Sashe 125
Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Nan falon Amihh da Alhasan suka ci gaba da hira, se 9:43am Alhasan ya bar gidan zuwa gidansa, be samu damar tsayawa a side din AB'ILAL ba sbda kada dare yayi masa sosai dan hk yayi tafiarsa zuwa gida da niar zuwa gobe Ze samu abokinsa kn abinda ke damunsa a rai a kn hilwah, sbda abun na cinsa sosai. Bayan tafiar alhasan Amihh ta nufa bedroom dinta tayi wanka ta shirya cikin kayan baccinta duk tanajin jikinta na mata rashin dadih, sbda gjyr Aiki, ta daura hijjabinta a kn kayan baccin dake jikinta masu dankaran kyau, ta fito ta nufa dakin salwah. Ta tura kofar dakin ta shigo, har lokacin salwah na zaune tana duba system dinta hilwah tana kwance ta kudindine. "Hilwah tayi bacci ne?'' Itace kalmar data fito daga bakin Amihh ta karaso cikin tsakiyar dakin. Salwah na ganin ta shigo ta rufe system din sbda respect kana tace "A tayi bacci Amihh..." "Bacci kuma a nan bayan mijinta na nan, batan kai tayi kou, ke kuma kina ganinta tayi baccin kenan, to yy kyau, tasarmin ita, muje side din mijinta...." Cewar Amihh. Salwah jiki na rawa ta hau tattaba kafafuwan hilwah dmn tasan se amihh taga lefinta dan ita bata wankan tsarki daga lefi. Har bacci ya dan fara figarta sbda bataji ma shigowar amihh ba dakin. Kawai sede taji ana tabata dole ta tashi hadi da bude fuskarta da duvet din data rufe knta dashi, ta juyo taga Amihh tsaye ta tashi zaune Amihh ta zuba mata ido tace "wayace kiyimin bacci a nan , maza tashi mu tafi side din Mijinki...." Badan hilwah taso ba, sedan bata iya ma Amihh musu ta sauka daga kn bed din jiki a sanyaye .... Amihh ta bita da ido, tana kallon irin halittar da ALLAH yama yarinyar kasannan ya cika fam, har yama fi samanta cika, ga cikinnan nata a shafe kai kace ma babu hanji a cikinata, ga uban suma har gadon baya, tako ina yarinyar ta cika 100% akwai diri da cikar zati. Zira slifas dinta tayi me laushi ta dauko hijjabinta na sallah ta saka tama salwah seda safe Amihh ta matsa mata ta shige gaba ta fice a dakin Amihh ta biyota a baya suka fice a falon zuwa side din AB'ILAL. Hilwah ta fara tura kofar falon ta shiga bakinta dauke da Sallahma, Amihh ta biyo bayanta, hnyar bedroom dinta ta nufa Amihh tace "Dawo nan ki zauna, ai mgna zanyi daku keda AB'ILAL...." Hilwah jiki ba laka a ranta tana me tunanin wacce mgna amihh zata musu kuma ita da wannan mugun, dawowa tayi ta zauna kasan carpet din tsakiyar falon, tayi kasa da knta. Amihh ta tsaya ta dan zuba mata ido , ba karamin son yarinyar takeyi ba da ganin martabarta sbda dagani ta samu tarbia in har ta umurceta abu ko bataso tanayi sbda tana ganin mutumcinta ba ita ba duk na gaba da ita tana ganin mutuncinsa, kuma sam bata da hayania. Juya kai amihh tayi ta nufa hanyar dakin AB'ILAL tana me yabon halin Hilwah a ranta. Ta karasa bakin kofar dakin nasa, takai hannu ta fara knocking din kofar dakin, yana ciki yana ji amma yy kmr beji ba, kwance yake kn bed dinsa, abu yakici yaki cinyewa kawai ji yakeyi zuciarsa na masa kunci tin dawowarsa daga side Din Amihh, ya kwanta ga sha'awah na cinsa ga kunci naci masa zucia wanda besan dalilinsa ba, yasan de rabin kuncin nasa na yadda alhasan ya amshi picture dinta yanata gani ne, seya ayyanawa ransa kilama da tsinaniar shigarnan ya ganta kawai zuciarsa ta sanar dashi ai har nononta ma ya gani sbda rigar matsatstsiya ce, shi fa be gani ba kawai zuciarta ta masa wannan zanen har zanen kayan jikinta seda zuciarsa ta zana masa aiko haushi ya kara rufeshi wato de ita bazata taba dena karuwanci ba, a asibiti ma seda tayi karuwanci ina maga gida, wannan abu naci masa tuwo a kwarya, tabbas ya yadda yarinyarnan bata da kamun kai, tinda Gashi har tana nunawa alhasan picture dinta yanata gani yana yabawa da halittar da Allah ya mata, bakin ciki da tsantsar tsanar yarinyar suka kara Yawaita a zuciarsa. Daga wajen Amihh na knocking din taji shiru tasan yana jinta sbda ko bacci akeyi ya isa ace yaji wannan knocking din, bude baki tayi cikin daga murya tace "AB'ILAL! Muhammad! Muhammad!!'''' Jin muryar amihh yasashi dirowa daga kn bed cikin hnzari besan ita bace ai da tini ya amsa, shi ga zatonsa salwah ce sbda ita daya ce ke iya kusanto kofar dakinsa tayi knocking to yaci abnci shiyasa ya rasa dalilin dayasa ake masa knocking din daya ke shima dan bani na iya ne yayi bnza, daman zani ce ta tadda muje. Saita knsa yayi ya graya jallabiar dake jikinsa ya zira slifas dinsa na yan hutu ya nufa kofar dakinsa ya kai hannu ze bude, dai-dai yaji amihh ta fara spark. "Wani irin wulaknci ne wannan ! Kanaji ana mka knocking kayi shiru dan bura uba kawai!!'' Cewar amihh. Bude kofar yayi ya fito ta kalleshi taci gaba da matsifar. "Nasan kana jina, dan bura ubanka!'' AB'ILAL ya zuba mata ido kawai yace "Am sorry Auwal hubb..." Kwafa Amihh tayi iskncin AB'ILAL na bala'in ci mata turo a kwarya,tasan baze taba denawa ba, sbda tin yana karaminsa hk yake, wai a hkn ma dan tana hadawa da adduarh.. Hilwah dake zaune nan kasan falon tana jiyosu sama sama amma bata iya cewa ga abinda suke cewa ba, sbda dakin nasa ya dan shiga ta wani corridor. "Wuce muje mgna zanyi dakai da matarka...." Amihh tace da AB'ILAL ya bita da idanuwansa na rashin kunya ba tare daya daga kafafuwansa ba yace "Wacce matar kuma?'' Amihh ta watsa masa harara tace "Matar wan ubanka!'' AB'ILAL yaja bakinsa yayi shiru tayi gaba ya biyo bayanta dole kodan gudun mgnarta ya biyotan, suka karaso falon, idanuwansa suka sauka a kn hilwah wadda ke zaune a kasan carpet din tayi kasa da knta, kasancewar akwai yalwar haske a falon hkn ga bashi dmr gano color din hijjabin jikinta dark ash ne , be samu dmr ganin fuskarta ba, sbda knta yy kasa sosa dataji tafiar tasu ne ta kara kasa da knta sosai. Amihh ta karasa ta zauna a kn kujerar 3ct tayi crossing kafafuwanta AB'ILAL ya karasa ya zauna kasa gegenta na dama, yayinda hilwah ke zaune tsakiyar carpet din, AB'ILAL ya kalleta a Karo na biyu nan take yaji takaici da haushinta sosai yayima zuciarsa dirar mashi ji yy kmr ya rufeta da duka, gabaki daya dunia haushi take basa, kuma wai se amihh ta hadasu zata musu mgna , dame tsarki da mara tsarki kenan .." Ya fadi hkn a ranta shifa dunia kara jin haushin yarinyarnan yakeyi kullum, ganinta yakeyi a mara kamun kai, koda yake ai ta saba da rashin kamun kai. Ya kara fadi a ransa. Gyaran murya amihh tayi kana ta fara mgna murya cikin dattako. "Inaso ne, in kara doraka a hanya dannaga alamar a karkace kake...." Amihh tayi mgnr kwayar idonta na kn AB'ILAL ya dago ya kalleta kawai ya sadda knsa kasa amma fa beji dadin mgnr nan data fada masa ba a gaban yarinyarnan. "Kai tinda kukayi auren nan, sau nawa ka kwana a dakin matarka?'' Amihh tayi tambayar da AB'ILAL, dagowa yayi ya sake kallonta ya sadda knsa, ba tare daya amsata ba sbda besanma amsar tambayar tata ba, haushi ya da zallar takaici ya rufe Amihh kunsan da zafi kna mgna da mutum ya mka bnza. "Bada kai nake mgna ba!'' Amihh ta kara fadi cikin tsawa. AB'ILAL da knsa ke kasa yace "nifa ban fahimci me kk nufi bane Amihh...." Hajiya maryam ta tsure sumar knsa da ido tasan ya fahimceta tsabar isknci ne, sbda cikin iskncin yy mgnr, kullum amihh na masa fatan shiriya amma ina se kara band'arewa yakeyi kai kace a tsakiyar kasuwar dunia aka haifesa. "Au baka gane ba? Zaka gane idan na zabgo maka ashar....'' Amihh ta fadi a hasale. AB'ILAL yayi shiru kawai yy kasa da knsa,. "Dan dangin ubanka nace sau nawa ka kwana a dakin hilwah matarka ..." Ta karashe mgnrta tana nuna masa hilwah da knta ke kasa tana sauraren abinda ke faruwa ba karamin takaici abinda AB'ILAL din yace ya mata ba, ta rasa dalilin dayasa taji Takaicin. Shiru AB'ILAL yayi kmr bejin me Amihh tace ba, shi abin ma kara masa haushi yy dmn da haushin a ransa. Hajiya maryam ta girgiza kai kawai tasan ba amsata zeyi ba, ya shahara a rashin kunya ita da knta ta sani. "Very soon zan saita mka yan iskan dake knka, kai ka sanni sanin idanuwanka,...dana aura mka ita an gaya maka na ajiye ta ne, dankayi ta kallonta, ko TV ce? to daga yau zata koma dakinka da kwana ko kuma kai ka koma dakinta da bacci..." AB'ILAL ya dago kwayar idonsa a razane ya saukewa Amihh su jin tace wai ta dawo dakinsa koshi ya koma dakinta, fuska dauke da alamar ayar rashin fahimta AB'ILAL yace "kmrya?" Amihh ta amshe da "Kmr yadda kaji ai inasha kanaji kana gani kou? Kanada lafiar kunde ai , to abinda kunnenka ya jiye maka shi na fada... , ko ta koma dakinka ko kai ka koma dakinta, na kara maimaita maka dan qaniarka ...." Hilwah ta dago nata kwayar idon a razane, ta zubawa amihh ita se ynzu ne ta kara fahimtar zancen Amihh, a farko ta daburce bata fahimta ba, se ynzu da Amihh ta maimaita ta fahimta sosai. AB'ILAL ya dago ya Kalli Amihh yasha mur sbda tana gaya masa abinda bazeyu ba, hade rai sosai AB'ILAL yy kna ya fara mgna cikin isa "Amihh wani irin na koma dakinta ko ta dawo dakina kuma why plx? Gaskia ni de knsan ba dan iska bane ta yaya zan kwana daki daya da mace....." Hajiya maryam ta saki baki tana kallon ikon Allah shi da anyi mgna se yace waishi ba dan iska bane. Hilwah knta seda ta dago ta kalleshi jin yace shi ba dan iska bane wato yana nufin ita ce yar iska, taji zafin wannan klmar da kalmar karuwa da kalmar yar iska suna mata zafi a zuciarsa, ta maida knta kasa tana mejin zuciarta na nukurkusar haushi da takaici. "Karka kara min mgnr isknci in ina mgna Kaji na gaya maka! inma kai ba dan iska bane da can ynzu zaka zama dan iskan dole, matarka ce ta sunna nace ku kwana daki daya ba kwanan dadiro nace kuyi ba..." Amihh ta fadi kwayar idonta na kansa, shima ya dago nashi idon ya sauke mata byn ta idar da mgnrta ya dasa da tasa "Gaskia Amihh dazaki temaka dakin hkra da mgnr a kwana daki dayannan, naga Ai kowa da dakinsa tinda ba daki daya bane a side dinnan, ni gaskia irin wannan beyimin na..." Hajuta maryam ta amshe a fusace "ba lallai se ya maka ba Ai... Sannan Ai nafika sanin akwai dakuna a side dinnan nace ku kwana a daki dayan, ai sunna zaku raya inda ace daki daban daban muke kwana nida ubanka ai da bazamu haifeka ba...." Ta bashi karshen mgnr a bude. AB'ILAL dake binta da ido se ynzu ya kara fahimtar inda ta dosa wato tana nufin ya kusanci yarinyarnan, tabdijan! Ya fadi a ransa, a fili yace "Gaskia Amihh ni ba haka nake ba Allah ya sani, ni bani da wannan burin a raina, ni ba dan iska bane, kawai amihh a hkra da abunnan nifa bansan irin wannan abun ba, ban taba irin wannan abun ba gaskia..." Hajiya maryam ta fahimci me yake nufi dukda a rufe ya bata mgnr. Tace "kawai cemin zakayi baka sha'awar mace ta yadda zanfi fahimta, to ko baka da lafia ne, se kun Kwana daki daya kafin in nemo maka mgnin maza tinda naga baka da lafiar ne da gaske..." Hilwah ta kara kasa da knta mgnr ba karamin kunya ta bata ba. Gogan kam ya cika yayi fam kmr ze fashe , yau ce rna ta farko da Amihh tace beda lafia yaji zafi a ransa, ji yy kmr ya tashi ya yaye mata jallabiar jikinsa ya nuna mata burarsa danta tabbatar da cewa shidin lafiyayye ne, kawai ya barta badan wai yanajin kunya ba sedan ganin yarinyar a falon, bazeso taga azzakarinsa ba dan kar ta rainasa. "Dan ALLAH inhar ka cika ka tumbatsa mara kunya ne kai na Ainihi sannan kanada cikakkiyar rashin tarbia kaki zuwa dakin yarinyarnan ko ita taki zuwa dakin naka ...ka kuskureni zan nuna maka Ainihin kuskurenka...." Tana gama fadar hkn ta mike ta bar falon, AB'ILAL ya mike zucia ba ddh ya nufa bedroom dinsa a ransa yasan de gaskia baze iya kwana daki daya ba da yarinyar nan, harga Allah Amihh na shigar masa rayuwa, ta yaya ze kwana daki daya da yarinyar ban bayan kullum be bacci ga jela a miqe...." Hilwah ta mike jiki ba laka itama ta nufa bedroom dinta a bangarenta batajin zata iya zuwa dakinsa kawai yayita wulakntata a bnza a hofi yana kiranta da kalmar karuwa ko Kalmar yar iska, wannan kalaman suna mata zafi kuma suna mata yawo a kwakwalwarta.