← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 225

Sashe 115

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Sosai Amihh ke bawa hilwah kukawa ta musamman aikinta ma kin zuwa tayi, dukda kuwa tanada babban aiki amma bataje ba, ta sanar dasu tanada mara lafia me a gida,aka mata uzuri amma ana cike da bukatarta. Sosai hilwah ta samu sauki sbda temakon da Amihh tayi ta bata, taji ddhn jikinta seda tasha ledar ruwa goma a kwanaki hudu, aiko taji dadin jikinta sosai, sanyi ma ya damketa sosai shima seda Amihh ta mata treatment dinsa, ynzu se Allurori Amihh ke mata na tsawon kwanaki goma sha biyar, allurorin zasu dauka ynzu anyi na 4 days safe daya ne se yamma daya, ba karamin kamu maleria tama hilwar ba amihh tayi mamaki, da hilwah ta samu sauki Sosai Amihh ta tasata a gaba da tambayar garin yaya sauro ya cijeta har Haka?'' Hilwah tace mata ba komi...Amihh tace ba gaskia bane, tade gaya mata gaskia, shine hilwah tace a dakin suka shigo suka cijeta..amihh tayi jim kana tace ta ina? Ki gayamin gaskia fa..." Hilwah tace "Amihh gaskia na fada miki..." Hajia maryam tace to nuna min ta inda sauron ya shigo?'' Nan hilwah tayi wiqi wiqi da ido tana karewa dakin kallo tasan de babu ta inda sauro ze shigo ta dakin, dan hk tacema Amihh batasan ta ina ya shigo ba.amihh tace "kode a falo kk kwana ne? Maybe an bude kofar falon sauro ya shigo sosai?'' Hilwah taji ddhn hkn sbda Amihh tasa mata amsa a bkinta cikin hanzari ta daga mata kai tace Eh,,hajiya Maryam ta rufeta da fada kn meyasa zata kwana a falo, shima bawai ta wani yadda bane cewa 100%_ a falon ta kwanaba tade gaza gane bakin zaren ne shiyasa tayi wannan tunanin. Hilwah tayi kasa da knta kawai har Amihh ta gama mata fadan ta bata hkri se kuma Amihh ta koma rarrashi hadi da natsiha tace kar hilwah ta kara kwana a falon kuma ta bar ma taka kasa da kafafuwanta, sbda sanyi. A rnr Amihh ta kawowa hilwah safuna masu kyau masu laushi tace ta rinka sawa a kafarta koda yyaushe sbda sanyi ya riga ya amreta har a samu ya saketa, hillwah ta amsa tacs to tama Amihh Godia sosai. Rashin zuwan AB'ILAL ba karamin zafi yama Amihh ba hkn ya bata tabbacin ya gama rainata kaf kaf, bata kara kiransa ba amma ta shirya masa buhu buhu na rashin mutumci da wulaknci, wanda zata masa duk rnr daya sako kafarsa a cikin gidan tayi alqawarin seta yaga masa tsiya sbda abin yaci mata rai, barin hilwah da yy a gidan ga ciwo ba karamin cima amihh rai yyba kuma ta kirasa bezo ba, abun ya matukar ci inside dinta sosai. Be zoba se rnr Monday, rnr kwananta biyar da dawowa garin kaduna daga abujar, har falonta yazo ya iddota dmn yasan ya tari bala'i rnr. Ita da salwah da hilwah ya samesu a falon, kallo daya ya iyawa hilwah wadda ke sanye da milk din riga ta hutawa, ya dauke kwayar idonsa sbda wata iriyar jaraba daya karaji ta taso masa a knta, salwah kuwwa ko arzikin kallo ma bata samu a garesaba, ya karaso ya zauna kasan kafafuwan Amihh, kallo daya ta masa tin shigowarsa ta ta dauke knta dukda taga ramar da yy amma hkn be hanata fasa kudirinta Naci masa mutumci da tayi ba. Salwah ce ta iya gaisada ya amsa ciki ciki, hilwah kam ko gaidasa batayi ba haushinsa takeji ainun suka mike suka fice a falon, ta kasa kasa yabi hilwah da ido har suka nufa kusurwar dakin Salwah, kana yadawo da kwayar idonsa kn Amihh daketa watso masa mugun kallo tin shigowarsa, amma sam be damu ba, ga babban abinda ys damesa ma na yadda yarinyar bata gaidasa ba besan raini ya shiga tsakaninsa da ita ba se yau, amma ya kudiri aniyar kara cin ubanta, dukda ya rasa dalilin dayasa ya damu kn bata gaidashinba. Kaf ya dawo da hnklinsa kn Amihh wadda keta faman karkada kafa tayi, yasan bala'i ne fal ransa, ya gaidata taki amsawa, ya kuma gaidata taki amsawa kusan 3tyms, ai kmr tana jira ya idar da gaisuwa ta ukun, ta shiga antayo masa asharia kn ya tafi ya bar hilwah tana ciwo, matsifa iri iri har ALLAH ya isa ta masa a ranar ganin ta dau zafi dayawa yasa beyi mgna ba har ta hau kuma ta dire amma fa bata sauko ba, hkri kawai AB'ILAL ya shiga bata ba tare databi ta kn hkrinsa balle yasa ran ta hkra ta tashi ta bar masa falon ta nufa hnyar bedroom dinta se faman kwafa takeyi. Jiki ba laka AB'ILAL ya mike da kyar ya fice a falon, daman da kyar din yazo bawai ya samu sassaucin burar tasa bane, kawai de yazo ne sbda jarabar Amihh gashi kuma be tsiraba babban abin bakin bakin cikin har Allah ya isa ta masa a kn karuwa! Abubuwan sun masa yawa ga sha'awarsa a kn karuwa wannan abun takaicin ya rasa ina ze kaisa! Zucia babu dadih ya nufa side dinsa direct bedroom dinsa ya nufa, yama shiga ya cire manyan kayan dake jikinsa ya rage dagashi se boxes din jikinsa guda daya, yabi lafiar lallausar katifar gadon ya kwanta bura a mike besanma rnr kwanciarta ba, ya fara tunanin wannan halin da yake ciki na tsananin sha'awar sa ne a kn yarinyar, sbda batawa Amihh rai ne da yarinkayi a baya can da take zaba masa mata ya bijire mata, gashi ynzu ma ta hada Masa da ALLAH ya isa a kn karuwah, ynzu kuma yasan Allah kadai yasan iya inda muguwar kaddarar tasa zata yanke jiki ta tsaya....hkn ya kasance se sallah kawai ke tashinsa itama se yyta bawa burar tasa lallami harya samu ta d'an rankwafa, shine yake iya tashi yy Alwala ya nufa masallaci. Da daddare salwah ta kawo masa abincin dare ta jere masa a dinning ta sanar dashi ta kofar dakin 2tyms dukda be ansataba ta koma ta fice a side din tasan de ya jita,,,,be fito yaci abincinba se 12:am da yunwa taci masa ciki ta cinye kana ya iya fitowa falon ya nufa dinning ya dudduba abincin kusan kala hudu, ya zabi mara nauyi yaci kasancewar darene spoon daya biyu uku hudu biyar yayi yaji ya koshi ya sha natural juice kana ya tashi ya koma bedroom dinsa , ya jawo system dinsa ya shiga aikin bincikata a hnkli seya natsu yake fahimtar abubuwa, a daddafe ya kai 2:am, kana ya rufe system din ya koma ys kwanta har lokacin burarsa dake cikin kayan bacci bata kwantaba,...kwanan kwance yayi amma fa ba bacci, nononta be bar zuciarsa ba, shiyasa dazu yaki yadda ya kalleta ss gudun kada ya jawowa knsa fitinar da bazata taba karewa ba, a hk ma yana manage knsa ina maga ya kara debo wata fitinar, ya riga ya gama yadda cewa kallonta jaraba yake kara masa da matsifa...be samu bacci ba seda yy sallarh asubahi ya koma ya kwanta 8:20am kiran Amihh ya tashesa a baccin jin ringintone din yasashi tashi dole gudun Kada ya kara lefi damanshi me lefine. Bayan ya dauki wayar dake bedside kirar karamar waya nokia Amma latest ce, yayi Picking call din ya kara wayar a kunnensa. "Kana ina ne?'' Itace kalmar data fito daga bakin Amihh, ta cikin wayar. AB'ILAL ya amsa da "ina side dina..." Amihh tace daga cikin wayar "maza kawomin Hilwah asibitin 44, na mnta bn mata allurarta ta safe ba..koda yake de na fita da wuri ne, ka kawomin ita ynzu ba aso rana ta fito kafin yin Allurar..." AB'ILAL dake ta famar lumshe ido ya kara kudindindewa a cikin duvet din shi fa be fahimci me amihh ke nufi ba dmn shi be cika fahimtartaba a wannan fannin, ko ince ya fahimceta zallar bura uba ce. "nifa bn fahimceki ba, ni bnma tashi daga bacci ba Amihh, koma wacece za a kawo hospital ga dreva ya kawota mna..." Yy mgnr da muryarsa me cike da rashin koshi da bacci. Amihh taja dogon tsuki dmn tasan se ya kawo korafi sede kuma in ba AB'ILAL bane. "Nasan da dreva Ai nace ka kawota...dan ubanka karka kawota har 9:30am tayi kaga bura ubar dazan maka daman already kasan inada cikinka, plx na rokeka kayi wasa dani kaga irin wasan dazan maka nima!" Tana gama fadar hkn ta katse wayar cikin matsifa. AB'ILAL ya jefar da wayar kn bed din, ya tura hannayensa duka biyu cikin sumar knsa, ya rasa ma meze kira abinda Amihh ke masa a wannan datsin shi de beda yadda zeyi ne kawai, yasan in be aiwatarba ynzu kuma tsine masa zatayi tinda har ta masa Allah ya isa. Seda ya dauki 10mnt a kwancan yanata juya kayan takaicin Amihh, kana ya iya mikewa jiki ba laka ga abu tozozo har yau maybe ma har gobe, fadawa toilet yayi se faman tsuki yakeyi. Seda ya kwashi 30mnt yana wankan kana ya fito a hk ba karamin sauri yayi ba sbda lissafin time da Amihh ta saka masa, kawai so yakeyi su rabu lafia karta tsine masa, danshi ta firgitasa tin jia data masa ALLAH ya isa yasan tsinuwwa ba whlar fitowa zata yi ba daga bakinta. Lotion dinsa me muguwar dadih da kamshi ya shafa, ya fesa body spray dinsa me mugun kamshi. Boxes biyu ya saka tini ya cire daya gudun kada ya kashe knsa, a biyunma dauria yakeyi, Bayan yasa boxes din kana ya shirya cikin mnyan kaya kmr kullum danyar shadda ce gezner kalar ruwan kwai se uban zallar kyalli takeyi ko a ido zakasan wannan fa kudinta zese wani gidan geto area din馃槀. Sumar dake knsa ta kwanta luf-luf ta saje da sajen fuskarsa irin na larabawan asali, dan karamin maroon lips dinsa ya fito radau dashi, yayin da yayi wani irin mugun kyau iya kyau, ya saka takalmi black me mugun Kyau da tsada daman shi din ba abocin hula bane a ko da yaushe, ya kara feshe jikinsa da muguwar nan Wato perfume dinsa, ya dauki musulmin watch dinsa me matukar tsada ya daura a tsintsiyar hannunsa, ya dauko jahilin glass dinsa wanda yake bakikirin wato no respect ya sakama kwayar idonsa, ba kramin kyau glashin ya masa ba ajebotars kome sukasa se ya musu kyau, musammanma shi da adda zallar kyau ba gauraye. Ya ziri car key dinsa da wayoyinsa guda biyu yasasu a aljihu ya fito falon gidan, ya tsaya yana me nazarin wama Amihh tace? Jim yy se ynzu yake kara fahimtar ashe yarinyar nan Amihh ke nufi, tsuki ya rinka ja kmr wani namijin tsaka, kawai ya fice a falon yayi alqawarin baze ce wai tazo su tafi ba, sede inta fito de ya kaitan sbda umarnin uwa. Ma'aikatan gidan na ganin fitowarsa suka karaso a guje dan kwasar gaisuwar dasunsan ba amsawa zeyi ba sede suyi din kawai, aiko be amsan ba illa ma ya wucesu Cikin takunsa na isa da zallar madarar kasaita da mulki ya nufa motarsa yaja ya tsaya ya jingina bynsa da jikin motar yana me kallon watch din hannunsa nan yaga ya buga 9:10am, ya riga yasa a ransa inhar ta wuce 10mnt bata fito ba wlhy juyawa zeyi ya koma sede Amihh ta masa abinda zata masa wlhy." Ya fadi a ransa.
Chapter 115 · 0% Book details