Sashe 85
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Amihh ta gallara masa harara bayan fitar hilwah a falon ya dago ya kalleta ta kara gallara masa harara fuska dauke da takaici. "Gaskia Amihh baki Kyauta minba Allah ya sani..." AB'ILAL ya fadi da muryarsa me cike da takaici, rai a bace, jikinsa yayi weak. Amihh ta kara watsa masa banzan "ubanka!" Ta dankaro masa zagi hadi da dakuwa, yayi kasa da knsa. "Dan ubanka ynzu kaga inda ake sawa bra da pant din kou?'' Ya kara kasa da kansa, besan Amihh hk take ba se yau, duk tabi ta fetsare sbda yarinyarnan, se mgnr isknci takeyi ."ni bnga komi ba..." Ya fadi ido babu alamar kunya. Amihh ta kara watsa masa harara hadi da jifarsa da bnzan kallo, ji takeyi kmr ta rufeshi da duka sbda iskncinsa ya wuce a bugashi a mujallah, bata taba ganin tantiri bama irinsa. "dan ubanka ko baka gani ba ka siyo pant da bra din tinda Kai makaho ne..." A razane AB'ILAL ya dago ya kalli Amihh dake tsaye a knsa har lokacin ya wani hade rai hadi da mikewa tsaye jiki a sanyaye, se kara hasko nonon hilwah yakeyi a kwayar idonsa, bayan ya gama mikewar ya zubawa Amihh ido cikin ido kana yace "nifa ba dan iska bane dazan siyo wani pant da bra, gaskia Amihh ki bar ma fadin wannan mgnr iskncin,..." Hajiya maryam ta miqo masa dakuwa "Kaci garken shanayen ubanka dakai da mgnr iskncin...Oh innalillahi wa鈥檌nna ilaihirraju'un! " hajiya maryam ta karashe mgnr da salallami ita fa abin na daure masa kai... Juyawa yayi ya nufa hanyar fita zucia fal takaicin kawai shi yau Amihh tasashi ganin kayann iskanci bayanshi ba dan iska bane. Amihh ta bishi da ido yana shirin barin falon cikin daga murya tace "ka siyo pant da bra da kana nan kaya fa kaji na gaya maka!" Yana shirin kai hannu ya bude handle din kofar fita falon yace " gaskia Amihh ni badan iska bane daxan siyo kayan iskanci..." Yana gama fadar hkn ya fice a falon, Amihh ta bishi da ido, Harga ALLAH ta fara tunanin yaronnan da gaske ne beda lafiyar kaciyah,, kujerar dake kusa da ita ta karasa ta zauna tana girgiza kai tace "Na shiga uku ni Maryam! Gaskia dole in tashi tsaye in nema ma yaronnan mgnin mazah.." Ta karashe mgnr tana rafka uban tagumi, nan take ta lula Duniyar tunani, ita fa gaskia gani takeyi beda lafia kwata kwata kila ma hk Aka haifeshi beda Lafia, ko gurin masa kaciya ne aka samu matsala oho! Amihh ta fadi a ranta. inda hankalinta ya kara tashi shine yadda yaga jikin hilwah Amma hnkalinshi sam be tashi ba, kuma duk namijin daya kalleta hnklinshi be tashi ba to tabbas beda lafia ne, da wannan tunanin a ranta ta kwalowa su hilwah da salwah kira sukazo tace su dudduba kayan akwatunan na hilwah ne. nan hilwah ta hau mata godia cike da girmamawa, Amihh tace Ai yima kaine. , har zuwa lokacin bata bar jin kunyar Amihh ba kn abinda ya faru. Salwah se santin kayan takeyi hilwah bata ce komi ba a kunyace taketa kallon kayayyakin ita knta sun mata, , amma sede bataga abinda takeso ba wato kananan kaya, dunia ita tanason kananan kodan bata saba da wadannan babe oho!. Turarrukan data gani ne sukafi kwanta mata a rai, tana son turare a rayuwarta, dan haka inta ganshi se zuciarta tayi sanyin dadih. Bayan sun gama kallon kayayyakin suka kwashesu zuwa dakin salwah tinda nan ne ya zama dakinta, Amihh da knta tama akwatunan gurin zama, da niyar xuwa gobe ko jibi hk zata kira tailor dinta yazo ya amsa ya diddinkawa hilwah din.
Am sorry for the dan mitsil....鉂わ笍
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 馃吙锔�26
DEDICATED
TO
(MRS ASAL)
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�
Am sorry for the dan mitsil....鉂わ笍
08/01/2022 脿 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 馃吙锔�26
DEDICATED
TO
(MRS ASAL)
SAADATU BINTU ABDULLAHI鉁嶐煆�