer din bed side, ya dauki mgninsa na ciwon mara ya balli guda biyu daman su kadai suka rage a kwanakinnan ya tara kwalin mgnin ciwon mararsa sunfi kwali goma... ya afa mgnin a baki ya kara mikewa da kyar ya nufa dan karamin frij din dakin ya bude murfin ya dauko robar ruwa faro ya bude ya kora da ruwan a bakinsa ya hadiye mgnin, ya ajiye robar mgnin a saman frij fin,,, nan kasan tiles din dakin ya koma ya zube ya nannade kafafuwansa yayin daya kwanta ta gefensa na dama, hannunsa na hagu na kn mararsa, ya lumshe kwayar idonsa babu abinda yake tunanowa se kira da surar yarinyar hkn ne tunaninsa a kullum ko mafarki yakeyi mafarkinta yakeyi, hk ko kwayar idonsa a bude take to tunaninta da hotunanta ne ke yawo a zuciarsa da kwayar idonsa,.. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Ya fadi a bayyane yana bude kwayar idonsa a bangon dakin ta gabas, a tunaninsa ko ze samu sassaucin tunanint, da hotonta dake yawo kwayar idanuwansa, amma se yaga abin ma karuwa yy kawai kyakyawar fuskarta ke masa gizau wadda ke kara tayar masa da sha'awa jar wani yarr yar yakeji, ya mayar da kwayar idon nasa ya rufe, kawai se yaji wani irin ruwan hawaye ya cikar masa kwayar ido, ji kake sharr hawayen azabar tunaninta nabin gefe da gefe na kwayar idonsa, be taba tsammanin ze tsinci knsa a irin wannan yanayin ba a kn yarinyar,..ya cire hannunsa dake mararsa ya isar dashi Ga hawayensa dake bin gefen idonsa na hagun, ya shafo hawayensa dake zubowa da yaysunshi guda biyu da tabbar hawaye ne ke zuba daga idanuwansa ko meye...ban take ya tabbatr da hawaye ne sbda duminsu dayaji a yatsunsa,, ya kara rintse saman fayar idanuwansa sosai, ze iya cewa ya mnce yaushe rabonsa dayin hawaye a dunia, amma yau shine ke hawaye kuma hawayen ma me dumi, wanda yake jinsa tin daga kasan zuciarsa yake tahowa zuwa ga kwayar idanuwansansa... "Ya rabbih! Astagfurillahi! Allah ka yayemin abnda ke damuna, wanda bnsan meneshi ba, kuma bnsan dalilinsa zuwa gareni ba..." Ya fadi hkn a bayyane cikin lallausar muryarsa data koma sanyi karai. Ya maida hannunsa kn mararsa, hawayen dake tsiyayo masa se yawaita sukeyi, suna ambalia kmr an kwance matatar ruwa....
*PAID BOOK NE...08136349646*
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...50
Ranar haka ya kasance babu dadih, tin daga safe har dare yana kwance kn tiles din dakinsa, se sallah ke tashinsa, in yayi sallarh ya dawo seya koma bisa tiles din ya kwanta wato inda ya tashi, wunin ranar cir beci ba sede yayi ta shan ruwa, kwancia tafi masa dadih a irin wannan halin da yake ciki, bangare na zuciarsa se zafi takeyi masa, dukda yana cikin tsanani da rashin jin dadin jikinsa wanda zuciarsa ce da babu dadih ta haifar masa da rashin dadin jikin nasa, amma tunaninta da dumbin canjin yanayoyinsa a kanta sam be sauya ba, shi da knsa a yan kwanakinnan yasan ALLAH ya jarabcesa, ya rasa ina zesa zuciarsa yaji ddh, in tunaninta yayi ba ddh, ransa ma zafi yake masa, amma dukda hkn tunanin nata yaki gushe masa, se ma karuwa da yakeyi, yanayoyinsa duksun sauya Yabi ya kara Ramewa, kimanin kwanakinsa biyu a wannan yanayin beda abnci se tunaninta, beda abinsha se sha'awarta, ko ruwa ya dauka zekai bakinsa se tazo cikin tubalin idanuwansa,, be saba da irin wannan yanayin ba, dan hk ya gaza fahimtar waneneshi a wannan datsin, duniar kawai yake ciki amma besam shi waye ba. Yau tinda ya tashi yake ganin jiri amma a hkn shi ganinta kawai yakeso yayi, ya kira dan ustaz a waya ya bashi umarnin yayi masa takeaway na tuwan shinkafa da miyar kubewa danya, ba hkn yaso ba, yaci abincin waje, yaso ace abncin Amihh zeci amma yasan bazata bashi ba, shiyasa yace dan ustaz ya masa takeaway din. Ba jimawa dan ustaz ya kawo masa, a falon ya samesa, yayi sallama ya tsugunna ya gaida AB'ILAL din shi knsa yaga ramar tasa amma se yasha ko beda lafia ne hadda tambayarsa ya jiki AB'ILAL yayi masa bnza. Dan ustaz ya natsu yaja bakinsa yy shiru, ya bashi ledojin abncin daya siyo masa, AB'ILAL ya amsa hadi da zaro kudade yan dubu dubu dubu goma sha biyar ya mikawa dan ustaz ya amsa cikin farin ciki, domin a takeaway din befi 5k ya kashe ba, gashi an bashi 15k aishi gaba ta kaishi gobarar titi a jos, ya fice a falon se farin ciki yakeyi yana shafar gemunsa yana cewa latagadab! ana latagadab!...."