← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 225

Sashe 149

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amihh ta watsa masa wani irin kallon, irin kallon nan na mara hnkli hadi da kallon wulaknci taja kwafa a hasale, wasu lokutan halayyarsu daya ce ita dashi Amma sede amihh bata da wani mugun halin nasa, wasu halayyar tasa sunfi karfin lissafin Amihh , Ita knta data haifesa tana mamakin wani mugun abin nasa in har yayi. "Hmm Kanata cewa yarinya, yarinya, naga Ay duk gidannan babu yara, kowacce da nonuwa tuzu tuzu a kirjinta,...so kaga sun wuce yara, dan hk ni bngane wacece yarinyar da kk mgna ba... '' AB'ILAL ya saki baki yana sauraron kalaman Amihh data kira nono seda tsigar jikinsa ta tashi dmn a hannu yake, se yaji dmn yaga nonon ya mammatsa ko a gaban Amihhn ne. "Uhm Auwal hubb Kenan Yara ne mana,... Ki gane mna plz Auwal hubb wannan yarinyar de ni bnsan sunanta ba, ni de wannan yarinyar datake side dina da, ita nake mgna..." Ya fadi da muryarsa ta marasa kunya, amihh ta zuba masa ido shima idon ya zuba mata , amihh kam kallon wulaknci take binsa dashi, danta kula a kalaman nasa akwai rainin hnkli da lissafi. "Ohhh bakama san sunanta ba kenan.. ok fine, yy kyau, karamin mara tarbia!'' Amihh ta fadi still kwayar idonta na kn mara kunyar dan nata. AB'ILAL ya yatsina fuska hadi da basarwa, kmr bashi bane jia ya kwana beyi bacci ba sbda tunanin yarinyar, . "Amihh na fahimci de kmr side din naki ne bakiso in shiga...'' Amihh tace "yauwa ashe ka fahimci abnda nakeso ka fahimta....to karka shigarmin side ka tsaya iya side dinka, karma ka kara shigomin side kaji na gaya maka,... dafatan ka fahimceni?" AB'ILAL ya kureta da ido inda sabo ya saba, wannan de bashi bane first time data ke hanashi shigar mata side, har gidanta sanda suna kano ta hanashi shiga ya hakura amma bayajin a wannan karan ze iya hakura sbda akwai nononsa a side din nata, dade be d'an dana bane se ya hkra amma ynzu ina. Yana kallon Amihh ta juya da niyar ta bude handle din motarta ta shiga AB'ILAL dake binta da ido kmr yaga sabon abu ya dktr da ita ta hnyar cewa "dan tsaya mna plz Auwal hubb...." Hajiya maryam ta dakata daga bude handle din motar ta juyo garesa ta zuba masa ido ta hade rai kmr bata taba dariya ba, ganin hkn yasa AB'ILAL shan mur ya wani hade rai me tattare da alamar tsare gida. "Nace plz Amihh tana nan de kou?'' Hajiya maryam ta kalleshi ta watsar rainin hnklinnasa ya fara sha mata kai. "Ita wa kake mgna?'' Ab'ilal ya fara shakar abnda Amihh ke masa ynzu su gama mgna ta kara ce masa bata gane ba alhalin ta gane kawai de tanaso ne ta wahalar da shari'arh. "Amihh yarinyarnan mna, ni naga bngnta ba a side dina ...kode ta tafi yawon bnzanta ne ..." Ya karashe mgnr murya cike da kishi. Amihh ta watsa masa wani irin kallo na rainin hnkli shiko ya kureta da ido, Amihh ta girgiza kai cike dajin zafin yawon bnza daya dangnta hilwah dashi dmn cike take da cikinsa, kawai de ta basar ne. ta bude baki zata bashi amsa kawai ta barshi sbda mgnr dazata fito daga bakinta bame ddh bace, ta kalleshi sosai irin kallon nan na up and down me cike da ayar ajwai mgna, kawai ta juya ta shiga motarta tana me duba watch din hannunta. Yana daganan tsaye yaga taja motar, me gadi ya bude mata kofar fita daga gidan, yana kallon motarta ta fice a gidan, ya tsaya nan ya daskare, yana wasu tunani tunani yasan de koda bata bashi amsa ba, tana side din nan nata , sbda yaga bega alamun tashin hnkli ba a tattare da ita byn ya tambayeta ko tana side din nata, ya juya ya bar gurin yana kallon kofar dazata sadashi da side din Amihh sam ba hk yaso ba, yaso ya shiga side din Amihhn ya gnta da 2eyes dinsa, Amma yana tsoro sbda gudun ketarewa umarnin Amihh case Dan yasan ta fishi bala'i. A dadafe ya karasa side dinsa sam ba hk yaso ba, a kn kujerar 3st ya yada zango se faman sauke ajiyar zucia yakeyi yakai hannu ya shafi kan burarsa daketa kara mikewa ta cikin wandon jikinsa wanda jallabiarsa ta boyeshi, ALLAH ya sani yana azabtuwwa Ainun, Amma yasan ze huce takaicinsa har na wulakncin mgnr da Amihh ta masa duk rnr dayayi toxali da yarinyar, seya huce a kn nononta, kawai jiran shigowarta yakeyi , ya dira a kn nonuwanta ya mammatsesu har shama se yayi, gani yakeyi kmr zata dawo side din nasa... Ya saki baki yanata jiran shigowarta har akayi azahar ya tashi a daddafe yy tsarki yayi alwala ya nufa masallaci ya dawo gidan kwayar idonsa na kn side din Amihh wani irin farin ciki yakeji a ransa in yana kallon side din, akasin da da dayakejin kmr ze mutu inya kalli side din, yana tafe yana waiwayon side din nata da hk har ya isa side dinsa ya koma ya kwanta inda ya tashi , se ynzu yakejin yunwar daketa kwakular masa ciki tana ta kara karuwa amma sam bata damunsa Sha'awarta tafi damunsa A ransa, shi daze sameta ma Ai ya hakura dacin abincin kwata kwata, dan tafi masa abincih dadih,...yana kwance yana tunaninta har la'asar tazo ta shude ya tashi ya karayin alwala ya nufa masallaci yabi sallarh la'asar din a jam'i suka idar, ya dawo gidan a wannan karon ma kwayar idonsa na kn side din amihh har yana ma neman cin karo kana ya shiga hayyacinsa ya koma kallon gabansa amma yanayi yana waiwaye , harya karisa side dinsa ya kara komawa kn kujerar 3st ya kwanta kawai jiran shigowarta yakeyi har ya fara jin haushi sbda yaga jumawarta a side din Amihh bayan a can ta kwana ta tashi a memakom tin 10:am ta dawo side din Amma har la'asar ita ce shiru, takaici da zallar haushi suka rufesa kawai jiran shigowarta yakeyi ya lafta mata manya manyan rashin mutumci, yau yayi alkawarin se yayi mata warning din karta kara fita a side din ba tare da izininsa ba ko side din Amihh seya hanata zuwa sbda yasan isknci ne ke kaita ba abn arziki ba, tinda harma yawo amihh ke barinta tana zuwa ita da wani katon gardin dan iskan wato alhasan...wasa wasa har dare yayi babu ita babu dalilinta har 12:am duk yana falon yana jiran shigowarta, zuwa ynzu se zirya ma yakeyi a falon ya riga daya gama sa ran zata dawo ta bashi nono , kwata kwata ya gaza hkri dukda kuwa 12:am tayi, har zuwa ynzu gani yakeyi kmr zata shigo amma shiru wasa wasa fa yana zagayen har 3:am tayi, cikinsa wayam baci basha cikinsa se faman aykin kiran curoma yakeyi, dole tasa ya nufa frij din falon ya dauko fresh hollandia strawberry,ya bude yadanyi kurba daya biyu uku ya ajiyeshi yana tsuki dmn yasha ne gudun kada yunwa ta kasheshi amma abin takaicin hollandia na sauka a cikinsa yaji ya kara masa ciwon sha'awar daje damunsa, ya isa kofar falon ya kulle Ya kashe wuta, jiki a sanyaye ya nufa dakinsa yariga daya cire ran xatazo , ya karasa kn bed ya kwanta zuciarsa ba ddh, yau da yarinyarnan ta dawo side dinnnan har yaga irin bura ubar daze mata me wasali dase ta kwammaci kid'i da karatu, bayan ya gama cin ubanta kuma ya kara mata wani horon ya babbank'areta ya dumama mata nonuwa Kuma yasha dole, yau da kwana zeyi ma yana sukuwa da bakinsa a kn nonuwanta,... A daddafe ya isa ga gadonsa ya kwanta bayan yasha mgnin ciwon mararsa, baccin whla ya suresa,...4:am kmr an tsungulesa ya tashi yana mejin jikinsa ya masa sanyi ya nufa toilet yy wanka ya fito daure da alwala ya shirya da jallabia milk ya fice a dakin kmr wanda kwai ya fashe masa, ys nufa zuwa masallaci, byn an idar da sallarh ya dawo gidan yana me kara kallon side din Amihh , hk ma daze fita yyta kallo a ransa yana cewa "kayana na ciki suna bacci a cikin riga hnkli kwance....'' Shifa har sun zama kayansa sbda yana sonsu, ko kuma ince sbda ya samu matsalar kwakwalwa a soyayyar nono. Ya karasa side dinsa ya zauna a falon yauma yana jiran shigowarta amma shiru kmr de jiya, har dare babu ita babu lrinta hk washe gari ma shide be bar sa ran zata dawo ba tinda de tana side din Amihh ba nisa tayi ba, amma shiru shiru , shirun ma yayi yawa ta barshi a whlr rayuwa har kusan tsawon 1week, yana nan yana zuba ido se ynzu ne ya fara tunano abnda ya mata last haduwarsu wato marirrikn daya shimfida mata, ya shiga tariyo abinda amihh ta masa dayaje zuwa side dinta se ynzu ya fahimci dalilin dayasa ta masa hkn, , wato taje ma ta gaya ma Amihh Marin da yayi mata ,,,nan take zuciarsa ta masa wannan tunanin kuma yasan hkn ne, yana duknta be taba nadama ba se yau, d ace be maretan ba yasan da be shiga wannan mummunar halin ba ga sha'awah na dawainia dashi ga yunwa da ace ma tana nan dako abncin ta dafa masa yasan zeci ko yaya ne, balle ma ya riga daya fara jin dadin girkinta sosai, ba karamin whla yake ciki ba kullum shi kenan ga shan fresh milk , yaune ma yasa dan ustaz ya siyo masa kifi me hade da Chips a shawai..abu kmr wasa akayi 10days ko haduwa basuyi a harabar compound da Amihh nede kusan kullum se sun hadu, kuma kullum se kara jadda da masa warning dinta kan kada ya kuskura ko a labari taji cewa ya shigar mata side, sede ab'ilal ya bita da ido kawai, dabadan yana shakkar fadanta ba da tini yaje side din nata ya yayi abnda zeyi kowa ya huta, amma de ya kyaleta yanaso ne yaga gudun ruwanta, ko can zata bar yarinyar tayita zama, ko kuma de zata dawo msa da ita tinda shide yaga ay zama Aure sukeyi da ita ba zaman dadiro ba. Yau ya tashi da wani babban uzuri zuwa kano, 7:am ya gama shirinsa
Chapter 149 · 0% Book details